GIDAN ƘWARATA CHAPTER 3 BY MAMAN teddy🧸

GIDAN ƘWARATA CHAPTER 3 BY  MAMAN teddy🧸

              Www.bankinhausanovels.com.ng 

              _*DEDICATION*_

_Wannan littafin tun daga farkon shi har ƙarshe sadaukarwa ce gareki Madam Layla,Matar manya Allah ya kareki daga duk kan wani sharri,alherin Allah ya cimmaki ta wajena._

*Bamu damu da Mahassada ba! Bamu da* *magulmata ba,bamu da Ƴan hassada ba!💃🏻*

*Kuna tayi ina jin daɗi💃🏻*

*Mahassada na!*

*Inbaku ni fah banjin* *daɗi….!!Mahassada na💃🏻* 

*Ku ne kuke daɗa mun ƙaimi,mahassada na!💃🏻.*

*Hajiya ta banason Wasu ƙananun mgn plz beb”. Idan kin san zaki karanta mun lbr don kibiyoni da wasu shirmen mganan ki ne,tom kar ki soma”. Domin ko Idan kk biyoni da kananun mgn zan kyeta maki rigar mutuncin ki! Zan ci mutunci Allah…..*

                 *Gargaɗi*

Ban yarda wata ko wani suyi amfani wajen juyamun Fasahar rabutu da wayo ba,yin hakan kuskure ne Babba,don haka plz a kiyaye”.

         *GIDAN ƘWARATA!*

       Labarin da Mmn teddy take tafe maku dashi kawai don faranta ran masoyanta!. Plz wannan labarin bana ƴan matane ba….Matan Aure Zallah plz…..Labarin daban yake da yazo maku da sabon ɗanɗano fiye da Zaƙin😋😋. Ku nuna mun soyayya ni kumq na jajirce hurunn sambado maku wannan buk nawa….Ƴar maula fans mmn teddy tana gdy,naga har Link wasu daga masoyana suka buɗe nasu zallah. Allah yabar ƙauna.

             *GIDAN ƘWARATA*

“`Ƙungiyar ɗaya tamkar da dubu,alheri gidan Karamci da Sanin Ya kamata,masu faɗakarwa tare da nishaɗantarwa,Alheri sai Ɗan Alheri…🖐️“`

_____________________________________________

_*Bismillah”*_

Hawaye ne kebin saman kuncin ta,wanda Tsawon Lokaci ta ɗauka tana zubar dasu,tana jin wani irin zafi a zuciyarta,tana kuma jajan ta mawa Hali da ɗabi’ar Aliyou Haidar”. Sai kuma a sarari tace”Wah ne ina ni Hasile,Ai bazan ci amanar Saminu ba, don bazan taɓa sakaci har wannan me kama da bayahuden ya samu damar Lalata mun rayuwa ba,ina koma rugar mu za’a mana Aure da saminu duk mu huta da zullumi”. 

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°° 

Shikam Aliyou Haidar koda ya dawo estate ɗin gidan nasu,sam bai bi part din shi ba,don sam ji yy bayason haɗuwa da Hasile,jin tsanar yarinyar ma yakeyi baki ɗaya”. Tuno da dole idan yaje part ɗin nasa tana nan,don itae mai kulawa dashi yasa shi nufar Part ɗin Kakan Su,wato Hjy Balki….wanda suke kirar ta da Hajiya kaka ƴar tsohuwace mai son jikokin ta,a kullum jikokin ta na gari ne,idan kanason ganin fushin ta ka taɓa mata Ɗaya daga cikin Jikokin nata,dakowa zakaji muryar ta”. Hakan ya sa Suke a sangarce taɓan garen iyayen su mata ba”ayi dace ba,hakanann ta ɓangaren Kakan nasu ma”. Bakin shi ɗauke d sallama ya shiga falon ta,yyn da ya tadda ta Zaune saman capet ɗin falon nata da yake da launin jah”. Kaman yanda komai na falon ya kasance Kalon jah da milk”. Sosai falon Hjy.Kaka ya ƙayatu duk da ba wani kayan kyale² aka Sanya,masa ba,amma da ganin komai na falon zaka fahimci da dukiya a cikin Wannan gida,don ƴaƴa da jikoki Ji da Ita suke,sosai suke ƙaunar Ta”. 

Maraba lale…marhaban da Zuwan Gadanga na”. Tsuke fuska yy tamau….don sam bayason tana kirar sa da Wannan sunan,duk da yasan duk intana son bata ransa da kuma tsokanan sa take kirar sa da hakan!. Zama yy  shima a ƙasan carpet ɗin,yana yi mata barka da Yammaci”. Cike da barkwancin da ta saba mawa jikokin nata ta ke amsa masa,kmin ykoma yy kikim don miskilanci a jinin jikin sa yake”. Ganin hakan yasa Hjy.kaka murtike fuska tana cewa”Hohoohoo Kaga abin d baanaso,nifah Aliyou tun ada na tsana wannan baƙin miskilancin naka,haba ace mutim kullum fuska bb rahama,gashi babu mgn,idan an maka mganan ma ka baimawa mutum amsa a wulaƙance,yanxunan fah Zaitun ta shigo mun fuska bb rahama,na tambayeta mai yafaru taƙi bani amsa,haka na wattaketa,nace taje can tayi mawq Iyayen ta,ni bazata ɗoramun Hawon jini ba”. 

Tom kaima da girmn ka,duk da dama a haka kake tun tuni,Ina jin ka meyake damunka Ne Wai Aliyou?. Tayi maganar tana fito masa da gulu² n idon ta”. 

Kauda kansa yy gyefe,don maganar ta ma ji yy yana shiirin saka masa ciwon kai”. Magana fah nake d kai? Ta kuma masa mgn akaro na biyu…Nisawa yy kamin yace ikon Allah jimin tsohuwa da jarbar tmbya? Ce maki nayi wani abu na damuna? Tom bb abun dake damuna ni…banni na sarara plz”. Au haka kace? Tom ai shikenan,tayi maganar kaman ta bar zancen,sai kuma can ya tsinkayi muryar ta tana cewa”Tom wai yaa maganar Aure? Nifah na gaji da Ganin ka haka! Wai anya kana lfy kuwa? 

Shiru yy yana tunanin mawa kansa,don dama irin wannan rana yake son tazo,tom kuma gashi taxo”. Uhmm Dama Hjy…Amma Dama”. Cikin sauri Hajiya Kaka tace” Dama mene? Habawa Aliyou Ka fadimun,idan baka faɗamun ba,wazaka faɗa mawa?. Ta karke maganar tana kwantar da muryan ta ƙasa”. Murmushi yy a ziciyar sa,kana ya kuma sunkuyar da kai,kamar mara gasky yana cewa’Hjy Na rasa waxan faɗe mawa,wannan damuwar tawa,hakan yasani barin mawa ciki na’ maganar itace bana Da Lfy….? Baka da lfy? Ta fadi maganar tana ƙara kaurara shi”. Ban gane ba  Baka da ƙarfin rike mace da sauke haƙƙin ta kk nufi? A hnkali yace mata ehh”. 

Ohh ni Balki,lallai wannan yaro kayi hakuri,allah sarki Gadanga na,Ai a baya na aza har yamxu soyayyar wannan yarinyar ne ya rufe maka ido,kaki kallon kowa a matsayin matan Aure. Ashe ba haka bane! Ina xuwa Aliyou na,ka kwantar da hankalin ka,Bari na ɗauko,ina zuwa”. Nan ta muskuta da kyar tana ciɓa jikin ta,sabd nauyin da takeji na ƙafarta”. A haka ta nufi  bedroom din ta,wanda shikam Aliyou murmushi ne kawai yasa,yana gdy ga Allah don yasan daga Yau ya huta da Takurar wannan tsohuwar. Can sai gata ta dawo hannun ta dauke da Wani Abu a roba fari”.

Mika masa tayi tana cewa’Amsa Aliyou ka gani!. A hankali yasaka hannu yana amsa,kamin yabita da kallon meye wannan? Nisawa tayi bayan ta zauna ne tace”Kanaji wannan Garin ka rinka shan shi duk dare”. Na ƙara ƙarfi ne….shikam wannan lipton din Idan kasha sau ɗaya a rana kar ka ƙara sai bayan kwana uku,Tafiyayyu ne kar kayi wasa dasu fah,nasan ka da lalaci da shauni kamar Ita Hafsan da ka mutu a so…komai shi hakuri akeyi,tunda wanda ya fika son ta ya karbi abun shi. Ai yaudarar kaa matayi,in banda zuciya irin naka me xakayi da ita,da har bayan ranta kk tafe da soyayyar ta?. Kai Hajiya Kaka Wannan wani irin mgn ce? Plz kimawa Hafsat Addu’a ne,indai kina son Aliyou Haidar”. Yy maganar ranshi a ɓace”. Mikewa yy fuuu yana nufar kofar fita falon….yyn da Hajiya kaka ta bishi da cewa”tom mijin Hafsa Don Allah dai kar ka manta a yau kayi”. Bai saurareta ba ya fice,yyn da tabi bayansa da kananun mgn,haba Ita wannan yarinya Ga Yanda Kuka rabu,tayi Auren ta,amma ace har yau Kana kaunar ta? Duk soyayyan ma ai ayi shi a duniya yanxu fah ta mace sai dai addu’an allah yasa tana kyakykywan masauki . Haba tayi maganar tana kwaɗa kirar wata ma’aikaciyar ta”.

*********************

Yasmeen kam da summy Sunyi rasha rasha,maza ne kusan su biyar ko wannen su cinsu suke,su biyu ne,amma maza su huɗu”. Ko wannen su so yake su biya masa bukata,gashi Ba ma samari ne ba,banyan Alhazai ne,sbd tsaban son Abun duniyar su”. Yasmeen gwana Kam bakin ta na kam burar Wani Alhaji tana Tsotsar Joystick nashi…yyn da hannun shi ke a saman nonon ta yana shafasu hadi da sakin mata sambatu gasu nan dai barkatai”…… Tana a hakan ne Wani Alhjin ya sunkuya ta ƙasar VG ɗin ta ya zura Mata Katuwar burar sa cikin HQ ɗin ta”. A haka yake shigarta hadi da Bugun ta da burar tasa”. Tana nishi hadi da cigaba da Shan gindin Ɗayan  Alhajin. Subhannallh kuji son duniya fah”. Ɓangaren Summaya ma hakkanne take,duk wahalar ɗaya ce da yasmeen,don itama tana shan gindin wani takasa kuma ana cinta. Hannun wani na kan dukiyar fulanin ta yana ligwigwitasu hadi da sakin nishin daɗi”. 

Tun sunayi a tsaye suka koma saman bed…….Haka Wannan ya ware ƙafarta yana hango cikin Ƴar tsakarta,nan yakai bakin shi yana shan mata hadi da jan Ƴar tsakar da harshen sa…wayyooo Daɗiiiiii Ahhhhhh…..ihun su kkji yana tashi a wannan bedroom din”. Haka wqnnan na shanta taƙasa wannan kuma na Romance ɗin ta….yana tsotsar mata baki hadi da Wasa da Breast ɗin ta,yana Tsokano mata sh’awa”. Hmmm Ashhhh ahhhhh Jin ihun Yasmeen kake yana karaɗe wurin…..yyan da Nan take Tafara zubar ruwar ni’imarta…haka alh Tasi’u yasaka Harshen sa yana tanɗewa,kamin Ya ɗago burar sa yana curawa ciki”. Ahhhh Ushhhhh……..dadddiiii Aiko kaman ingixasa tayi,don nan ya hau sakar mata da Wasu irin gotso yana cinta”. Ahaka ya fara kawowa….yana xare burar sa,Wani shima Alhjin yasaka nasa a cikin HQ din ta…shima yana buga mata irin nashi Gotson a karkace”. 

Ɓangare guda kuma Sumayya na hango tayi goho ta dafa Jikin gado,itama ana buga mata gotso tana ihu….kai Abun bb Armashi”. 

Tom jama’a free page na gabda Karewa fah…don haka hajiya ta maza ki kokarta wajen biyar wannan buk kar abaki lbr”. Gamai bukatar normal grp is #200 MTN CARD. VIP grp #500 duka ta wannan number 08081202932. Plz matan Aure zallah,ban yarda budurwa ta karantamun lbr ba.

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Koda Aliyuou Ya koma part din sa,inerroom ɗin shi ya shiga ranshi a ɓace,maganganun Hjy kaka sune suke masa yawo a kwakwalwa”. Bazan daina Son Ta ba! Da soyayyar hafsa Zan koma ga mahalicci na! Shiru yy yana kallon Magungunan da Hjy Kaka ta bashi kan yafara tuno da Wasu abubuwan da suka faru a shekaru Goma Sha shida baya”. 

Ba likitocin dake kanta ba,harta nurses Zubar da hawaye sukeyi akan wannan baiwar Allah…yarinya ce ɗanya sharaf wanda a shekaru bata haura 16 ba a duniya,da’ala Karɓar haihuwarta ne zasuyi amma Lokaci baiyi ba”. Bakin ta da maganar ta bb abunda take ambato sai sunan Allah,wanda a halin Onconsious take,amma Karatun Suratul Maryam ne Ali-imran ke fita daga bakin ta”. Tare suka shigo ɗakin da Inna da itama Zubar da ƙwallah takeyi,juyowa tayi tana cewa”Aliyou Ga Hafsa,kayi mata Addu’a kaga halin da take ciki”. Allah sarki Wani irin Kuka yakeyi yana cira,kunsan dai ace maku cikakken nmiji kaman Aloliyou yana zubar da kwallah tabbas Baƙaramin Abu bane”. Muryar ta yaji ta dawo dashi daga hayyacin shi da natsuwar sa”. Aliyou Haidar”. Cikin muryar gazawa da karaya da komai na Rayuwa ta ambaci sunan Sa”. Wanda yasa Kowa hankalin sa ya dawo kan na Hafsa”. Cikin sauri ya matsa gareta,wanda nan take ta kafe sa da ido,kwallah na bin kuncinta,shima hakan ne,Hafsa na kece haka? Murmushi tayi kamin tace Aliyou ga Amanar ɗan da zan haifa nan,ko ƴar da zan haifa,don Allah ka kulamin da ita,bata da gata sai na Allah sai naka….ka ɗau duk abin da yafaru tsakani na dakai a matsayin Haka Allah ya hukunta,bazamu rayuwa tare ba”. Amma zan tafi zan bar maka Ita amana,ka raineta tamkar ɗiyar ka,ka tarbiyarta munnnnnnn….nan take bakin ta ya ƙame daga wannan kalami,nan ta hau fixga tana jan Kalmar shahada…wanda tuni jikin ta ya saki idon ta suka kefe suna kallon sama………allahu akbar,Nan take Aliyou yy baya…yana jin mgnan mitane sama² doctors ɗin ba cewa”Kamam ta cika”. Muyi saurin ceto rayiwar ɗan dake cikin ta”. Tun daga nan yaji ɗiffff……. 

Nisawa yy yana sharce kwallahn dake Shirin sakko masa,A hankali ya mike yana nufo falon sa,hadi da tmbyar xuciyar sa inda Zai nemo wannan Amanar da Marigayiya Hafsa ta bashi ina take ne???………… 

******************

“Haka ya nufo falon,dai² Hasile na Kammala aikin ta,tana shirin barin Part ɗin nasa,don A tsorace take komai”. Hamdala takeyi tana saurin barin falon ne tajiyo takon sa,wanda yasata juyowa tana kallon inda yake,dai² yana komawa haɗi da zama A kujeran royals ɗin falon”. Ya wani sha mur,yana Kauda kansa gyefe,don kallon Hasilen bayason yi”. Uhmmm Sannu barka Da dare Alhaji?”. Tayi maganar tana Dukawa Gyefen Sa,gwiwarta ƙasa haka ta sidda kanta ƙasa tana wasa da ƴan yatsun hannun ta”. 

Bai bata amsa ba,tsawon Mintoci,don bai bi takan ta ba,hasali ma Danna wayar sa yakeyi ya manta da wata Hasile a wurun”. Bin Lipton ɗin dake saman table ɗin tayi,kamin tayi saurin cewa”Yallaɓai a Haɗa maka shayi ne?. Dagowa yy yana kallon Ta,kamin ya lumshe ido yana tunanin meye Wani shayi kuma?. Tsawon minti biyu yana a haka,bai da wata mafuta don bai gane komai ba,yasa shi ɗaga mata kai kurum ba tare da yasan abun da take nufi ba”. Itakam Hasile ganin hakan yasa ta Murmushi cikin sauri takai hannun ta,tana ɗaukar Maganin da Hjy.Kaka ta bashi,don ita anata ganin Lipton ne”. Sai da ta ɗauka ne sannan ya fahimci Abun da take nufi”. 

Nufar Kitchen ɗin tayi don Sarrafa Lipton din,yyn da shi kuma ya koma Yana binta da kallo har ta shige,nisawa yy yana tuno da Meye wannan maganin da Hjy kaka ta bashi wai na karin karfi”. Kawai sai ya saki murmushi yana kao hannun shi hadi da shafa sajen Gyefen fuskar shi”.

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Zaune take tayi nisa wurin sana’ar saida Ɗan waken safenta”. Mu tane yayyame da ita,Kowa abani a bani”. Bin gidan nayi da kallo,komai mashaallh,gani nayi gidane Ɗan dai² na masu rufin Asiri,amma ahaka naga wannan matar naga tana sana’ar ɗan waken ta,kuma tana kasuwa. Maganan mutanen dake jajjaɓe da ita ne yafara karaɗewa da cewa”Ga Soja nan,soja ya dawo……hohooo soja mazan fama”. Barka yallaɓai”. Kowa barka da Zuwa yake masa,wanda sai a sannan nabi inda ake maganan da kallo,wani kyakykywan matashin soja na gani,wanda a shekaru zaya kai 33 a duniya”. Fuskar sa ɗauke yake da murmushi,sunan soja ne amma da’alama daganin shi kasan akwai fara’a ga mutane…..Captain OMAR FAROUQ kenan”. Nufosa ƴan samarin sukayi hadi da karkarɓan kayan da ya taho dasu,sojojiin bayan sa na riƙe da wasu,suna nufar wani Daki dashi”. 

Shikam duk mutanen da suka rifesa bai wuce Ɗakin inna ba,sai da ya nufo Inna take,yana xubewa har ƙasa yana gaisheta,Inna barka da gida”. Yowa farouq ya hanya?. Lfyl Inna,shiga ɗaki gani nan zuwa,yanxu xangama saka Ɗan waken!. Gimtse fuska yayi yana mikewa don shi a,rayuwar shi bb abun da yafi ki yaga Inna na wannan sanaar,da tun tasowar shi ya ganta haka,a yanxu bb yanda baiyi ba takiyi dai nawa,har yagaji ya haƙura”.  Itakam Inna nan da nan tafara saurin sallamar Mutanen dake kanta,wanda kamin wani ɗan lokaci ne ta tattara  ta kammala komai,ta mike hadi da nufar ɗakin ta,inda OMAR FAROUQ yake zaman jiran ta”.

*********************

Yana a zaune Ta kammala masa komai na Lipton ɗin,sannan ta nufo falon tana kawo masa Ruwan lipton ɗin a wani Mug”. Sunkuyawa tayi tana mika masa,wanda a hankali yasaka Hannun shi yana amsa,Kawai sai ya tsinci kansa da kafe ta da lulun eyes ɗin shi”. Uhmm kamar wanda aka tsikara ya amsa Mug din yana kaiwa bakin shi. A hankali ya fara sha a haka ya Shanye tass”. Sannan ya ajiye mug ɗin”.  Saka hannu tayi zata ɗauka,kawai sai taji ya damƙi hannun ta,yana fixgota tana faɗawa saman jikin sa”. Wani irin cira yakeyi,yana jin wani irin Abu na masa yawo,jarabar sa na Azazzala masa”. Ɗagowa tayi tana kallon sa a birkice,kamin ta buɗe baki don ta Yanka ihu,amma sai ya damke hadi da kai bakin shi yana Haɗewa danata,yana kissing duk wannan kyenkyemin da yakeji nata ya Nemi ya rasa,burin shi kawai ya biya ma kansa bukatan sa”.

*Labarin GIDAN ƘWARATA! na kuɗine akan farashin sassauƙa*

Normal payment #200

VIP payment #500 

Duka MTN CARD zaku tura ta wannan number 08081202932

Plz hjy Idan kinsan baxako biya wannan lbrn dai² kudin shiba,karki biyoni da wata mgn don Allah….Ƴamma ta banyarda a karantamun lbr ba,na matan Aure ne zallah😏.¹¹_¹²

*Maman teddy🧸*

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *