IN SO YAKI NE CHAPTER 19

IN SO YAKI NE CHAPTER 19

 Yana dawowa ya iske su Habeeb a living room, kowa harkar gabansa yake. Habeeb sarkin ci plate na samosas ne bisa cinyar shi ga sassanyar fruit juice a gaban shi, ya nad’e ƙafafun shi yana ci yana danna waya, Ameer kuwa ya mik’e bisa doguwar kujera ya kura wa Tv ido. Bai ga alamar su Khadijah ba, kuma ko da yayi sallama ma basu ji shi ba, kawai yayi dariya hannunsa a kunkumi yana k’are musu kallo, ganin zai b’ata lokacin shi ne yasa shi ya wuce upstairs, Daman yasan bazai samu Meenah ba don tun sun yi waya lokacin da ya fita da yaran zai kaisu school saboda haka ya wuce flat ɗin Laylah…..+ SURAJ’S POV For a moment i thought i am imagining things, but then i realized she’s the one right in front of me, looking younger and sexier in such a way that i couldn’t even blink my eyes, everything about her is mesmerizing. Na manta duniyar da nake ciki a lokacin da na ganta in front of me wrapped in her ever short white towel, she even look more enticing with drops of water dripping from her wet silky hair, ji nayi numfashi na yana neman ɗauke wa, I can’t wait any longer i just want her in my arms! I can see how shy she is,tana hard’e ƙafafun ta, yayinda hannuwan ta ke yaƙi da guntun towel d’in da bai gama rufe cinyar ta ba. She look soo cute acting that way, na kasa controlling desires d’ina, the desires she triggered after seven long years…. Every step i took towards her makes her shiver even more, as if it’s her first time, her eyes were down while she kept on fidgeting the towel with both hands Now we are only two inches closer to each other, she lifted her lashy eyelids giving me one of her sexiest looks, the kind of looks that i cant resist, for a whole minute i lost my focus, i couldn’t see anything around us, except her. I reached out for her curvy waist pasting her to my body…. Da sauri ta rufe idanuwan ta tana sauraron tafiyar numfashin sa bisa fuskar ta kafin Muryar sa ta doki kunnen ta “Are you scared?”… Ya tambaye ta da murya ciki ciki, running his fingers down her neck, with their eyes locked to each other, duk da sanyin Aircon dake ratsa su yana ganin yanda zufa ke ɓullo wa bisa fuskar ta, ya ƙara bada wani shiny effect ma fuskar, Suraj ya saki y’ar murmushi kafin ya maida duban sa ga labb’an ta dake ƙoƙari rabewa, bai jira me zata ce ba ya shiga smooching dinta da kyar ta janye tana sauk’e numfashi “Wait!…. Suraj the door is opened”. Tayi maganar idanuwan ta cikin nashi shi ma ya ɗauki lokaci kafin ya maida duban sa ga kofan sannan ya sake ta ya je yayi locking k’ofar, Zama tayi bakin gado tana goge gashin ta bata ma san ya dawo ba saida taji ya zauna gefen ta yana kallon ta, ita ma kallon nasa take yi kafin ya riƙe towel din hannun ta ya ajiye a gefe pushing her on to the bed, leaning yayi a kanta yace “Soooo…..where exactly was i?” Lumshe ido tayi a hankali ta d’aura yatsan ta bisa labb’an ta kafin ta amsa mishi “Here…. I guess..?” Wani shu’umin murmushi ya saka kafin ya janye yatsan nata yace “Then let’s carry on Bebe besides I’ve been waiting for these moment! Our moment…………..” *******. ******* 2:30pm A kasalance take bud’e idanuwan ta tamkar wanda aka yi ma duka haka take jin jikin ta a hankali ta janye hannunsa daga jikin ta sannan ta tashi zaune, Hasken wayar sa ta gani daga gefen idanun ta, da sauri ta juya ta dubi wayar dake kusa da lamp bisa bedside drawer Meenah ce ke k’ira gashi wayar a silent take, k’iran na yanke wa ta ga time yayi displaying bisa screen ɗin babu shiri ta juya ta dubi Suraj tana zaro ido, if she could remember ten suka kwanta tired and exhausted but she never believed cewa har barcin su zai yi nisa haka ba, four hours sleep sekace waɗanda suke kan drugs. “Wake up … Ka tashi lokacin azahar ma har ya kusa shige wa!!! Sur…..” Bata k’arasa ba ganin yana ƙoƙarin buɗe ido “Whaaaat noowww Fulaniiii, let me sleep more……. Come” Ya janyo ta jinkin shi yayi wrapping hannuwan sa around her” Kunnen shi ta ja ta haɗe rai tace “What’s wrong with you? Look at the time, its almost 3:00pm now and still you want to sleep more? Ko azahar bamu yi ba just let me gooo” Firgigit yayi ya tashi da sauri ya mirgina ya ɗauki wayar sa yana duba time, zaro idanuwa yayi ganin missed calls d’in Meenah don yaka ya mik’e da sauri ya ajiye wayar “Hey drama Queen! Come let’s freshen up and pray” Murmushi tayi tace “You carry on… I’ll join you soon” Mak’e k’afa yayi yace “ai k’afar ki ƙafa ta Babe just come with me” Mik’e wa tayi ta bi bayan shi. Basu ɗauki lokaci mai tsawo ba Suraj ya fito d’aure da towel yana goge jikin shi yayinda Laylah ke biye da shi, ko mai bata tsaya shafa wa ba ta zira abaya ta sa hijabi shima fita yayi zuwa d’akin shi bai jima ba ya dawo sanye da casuals d’in shi T-shirt da blue jeans yana gyara collar d’in rigar “Alright fulanii! Come let’s pray” Suraj shi ya ja sallar duk wanda ya gansu sai sun burge shi, yeah! They are the unique kinda pair! Bayan sun idar Laylah ta zare hijabin nata ta nade sannan ta nufi gaban mirror ta zauna, jikakken gashin ta fara busar wa da hair dryer, tasowa yayi daga kujerar da yake zaune ya nufa inda take ya sa hannu ya amshe dryer d’in sannan ya fara drying gashin, murmushi kawai take tana kallon shi daga madubin while he was busy drying her hair, he looks cute and loving she couldn’t even hold her smile especially da suka haɗa ido, shima murmushin yayi mata sannan ya ajiye dryern a gefe ya matso daf da kunnen ta yace “Hungry??” Da sauri ta kad’a kai don dama ji take tamkar fanko ne cikin ta don yunwa coz she didn’t remember having breakfast banda tea da ta sha da sassafe. Mai ta shafa a kanta ta d’aure gashin sannan ya nufi wardrobe ta ciro mayafin ta karami ta yafa sannan ta dawo kusa da shi, hannun ta ya riƙe cikin nasa sannan ya ɗauki wayar sa, sai lokacin ya tuna da k’iran Meenah yana dialing numbar ringing d’aya Meenah ta d’aga “Sorry….. I slept in kuma wayan yana silent mode se yanzu naga kiran ki, baki gama shirya wa bane? You know our flight is scheduled for 8:00pm tonight yaushe zaki dawo?” “Relaaax Suraj Darling komai a shirye yake, kaya na ma yana kan gado all set idan zaka wuce airport se kuyi picking dina a gidan Aunty Fatima tunda duk kan hanya ne and Yes, kazo da Laylah coz zata koma da Baby” “Alright… Se na zo you take care of yourself” Daga nan ya kashe wayar ya zira ta a pocket yana kallon Laylah dake wasa da hannun shi yace “Shall we.?” Kai kawai ta jinjina masa suka fice daga d’akin. _______ 7:45pm Nnamdi azikwe international airport… “Suraj i think zamu koma coz akwai bak’in da nake expecting sannan i’m not sure if Ameer can handle them so….. Ka sallami Laylah i mean round up your goodbye kiss, and I’ll miss you stuff quickly….” Duk saida ya basu dariya yayinda Suraj ya dubi Laylah giving her a light kiss on the lips da forehead sannan yace “Sai mun yi waya, I’ll miss u Fulanii” Suraj ya ƙarashe maganar yana kashe wa Habeeb ido, dariya Habeeb yayi ya kawar da kai yayinda Laylah ta yi sallama da Meenah ta amshi Baby Razia suka tafi. Ƙarfe takwas jirgin ya tashi. Life is really unbelievable! The one that i yearned for na tsawon shekaru bakwai was finally back to me, i was able to feel her warmth, i was finally able to embrace her yet so sad i had to leave her behind for the sake of another Meenah,” Ya juya ya dubi Meenah da tuni tayi barci ya gyara mata zaman kanta sannan ya kura mata ido yace “How can she sleep so calm and confidently when she knows what the doctors said about her illness? You are different Meenah wannan ƙarfin halin a wajen ki kawai na taɓa ganin irin sa…” Kawar da kai yayi yana share hawayen sa coz seriously yanda yake jin ciwon Meenah ko ita bata jin shi……… MUNICH INTERNATIONAL AIRPORT, Munich, Germany…….+ Bayan tafiyar tsawon awanni shida da yan mintina Suraj da Meenah sun yi Landing a Birnin Munich dake Ƙasar Germany,Exactly ƙarfe ɗaya na dare Hannun sa cikin nata har zuwa inda zai ɗauki luggages nasu gaba-daya idanuwan sa nauyi suke coz bai runtsa ba, Meenah de kam ta sha barcin ta duk da cewa alamun ta a yanzu she looks very weak Allah Allah yake su isa masaukin su ko zata samu ta huta. “Meenah dear, sit here barin kawo miki ruwa” Kai ta jinjina ta zauna bisa waiting lounge tana ƙare ma mutanen dake zirga-zirga kallo, a hankali idanuwan ta suka fara gani dishi dishi, Suraj d’in ma da yake tahowa wajen ta bata iya ganin shi. Da sauri ta mik’e tsaye sedai hajijiya ya buge ta, taji ko ina yana juya wa she can not even feel her body weight jin kanta take tamkar fanko. The last thing she could remember is that wani ya riƙe ta, duk da idanuwan ta ba gani suke ba tana da yak’inin Suraj ne. “Meenah!! Innalillahi wa inna ilayhirrajiun….. Somebody please help!! Call the ambulance my wife’s unconscious!!!”. Da sauri wasu ma’aikatan taimakon gaggawa na airport din su huɗu suka garzayo ɗauke da stretcher, saida suka duba vitals nata aka garkama mata oxygen mask sannan suka d’aga stretcher d’in Kafin kace me Ambulance na tsaye a mashigar airport ɗin, Suraj was tensed to the core, ya rasa ma me zai yi. Ana saka ta a Ambulance shima ya shiga, Hannun sa cikin nata jikin sa b’ari kawai yake yi coz bai yi expecting haka ba sam sam ko kaɗan bai kawo a kanshi cewa weakness d’in nata ya kai haka ba, ji yake kamar Ambulance d’in ma bata sauri. A yanda ya riƙe hannun ta yana jin yanda pulse d’in ta yake getting low and low duk da cewa akwai taimakon oxygen she is still having difficulty with breathing. Ganin ta a haka reminds him of his Mom, jikin shi ya dau rawa ya runtse idanuwan shi sabida jiri da ya fara ji, daidai lokacin Ambulance ta tsaya , ana buɗe k’ofar ya fita sannan aka fito da Meenah… “RECHTS DER ISAR HOSPITAL” Munich. Yanda yaga rana haka yaga dare he was exhausted beyond imagining but babu abunda yake son ji a yanzu kamar a faɗa masa Meenah is perfectly okay, it’s already seven am yet babu wani labari, she’s still in the ICU sannan bata farfaɗo ba, Fita yayi zuwa cafeteria d’in asibitin domin yayi breakfast, yayi ordering hot cappuccino and toast, shima kaɗan ya ci, wallet nashi ya ciro ya ɗauko sim card nashi na Vodafone ya yi mounting a wayar shi sannan ya kunna wayar, MasterCard nashi ya ciro ya nufi counter ya biya kudin abincin da yaci sannan ya fita. “Mr Maleek! Mr Maleek…” Da sauri Suraj ya juya don ganin wanda ke k’iran shi, as expected Omar ne, ɗaya daga cikin abokan kasuwancin sa ne, kuma dama chan yasan da zuwan Suraj d’in. “Omar… Sorry yanzu fa na sauya Sim zan k’ira ka…. Salamu-alaika” “Wa’alaikas_salaam Bro how was your flight? Yaya mai jikin? Ai jiya wanda na aika ya ɗauko ku kawai se gashi ya kawo luggages, he told me what happened, I’m so sorry Allah ya bata lafiya” “Ameen” Suraj ya amsa a takaice sannan yace “what now?” Omar ya jinjina kai ya ciro key daga aljihun sa ya miƙa wa Suraj “Ga car keys d’in ka, sannan na sa an yi cleaning apartment d’in ka, you looked tired and sick kana buqatar hutu, idan ma wani abun ne asibitin zasu neme ka ai just go on and get some rest” Ajiyar zuci Suraj yayi kafin ya jinjina kai yace “Alright then, thank you Omar bari na je ɗin coz you are right rabona da barci tun shekaranjiya i feel weak right now” Nan suka yi sallama Suraj ya shiga motar inda ya dau hanyar zuwa apartment nashi LEHEL.. Yana parking a parking lot ya nufi elevator inda ya kaishi fifth floor na building d’in wanda a nan ne Apartment nashi yake, da kyar ma yake iya d’aga k’afa don yana shigowa ma bai ko cire takalma ba ya faɗa bisa gado yana sauke numfashi, da kyar ya zaro waya yayi dialing numbar Habeeb…….. _________ “Tasleem kuyi sauri ku kammala breakfast driver yana jiran ku” Habeeb yayi maganar da murmushi yana shafa karamar fuskar ta, da murmushi ta kad’a kai tana kurb’an fresh milk da Mubeenah ta ajiye mata, Boboh kam sun san halin shi don haka Laylah ta bar nata abincin ta fara bashi if not bazai ci da daɗin rai ba. As usual Habeeb da Ameer suna cin abinci suna tattauna never ending business strategies nasu wayar Habeeb tayi ƙara “It’s an international number… Ina tunanin Suraj ne” Habeeb ya faɗa yana mai kara wayar ga kunnen sa “Oh my word! Suraj what happened?? Ya naji muryar ka wani iri? You sound weak is everything ok? Ina Meenah? How was your flight? Yaushe ne appointment naka da doctor d’in??” Duk tambayoyin nan Suraj knows they were coming saboda haka ya ɗan jingina da bangon yace “Habeeb ka bari kawai, it was a hectic night for me, ban ma san me zan ce maka ba I’m confused”. Habeeb ya d’an yi shiru ya kalli Ameer Shima Ameer d’in kallonsa yake da alamar tambaya a fuskar sa, sauk’e wayar yayi ya sa ta a handsfree ya ajiye “Tell me what exactly happened?” Habeeb sake tambaya “Jiya bayan mun yi Landing Meenah collapsed at the airport, I can’t tell you how scared i am Habeeb yanda naga rana haka naga dare, kuma yanzun ma bata farfaɗo ba she’s still in the intensive care unit, I don’t even know what to do now Habeeb, thankfully Omar was there for me but shima yana da aiki I’m all alone in this!” “Innalillahi wa inna ilayhirrajiun, Suraj listen do not stress yourself please, daman na faɗa maka you should take someone with you, but tunda abun ya zama haka dole a cikin mu wani ya bi ka ai coz kai kanka you sound sick. Kai Ameer ya jinjina yace “thats right Suraj….. Habeeb is right! You need someone by your side” Habeeb ya d’an dubi Ameer yace “Na tuna! Ameer daman ba next week ne zaka je Berlin ba domin attending NFW conference? Why not kaje Germany ɗin kaga it will be easier ace ka ɗauki flight from Munich to Berlin akan ka tafi from Nigeria to Berlin, i can handle the work and the company, da zan yi suggesting Laylah but Baby razia is here so the best option is you Ameer” Kai Ameer ya jinjina yace “Yes zan taho anjima inshaa Allah I’ll catch up the night flight to Munich, just don’t stress yourself Suraj” Murmushi Suraj yayi yace “thank you guys, Ameer Allah ya kawo ka lafiya, I’ll text you the address” Nan de suka gaisa da su Khadijah, Tasleem Boboh da Mubeenah. Ya san cewa Laylah bazata ce komai ba inde ba k’iran ta yayi ba especially ma da wayar take handsfree don haka yayi musu sallama ya katse wayar……. Washegari…..+ Da kyar Ameer ya iya tashi saboda gajiya kasantuwar shima tafiyar daren yayi kusan biyu ma tukunna ya kwanta, duk jikinsa yayi nauyi ya mance rabon da yayi tafiya mai nisa haka. ya duba gefen shi yaga Suraj baya nan kawai ya sake jan blanket yayi kwanciyar shi. On the other hand Suraj yana mik’e bisa doguwar kujera dake falo yana waya da Laylah, shima bai damu ya tashi Ameer ba don yasan a gajiye yake. “Me yasa yawanci wayanki a kashe? Kin san dole zan k’ira ki de ko?” “Don Allah kayi hakuri, na manta ban maka maganan ba…… I have been receiving calls from an unknown number kuma duk lokacin da na d’aga ba’a magana idan kuma ban daga ba se ayi ta calling sometimes har twelve missed calls, shiyasa na kashe wayar coz it’s really disturbing i dunno who’s been calling” Murmushi Suraj yayi yace “matsoraciya kawai! Just block the number shikenan.” Haka suka cigaba da hirar su mai ban sha’awa har saida lokacin da zai tafi asibiti sannan suka yi sallama. Tana ajiye wayar ko minti ɗaya bai yi ba wannan lambar ta k’ira, har kamar bazata ɗauka ba abunka da zuciya se ta d’aga “Hello? Helloooo….. Pls waye ne I’m tired of these useless call! If you don’t have anything to say please stop calling this number let me live in peace i beg of you”…… “LAYLAHHH…..” Muryar da ya doki kunnen ta ne yasa tayi saurin mik’ewa tsaye sedai bata gamsu ba tayi saurin gyara zaman wayar a kunnen ta. Mutumin ya maimaita k’iran sunan ta cikin rawar murya, da sauri ta janye wayar daga kunnen ta yayinda d’igon hawayen ta ke reto a idanuwan ta ba tare da ta matso shi ba “Dad……?” Ta tambayi kanta sannan ta mayar da wayar a kunnen ta, Abubuwan da suka faru a baya suna dawo mata, irin azabar da ta sha a hannun Muhseen, duk kuma a dalilin Dad…. Bak’in cikin da take da shi Finally ya gushe, she’s back with the love of her life. A yanzu Dad is the last thing da zata yi tsammani a rayuwar ta, after all wahalar da yasa ta shiga na tsawon lokaci. Kai ta girgiza tace a hankali “No…! I …. I can’t! I don’t want to talk to him I can’t talk to him! I don’t want him back in my life.” Da sauri ta katse wayar tana hawaye kasa ta zauna ta haɗe kai da gwiwa tana tunanin what kind of a Dad would hurt his own daughter like he did, ita sam sam bata ga laifin Sa’eed ba, domin shi ne ya kasance weak and coward…… Finally bayan dogon coma Meenah ta farfaɗo on the second day, sai lokacin Suraj ya samu relief , sedai kuma likitan da zasu gani a Berlin yake, gashi doctors sun yi suggesting kar Meenah ta yi travelling. Suraj ya rasa option guda coz it’s important su hadu da likitan coz idan suka ja lokaci ba lallai ne su same shi ba hakan ma saboda shi friend d’in Suraj ne. “Ameer, zan yi magana da hospital management, dole suna da wata hanyar da zamu kai Meenah Berlin, kai kuma ya kamata ka tafi chan Berlin d’in kafin mu zo, it’s not a long flight se kayi mana arrangements, na hotel da kuma abubuwan da zamu buƙata, duk yanda muke ciki I’ll let you know” Haka kuwa aka yi Ameer ya tafi, Suraj kuma bayan jiran awanni huɗu asibitin suka yi finalizing akan cewa zasu yi transporting Meenah through emergency flight tare da wasu ma’aikatan su, before you know it Suraj landed in Berlin, Already Ameer yana jira a airport. Ambulance ta wuce da Meenah zuwa babban asibin dake Berlin. Motar da ta kawo Ameer ita suka shiga, driver ya ja suka tafi asibitin. “Mr Maleek…. I have gone through your wife’s case, it’s an inoperable cancer, we can’t perform any surgery, the only best solution is radiotherapy and chemotherapy, bayan tattarawar da nayi da team ɗin neurosurgeons wannan shine conclusion da muka kawo, she’s now a stage 3 cancer patient, i know akwai symptoms da take developing da zasu tsorita ka, just don’t panic, i think zamu iya fara treatment besides we don’t have time to waste……. STORY CONTINUES BELOW ONE MONTH LATER……. Wata ɗaya kenan da Suraj ya zo Germany, he longed to see his Love (Laylah) ya gaji da magana da ita over the phone, ya sani cewa she understood his situation but a ganin shi it’s not fair. Luckily yau yana isa asibitin doctor ya tarbeshi da discharge form na Meenah, yana komawa hotel ɗin da yake ya tattara kayan shi ya sa a bayan mota, Meenah tayi wanka ta shirya ita ma sannan suka yi checking out, booking flight ya fara yi saura awa ɗaya da rabi don haka ya ja Meenah suka ɗan yi shopping, in short they had a fun time together, lokaci na cika kuwa jirgin su ya daga zuwa Nigeria…… Bangaren Laylah kuwa wannan watan was her worst month, Uncle Rasheed baya fasa k’ira, duk lokacin da ya k’ira kuma fama mata tsohon ciwo yake coz ba don kada Suraj ya neme ta ba a waya da tuni ta dad’e da rufe wayar gaba ɗaya, sedai duk da haka tana da masu ɗauke mata kewa domin idan ta zauna da Baby Razia sai ta wuni suna wasa in dai ba barci take ba, their bond was extraordinary!. Ameer kuwa dama tun da ya ga sun yi settling a Berlin ya yi attending meetings d’in sa sai ya juyo saboda ya san Habeeb bazai iya handling company d’in shi kaɗai ba ayyukan da yawa. Kusan a tare suka fita daga airport ɗin, driver’n shi ya hango tsaye jikin mota, shima yana hango su ya taho da saurin sa ya amshe kayan su ya kai mota sannan ya buɗe musu k’ofa suka shiga. Motar Suraj yana tashi shima nashi ya tashi “Yallabai ina muka nufa? Ajiyar zuci yayi yace “duk inda wancan motar tayi ka bita duk inda taje nan zan je” Driver ya jinjina kai yace “an gama ranka shi dad’e.” _________ Dare yayi domin kuwa ƙarfe tara ne na dare, shiyasa da suka shigo ko hayaniyar yaran basu ji ba. Su Ameer gaba daya suna hira a living room, da matan ma sun haɗa nasu group ɗin chitchatting se dariyar su kawai ƙasa ƙasa ake ji, Laylah na chanja wa Razia diaper “Na rasa me yasa yau Baby ta ƙi ta kwanta se tantrums take throwing kuma fa ba yunwa take ji ba” Laylah ta faɗa tana d’aura Razia a kafad’a daidai lokacin su Meenah suka yi sallama, duk suka mik’e tsaye da murna duk su ukun suka yi hugging junan su Habeeb yace “Woah Bro! Look at youu! Gaba ɗaya ka rame? Yaya hanya? Suraj ya d’an yi murmushi yace “Kai de bari….. Hanya Alhamdulillah. I really missed you guys” su ma suka amsa masa da “we missed you more brother”. Ameer ya dubi Mubeenah yace “look! They both surprised us, babu wanda ya sanar da mu cewar zasu zo. You should have called da mun ɗauko ku daga airport ai” Laylah de tana tsaye se murmushi take, she wanted to hug him tight and tell him how badly she misses him, attention nata duk ya tafi kan Suraj to the extent that bata san Meenah tana mata magana ba, a ɗan firgice ta maida kallon ta ga Meenah ba tare da furta kalma ba suka yi hugging junan su cike da kewa, da sauri Meenah ta janye saboda Baby Razia na tsakanin su, ta kura mata ido ita kuwa wasan ta take yi babu alamar barci a idanuwan ta. Sai lokacin Suraj ya k’araso ya dafa Meenah ta baya yana lek’o fuskar Razia. “Ohhh….Look at her smile! Soo cute” Meenah ta jinjina kai tamkar zata yi kuka tace “yeah! She’s sooo soooo cute Suraj”. Murmushi kawai Laylah tayi sannan ta miƙa musu Razia, da sauri Meenah ta amsheta sannan ta dubi Suraj tace “She’s sleeping in my room tonight! I really missed her” Ita de Laylah se murmushi take kafin daga bisani ta dafa kafad’ar Meenah tace “She’s all yours” Suraj bai tsaya b’ata lokaci ba ya nufi stairs don a lokacin babu abinda yafi buƙata irin ya watsa ruwa, saida ya kai tsakiyar stairs d’in sannan ya juyo, ya san dama Laylah tana kallon shi, kashe mata ido yayi kafin yace ‘Hey Fulanii please get me a drink” Kai kawai ta jinjina coz she knows he’s up to something. Kitchen ta nufa ta ɗauko drink da glass bisa plate ta nufi d’akin shi…….. Tun kafin ya shiga d’akin ya fara zare rigar jikinsa tsabar gajiya yayi wurgi da ita kan gado sannan ya shiga bayi, yaji lokacin shigowar ta don haka yayi saurin kammala wankan sa ya fito, nan ya iske ta zaune bakin gadon tana cire kayan shi daga luggage nashi, murmushi yayi ya karisa gabanta ya durkusa yace “Dare yayi, me yasa bazaki bari sai da safe ba? Aren’t you tired?” Murmushi kawai tayi ta cigaba da organizing kayan nashi ta barshi a wajen ta nufi closet nashi, murmushi yayi shima ya mik’e zuwa gaban dresser ya ɗauki body spray nashi ya fesa ya matsa lotion a hannun shi yana shafawa idanuwan sa kan madubin yana kallon duk motsin ta, saida ya gama tsaf ya juya zuwa bed side drawer ya d’auki juice d’in da ta ajiye masa ya zauna bakin gadon yana kurb’a, har saida ya jira ta kammala komai ta gyara wajen sannan ta d’auko masa kayan barcin sa ta ajiye a gefen shi. Fisgo hannun ta yayi ta fad’o bisa cinyar shi, da sauri ta riƙe rigan shi a tsorace ta rufe idanuwan ta “Leave me aloooone..” Ta faɗa a shagwab’ance tana kwacewa daga rik’on da yayi mata “What??? No way! I can’t leave you alone baby! I missed you…. One month! For a whole month you were not by my side and now kina so in kyale ki? Lemme tell you tonight neither you nor i will sleep coz i am going to explore this sexy body of yours again and again and again and aga……….” Bai k’arasa ba yaji ta rufe masa baki da luscious lips nata bai san lokacin da ya saki glass na juice d’in ba ya rungumo ta jikinsa……… ____________ Ya ɗauki aƙalla mintina goma tsaye yana k’are ma gate ɗin kallo kafin ya cije ya daure ya buga k’ofar, bai ɗauki lokaci ba gateman ya fito tare da wasu securities biyu “Mallam….lafiya kuwa? Wa kake nema??” Shiru yayi yana kallon su har saida suka sake maimaita tambayar su sannan yace “Laylah….. Laylah nake nema”. Zaro ido gate man ɗin yayi yace “Matar gidan fa da kanta kake nema? Waye kai? Ta san da zuwan ka ne??” Kai ya girgiza yace “A’a bata san da zuwa na ba amma ganin nata yana da muhimmanci ku barni na ganta don Allah” Securities suka tirje bazai ga Laylah ba shi kuma ya dage sai ya shiga, yayi Sa’a ya samu shiga harabar gidan sai jansa suke yi yana komawa…. “Ameer ina tunanin a mota na bar takardun nan, bari na dauko su” Ameer ya ce “Ok kayi sauri coz barci na fara ji it’s already ten pm” Habeeb ya mik’e ya d’auki car keys nashi ya fita, tun kafin ya buɗe k’ofa yake jin hayaniya sedai flowers sun tare saida ya zagaya ya tukunna ya hango abunda ke wakana, da sauri shima ya k’arasa don ganin abunda ke faruwa. “Kai! Kai!! Miye haka? What the heck are you doing?!! Baku san darajar ɗan Adam bane?? How can you drag him like this??” Da sauri suka sake shi Habeeb ya kama shi ya tashi sannan ya fara bashi hakuri sedai tun kafin ya k’arasa maganar sa idanuwan sa suka haɗu da na mutumin, yayi matuƙar mamakin ganin sa. “UNCLE RASHEED??? Kai ne? What are you doing here??” Jiki na rawa ya amsa da cewa “na zo ganin y’ata ne, Please help me Habeeb, i have come to make things right please let me see her once” Habeeb was speechless, ya san cewa it will be difficult, idan akayi la’akari da past events. Sedai a yanayin da yake it won’t be good ace ya fita a haka besides dare yayi don haka Habeeb ya ja shi ciki zuwa b’angaren baƙi, saida ya tabbatar an tanadar mishi duk abunda zai buƙata sannan ya fita, ko kaɗan Habeeb bai bada fuskar da Uncle Rasheed zai masa magana ba domin yana jin takaicin cewa sanadiyyar shi ne Suraj yayi suffering rashin Laylah for seven years sannan dalilin shi ne Laylah ta sha bak’ar wahala a wajen Muhseen, duk da cewa ɗan uwan mahaifinsa ne ji yake tamkar bai san shi ba tamkar ba jininsa bane shi, yana fita ya nufi sashen su inda ya tarar da Ameer zaune inda ya bar shi……….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *