MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 1 BY MAI_DAMBU
Www.bankinhausanovels.com.ng
Ukraine…..
“Didih! Don Allah ki rage tunani, da damuwa wallahi jinin ki yayi mugun hawa, ga abin cikin ki yana bukatar kulawar ki, tun yanzun kin saka damuwa idan cikin ya tsufa ba zasu bark ki hathu da kanki ba, sai dai Cs. Don Allah ki rage damuwa kodan Albarkacin Ablah.”
Lap Kura mishi ido nayi na wasu dakikai kafin na sauke nannauyar ajiyer zuciya kafin nace.
“Abdul bana tunanin komai kawai ina mamakin yadda tawa kaddarar ce.”
“Karki yi mamaki da abinda Allah ya shirya a rayuwarki kawai ki gode mishi da ya baki rai da lafiya, wanda har kike fuskartan matsalar ki dash da ace baki da lafiya da duk abinda ke faruwa sai dai ki kalla da ido, ya zame miki zafi biyu. Kuma ai ke da ilimin ki duk abinda ya faru da bawa mujarabbi ne. Ko ba haka ba, kinga kenan babu ta inda mutum. Zai ce Allah bai mishi Adalci ba, tunda ya jarabeka sannan ya baka laftya, toh me zaka yi idan baka gode mishi ba, sannan mutanen da Allah yake jarabta, yakan tacce sune ya jarabe su, sannan idan suka cinye ya musu tanadin alkhairi.” WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NG
Duk sai naji jkina yay! sanyi sosai, sannan na d’ago kai na kalle shi nace.
“Nagode Dudu! Insha Allah zan yi aiki da abinda kace, kuma zan rage damuwa. Yawwa Ummun Ablah.”
Kwalla ne ya zubo min sakamakon tuno yarana, ina matukar kewarsu sai dai na bisu da Addu‘a, Allah ya bi min hakkina dan sun zalunci mu. Shigowar Sophia tare da Ablah wacce ta sake kamar tana gida kodan taga Affan ne yasa tasake dan shima yana janta a jikin shi, abincin ta ajiye min sannan tace.
“Didih ya kamata ki rage tunani, kamar yanzun naji ake miki magana, amma har kin koma.”
Murmushi nayi mata sannan dan kar su dauke Ni ina nan da halina, na dauki abincin na fara ci
dukda cusawa nake amma kodan farin cikin su dole naci, cokali uku nayi naji na koshi, ajiyewa nayi sannan na ture gefe nace. “Na koshi!” Magani ta mika min nasha sannan nace mata. “Zanje na kwanta.” “Don ALLAH Didih banda dogon tunani.” Www.bankinhausanovels.com.ng
Murmushi nasaka mata sannan nayi wuccewa ta, na shiga d’akinta a lokacin zuwan su,
kwana uku da suka wucce bar min d’akin.
Yadda Allah ya ban: ikon arcewa daga jordan, lokactn da na frto daga gidan na hadu da Ghaniyu, amma bai gane Ni ba, har na bar cikin masarautar da unguwar baki daya, sai da na fita a ta unguwar sannan na bude jakata na ciro karamin gyale na rufe fuskana, sannan na same taxi din da ya dauke Ni har airport na saya mana ticket din Ukraine.
Bamu tashi ba, sai kusan Asuba. Sannan muka bar Jordan dan duk bani da nutsuwa. Kuma dama Ummi ce ta bani shawarar haka, lokacin da tashigo dakina tace. “Idan kinga da Matsala ki tattara ki bar musu gidan suci kansu, karki zo natja domin zasu biyo
ki Abbanku zai mika musu ke, ki tafi gurin Dudu, ki zauna abinki.”
Dan haka lokacin da yace min. “ki fita a rayuwata, SAFINAH ki nisance ni, in ba haka ba zan miki Jahani, bana kaunar ganin fuskar ki SAFINAH kije na tsane ki”
Wannan kalmomin jin su nake kamar wuta Ashraf yake watsa min domin ya gama cuta ta, amma ba koma Allah shi zat bs min hakkina. Www.bankinhausanovels.com.ng
kkk Jordan… Wato halin da ake ciki a jordan sai Addu’a, domin kuwa Ashraf sau biyu yana bada umarnin a yanke kan mutum, tsabar baya cikin nutsuwa shi gashi dan abu kadan yake fusata shi, ko kuma yaga suna mishi kallon mahaukaci,
Sai ya daina zuwa padar ma, baki d’aya. Ya tara uban gemu, baya magana da kowa har Nannah.
… A bangaren Zoyah kuwa yan kabilar su ne suka dawo da ita, gurin Salman Bin Abul Bashari suka kaita, shi da kan shi ya dawo da ita, tun da ya fara magana Sultan kwanta a kujera tare da lumshe idanunshi, bai kuma budewa ba sai da ya gama, dake Dattijo ne Bint Abul Bashari, dakyar Ashraf yace mishi.
“Nagode sosai.”
Daga haka ya bar musu falon..
Tun daga ranar bai kuma shiga har kowa ba daga ita har Nannah, lokacin da Nannah ta ganta ha’‘inta ya tashi, amma sai yay kamar baya ta damu ba..
Ashraf ya zuba musu ido.
kik Abubuwa suna faruwa sui
na faruwa, maganin su shine Addu’a, kuma takobin musulmai dan haka na cire Ashraf a tayuwata na shiga kula da cikins, iya kokarina ina ktyayye komai. A hankali rayuwar ke sabunta kan shi, musamman idan ka daukt kazamar buri yay: tasirt akan.
Daga kanina har matar shi bana jin komai sai ma birgeni da suke dan tsakanin da Allah suke kokarin sani farin ciki. Www.bankinhausanovels.com.ng
kik “Assalamu alaikum! Hmm Ummi ina gajiya, dama na kiraki Ni Ko Safinah tana gurinki, yau
kusan kwana uku kenan bata gidan ban kuma san inda take ba Don Allah kuyi hakuri idan tana nan.”
Murmushi tayi sannan tace. “Ga irin abinda nake gue maka, Ashraf kai da Mahatfiyarka,. Allah sal ya sakawa SAFINAH Domin ta kyautata muku,ban san ita ba da baka san waye kai ba, Sannan itama Mahaiftyarka, badan SAFINAH ba ko a hanya ka ganta bazaka ganewa ba, amma SAFINAH tay! kasadar sayar da Rayuwarta kuka saka mata da haka Wallahi Kun bant mamaki, Safinar kuka zalinta ba komai ya Allah yana tare da mai gaskiya, ita kuma Allah yasa tana hannu na gari, dan Ni dai nasan sabida ku SAFINAH ta bijire man, shine kuka sata tabar muku kasar.”
inda take ba nan take shiga…..
Wallahi Ni barci nake ji (3/20, 11:32 AM] Ma: Dambu: number da xaku mata magana idan kuna son Book din Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kudinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150 ne idan kuma Kati ne Transfer 200 ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105…* *Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Masha Allah*
MJ3
_An same spelling errors sosai a pagen jiya dan haka zan tashi dai dai inda Ashraf yake tambayar Ummi SAFINAH domin Jiya barci ya cika min ido ne wallahi
3
“Assalamu alaikum! Hmm Ummi Barka dai, dama zan tambaye kine ko SAFINAH tana gurinsu, yau kwana uku kenan muna nimanta”
Murmushi Ummi tayi sannan tace. Www.bankinhausanovels.com.ng
“Ga irinta nan, ga abinda nake guje maka, da kai da Mahaifiyarka kun sakata a gaba da fitina, ko tausaya mata baku yi, kun lalata mata rayuwa baki d’aya sannan kuma sakata a gaba, sabida rashin adalci duk abinda ya faru da SAFINAH sabida kune, ko mu da muke tyayenta bata sadaukar da Rayuwarta sabida mu ba, shine kuka saka mata da wulakancin, wallahi Ashraf ina jrye maka hakkin Safinah, domin idan ya tasht kamaka bazat maka da sauki ba, wato ga uwar da bata san ciwon haihuwa ba, shine ka kirani ka gaya min, SAFINAH ta b’ace ko tunanin halin da —zan shiga idan naji labarin ba kayi ba bari kawai ka gaya min, toh Ni shawara biyu zan baka na farko ka nimo min SAFINAH na biyu kuma ka turo min sakon Sakinta ko kuma Ni nazo na amsa na gayi da wannan fitinar da yaki ci yaki cinyewan.”
Bala’i Ummi yayiwa Ashraf sosai, sai da yasan ya tab’o mata y’a sannan kashe wayar, zama yayi ya cusa hannun shi cikin gashin kan shi, ji yake kamar ya kurma thu amma ba hall. tokk “Ni kika juyawa Baya Ammyn! Bayan na gama taimaka miki amma kika juyawa min baya da Sultan ya kore Nu.”
“Zoyah zauna muyi magana ta gaskiya.” “Ki min shiru!” Ta dakawa Nannah tsawa. Cikin b’acin rai tace. “Bazan miki yadda nayiwa SAFINAH da Yaranta ba, sai dai zan azabtar dake, ta Hanyar da zaki rabu min da D’ana.”
Dariya zoyah tayi sannan tace. “Yaushe zaki fara? Kafin nan sai kiyi, kinci abincin da aka girka da guba, a wancan madarar dan haka karfin bala’i karfin tasirin shi, kuma Zuwa nan da awa daya zaki daina amfanuwa da gab’ob‘in jikinki.”
Ai lokaci guda Nannah ta rud’e. Ta mike ta zauna da gudu ta fita daga falonta, ta oufi gurin SAFINAH, tana shiga ta fashe da kuka tace. “Ashraf ina cikin tashin hankali zoka kaini Asibits bani da lafiya, yanzun nact want abu.”
Bai ce mata komai ba, ya mike sannan ya koma ya zauna, kiran Ghaniyu yayi. Can sai gashi ya shigo, nuna mishi Ummi yayi sannan ya bar musu falon, al’amarin Ashraf da daure kai dan yanzun padar ma ya daina zuwa, da suka takura mishi ya yace ya gay! da mulkin, kuma mutane na jin dadin mulkin shi, shi yasa basu takura mishi ba, suka bishi da toh.
D’akin SAFINAH shine matattarar farin cikin sa, dan haka yana shiga d’akin ya shaki kamshin humran da take amfani da shi, tsabar yadda take amfani dashi, kwanciya yayi. “SAFINAHI Ina kika shiga ne? SAFINAH Ktyi hakuri mu koma yadda muke dake da can baya” Www.bankinhausanovels.com.ng
Haka yay! ta surutu shi daya, ya gayi yay! shiru kuma,. Duk inda Ashraf yake tsammani ganin SAFINAH ya tambaya. Zumbur ya mike kamar wanda kunama ta harbe shi, ya shiga had’a kayan shi, sannan ya kira Fahad ya gaya mishi abinda yake bukata.
Ina wanka Fahad ya kira shi bai dauka ba, sai da ya fito yaga kiran sai yabi bayan kiran sun jima suna tattaunawa, kafin ya gaya mishi abinda yake bukata sannan suka yi sallama.
kkk Wai ina labarin Dr ne?!
Share zufar da ta karyo mishi yayi lokacin da ya fito daga dakin wanke da ya kwantar da matar shi, Ammah ya samu a tsaye cikin damuwa tace. “Ya cikin yana nan?!”
Girgiza mata kai yayi a sanyayye yace. “Ya fital”
“Allah ya bada na mora®
“Amin Ya Allah! Kuma an mata daunn mahaifa, amma dake Ubangjji yafi mu son abin cikin kinga mahaifar ta bud’e.”
“Allah ya baku ikon cinye jarabawarku” “Amin Ammah!’ Ofishin sa ya wucce tare da cire kayan jtkin shi na aiki ya zauna a kujeran, yana me dafe goshinsa.
“Hakkinki SAFINAH yaki barina na huta! Yaki barina na sami Sallama, Ya Allah ka yafe min”
Tunda suka rabu da SAFINAH, matar sa tana da karamin ctki a lokacin, bayan kwana biyu da rabuwar su, ne matar shi tayi barin wata biyu, tun daga wannan ranar da zaran ta sami ciki toh baya wucce wata biyu zas zub’e, kuma duk win kulawar da zasu bawa cikin bazat tsaya ba, yay! imanin da Allah kamar yadda ya zubda mata cikinta shine shima yake fuskanta. Ajlyar zuctya ya sauke sau bryu ya zubda na SAFINAH yau gashi na hudu ya zuba, tausayin matar shi yake, dan iya wahala tasha, yasan SAFINAH ttama tasha wahalar da yafi hata.
Tunda shi yayi ta zubda na SAFINAH, a yanzun yayi dana sani yafi kwandon dubu, ya tsani kan shi yafi sau dubu, babbar burin shi yadda zai hadu da SAFINAH ya nemi yafiyarta, ko zai samu salama, a zuciyarshi. Gyara zama yay tare, kurawa wayar shi ido Dr Kyari yake son kira ko zai same number SAFINAH kunya da laifin shi suna dawainiyya da shi, dan haka ya ajiye kudirin shi ya cigaba da Addu’a ko Allah zat sa a dace. Www.bankinhausanovels.com.ng
Mik’ewa yayi ya fita ya duba halin da take ciki, yana shiga ya samu tana ta barci tayi
fayau, kamar wacce jininta ya kare, zama yay! tare da nko hannunta, ya saka a fuskarshi, yana cewa.
“Laifina ne! Ni na atkata Allah yake hukunta ki da lasfina, ki yafe min Ni naja miki komai, gashi kin rasa d’anki, ki yafe min ko nauyin da yake kaina zal ragu,”
Mik’ewa yayi ya bar d’akin, cike da tausayinta, da lokacin da jinin ya fara zuba ce mishi take.
“Dr kay! wani abu don Allah kar na rasa baby a wannan karon Dr ka dakatar da jinin.”
Duk da sun Zo asibitin akan lokaci bat hana cikin zub‘ewa ba, suna cikin jarabta sosai.
kak
An gama duba Nannah aka samu babu komai a jikinta da jininta, dan haka suka baro asibitin ta tsinewa Zoyah yafi cikin kwandon.
Ya juya daukar wayar shi idanunshi ya sauka akan sakon da Ta rubuta mishi, dauka yayi ya Zauna sai da ya karanta tsaf, cikin sanyin jiki ya aye takardan. “Ba yanzun kika so fita a rayuwata ba, SAFINAH tuntuni kike da burin haka, amma kaunar da kike min ya hanaki taftya. Me yasa sai da idanuna suka rufe zaki tafi? Me yasa bak hakura kin
zauna dan a haka ba, SAFINAH ina kewarki da Yarana, kin tafi kin barn cikin kad’aicin da kika.”
Daukar park bag din shi yayi ya fito, hadu yayi da Nannah. Tana kallon shi, cikin ki dimauta tace.
“Ina zaka? Ko ka manta kai din shugaba ne?”
Takowa yayi har gabanta yace.. “Me zanyi da shugabancin da ya hanani fahimtar matar da tasani zama mutum, a da baki tuna dant ba! Sai da kika lalata tarbiyyar yar mutane sannan tazo ta miki sanadin gani na,
amadadin ta samu jinjina da kambamawa, wai ita ce kika tsana, kuma kika tsamgwame ta shin Ammyn meye laifin SAFINAH? Meye tay! miki da zafi haka, Ni A sani na abin arziki tay! me yasa ya zame mata sharr.” Www.bankinhausanovels.com.ng
“Har ka manta itace ta kashe maka yara biyu! SAFINAH da ta zage ni, kake magana akanta yarinyar da bata ji maganar tyayenta ba! Ka farka mana”
Kura mata ido yayi, sannan yace.
*Tabbas Kinyi gaskiya kuma Mahaifiyarta tayi gaskiya da tace Allah sai yabt mata hakkin Yarta da muka zalunta, Ammyn kece kike cewa SAFINAH taki jin maganar tyayenta bayan kece kika daurata akan wannan hanyar, kece kika nuna mata komai tayi dai dai ne, yau gashi kina kiranta sunan mara jin magana, nayi Imani da Allah SAFINAH bazata tana kashe abinda ta haifa ba, dan koni da nake Ubansu bazan nuna mata kaunarsu ba, shine kike tunanin zata kashe Yaranta Ammyna yarinyar da tasha wahalar rayuwa saboda suce zata saka musu guba, wai meye nay! haka na hadu da uwa Mara Adalc: iin tabbas ke baki min Adalci ba shine kike tunanin itama bazatawa Yaranta ba.”
“Amma ai kasan dole yaran ma su mutu tun da shegune, meye naka makin zafin dan a tage mata nauyin wulakancin da zata fuskanta.”
Sake baki yayi yana kallon ta cike da mamaki, sannan ya mai maita kalrnar da ta furta.
*Amma kasan dole yaran su mutu? Meye naka na daukar zafi tunda shegune nauyi aka rage mata*
Kamar wanda aka make take lokacin da Iikitan nan da ya amshi apple a hannun Ablah ya dawo mish, sai bayanin da Dr Fu ad yay: mishi. *Yaran an ciyar dasu guba ne? Sannan itama me nakudar guba aka bata, sai dai bata ci sosai ba dan babu abinda ya same yaron cikinta*
Kallon Nannah tayi sannan saka ya fita, har ya isa bakin kofa yace.
“Da hannunki a kashe min Yarana? Da Hannunki A ciwon = Natashah? Ammyn na barki da Allah, Ammyn na bar muku Mulkin dan na aylye, bazan muku bukuncin ba, amma Allah da kanshi za) hukunta ku.”
Komawa cikin gidan yayi ya kuma diban abinda zai diba, sannan ya je ya saka a mota, daga nan gidan yarin ya wucce yasa aka fidda Bilal, ya mika mishi dukiyar shi, sannan yace. *Daga Ni har kai dole mu hakura da Mulkin jordan domin = yafi karfin mu, matukar kace zaka yi sai ka rasa wami abu me daraja naka, kaye Sandia da Ummanshi suna jiranka, nima na bar barwa Ammar mulkin dan naga Adaict a cikin idanunsht.” Www.bankinhausanovels.com.ng
Rungume juna suka yi sannan Bilal yace. *Zan koma inda muka fito ne, Moscow ko zamu koma tare, sai mu sayi gida a can”
Murmushi Ashraf yayi sannan yace. “Toh haka ma duk shawara ce, ka saya mana babba wanda zamu zauna da jama’‘ata dan akwai abokaina biyu.”
“Ai idan ma da duk jordan nan ina tabbatarwa da Sarkin Jordan da yayi murabus sabida mace”
Murmushi yayi kawai sannan yace. “Muje”
Haka suka jera har cikin masarautar, inda ya same Ghaniyu da Fahad sun had’a kan jama‘an padar, shiga suka yi sannan ya nemi guri ya zauna. Www.bankinhausanovels.com.ng
Shiru yayi kafin ya mik’e yace, *Natara kune dan ku fahimci abinda nake son nayi, Yau 24 5-2018 Ni Muhammad Ashraf bint Abdullahi bini Yasir na ayjlye.*
Shiru padar yay: sakamakon nauyin abinda zai fada, sannan ya cigaba da cewa. “Na ajiye mulkin jordan baki d’ayan,. Na bawa Ammar bin Abu Zarm.”