GIDAN ƘWARATA CHAPTER 8 BY MAMAN teddy🧸
Www.bankinhausanovels.com.ng
“Maganar Hasile take hankalin ta gaba ki ɗaya a dagule….shikam saminu wani irin Fuxga yake,shi baice uhm ba bare um’uhm”. Saminu meke faruwa ne Don Allah?. Cike da jin Haushin furucin Hasilen gare shi yafara nunata da ɗan yatsa yana faɗin Hasile kin bani kunya! Hasile kin cuceni! Hasile ya zanyi da rayuwata! Hasile da gaske ne abun da najiyo yana kewaye Ruga? Hasile kin yaidare ni!
Ya isa Saminu! Me nayi maka,haba saminu ko menayi maka,sam ban cancanci wa’annan kalaman daga gareka ba”. Koda kuwa meye!”. Hasile? Ya kira sunan ta cikin dasashen murya…wanda tun da take dashi bata taɓa jin ya fuskance ta da wannan murya ba. Ɗago lulun Idon ta tayi,tana sauke su bisa kan sa…na’am tayi maganar a karaye jikin ta yy sanyi,a xuciyar ta tunanin meke faruwa a rugar tasu take”.
Hasile na haƙura,na fasa auren ki!
Saurin dafa ƙirjin ta tayi da ya buga mata lokaci guda,Saminu mai nayi maka a rayuwa? Me nayi maka? Tayi maganar hawaye na bin saman kuncin ta”.
Hasile Baxan so ganin hawayen ki ba,tabbs ni ba yaudarar ki nayi ba,amma kyene kk yaudare ni! Magana ya kai mawa su surbajo cewa’hasile ciki ne da ke,wanda ba’asan waye uban shi ba!
Saminu wlh sharri ne! Wayyo ni Hasile,wayyo ni marainiyar Allah,inna lillahi wainnah ilsihir rajiun”. Saminu ina ciki a jiki na? Wlh….Ka tseta yy yana magaana wanda daga ji kasan cikin ɗacin rai yakeyin ta”. Hasile kiyi haƙuri zan barki,badon raina yasoba. Zan barki ne don ki raini abun dake cikin ki,Hasile yau da Bakya da ciki koda an sanar mun cewa kinyi gantali ne a binni da kkje aikatau…da hakannan xan Aure ki sabd ƙaunar da nake maki,ina ƙaunar ki Hasile tun baki san Meye Kan ki ba…amma dole ba barki,sbd kema baki zabi mu xauna da juna ba!
Saminu kayimun rai! Na shiga uku,don Allah kar kace baka sona! Aradun Allah sharrin mutane ne”. Juyawa yy idon sa ya kaɗa yy jah sannan yace”Ba sharri bane,A baya na dauka sharrin ne,amma a yanxu ko nace a yau na tabbatar da gskiyar lamarin,Hasile idan ma baki sani ba,tom yau ki sani,kina dauke da cikin shege,da babu uban sa! Rushewa da Wani irin kuka Hasile tayi mai taɓa zuciya da ban tausayi…..nan saminu ya juya yana cewa”Hasile har Abada baxan daina son ki ba,amma ina baki haƙuri….sai kuma ya girgixa kai yana cewa”Bari na tafi,kar nima ki sani kukan”.
Yana fadin haka yy saurin barin wurin,don Hankalin shi sosai ya tashi,wani mugunnne yy masu wannan yankan ƙaunar? Niko Mmn teddy nace GIDAN ƘWARATA! kenan”.
Oum mareeya da take jiyo komai,nan take ƙirjin ta ya hau dukan uku³ badai dama abun da take har sa she shi ne a,tare da Hasile.saurin fitowa tayi,tana riko hannun Hasile dake a tsugunne tana cigaba da zubda ƙwallah”. Ɗagowan da zasuyi ne sukaga Maccido a kansu”. Mahaifin Hasile,fuska bb annuri”. Cika ta? Yayi maganar yana kallon Oumma mareeya da hannun ta ke riƙe dana Hasile”. Macciɗo…” nace ki cikata,baxata shigar mun Kewaye da cikin shege ba,cikin ɗan ƙwararo! Don haka ta koma inda tayo”.
Aa macciɗo,Hannun ka baya taɓa riɓewa ka yanke ka yar,hasile ƴar muce”. Kina so fushina ya sauka a kanki ne? Hasile kije,kece kadai ɗiyar da Allah yabani,daga yau na koreki a mahalli na,bb ke bb ni,kije ki nemi wani uban”. Yana fadin haka ya wuce su fuuuu’.
Wayyo ni Oumm wayyo Abba,…rasa abun cewa yasa Hasile jin cikin ta na mata ƙugi,tini ta silale anan wurin,wanda yaasa Oum mareeya,saka salati tana sallallami”. Tana ruko hasile”.
Hohohooo Tom fah wayyoo Hasile,Gasky Aliyou Haidar baka kyauta ba,ka saka Rayuwar yarinya ƴar shekara 14 a garari…😭
**********************
Baki san inda take ba yanxu? Plx Bahba ki taimaka mun Ki ƙara bincikar mun inda take! Wlh Bahba ina sonta….Auren ta xanyi ina son Hafsa! Airab ke maganar kaman zai saka mawa Uwani kuka,wanda tauayin shi sosai ya kamata,tabbas da ta san Inda Hasile take da bb abun da zai hanata Kai Airab…ya chanja…neman matan ma yanxu ya nifa’a,taakanin shi da Ƴammata sai Korar kare,don a wannan lokacin bata su yake ba.a rana kam yaxo wurin Uwani sau 4 akan ko taji labarn rugar da Hasilen take,amma har ila yau shiru……kamin wani lokaci tuni Airab ya koma Abun da bayayi yanxu shi yakeyi,baya bin mata,amma bear da kayan Da Zasu gusar masa da hankali su yake sha,bai da aiki sai sambatun kirar sunan Hasile”.
Ammien Aliyou ne Fitinanniyar,bata da kirki,a kullum tana cikin tsine mawa Hasile,tana kuma cewa”Tabbas ba haka ta bar masu yaro ba,ta masa tsafin fulani ne”. A hakan ta ke bin Ɗan nata Airab da Addu’a”. Itakam Mahaifiyar Airab wato Justice Aina hankalin ta a tashe yake,don duk duniya bata da ɗan da take so yafi soyuwa mata a rai kamar Airab…gashi shine dai Auta,dama su biyu ne,daga lukman sai shi”. Wannan yasa ta fara tunanin nemo Hasile don Ta ƙarya abun da tayi ma Airab,ko tayi mata ķulum rai da rai”.😳😃 .
Dawowar sa daga Asibitin shi kenan….yana sanye cikin shigar sa ta suit da yy matuķar masa kyau”. Kamala da haiban sa dik sun fito…wani ķaramin Akwati ya mika dake dauke da bandir na #500². Mika mawa wani Securityn sa yy yana cewa”Gashi abaimawa marasa ķarfi”. Tom Alhaji allah ya taimaka…ya ķara daukaka”. Bai basa amsa ba ya juyo hadi da nufo Tsakiyar falon da ya hango Airab xaune vai san dalilin zaman nasa ba”.
Cike da mamakin Anya Airab yana da hankali kuwa yaƙarasa inda yake a zaune…gaban shi Ƙwalabene gasunam dai…ya koma kaman baisan ciwon kansa ba,kaman ba Dr ba!. Airab ya fara kirar sunan sa ya girgixasa don baya a hayyacin sa sam”. Bude idon shi Airab yy da ƙyar na wqnda suka sha sukayi tatillll…..Sai yy malau dasu,kamin yakira sunan Ta da Hafsah …ina Hafsa? Sai kuma yy luuu yana lumshe ido,wands da’alama bacci ne ya ɗauke shi”. Rasa abunyi da Tausayin Airab yasaka Duk dakiyar Aliyou Haidar bai san lokacin da ƙwallah ya ciko ƙwarmin idon sa ba! Yanayin da Airab ya shiga,nan take ya tuno da lokacin da ya fada a shekarun baya…har Haukar nan na Airan da yakeyi”. Hafsan da yace na ya tuno masa da tasa Hafsan”. Wani Xafafan Ƙwalah ne suka sakko masa,wanda nan take yasa hankie yana gogewa”.
Airab? Airab banason ka jefah kan ka cikkn wannan soyayyar? Dole nasan yanda zaka bar Ƙasar nan,don ka mance da Labarin Wannan yarinyar”.Aliyoun ke maganar a zuciyar shi.miƙewa yy yana gyara mawa Airab Kwanciya a saman cushine ɗin falon…kamin ya tarkata kwalaban Shaye²n ya nufi wani hanya dasu…….
************************
Rugar Hunƙuyi
Anyi anyi da Abba maccido akan yy haƙuri Hasile ta xauna a gidan sa,amma yace shi sam bazaiyi wu ba”. Wanda kamin lokaci ƙalilan tuni labari ya waye rugar,duk inda Hasile ta,wuce nunata akeyi…Don Mahafiyar Oum mareeya ne ke rikon ta a yanxu…Wato ya gwalgwal”. Hakan yasa Hasile daina fita ko ina,kullum kaganta cikin kuka,idon ta har sun jemr ga rama da tayi,A ko wacce rana sai tayi ma Aliyou Haidar Allah ya isa babu adadi”. Sukam ƴan uwan Hasile sun ce baxa a zubda ciki ba,don hakan zai janyo mata matsa babba….hakan yasa Yagwalgwal da Tabawa yanke shawarar da sanya ranar da zasu taho gidan Ɗan larabawa,don su sanar masu da Lalatan da cutarwan da Aliyou Haidar yy mawa Hasilen!
A haka dai Yagwlgwal da tabawa suka tsaida magana…..wanda har a lokacin tsakanin Abba macciďo da Hasile babu mgn,tun da ya koreta daga gidan shi har yau bta sake tozali da shi ba”. Idan kam ta fita wajen rugar Ynda yara ke tsokanan ta ýammatan rugar,suna Taje binni tayi cikin shege,hakn yaakesa ta don dole haķura da fita….a kullum bata dai aiki sai kuka tana xubda ķwllan baķin ciki d takaici….wanda a wannan lokacin ita tke baimawa kan ta laifi d cewa ta cuce kanta kwarai….musamman ďan/ďiyar da zata haifah..wannan dalilin kesata kara sa damuwa matika kullum ka ganta cikin kuka da tunani….Haka Oum mareeya xata sato jiki idan Abba Maccido baya nan,itama ta taho tayi ta bata baki akan ta daina sama kanta damuwa”. Haka xatayi ta rarrashin ta,itama haka idan ta koma Bukkan ta tayi ta kukan nadaman,duk ita tayi sanadiyar tafiyar Hasile binni ga abun da ya faru nan!
Shikam Abba maccido yanda ya koma ba’a mgn,ace ƴar sa guda a duniya,tayi abun kunya,tabass Hasile bata ɗobo halin mahaifiyar taba,kullum abun kunyar da Hasilen tayo masu shi ke damunsa”. Tun ana him² him² yanxu har anyi shiru,don dai kowa yaga hasile xai shaida cikin jikin ta,don har ya bayyana”.
**********************
Ahlan wai ke wata irin mara xuciya ce? Yaushe ne zaki fice a rayuwata? Na faɗeki ni inada Wanda nakeso ba kyeba…..don haka Zaifi maki ki tattara ki koma Fakistaan don ni Aliyou Rayuwata Da komai na…nata ne”.
Kallon ƙwar² Ahlan tayi masa,kamin ta saki wani maurmushin tura haushi,sannan ta kuma matso shi,hannun ta takai tana sakawa saman nashi,ta ɗago tana ɗora hannun nashi saman ƙirjin ta”. Me kaji? Aliyou mai yasa Har ila yau baxaka haƙura da wannan Yarinyar da tadaɗe da macewa ba? Nifah jinin ka,duk wani soyayya xanyi maka fiye da nata…cox i’m Your blood”. Ya isa da’allah”. Yayi maganar yana fixgar hannun shi daga nata da ta manna shi saman ƙirjin ta…Hafsa ce jinin jiki na bakye ba…itace ma haɗin rayuwa ta,farin ciki na! Yana faɗin haka ya juya cike da takonsa da kesa ƴammata kwaɗaituwa da son sa….ya fice daga falon”. Kallon kallo aka hauyi tsakanin Ahlan da Zaitun,wanda take bin Ahlan da Kallon Banza…kamin tajah tsaki tana Harar Ahlan da cewa”mutum ya yadda xuciya kare ya ɗauka”. Tom is better for you,a yau ki tattara koman ki ki koma inda kk fito,domun ko Ƙwazin Nawa ne ni kaɗai”. Mayarda da Space ɗin Ta Ahlan tayi wanda ya mamaye mata rabin fuska,kan ta taka xuwa inda Xaitun ke tsaye…tana binta da wani irin murmushi,don dama hakan a jinin ta yake,a kullum fuskarta ka gani yana lulluɓe da Sanyayyar murmushin ta”. Allah ko Ukhty? Waya faɗa maki haka?. Ta ƙarke maganar tana ƙara faɗaɗa murmushun ta”. Hjy Kaka”. Zaitun tayi maganar tana fuxga’. Kallon yaro² ne… Ahlan ta watsa mata,kamin tace”Kee yanxu ne kk fara son Aliyou Haidar,ni basa’ar ki bane…sbd Nasan koda kinsan Hafsan da yake magana,ba wayon sanin ta sosai zakiyi ba,don lokacin nasa Kuna ƴan kuci…Nikam tun a wannan lokacin nake kishi da Hafsa….tasanni na santa,amma kefah? Tayi maganar tana leƙa fuskar Xaitun”.
Ban santa ba! Ta bata amsa,tom kinga sai ayi saurin neman miji,don Aliyou Haidar na Ahlan ne”. Tana faɗin mata haka tasa kai tana ficewa daga falon,tabar Zaitun a tsaye…takaici duk ya isheta…
***********************
Aliyou kam Rayuwar sa ya cigaba da shimfiɗawa na iskam cin sa da kwartancin sa da Hajiyoyin sa da ƴammata”. A yau kamar kullum..kwance take tayi luf saman ƙirjin shi,hannun ta na saman ƙirjin shi tana wasa da suman wurin da suka kwanta sukayi luf²… Hannun shi na saman bayan ta yana shafa mata,ɗayan hannun kuma na riƙe da wayar hannun sa ƙirar Iphone. Hankalin sa baki ɗaya ya tattara ma Wayan nasa……Yana chart da Hjy Dola,da take sanar masa da zata dawo nigeria a gobe inshaallh”.
Beb Nifah ban gaji ba,Tayi maganar tana ƙara lafewa saman jikin shi…murmushi yy yana jin tabbas zai iya tafiya da Juwairy,nan ya muskutota yana hayewa saman ta….hadi da goga mata fatan jikin shi…..yana sa yatsar sa yana bin ta da tafiyar tsutsa mao kama,da waiwayi,nan ta hau gantsare masa…da ƙara shige masa tana ɗagowa sama”. Bin ta yake da salo mai chaji da full romance mai tada duk wani jaraba,aiko da yake Itaɗin fitina ce,nan ta fara mammatsewa…hakan yasa shi ƙara romancing ɗin ta…yana saka yatsar sa ƙaaan Vg din ta,hadi da karkada mata Vg point din ta( ƴar tsaka) wani gantsarewa tayi tana sakin wani ihun daɗi da Ahhhhh……….. Bai daina mata ba,sai da yaga ya susuta ta duk ta fice tana kukan Daɗiiiii da ƙosawa ya shigeta,sannan ya buɗa cinyoyin ta yana Lumtsuma 🍌 cikin VG ɗin ta,wanda yasa ka a tare suka sauke wani wahalalliyar numfashi…kamin daga bisani yafara cinta da burar tasa….ya lumata ciki tana Ahhh…uoooo…ashhhhh…
*************************
Kallon sheƙe² Justice Aina da Ammien Aliyou suke bin Yagwalgwal da tabawa…..kamin Xaitun da Yasmeen su miƙe tsaye…Sajeeda na cewa”Jimun xancen banza,lallai wannam yarinya kin raina mutane,kinje kinyi cikin shengen ki,sai kice Kwazin? Maganar takeyi dai² Aliyou da Airab,lukman na shigowa falon….Kamin ta rufe baki tuni zaitun ta Isa gaban Hasile dake tsugunne gyefen Tabawa,jikake tass…tasss Tana bata mari ɗaya,itama Yasmeen ta bata wani mai zafin da ya gigita Hasile,tuni hawayen dake bin fuskarta suka kuma ambaliyyan sauka……
Idan baki biyani ba kk karantamun keda Allah….
Mmn teddy🧸²⁷ ²⁸