KALLON KITSE CHAPTER 13
Www.bankinhausanovels.com.ng
Ashe da akace sojoji na dukan matan su gaskiya ne?
A’a ba gaskiya bane yaya don Allah kiyi hakuri.” bata amsa mishi ba ta wuce da uwani daki.
Dakyar ya hakura ya wuce kaduna. Sai dai ransa ya baci sosai, tun ranar daya sumbace ta, sonta ya kara shigarsa ga tsananin sha’awarta dayake yi, “wai meyasa akeyi masa haka? Meyasa ita ba a ganin laifinta sai na shi? Ya bugi siterin mota, “hamza” ya fada a fili, saboda shi ake wulakanta shi? Zaiyi maganinsu insha Allahu.
Toh ya zaiyi maganinsu? Na farko dai Allah ya yiwa uwani wayau ko kebbi yaje bata yadda su kasance tare su kadai, inna kuwa idonta na kansu koda yaushe, toh wai me suke nufi? Yayi ajiyar zuciya Allah ka cika min burina in mallaki yarinyar nan.” a haka ya isa kaduna, gwiwa a sanyaye.
Da isar sa gun jamila ya wuce, yayi sa’a tana nan kuwa dan haka anan ya sheke ayarsa.
Saida yamma likis ya wuce asibiti, aiki ya tarar dan emergency ne, nemansa akeyi ya shigo, accident ne akayi harda mai juna biyu a ciki, dan haka dole tasa aka shiga da ita tiyata, saboda jini daya tsinkewa matar, abun gwanin ban tausayi, gata kamar ba rai a tare da ita.
Jafar yana bala’in tausayawa matar, hardai a irin wannan stage din, in mace takai lokacin da zata haihu, yana son yara aransa, baima san nawa yake so ba.
Yanzu haka abunda ke damunsa kenan,
kaddai ace bai sake haihuwa? Ya sha yiwa mata ciki ana zubarwa tun yana universty, toh amma yasan anan kaduna bai taba yiwa wata ciki ba?
A zatonsa ko dan ai kaduna sun waye da yawa ne, da suke iya kare kansu, danshi baya amfani da kororo-roba, sam batayi masa ba, in banda marliya ba macen daya taba kwana da ita baiyi mata test ba, da yake anci gaba yanzu, akwai wata na’ura na aljihu da ake teste din jini, sannan kuma yasan Allah ne ke kareshi.
Yayi wannan aikin ma cike da nsara, ya fitar da ‘ya mace, sannan anada tabbacin matar zata tashi, ire-iren aikinsa yasa jafaru yake da sa’a gun manyansa suke ji dashi, shiyasa kuma idan a nema zuwa kas a list ma shine na biyu.
Bayan sati biyu da komawarsa kaduna akayi bikin kara musu girma, yanzu jafar ya zama major, kowa ya shaida hakan, musamman ya bada mota a dauko su baba yunusa da kuma kawu hashimu, an sake masa gida anan cikin N.D.A, gida ne babban gaske, katon falo ne kashi biyu a kasa, sai dakunan bacci a sama, sannan daga cikin gida akwai katon fili, ga kuma parking space daga gaban gidan. Su Alh. Yunusa sunsa albarka.
Sun kuma yi addu’a suka kuma yi masa nasiha mai shiga jiki. Sannan suka wuce kebbi. Sai da ya sami kusan sati uku da kwana biyu kafin ya shiga kebbi.
Inna na daga bakin korido taji budewar gate din gidan ta tsaya taga wanda zai shigo, motoci biyu suka shigo toyota camry na 2005
ce, ta fara shigowa, fara ce sol! Sai jeep marun suzuki, wadda itace leatest a yanzu ta biyo bayanta,
jafar ta gani ya fito daga cikin jeep din, yana sallamar yaron daya tuko toyota, yaci gaba da gaisawa da mal. Mamman da mai gadi, sannan ya umurce su dasu kwaso tsaraba sukai cikin gida, yana gama fadar haka ya kama hanyar shiga cikin gida, anan ya sami inna, da sauri ya isa gunta cike da murnar ganinta, itama cike da fara’a ta rungume shi, abun ya bashi mamaki yaushe rabonsa da samun cikakkiyar kulawa irin ta yau, maganar bashir ta zama dutse, dan haka ya dauki alkawarin rike uwani da hujja.
Sun isa cikin falonta suna kara gaisawa, “inna ga wannan.” ya mika mata makullin mota, ta ware idonta, nika saiwa mota?
Eh inna ko batayi miki ba a canza wata?
Tayi auta, na gode, Allah ya kare min kai yayi maka albarka, Allah yasa ka gama da duniya lafiya.”
da sauri yake amsawa, “amin amin inna.” daya ji tayi shiru, saiya dubeta yace, inna bakice Allah ya bani zuri’a ta gari ba.”
tadan yatsine fuskarta kafin tace, “au dama kana son yara?
Kai inna inaso mana, Allah ne bai kawo ba.”
toh Allah ya kawo jafaru, nima inaso inga jikoki na, Allah ya kawo masu albarka.”
Amin-amin inna na gode, inna na biya muku umrah ku shidda watan gobe ishirin ga wata zaku wuce, Allah yay Albarka, aida hajji ka biya ni nafi son aikin hajji.”
inna kiyi tayi min addu’a ina so daga yanzu na fara har sai dan kanki kince bazaki ba, insha Allahu.”shine yanzu zanji daga sama ance kayi aure? Wannan wane irin cin fuska ne? Memwkon ta bashi tausayi, haushi ne ma ya kamashi, ita ta manta lokacin data ke cewa, ya aureta, bai amsa mata, ya fada a ransa.
Ta katse masa tunani da ya ji tace, “it is over Oga bazan lamuntar ganinka da wata ba it is over.” ta kara maimaitawa, tare da barin wurin, yama kasa motsi, don dai baiso ta fadi hakan ba, duk a cikin ‘yan matansa yafi ji da ita, ba dan komaiba, sai dan ta iya kwanciya da namiji, sam bata gajiya da abunda ya keso.
Toh amma shi bazai iya aurenta ba, dan gaskiya ba zai yadda ya fada tarkon daya shiga a baya ba. Zai dai zauna da ita a haka, yadda suke, sannan zai biya mata bukatunta, amma bazai iya aurenta ba.
Duk abunda akeyi a kunnen marliya, dan haka ranar ruwane kawai bata zuba a kasa tasha ba, tunda suka bata da jafar, yau ne ranar data yi farin ciki a rayuwarta, har ma ta manta da yadda farin cikinta yake, sai yau ta tuna.
Shima kuwa yana zaune anan inda yake kamar gunki, gaskiya yana jin dadin zama da jamila, dan haka da sauri ya mike yabi bayanta, koda ya isa ya isketa tana kwashe kayanta, da sauri ya isa gunta, “haba jamila ki tsaya mana muyi magana.”
bata daina abunda ta keyi ba, ya isa gunta ya rungumota ta baya, yana yi mata magiya, “haba jamila ki saurari abunda zance mana, kinsan ina son zama dake.”
“naji kana son zama dani amma baka sona. Ta fada tana jiran amsa, sai dai bai iya cewa komaiba, ta juya tana kallonsa cike da bacin rai a tare da ita, “dama ba sona ka keyi ba? Ta tambaya, nan ma shiru yayi dan gaskiya ta fada, baya sonta.
Taci gaba da cewa, Oga ni zaka cuta? Na gode, amma bazan iya ba, na gane ba sona ka keyi ba, yaudara ce tsakanina dakai, so ka keyi in zauna ka rinka biyan bukatarka dani, toh bazan dauka ba.”
ta dauki jakarta ta wuce zuwa bakin kofa sannan ta juyo ta kalleshi, hawaye tab da fuskarta, jeho masa makulli tayi, “ga gidanka nan, Allah ya hada kowa da rabonsa.” ta wuce zuciya ta kai shi da har bai iya cewa komai, shirin barin gidan yayi, mashayarsa ya wuce, saida ya cika tab sannan ya wuce gida.
A yau satin su inna daya da kwana biyar, da yake saura musu sati daya su dawo, dan hakane uwani ta rasa inda zata sa kanta, a makaranta kuwa saura wata daya su fara zana weac sabo da haka nema suke ta fama da karatu.”
ana saura kwana biyu inna ta dawo jafar ya isa kebbi, da yake ranar jumma’a ne sannan bai taso da wuri ba, yayi dare, koda ya isa har su indo sun kulle dan dama tunda inna ta tafi tare suke kwana da indo.
Washe gari sai ganinsa sukayi daga sama, abun ya basu mamaki, ita kam uwani jinin jikinta tasha, saboda irin kallon daya ke yi mata, sam baya so, inya na kallonta ko hada ido sukayi, baya dauke ido daga gareta, ko meyasa? Shikuwa sha’awace, kauna ce, so ne, kai komai ma ji yake akan uwani, kullum kara kyau take yi, shiya rasa ko shi kadai ke ganin haka? Yayi ajiyar zuciya toh meyasa ita bata jin abunda yake jine? Ya tambayi kansa.
A wunin ranar sun wuni sunata faman gyara wuri, da kuma shirye-shiryen kayan abinci, dan haka jafar da kansa yaje yayi cefene, a daren sukayi farfesu, suka soya naman kaji, harda dambun nama da duk wani aiki da shirye-shirye sunyi a wannan rana, saida suka gama sannan suka shige.
Washe gari jafaru ya shiga cikin gida yanata kwala sallama, amma ba a amsa ba, ya leka kicin nan ma bakowa, har ya dauki cinya kaza da aka soya, ya fara ci ya shiga cikin falo, nan ma bakowa, kai tsaye dakin uwani ya shiga, gabansa ne ya fadi dan uwani ce a kwance tana bacci, vest ce a jikinta, wadda bata da nauyi da gajeren wando na ainihin vest din
, tayi masa kyau sosai. A hankali ya kulle kofar da key, ya ajiye makullin saman wadrope dinta, ya tube jallabiyar dake jikinsa, ya rage daga shi sai gajeren wandosa.
A hankali ya hau gadon ya kwanta daga gefenta, inda zai iya ganin fuskarta dakyau, saida yayi mata kallon minti hudu sannan ya soma hura mata fuskarta, a hankali ta fara bude idonta, sukai ido hudu da jafar, da saurin gaske tayi niyar mikewa, amma saita kasa saboda jafar ya riketa, a firgice tace uncle…..uncleA firgice tace uncle…uncle..” nan da nan idonta ya cika da kwallah, sannan duk ilahirin jikinta rawa yake yi, ta kasa cewa komai, sai faman nema take ta rufe jikinta, amma uncle ya hana hakan ta faru, data lura bai da niyar sakinta,
da sauri ta kai masa wani wawan cizo a hannunsa, amma shi gogan ko gezau, ai saita kwallah ihu.
Da sauri ya rufe mata bakinta, yace da ita, “kinada hankali kuwa? Fuskarta cike da kwalla tace “kayi hakuri dan Allah….” ya rufe sake mata baki.
Mekika yimin da kike banihakuri?
Nidai uncle kayi hakuri ka barni.
Ya girgiza mata kai bazan iya ba Aisha.” sai yau ta taba jin ya kira sunanta? Tunaninta ya kau da taji hannunsa akan ciyarta, zata kara yin wani ihu, da sauri ya rufe bakinta, sai a lokacin ta lura baya da riga a jikinsa, da sauri ta kulle idonta, “yau na shiga uku, meke damun uncle? Ta fada a ranta, kamar yasan abunda take tunani, ya kai hannu ya rike kan kirjinta, yarrrr! Taji duk tsikan jikinta ya tashi, amma bata bude ba, kuka ta keyi amma na ciki dan ya riga daya rufe bakin da dayan hannunsa, don me zakiyi kuka baby?
Ya tambay, tare da sauke hannunsa daga kanta.
Bakinta na rawa sanan duk tsoro ya kamata, tace, uncle dan Allah ka rabu dani bazan iya ba.”
baby ina bukatar matata, saidai kiyi hakuri, amma yau nazo neman hakki na a matsayina na mijinki.” da sauri tace “a’a uncle kayi hakuri, alkawari baice haka ba.”
bangane alkawari ba? Ni nayi miki alkawarin wani abu ne?
A’a bakai ba, nidai nayi alkawarin.” yayi murmushi tare da matsowa kusa da ita, “baby duk wani alkawari ki manta dashi, dan gaskiya a yau din nan ba gobe ba, Allah kadai zai iya hanani abunda nayi niyya.”
ta zaro idonta yanzu kam ko ina na jikinta ke rawa, gabanta kuwa kamar zai fashe, ban gane ba uncle?
Zaki gane sannu a hankali.” yakai bakinsa dai-dai wuyanta ya sumbace ta,da sauri ta kauce.” uncle nayi ma hamza alkawari shine namijin….”
ji tayi ya rike bakinta gam, sannan fuskarsa atake ta sauya, idanunsa kuwa kamar garwashin wuta, baji ba gani sai ji tayi ya maida ta kwance, yana kokarin cire mata vest din dake jikinta, gashi yasa dayan hannunsa ya kulle mata baki.
Bakinsa kuma akan kirjinta, ya soma tsotsa. Kuka ta keyi wanda ba sauti, dan kulle bakinta da yayi, sai faman juye-juye takeyi amma duk a banza. Ta rasa yadda zatayi, tunta na kuka hawaye na fita har idonta ya bushe, dan bata iyayin kuka saina zuci. Shi kuma jafar tuni yayi nisa, dan baya da niyar tausaya mata, idonsa tuni sun rufe.
Cikin lokaci kankani ya kauda budurcin uwani, baiyi niyar barinta ba, saida yaji kamar bata numfashi, sannan ya sassauta, shima kansa saida ya tausaya mata, dan yadda ya sake mata karfinsa gaba daya, da sauri ya shiga toilet, amma babu ruwa a heater, da sauri yayi wanka, ya tsabtace kansa, ya fito.
Tana nan yadda take, ya maida jallabiyarsa, ya dauki bargo ya kulleta, ya bude dakin ya fita. Indo ya rika kwalawa kira, da sauri ta iso gunsa, lafiya jafaru meya faru?
Ta fada hankalinta a tashe, uwani ce tana daki ba lafiya, indo kiyi taimako.”
da gudu ta shiga ciki, shikuma ya shige kicin, ya aza ruwan zafi, sannan ya fice waje.
Indo ta shiga dakin uwani, duk hankalinta atashe, uwanin na kwance a yanda jafaru ya barta, tanata faman ajiyar zuciyar zuciya, indo ta isa ta zauna bakin gadon dai-dai inda fuskarta yake, takai hannunta kan goshinta, ba laifi jikin nata akwai dumi, uwani ta bude idonta, tana ganin indo kukanta ya zama sabo, ta soma rera kukan, wayyo baba ki taimakeni, uncle ya cuceni.”
ban gane ya cuceki ba, me yayi miki? Sai a lokacin ta soma fahimtar yanayin kwanciyarta, da sauri indo ta yaye bargon dake jikinta, ajiyar zuciya tayi, “kai uwani kinyi ma kanki, me zai kaiki ja da namiji maimakon kibashi hadin kai, ya biki a hankali.
Wannan maganar da indo tayi yasa uwani kara fashewa da kuka, dan ta gani a fuskar indo jafaru ba karamin ji mata yayi ba, indo bata bi ta kanta ba ta wuce kicin, taji dadin ruwan data iske, dan haka bata bata lokaci ba ta tsabtace uwani takai mata ruwa a buta, tace tayi wankan tsarki, nan ma uwanin ki tayi in banda kuka ba abunda ta keyi, dan haka indo dole ta shiga lallashinta.
Dakyar ta mike tayi, tana gama sa rigarta ta hau kan gado a lokacin jafaru ya shigo, runtse idanunta tayi bata son ganinsa, faman sannu yakewa indo, “dama na kawo magani ne zan bata, ta sha, sannan zanyi mata allura.”
ai uwani naji an ambaci allura tayi buzut ta mike ta nemi gudu.”
da sauri jafar ya rikota, kuka takeyi sosai, “uncle kayi hakuri bana son allurar.”
“dole ne kuma ayi allurar Aisha, kiyi hakuri.” indo kam bar musu dakin tayi, kicin ta koma, ta hada tea mai kauri, ko kan ta dawo har yayi mata allurar, ya karbi tea ya bata ta zumbura bakinta, “ni bazan shaba.”
“Ok in kara maki allurar kenan?
Ai tuni ta karba, tare da magani tana sha, data gama ta koma kan gadonta, sai barci.
Ya sami kamar minti goma sha biyar yana kallon fuskarta, she is a virgin” ya fada a ransa, dama ance ana gane virgin da farko bai yadda ba, saboda ire-ire matan daya kwana dasu.