KASAR WAJE CHAPTER 17 BY MARYAM DATTI
D’an d’agota yayi yana kallonta kafin ya zauna gefenta ya rik’o hannunta yace “4give me wani party ne mu ka je ba shiri”.. Ajiyar zuciya tayi tace cikin shagwab’a amma ko txt sai kayi min.. Shafa fuskarta yayi yace “4give me pls”.. Lumshe idanu tayi bata k’ara magana ba.. Ya d’an lalli agogon hannunsa yace bari na shirya da sauri Na makara sosai.. Cikin kwantar masa da hankali ta fad’a masa ta kira ta sanar baida lafiya amma bata fad’i cewa biya tayi a kama masa aikin ba.. Peck ya mata a goshi yace “tanx baby”.. Suka mik’e zuwa d’aki yayi wanka ya maida sallar asuba a k’arfe 10:45am Allah ya kyawta…
Bayan sunyi wanka sauri-sauri suka fara shirin zuwa kamfani sunsan yau masifa su da Armando da bunill sai Allah domin bunill har yanzu haushin raudha ya keji..
Koda suka iso kamfanin ,maria, Alexia, Luna, Francesca da Miranda duk tuni sun gama da gym suna gun Vivian raudha ce ta kalli liliana tace “ina shegiyar nan”..? Liliana tace tare fa muka shigo kina tanbayana.. Raudha ta saki murmushi tace da alama wannan shekarar nasarata na da yawa ga prince ga gala.. Liliana tayi dariya tace haka ne amma fa duk da haka da sauran aiki sai kin dage wajen mallakar duka biyun “GALA da Prince”.. Ajiyar zuciya raudha tayi tace kada ki damu na gama shiryawa shi prince yanzu zanci gaba da bugar da shi muna sex har ya saba da jikina yadda sai nazo na daina bugar dashi mu fara normal love sabida an had’ani da wani colleague d’insa a supermarket, shegiyar gimbiyar Armando kuma Vivian taci gaba da bugarmin da ita yadda hankalinta zai fita a kan komai sai sex da bacci kinga kullum ta bugu shegen saurayin na ta ya ci sai tayi bacci tayi ta cinye kuzarinta a sex da bacci kyawunta kuma a shan alcohol ta saki dariya.
Dariya itama liliana tayi ta doki bayan raudha tace gaskiya kin mata da tsauri “vodka desire” fa raudha tayi tsaki kinga tsiyarki saurin karaya ke fa kika gama gayamn yanzu sai nayi da gaske ki duba yadda duk yaran kamfanin nan mun kai 43 amma Armando yi yake kamar khadija ce kadai alhalin mu duka shi ya kawomu haba.. Liliana tayi ajiyar zuciya tace haka ne muje muji shima shegen Suarez din nan wani kinibibi zai mana na munyi latti Allah yasa wannan mai kyawun aljanun bayan nan
Raudha ta saki dariya ke har yanzu kyawun bunill na tsorata ki wai..? Liliana tace eh mana mutum kamar aljani kyawunsa yayi yawa gaskiya.. Raudha ta lumshe idanu tace kamat Prince d’ina gaskiya in naga mum d’insa sai na mata special gift .. Liliana ta saki dariya tace kifa bi a hankali sabida komai ya tafi daidai.. Ajiyar zuciya liliana tayi tace haka ne suka k’arasa gym..
Bayan sun gama karyawa suna kwance shiru tana jikinsa kowa da tunanin da yake “Haifa na ganin Gala ya kusa ya za tayi ta tafi” a yayinda Yusuf ke tariyo uwar sex da sukasha shi da baisani ya furta” ajiyar zuciya yayi yayi wa haifa peck a tsakiyar kai yana furta “I love u baby” lumshe idanu tayi tai ta kama fatar bayan hannunsa tayi kissing.. Haka suka wuni ranar har dare ba yasir ba alamarsa…
Tunda suka tashi da safen ranar Abba ya ke fatan nasara da dacewa akan abinda ya kawoshi sokoto bayan zuhr a ka aiko masauki aka ce hakimi na kiransa yayi shiri suka nufi fada..
Bunill ya kalli Armando yace wai mai yarinyarka ta ke nufi sai da gala ya matso ta fara iskanci kala-kala..? Ajiyar zuciya Armando yayi ya kalli bunill yace kayi hakuri wai tun jiya batada lafiya ne shiasa.. Bunill ya katseshi dama can kusan 3wks din nan Sam taqi lafiya daga kasala sai zama gun Vivian tayita shaye-shaye kuma da alama ma ta fara shan alcohol sabida idanunta na nuna haka.. Fad’uwa k’irjin Armando yayi tabbas shima yana zargin haka amma ya daure ya kalli bunill yace kayi hakuri ka bani wnn 3wks da suka saura na Gala zan gyarata.. Bunill yayi tsaki yayi shiru na dak’ik’a kafin ya kalli Armando yace ni inaso ka fara rabata da shegen saurayin na ta.. Kallonsa Armando yayi cikin fargaba saidai ga mamakinsa wani abu ya gani a idanun Bunill d’in wanda ya tab’a zargin haka tun lokacin da suka samu aikin Ontario inda yanayin da bunill ya nuna bana kishin aikinsa ba ne na kishin mai aikin ne saidai bunill na da girman kai kasancewarsa mai kud’i jinin sarauta.. Ajiyat zuciya Armando yayi yace kasan dai don tana mana aiki ba zamu hanata yin rayuwarta ba aure ne baya cikin contr.. Bunill cikin zafin rai ya kalli Armando yace n so wat guda nawa ta ke yarinyar da zata fara bin maza duk yaran kamfanin nan sun girmeta ka sakar mata dayawa tana nan zata lalace alhalin ba haka ta shigo gidan ba.. K’ara kallon Armando yayi har yana fitar da numfashi mai zafi yace.. Wallahi ka maida hankali yarinyarnan ta koma daidai kuma banason jin maganar saurayi yana gama fad’an haka ya fita office d’in ya bar bunill da mamaki tabbas yau gaskiya ta tabbata bunill son hayfa yake.. Ajiyar zuciya yayi yace tab..
Bayan ishaa suna falo saura 2hrs Yusuf ya wuce masallaci yasir ya iso gidan kallonsa Yusuf yayi ya saki murmushi.. Yasir ya harareshi yana zama kujerar dinning yana gaida hayfa da tuni ta mik’e zata basu guri..
Kallonsa Yusuf yayi yace “Man!..” Yasir yace muje waje waje walid ya dawo jia da dare ku gaisa.. Yusuf yace OK yana mik’ewa suka fita bayan sun gama gaisawa da walid suka d’an tab’a fira 10mnts walid yace zaije supermarket suka masa sallama ta wuce suka zauna gurin shiru.. Daga bisani yasir yayi ajiyar zuciya yace “mai ya faru”..? Yusuf bai fahimceshi ba don haka ya kalleshi da alamar tanbaya.. Yasir yace bayan na fita cin abinci.. Ajiyar zuciya Yusuf yayi yace bana tuna komai illa yarinyar da muka shiga room da ita… Ya danyi shiru k’irjinsa na masa zafi yace wlh na tsani kaina sabida na kasa fahimtar mai ya saka ni cikin yanayin mugun sha’awa har haka ta faru tsakanina da ita.. Ajiyar zuciya yasir yayi yace alcohol ne da desire tablet n vodka ta saka maka bansan ta yaya ba amma shine warin da naji a jikinka a lokacin.. Yayi shiru kafin yaci gaba na taunasayawa matarka sabida wlh da taga abinda kayi na tabbata sai zuciyarta ya buga rashin sanin halin da kake ciki kawai yarinyarnan ta kasa runtsawa cikin daren nan taje har gun aikinka.. Wani irin rinewa idanun Yusuf suka fara yi ya rasa mai zaice.. Yasir yaci gaba kasan zina a gun bature ba komai ba ne daga mazansu har matansu pls ka kiyaye amanar yarinyar nan.. Ajiyar zuciya Yusuf yayi bai tab’a tuna yasir na da hankali ba kamat yau.. Iska ya furzar mai zafi kafin ya furta nagode sosai.. Daga nan suka fara fira kafin suka koma gidan inda yusuf ya d’umamawa yasir abinci ya masa take away yasir ya wuce aiki shima Yusuf ya shiga hayfa na danne-dannen waya ya kalleta duk ta bashi tausayi. K’arasawa yayi ya rik’o hannunta yana kallo kafin yayi kissing d’in hannun ya kalleta yace “zan wuce aiki” d’an b’ata fuska tayi kafin tace “in maka rakiya yau”? Murmushi yayi yace “mai zai hana in gimbiyata na so”..? Murmushi tayi ta mik’e ta fara canza kaya ta gama sauri-sauri ta barshi yana saka takalmi ta fito ta had’a musu coffee da cakes ta nad’e ya fito hannunsu na sark’e suka kama hanya cike da nishad’
i..
Koda Abba ya isa fada suka gaisa da hakimi.. Abba ya kalla hakimi yace an bincika a nan tun ranar da kuka iso saidai ina bak’in cikin sanar da kai babu abinda aka samu saidai akwai sarkin ruwa tsohon masanin mu amma yayi tafiya zuwa umrah in Allah ya dawo dashi zamu ji ko zai iya bamu wani haske akan y’an hijirarmu daga nan har k’auyukanmu na sokoto IA..
Ajiyar zuciya Abba yayi yace babu komai ranka ya dad’e nagode sosai da k’ok’ari Allah ya haska mana alkairi ” hakimi yace amin” inda Abba da hakimi su kayi musayar lamba akan ko da anji wani abu da zai taimaka za a kira abban a sanar masa… Nan su kayi musayar lamba inda Abba ya rabawa y’an fada kudi sunata godiya suka kamo hanyar Kaduna..
Ammah da tun jiya bata jin dad’in jikinta ga fad’uwar gaba saidai tanata b’oyewa domin ta alak’anta hakan da tafiyar Abba da sam jikinta yaqi yadda mata kebbi yaje akwai abinda abban ke b’oye musu don haka da sauri ta bar office na kamfani ta dawo gida sabida suwaiba ma in batada lecture tana shiga kamfanin..
Tana d’aki kwance ta fara gyangyad’i a jst 3:25pm saidai cikin baccin taga an ajiye farin k’yalle gefenta tana tanbayr menene.. Taji wayarta na ringing cikin bacci da sauri ta bud’e idanu ta jawo wayar tata k’irar Samsung s6 tana kallon screen ganin number ne ba suna hannunta har rawa yake ta ansa kiran.. Saidai wani irin k’ara ta saki ta fad’i a gurin sumammiya su laraba da mairanjo na kiching suka ji k’arar na ta suka haura da sauri zuwa saman inda suka k’ara tsinkewa ganinta a sume da sauri laraba ta k’arasa inda mairanjo ta koma taje sanar da goggo alje.. Itama goggo ta biyo mairanjo a guje suka haura goggo na ta kiran sunan Allah inda laraba da sauri ta d’auka waya ta kira suwaiba da itama tana hanyar gidan tuni ta k’ara gudun mota ta nufo gidan asukwane.. Suna shiga d’akin ta fara tanbayar abinda ya faru inda goggo sai hawaye ta ke tana kiran “Amina” “Amina” suwaiba ganin wayar Ammah gefenta ta d’auki wayar tana kallo inda ta shiga call taga last call ta jefa.. Muryarta na rawa ta ke tanbayar wanene..? Mutumin ya fara mata bayani kamar haka daga ” daga nan general hospital ne na apapa hatsari ne aka yi d’azu da mota k’irar “Range Rover” dark blue kuma mutane biyu ne abokai inda mu ka duba information d’insu kuma ka wnn number shine last call d’in da d’aya marigayin yayi… Mugun bugawa itama k’irjin suwaiba yayi cikin kid’ima bakinta na rawa tace “marigayi”..? Mutumin yace eh ga gawawwakin nan a asibitinmu sakin wayar suwaiba tayi tana nanata “innalillahi” tana hawaye goggo da su laraba duk kallonta suke anma manta da ammah da ke sume cikin tsananin tashin hankali goggo ke tanbayr mai yake fariwa ne..? Suwaiba cikin kuka tace daddyn yara ne suka yi hatsari suka rasu..Innalillahi itama goggo tafara inda suka d’aga ammah suka maidata gado suka samo ruwa suwaiba na ta wanke mata fuska har ta farfad’o tana ajiyar zuciya ta k’ara sakin k’ara zata fara birgima goggo da suwaiba suka rik’eta suna kiran sunan Allah..
Koda Abba suka shigo Kaduna direct gida suka isa inda Abba yayi mamakin jin gidan shiru yaran suwaiba dama suna gidan yayar babansu Hutu inda yaran ammah ke gidan suwaiba da mai aikin suwaibar..
Kiran wayar goggo yafara saidai baa ansa ya jefa na Ammah nan ma shiru inda a k’arshe ya nufi b’angaren jikinsa na bashi babu lafiya koda ya shiga laraba da mairajo na k’ofar kiching sunyi shiru.. Suna ganinsa suka fara gaisheshi bai iya tabayarsu komai ba mairanjo tafara hawaye tace “Abba daddy ya rasu”.. Innalillahi ya fara maimaitawa yana kallonsu yace “Ina Amina”.? Laraba tace suna sama ta suma.. K’arasawa yayi saman ya taddasu kuwa kamar sabbabin kamun hauka duk sunyi zuru..
Ammah dai ba sauqi domin haka aka kwana da ita da tunanin k’ila ta samu tab’in hankali inda a daren abba da wani kawun daddyn suka shirya yadda za a kawo gawar daddy da safen a jirgin sama domin a masa janaza a binne shi…
Koda suka dawo da asuba suka d’an kwanta sai 6:23 suka tashi Yusuf yayi shirin aiki hayfa ta had’a masa brk sabida ita yanzu Armando ya hanata cin komai in ba a kamfani ba gashi tun jiya jinta take kamar mara lafiya sabida bata sha coffee da drink d’in Vivian ba…
Armando da aiki ya masa yawa ya manta had’a camera d’in daya saka a kiching d’in Vivian yanata saka ido ganin 7:12mnts hayfa bata k’araso ba ya fara neman layinta.. Suna hanya da Yusuf zai shiga taxi wayarta tafara ringing inda Yusuf yayi mamakin kiran da sassafe amma suka yi sallama ya wuce ta juyo tana ansa wayan..
Queen na baki jst 10mnts in ganki a office d’ina ya kashe wayar.. Ajiyar zuciya tayi da d’an hanzari ta k’arasa gida bag kawai ta d’auka ta fito ta kama hanyar kamfani..
Yusuf na taxi ya tuna ya manta wayarsa a gida yanata kiran hayfa wayar na jaka bata ji ba sabida hankalinta duk ya koma kan kamfani yadda Armando ya mata magana bata tab’a jin muryarsa haka ba dukda yanzu ya rage sakar mata fuska..
Rok’ar mai taxi Yusuf yayi yace yayi mantuwa suka juyo da sauri ya fito ya tab’a k’ofar a kulle mamaki ya kamashi ya fara bugawa shiru mai taxi na ta masa hon mamakinsa ina hayfa taje yanzun daga rabuwarsu kuma
da sassafe café ay sai 12 a dole ya juya ya shiga taxi zuciyarsa cike da saqe-saqe..
Tana isa ta hango kusan kowa na kamfanin na nan ta wuce office d’in Armando zata shiga bunill na fitowa daga na sa inda ya k’ara d’aure fuska ta gaisheshi a tak’aice ta wuce..
Kallon bayanta bunill yayi sam yarinyar mamaki take bashi kamar bata san shine CEO na kamfanin ba sam bata wani kallonsa da mugun daraja kamar yadda a lot ke yi a kamfanin..
A supermarket ma yana aiki yana tunanin inda hayfa taje da wayar da ta ansa..
Armando ya kalleta yace “queen” bata ansa ba.. Yace kinsan yanzu na gane kin fara taurin kai da k’arfin zuciya bakyajin magana wai kullum kinada excuse na barin kamfani daga kiqi zuwa sai kice bakyada lafiya sai kice mijinki bayada lafiya wallahi idan kika bari bunill ya san kinada aure ya shiga court da ke babu ruwana sabida ba kyajin magana
Kallonsa tayi kad’an yaci gaba daga yau har a yi Gala 7am kina kamfani sannan 4:pm kmr kowa zaki koma gida sannan ki kula sosai a gym sabida jiya munyi bitar results d’inki na gym nauyinki k’aruwa yayi maimakon sauka kuma yadda nauyinki ke k’aruwa ya nuna ba abinci bane superm ne kinje kina biyewa mijinki kunata iskanci alhalin ke kinsan aikin da ke gabanki.. d’an shiru yayi ya kalleta yace daga yau zan fara counting inaso ki fara canji.. Shiru har yanzu bata ce k’ara ba yace pls kije zanyi aiki.. Jiki ba k’wari ta fita office ta wuce d’akin canza kaya zuwa na sport
STORY CONTINUES BELOW
Tunda ta fita shima Armando ya kama kansa bayason yi mata fad’a sabida yasan sacrifices take nayin aikin to amma in ba haka yake ba zata lalata komai bayan tafara shahara gashi yanzu ance da Aikinta na Ontario na abaya za a yi talla a jami’ar Toronto a wannan sabon zango karatu
Tana gym suna satar kallonta suna dariya ko kallonsa ba tayi ba shima Suarez da ke ta iskancinsa shareshi tayi tanata aikinta har shima yana mamaki yana satar kallonsu raudha da suma suka fara mamaki ko dai Vivian ta daina bugar da ita ne..? Babu ansa amma dole inje in binciketa domin itama munafuka ce duk hayfa ta shanye su..
Sosai tayi aiki tayi gumi sosai sai yunwa tana gamawa ta barsu gun ko Suarez ba tayi masa magana ba ta wuce toilet bayan ta yi wanka ta shirya tana Kantar Vivian ta fito da wayarta taga MC d’in Yusuf da sauri ta jefa kiran.. Kallon secreen yayi ba 3secon ya ansa yayi shiru.. A hankali tace “pls 4give” ajiyar zuciya yayi yace kina ina..? Mugun bugawa k’irjinta yayi tayi shiru kusan 1mnt kafin tace ina gida.! Shiru shima yayi yace mai kike yi. ? Tsorata ta k’ara yi kafin tace na gama shanya kayanmu da ya kwana jiya a washing machine..!
Shiru yayi yana tunani maybe shanya taje ko tana wanki a toilet shiasa d’azu bataji bugun k’ofa
da yake ba.. Haka dai suka yi d’an hira kafin su kayi sallama kowa ya koma bakin aikinsa..
Gidan cike yake mak’il da jama’ a y’an jamaza an kawo gawa an mata sutura inda Abba yasa a kira Ammah tazo tana zaune sam tun cikin dare kuma bata k’ara kuka ba saidai ta zama kamar zautacciya kallon gawar ta ke kawai ba ko hawaye.. Kusan 7mnts Abba yace a maidata gida suwaiba da Luba suka rik’eta suka shiga gida inda dama ba’a bari yaransa sun gane mai ya faru ba duk sunacan gidan suwaiba da mai aikinta
Dangi na kusa mak’ota y’an badarawa kawo nan kabala duk an cika gidan yayi mak’il sai yan dangin mamansu y’an kafancan suma duk dayawa har sun iso dangin babansu Ammah’n kuwa y’an Maiduguri duk sun kamo hanya..
Haka akayi jana’izar daddy’n yara a ka wuce dashi gidansa na gaskiya inda yayyunsa mata sai kuka suke ammah dai yanzu kowa ita yake ji domin ko hawaye ya daina fitowa daga idanunta.. launch d’inta kawai taci a kantar Vivian ta d’an sha coffee jikinta taji ya fara wannan zugin ta kalli Vivian tace za ta wuce Vivian jiki ba k’awari tace is just 1:23 fa yanzu..?
Sai a lokacin itama hayfa ta farga ta yi tsaki ga sabon dokar da Armando ya kafa mata mik’ew tayi ta wuce can falonsu na yaran kamfanin falon kusan kala goma ne ta wuce can na kusa ranch tafi son zama can baa cika zuwa ba yanada shiru..
Mik’ewa tayi a d’aya daga cikin kujerun falon ta lumshe idanunta tabbas sex kawai ta keji wlh amma ya za tayi a dole tabar idanunta rufe da tsammanin bacci ya kwasheta cikin sa’a kuwa baccin ya d’auketa inda cikin baccin ma shed’an ya kai mata ziyara inda ya nuna mata sunata sex ita da Yusuf tanata nishinta na tsiya da maye
Armando ganin kamfanin dama da an gama Gym kowa yake kama b’angarensa yasa ya fara yawon nemanta cikin makeken kamfanin duk inda ya shiga batanan sai can ya tuna dama tana yawan zuwa falon Runch ya nufi can
Tsayuwa yayi yana kallon yadda take ta nishi kamar mai nak’uda ko mai sex a hankali ya k’arasa gurin ya kira sunanta da d’an k’arfi a firgice ta farka.. Kallonta yake yana mamaki
Kafin a hankali yace queen mai ke damunki..? Ajiyar zuciya tayi ta sunkwi da kai.. Tabbas ta fara shaye-shaye ya fad’a cikin ransa..
Kallonta yayi yace kine za a fara d’aukar awon kafafunku da wuyanku nan da 30mnts ki tabbatar kan ki iso gun kina cikin hayyacinki ya wuce ya barta gurin tana maida numfashi a hankali ta mik’e ta shiga bayin gurin tayi wanka tayi sallah ganin har 3:11 ko zuhr ba tayi ba bare asar..
Saidai a bayin ma mamaki ya isheta ganin wani irin ruwa har da kaurinsa da ta fitar cikin pant d’inta wani irin mugun sha’awa ne ke yawan damunta yanzu..? Saidai ta kasa bawa kanta ansa ta fara wanka..
Cika iya cika gidan ammah domin a Almannar mosque a kayiwa daddyn yara sallah ya samu muatne don haka aketa zuwa ta’aziya saidai duk abin nan tsabar tashin hankali da yawan jama’a an rasa wanda ya tuna kiran hayfa ya sanar mata domin dama ammah bata bari kowa yanada number hayfa sai su I su ita suwaiba abba ko goggo batada domin saidai hayfa ta kirata amma ita batayi saving ba..
Bayan tayi wanka ta tuna ma d’an tsinannen gyalenta bazai isa tayi lullub’i tayi sallah ba dole sai ta koma gida don haka maida kayanta ta wuce d’akin yadiddikan kamfanin..
Yusuf a kamfani shima tun bayan da yayi launch ya fara jinsa sama-sama gabansa har ya fara mik’a hannu yasa yana dannewa idanunsa sun fara masa nauyi
Raudha sai tsaki take tana jira a gama ta wuce supermarket Sebastian ya mata msg ya gama aiknsa har ta biyashi saura taje ta d’auko Yusuf su wuce gidanta
4:34 aka gama komai kowa ya fara watsewa inda fabiola ta kalli hayfa tace “why har yanzu ba zaki ansa mota ba a kamfani ko ba driver”? ajiyar zuciya hayfa tayi tace har yanzu bana jin buqatar mota ne.. Fabiola tace haba dai kalleki fa idanunki sun gaji yanzu kuma kije kina wahalan jiran taxi.. Su liliana suka saki dariya suka wuce su..
Kallonsu fabiola tayi kafin ta kalli hayfa tace OK Allah ya kiyaye ki da sharrin wad’an nan macizan.. Hayfa ba tace komi ba suka fito fabiola tace muje na rage miki hanya ta shiga sai da suka kusa isowa gida hayfa ta fito ta mata godiya suka yi sallama fabiola na juya kan mota taxi d’in su Yusuf na shigowa layin wani iri yaji k’irjinsa domin tabbas ya hango motar k’irar range rover ja na sauke mutum saidai yanzu da suke k’arasowa tunaninsa ya tsaya ganin wacce ke tsaye “hayfa”..? Ya furta a ransa mai take..? Wa ya kawo ta nan..?
Cewa mai taxi d’in yayi ya wuce da sauri suka wuce inda ya sauka ya zauna k’ofar gidan cike da tanbayoyi a ransa na mai yake fariwa ne..?
Taxi d’in da ya ajiye Yusuf ya juya shi hayfa ta tsaida ya kawota itama.. Mugun bugawa k’irjnta yayi ganin Yusuf tsaye.. Ita ga gajiya ga sha’awa har yanzu bai barta ba.. H
Kafad’arta ta kalla fararen robobin leda na kayan abincinta ta sake kallon Yusuf ta had’iyi yawu.. K’ala bai ce ba yana kallonta yadda har tsigar jikinta ya gama mik’ewa tas ta fara zufa..
Yusuf ganin ta gama tsurewa kada jininta ya hau a hankali ya mik’e ya k’arasa yana shafa fuskarta ya furta “sannu da zuwa”..! a hankali ta saki ajiyar zuciya ta maida idanunta kansa tana had’iyar yawu..
Rik’ota yayi suka shiga gida inda tun a falo ya fara lalubarta itama dai hannunta na jikinsa ta fara tab’a ko’ina inda ya mata alamar ta tsuguna kallonsa tayi da rashin fahimta da idanunsa ya fad’a mata yana taananin buqatar hakan inda tuni ya zame jeans d’insa..
Tsugunawan tayi ta fara k’ok’arin cire masa boxer d’in mugun bugawa k’irjinta yayi ganin yanda abinsa ya zama tana tab’awa ya saki numfashi d’agowa tayi tana kallonsa kafin da sauri ta tura bakinta ta fara masa hidima yanata yi kamar zai mutu..
Kusan 15mnts ta masa yanata sambatu itama d’in duk a tsumenta take da wani irin kuzari ya d’agota ya kwnatar kan kujeran ya fara k’ok’arin shigarta saidai ga mamakinsa yau sam abin yaqi wucewa cikin sauqi yadda ya girma yayi k’ik’am itama tana tsananin son jinsa jikinta amma kuma yadda yake ta k’ok’ari ta fara jin zafi sosai abin yafi k’arfin hanyarta amma tsabar fitinar da aka sakarwa Yusuf d’in ganin lokaci na tafiya a banza ya danna da k’arfi inda hayfan ta saki wani irin k’ara Yusuf kuwa ko a jikinsa ya fara surfarta tana kuka yanayi ba sauki baifa saurara ba kusan 45mnts har saida ya kawo ruwa na tsiya hayfa tuni bakinta ya mutu babu ma kukan sai ajiyar zuciya a hankali inda da kyar bayan ya kawo jikinsa ya saki ya kwanta jikinta sai bacci inda itama baccin wahala ya d’auketa dukda wani irin uban azaban zugi da HQ d’inta ke mata
Cikin tsananin b’acin rai ta kalli Sebastian tace “amma bakada mutunci munyi da kai za kayita bibiyarsa kana jansa da hira har na iso” ajiyar zuciya Sebastian yayi yace ba laifi na bane sam Yusuf bayada sakin jiki da mutane in ka cika nace masa sai yafara zarginka kuma oga ya kirani na je kan na dawo ya wuce gida.. Tsaki tayi tace wannan ya zama last da zaka b’atamin aiki yanzu ka cuceni zaije ya zubar a jikin wata karuw.. Sebastian ya katseta da cewa “ay yanada mata”..! Wani irin d’agowa tayi idanunta sun wani fito tace kace “me”.? Sebastian yace eh yanada mata.. Mari ta watsa masa..! Ya d’ago yana kallonta ya kasa magana.. Tace ni zaka rainawa hankali mata wannan guy d’in guda nawa yake shekarunsa za kace yanada mata ko dai aikin ne ba zaka iya ba..? Ajiyar zuciya yayi ya kalleta cikin b’acin rai shima yace ” banida dalilin yi miki k’arya ki je ki tanbaya duk ma’aikatan gurin nan kow yasan matar Yusuf ya wuce ya barta a gurin idanunta sun canza sun ma fara kawo ruwa Tunda Sebastian ya juya ta saki wani hawaye mai kauri kai anya gaskiya ne..? Ta yaya yaro kamar Yusuf da bata tunanin ko 30yrs ya kai ace yanada mata.. A hankali ta k’arasa gurin accountant d’in gurin ta goge hawayen da ya zubo mata ta kalli matar tace “pls inada tanbaya” d’an kallonta matar tayi tace “bani 5mnts
in gama da customers” shiru raudha tayi bata qara magana ba..+
Bayan matar ta sallami mutane kad’an wasu na can suna zab’ar kaya ta kalli raudha tace “ina jinki muyi da sauri oga na nan” ajiyar zuciya raudha tayi ta kalli matar tace “pls ina tanbaya akan Mr Suleiman” ajiyar zuciya matar tayi tace ay 5 ko 4:30 yake tashi aiki ya wuce gida.. Raudha yace ina ne gidansa..? Matar tace ban sani ba saidai last da zan koma gida mun shiga taxi d’aya da matarsa tazo dubashi itama.. D’iff numfashin raudha ya tsaya kenan da gaske ne yanada aure.. Muryar matar taji tana cewa zan koma aiki kizo gobe 12 muke fitowa brk .. Raudha bata iya k’ara magana ba ta juya ta fara tafiya bata ko kallon gabanta.
Sai kusan 8:46pm Yusuf ya fara farkawa a hankali ya ke kallonsa tabbas a jikinta yake kallon yanayin da suke yayi ya k’ara kallonta fuskarta ta d’an kumbura a hankali ya fara k’ok’arin cire abinsa daga jikinta nan ta farka itama zafin ya tayar da ita a hankali ya rik’a cirewa tana d’an k’ara har ya cire ya d’agata a hankali tana sakin hawaye mugun tsorata yayi ganin yadda k’asanta ya kumbura gashi kamat jini a gefen da sauri ya kai hannunsa tabbas jini ne a hankali ya fara ware mata k’afafun inda ya tsorata ganin yadda yaji mata ciwo sosai ga jini kwance a gurin..
da sauri ya mik’e yayi toilet ya kunna heather ya dawo ya d’ago ta sai yanzu da ta farka ma take jin gurin na mata wani tsinannen azabar zugi..
d’aukarta yayi ya sa cikin baff d’in ta saki mugun k’ara tana tasowa daga ruwan kallonta yake da mugun tausayi sam baisan mai ya sashi irin wannan muguwar sha’awar mara control ba ya cutar da matarsa da ya ke mutuwar so.. Yana tunanin yaji
Kukanta tana k’ok’arin fitowa daga baff d’in a hankali ya rik’o hannunta yana kallon kyakyawawan manya nonuwanta da ke zaune kamar an dasu mamaki yake duk mutsukarsu da yake kullum suna yadda suke lumshe idanu yayi ya basar ya rik’e hab’arta yana kallonta yace “baby am so so sorry tsananin sonki ya min yawa kullum ji na kusance ki ji nake kamat ban tab’a saninki ba ” ita dai sheshshek’ar kuka take k’afafu a bud’e da lallashi da maganganu masu dad’i ya samu ya maidata ruwan tana kuka sosai take ta xauna dai kusan 30mnts ya sanja mata ruwa ta sake zama sosai kafin ta fito tayi wanka saidai Sam azabar bai barta sosai ba ..
Tsabar azaba hayfa ta manta da abincin ta Yusuf ya kawo mata tuwo dumame da tea zallah “Ahmad tea” da kansa ya bata tuwon taci tasha a zaune ya barta tayi sallah ya fita zuwa pharmacy nemo mata magani
Koda yaje pharmacy ya musu bayani inda suka bata drugs daidai da abinda ya fad’a musu ya nufo gida ganin 9:52pm zai makara masallaci
Yana dawowa ya bata drugs yana lallashinta “baby na makara aiki pls kisha magani ki kwanta zan kiraki lttr” shagwab’e fuska tayi kafin ya mata peck ya wuce a gurguje a masallaci ma zai maida sallar magrib da ishaa..
Bayan fitarsa ta bud’e ledan maganin saidai taga k’aramin note a ledar.. Ta fara karabtawa kamar haka
Dear
Na had’a miki magunguna da zaki yi jinyar jikinki ki samu hutu ki yawaita shan fruits da vegetables..
Linke takardar tayi ta fara shan maganin..
4:23 a Nageria ana cike gun makoki shima Abba ashe tun wajen wankin gawa ya manta wayarsa aljuhun wando da ya cire yayinda suwaiba itama sai yanzu ta fara dawowa daidai inda ta tuna duk ruguntsumin nan hayfa ba ta sani ba a hankali ta zame jiki ta fita can zuwa stors da ke kulle ta jefa layin hayfa
STORY CONTINUES BELOW
2:23am Yusuf na gun aiki ya nema layinta jin wani kiran na shiga layin na ta yayi mamaki.
A hankali ta bud’e idanunta inda ta ke ta k’ok’arin jawo wayar da ta dame ta da ringing ta d’ora kunnenta saidai ba tayi magana ba.. Taji muryar suwaiba.. Da sauri ta d’an k’ara bud’e idanunta tace “Adda ina wuni..? Suwaiba ta ansa a taqaice tayi shiru cikin jimami kafin tace “hayfa daddynku Allah ya masa rasuwa jiya”.. ! Cikin tsananin firgici hayfa ta mik’e daga kwancen zuwa zaune tace Adda wani daddy’n? Suwaiba tayi ajiyar zuciya tace “daddynku da kika sani.. Innalillahi ta fara nanatawa tana hawaye kafin suwaiba ta ce ki masa addu’a kada ki tayar da hankali bari naje mutane sunyi yawa.. ” hayfa tace Adda ina mominmu”..? Suwaiba tace tananan amma kada ki neme ta yanzu bata magana da kowa tun jiya
Ajiyar zuciya tayi tace shikenan Adda sai na kira.. Suka yi sallama hayfa na ci gaba da sharar hawaye dukda babu shaquwa sosai tsakaninta da daddy’n kasancewar yanayin yadda Ammah ta yi tarbiyarta baya so yasa bai cika shiga sabgarsu a lokacin amma in zai saya abu na k’walama baya banbantata da yaransa.. Hawaye take sosai tana tariyo rayuwarsu kiran Yusuf ya shigo.. A hankali ta d’aga wayar tana kuka
Baby wai gurin ne har yanzu yana ciwo.. ?
Yanzu a ka kirani daga gida daddy’n mu sunyi hatsari ya rasu ta saki kuka.. Innalillahi shima ya ke maimaitawa kafin yace “yaushe”..? Cikin kuka tace jiya.. Shiru yayi yace “Allah ya jik’ansa kiyi hakuri in na dawo gida zamu san yadda za muyi IA.. Toh tace ta kashe wayar tana ci gaba da kuka.
Tana kuka ga HQ d’inta har lokacin zafi ya ke da k’yar ta ke motsa jikinta tunani ta ke dole zuwa gida ya kamata amma ta yaya..? Tasan dai Yusuf baida kud’i in ta biyawa kanta kuma dole ya zarge ta..
Tana tuqi tana kukan bak’in ciki tana tuna kalaman Sebastian “yanada mata”.. Parking tayi ta fara dukan sitiyarin motar da qarfi tana “k’arya ne”.. Ta d’ora kanta kan sitiyarin d’in tana kuka kusan 28mnts kafin ta share hawaye ta fara tuqi ikon Allah ne kawai ya kaita gida..
Liliana na zaune dinning tana dinner Raudha ta shigo ganin yanayinta da sauri liliana ta taso tana tambayarta.. Wucewa tayi ta zauna liliana ta bita ta zauna kusa da ita tana tambayarta..
Kanta a sunkuye tana hawaye tace “yanada aure ashe!..
Cikin mugun firgici liliana tace “waye”..?
Raudha tace gurin wa naje..?
Liliana tayi na daqiqa kafin tace “wa ya fad’a miki”.?
Raudha ta bata labari tas.. Ajiyar zuciya liliana tayi tayi tsaki tana dafar kafad’ar aminiyar tata tace ” wannan ay ba abin damuwa ba ne, kin manta mu su waye..? Models ne fa munada kyawu da kyawu hallita da maza ke rububinmu so ki share maganar matarsa yanzu k’ok’ari za muyi mu raba su ko ta wani hali tunda munada kud’i da power
Sai yanzu raudha taji sanyi tabbas zata iya raba Yusuf da ko wace irin yarunya domin ta tabbata ko wacece matarsa ba zata kaita kud’i ba duba da shima Yusuf d’in ba kud’ine da shi..
Murmushi tayi ta kalli liliana tace “Nagode honny” ta na d’aga wayarta ta nema wani no ta jefa kira.. Kallonta liliana ke yi
A d’ayan b’angaren aka ansa “hello”..
Tace zan turo maka pic yanzu inason sanin komai a kan mai hoton alls information ba kamar yadda kamin na farko fa yanzu inaso ko kwana kayi gidansa inason ka kawomin information d’in matar da ya Ke tare da ita..!
OK yace ta kashe wayar tana mik’ewa da kuzarinta kamar ba itaba..
Liliana ta bita da kallo tana murnushi..
Yana tashi masallaci ya kama hanya gidan da tunanin ko ta samu yin bacci ta huta..
Tun bayan wayansu bacci ya k’aurace mata ta yiwa Armando msg tana sanar da shi rasuwar da kuma tunanin tafiya gidan da take..
Koda ya shigo gidan ya wuce direct d’akin tana zaune ta jingina bayanta da gado ya tsaya k’ofar ya hard’e hannunsa yana kallonta sam ba taji shigowarsa ba ta nata hawayenta..
Jikinta ne ya bata ta d’ago idanunsu suka had’u ya sakar mata d’an k’aramin murmushi.. Yana k’arasawa gurin gadon d’akin inda take ya zauna gefenta yana tallafo hab’arta yana goge mata hawayen kafin ya fara magana.. “Kin k’ara waya da gidan”? Hawayen ta qara saki tace ance mominmu bata ko magana kada na kira yanzu kuma inata kiran wayar Abba babu answer..
Ajiyar zuciya yayi yace ” IA zan miki shiri kafin ayi arb
a’in sai kije”.. Cikin kuka tace pls ka bari naje gobe bazan iya jira har arba’in ba “..
Kallonta yayi cikin tausayawa da lallashi yace “baby kinsan ina buqatar shiri amma ki bari in je aik.. Ta katseshi cikin kuka tace pls ka bari na shirya da kaina inada economic da nake tarawa.. Kallonta yayi cikin yanayin rashin jin dad’i yace “baby nace ki daina shiga cikin hidimar da ta zama tawa ko”.? D’ora kanta tayi kan cinyarsa cikin yanayin lallashi ta fara magana “pls my’ne mominmu na mutuqar buqatana a wannan lokacin pls ka bari nayi za taji dad’i sosai kuma za ta gode maka”.. Ajiyar zuciya yayi bai ce komai ba.. Taci gaba pls..
d’ago ta yayi yana kallonta ya fara jin wasu irin abubuwa a kanta na yadda ta ke son yin komai shi hakan ba ya masa dad’i amma wannan rasuwa ce mai muhimmanci tabbas ya kamata suyi haka iyayenta za suji dad’i.. d’ago ta yayi yace baby zan amince amma bisa sharad’i kamar ko yaushe.. Kallonsa itama take. Yace..