GIDAN ƘWARATA CHAPTER 16 BY MAMAN teddy🧸
Www.bankinhausanovels.com.ng
“Wani irin taƙaici ne ya gama rufesa,tun daga Xuwanta gidan har fitan ta sai da ya gani”. Shiru yayi na ƴan mintoci,kamin ya ɗaga wayar gyefen sa,yana cewa’Kuxo gidana na Queen road”. Yana faɗin haka ya datse wayan nasa,yana Maida baƙar tabarau din sa,da ya saba sakawa ya haɗe girar sama da ƙasa.
Yana a wannan halin kirar a nacen,ya shigo,wanda Cike da taƙaici Ya kalli Wayar,kaman baxai ɗaga ba,Sai kuma ya daure yana sakawa hadi da kara Phone ɗin nashi yana yin shiru bb mgn”.
Sanin miskilancin sa,yasa ta Kirar sunan,tana faɗin Haidar kana gidane,naxzo? Jiya nayi missing naka har fushi ma nayi”. Mmki ne ya kamasa,lallai mace bb kunya,Musamman idan Allah ya haɗaka da Karuwa ƴar duniya kamar Hjy Dola”.
Okay”. Yana faɗin mata haka ya ajiye wayar saman ɗan table ɗin dake a gaban shi”. Itakam Dola jin shiru da kuma ƙarar ajiye Wayar yasa ta datse kirar,tana kuma kimtsa kanta,tana Jin wani sabon nishaɗi a na mmye ta”.
*********************
Bayan Kamar mintuna Talatin ne Hjy Dola ta sauka a cikin gidan Aliyou Haidar,wanda tun daga nesa Ado yake tanɗe baki,sai dai bb yanda xai iya,don yau hjyar tayi masa xarra,Alhjin na nan!
Ɗaga mata hannu yake yana sannu da Xuwa hjy,hajjaju Mutanen makka da madina”. Sabd tsaro yasa ta dojewa,tana wuce Ado ba tare da ta tanka shi ba,tayo na Falon Aliyou Haidar”.
Kishin giɗe ta same shi a saman kujerar falon,yana kallon laptop ɗin dake gaban shi”. Cike da karairaya da takon ta na gogaggu take takawa,tana wani gotsare² hadi da girgixa jikn ta,musamman nonon ta,sai wani karkaɗa su take”. Hyy My Guy ya Aiki,jiya fah nayi Fushi da kai! Tayi mgnar tana zama gyefen shi hadi da kauda kan ta gyefe,bai bata amsa ba,face cigaba da kallon Laptop ɗin,yana ganin inda Ado ke buga mata gotso yana ihu,itama tana tayasa da masa Sambatun Daɗi”.
Jin shiru bai bata amsa ba,yasa ta Kallon shi tana janye Laptop ɗin daga garesa,da cewa”me kk gani haka ne,sam maka ta kain…maganar nata ne ya ɗauke sakamakon ganin Hoton ta dana Ado da tayi,yana cinta Da Baki…ita kuma tana ƙara danna kansa cikin VG din ta,tana ya cinye duka!!!!….
Miƙewa yayi bai ce mata komai ba….yana ficewa zuwa farfajiyar gidan….Haɗi da sama Ƙofan falon Key”. Alhji ina xaka je ne haka ba A moton ba? Bai tanka masa Ba,illah watsa masa Wani mugun kallo da yy”.
Nan ya bude kofan tanfatsetsen gate ɗin,wanda Nan take wasu gabxa² n Sojoji irin Kurtu ɗin nan,da xasu kashe mutum su kashe banxa ne suka hau shigowa wasun su ma da Fofoti suke shigowa Gidan Aliyoun”.
Nan take gaban Ado ya bada damm….Tambayar da yakeyi shine me wa’annan Ji gajigan Sojojin da sun haura 20 sukazo yi a cikin gidan nan!
Babban sune yasara ma wa Aliyou Haidar,da cewa”Ok sir”. Da ido ya nuna masu Ado cike da kuma miskilanci kamin yace”ba dukan sa nakeso kuyi ba,ku masa Duka 80 dai² da wanda aka kamashi yy xina bada Aure ba. Yana fadin haka ya juya yana ficewa daga Gurun hadi da faɗawa falon da Dolas take jiki a mace,da wani ido xata kalli Aliyoun ne?
Shigowar ta yasa tayin gum,gumi sai karyo mata yake”. Amm..bari na tafi! Tace tana kama hanyar fita”. Wani miskilin murmushi yy kana ya miƙe yana tahowa har inda take,yana cewa”Kina tsammann da ƙafar ki ne xaki bar gidanan…? Belt ɗin jikin shi ya xare yana xubamata ta koina”. Ganin Abun take kamar a mafarki tayaya yaron cikin ta xai duketa,sam ta manta Xuciya irin na Aliyiu,idan yy fushi baiki komai ta faru ba…..
Kirar sunan ta hauyi,amma xuba mata belt kawai yake…don bayasan Dukan mace da hannun shi,sai yy mata illah”. Da gudu Hjy Dola tayi waje tana nufo farfajiyar gidan! Da neman Taimako wurin Ado,ja tayi ta tsaya jiki na kyerma,ganin Riƙa²n sojoji na laftan Ado,jikin shi duk ya fashe,amma a haka suke cigba da laftan sa,bulalan na ɗagowa da fatan jikin shi”.,Don ko ihu baya iyawa…..Sai nishi”.
Wayyo Allah na shiga uku! Dola ta saka wani muguwar ƙara….kamin Ta yanke jiki nan tayi taga taga zata faɗi…..ganin Aliyou ya kuma tun karota yasata nufar gate har da Tsalle tana cire bolt din,tana Ficewa da gudu bata ko kallon gaban ta”.
Shikam Ado sam,bai san Halin da Yake ciki ba,sai da Wannan sojojin sukaga ya sume gau,sannan ya ce su kwashe shi Adon su fitar masa da Shi a gida…haka suka kwashi Ado yuuuu kaman jaki,Suna janshi a ƙasa sukayi waje dashi…….
“Tun daga wannan rana Aliyou Haidar yakoma bb sassauci tsakanin shi da kowacce ɗiya mace! Dr Halima kan ta rasa kan gadon Aliyou Haidar,tsakanin ta dashi sai hantara,tun tana shishshuge masa,yanxu har tayi baya don dole,don har Abokan Aikin nata,sun fara gulma,duk inda aka zauna Zancen ta ake,da yanda take nace mawa Aliyou Haidar yana ci mata mutinci,hakan yasata Komawa tana kallon takon kowa a asibitin,ciki kam harda Aliyou Haidar”. Ta tsaya tana tunanin ta yanda Zata Fuskace sa ta kuma juyo da hankalin shi gareta”. Duk kissa da makirci irin na Dr Halimata gaxa karkato da hankalin shi”.
**********************
Zaune suke a falon,babu maice mawa kowa sannu,ita dai Hasile tana Zaune tana kallon ta A tafkeken plasman da ya mamaye bangon falon! Haushi ne duk ya isheta,ganin Tadda ta yy A wurin,amma kallon ta baiyi ba,Ɗan musgutawa tayi,a,ranta tana cewa”Ko meke damun Wannan mutumun kwana biyu oho! Sam ya daina sakin fuska da kowa,Don Surayya ko fira Suke da Hasilen,da taji shigowar Aliyou Haidar xata silale tayi na Part ɗin Ammie. Don ta fahimci ita kanta a kwana biyu a ƙule yake da kowa babu rahama”. Kallon sa tayi ta gyefen ido,wanda nan taga hankalin sa na Akan Wayan hannun sa,A hankali tace”Aikim kenan! Ɗan kallo ta yayi,kamin ya Cigaba da Danna wayan shi bai ce mata ƙala ba,duk da ya fahimci kaman dashi take….. Shigowar Uwani Goye da Phanan,yasa ka Ta cewa”Uwani ta tashi ne? Aa…’na shigo ne dai na kwantar da ita! Tom kawota! Hasilen tayi magana tana miƙa hannun ta”.
Gani tayi ta wuceta tana miƙawa Aliyou Haodar phanan,da ita sam miskilancin sa yasa bataji ma,yy mawa uwani mgna kan ta bashi Lil phanan ba”. Tana bashi Uwani ta fice daga falon da sauri,don damaita tuni tsoron Aliyou take,Bare kuma Yanxu a kwanan nan da bb harka sam a tare dashi,yy ta wani cin magani Shi kaɗai! Komawa Hasilen tayi tana ki shingiɗa ba tare da ta ce masa komai ba,Tana gani Yayi ma Phanan ƙurr sai wano murmushi yake,kamin ta kauda kanta,tana cewa”Miskili kawai,amma Xaka ya tasa ɗiyar sa yy ta murmushi yana ɗagata,Amma Sam ga Mutane bayayin hakan”. Tana xaune ya miƙe yana nufar Room ɗin sa Da phanan a hannu…sai kuma can ya fito shi kaɗai,Haɗi da komawa ya xauna yana cgaba da Aikin gaban sa,bb uhm bare um’um”. Itama kuma hasilen ta tsare girman ta,sam bata kalle sa ba”.
“Ahlan meye ya faru ne? Ina xaki je ne? Kallon Hjy Kaka Ahlan batayi ba,sai sajeeda ne ta ƙara ce mata”Habawa Ahlan ki faɗa mana Don Allah me akayi maki?
Sai da Ahlan ta gyara zaman jakarta,sannan ta juyo ga resu,tana Tom Hajy Kaka ni yau inshaaallh xan sauka a,ƙasa ta Fakistan”. Tun da wanda nazo domun shi ma baita kaina! Gmma na koma,na nema miji nayi Aure! Amma fah Hjy Kin cuceni!😂.
Tayi maganar tana saɓa jakarta hadi da maida baƙar Space ɗin ta….Hjy kaka kam sakin baki tayi Tana wurwurga ido,don ta lura Kuma ta fahimci mganan Ahlan,ita tayi mata Alkawarin aura mawa Aliyou Haidar ita,amma yanxu ta gaxa komao,kasa mgn tayi,don Batasan ma me xatace ba,A yanxu Aliyou ko ƴar wasannan baiyi mata,ta rasa gane kan gadon sa! Bata dawo haiyacin ta ba,sai da taga Sajeeda na Ɗaukar kayan Ahlan suna ficewa”. Zaitun kam cewa tayi a sauka lfy”. Dama haka tafi so”.
Zaune ta tadda su A falon yanda suke tun tuni,bb Mai tanka ɗan uwansa”. Da sallama ta shigo falon”.wanda ba ta ko kalli Hasilen ba,ta nufi Aliyou Haidar tana hugging ɗin shi,haɗi da yi masa sallama daxata tafi! Yanda tayi mgnar sai da yaji ɗan bb daɗi don yasan Kalon son da Ahlan ke masa,da kamar wuya ta ƙaunaci wani sama da nasa”. Tun suna yarra take son shi,Har tsokanan ta akeyi”. Don ita da shi Age mata ne,tare suka taso”. Kissing ɗin ta yy kana ya miƙe yana kama hannun ta,suna rungume da juna suka fice falon,a cewan shi xai kaita Airport ya ga tashin su”.
Bin su da kallo Hasile tayi,Haushi da taƙaici ya tsaya mata,Lamarin Aliyou na bata mmki,ji yanda yake fara’a da mgna da Ahlan,amma su duka kallon su baiyi,kamanma Gaba yake dasu”. Ɗan taɓe baki take,kamin tace”tom ina ma Ruwan ki? Keda Ba ƙaunar shi kk ba? Allah dai yasa K hadu da Uncle Farouq ɗin ki ya rabaku kowa ya huta”.
Zama tayi tana cigaba da kallonta,amma kumasai taji zaman ya gagara mata”. Mikewa tayi tana nufar farfajiyar gidan,wanda rabonda tafita ta manta”. Bin gidan take da kallo,Don Komai dawo mata yake kaman yanxu akayi ya faru”.
Hafsa? Taji Yakira wo sunan ta wanda cike da mmki ta jyo tana binsa da kallo,kamin kawai ta tsinci bakin ta da furta Airab???
*Mmn teddy🧸*