MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 2 BY MAI_DAMBU

MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 2 BY MAI_DAMBU

                  Www.bankinhausanovels.com.ng 

“Ina me baku hakuri abinsa murabus din da nay, Ni kaina bani da yadda na iya ne.” 

Muryan shine ya kama rawa, sannan ya d’ago kai ya kalle su sannan yace. 

“Na rasa mata na biyu da yarana, don Allah ku manta na zama want abu a cikin masarautar nan, don Allah karku nime dan yin haka zai sanya Ni a damuwam” 

“Insha Allah! Ashraf bazamu tab’a damunka ba, sai dai idan kujeran taki wanda aka bawa dole zamu nimeka tunda kana kuma raye, bawai ka mutu ba, ban ji dadin abinda ya faru ba, amma Allah yasa haka shine mafi alkhairi.” 

Jingina kai yayi sannan ya mika musu takardan, murabus ya juya gurin Ammar ya mika mishi hannu yace. “Ina taya ka murna! Allah ya tayaka riko.” 

Jingina kai Ammar yayi, yana zubda kwalla saboda tashin hankali dake cikin mulki, masifa ce idan baka bida ita yadda ya dace ba sar ta kaika ga hallaka. 

Godiya da ban hakuri yayi musu sannan ya bar cikin padar, tausayin Mahaifiyarshi yake ji sabida shi ta wurga kanta cikin wannan matsalar, sai dai bazai tafi da ita ko ina ba, Oman yake son fara zuwa yaga halin da Natashah take ciki, kafin ya diro naija. Www.bankinhausanovels.com.ng 

A hankali yake tafiya suna bin bayan shi har inda Ghani ya ajlye motarshi, sannan suka bar Masarautar. 

“Sultan ina zamu nufa?!” 

“Gidan su Sandia inda Umma take” Sun isa gidan, suka tattauna da Mahaifin Sandia, sannan suka bar gidan. Dan Ashraf yace musu shi Oman zai je, zai bar Bilal a cikin Jordan dan iyayen yarinyar sun bashi aurenta. 

Tun kafin Ashraf ya isa Oman ya aikawa Amirah Khadijah cewa gashi nan zuwa, 

kek 

Shiru nayi ina kewar shi, wanda ya cika min zuciya, tsigar jikina har mik’ewa yake. A hankali cikin raina na ambace shi. 

*Ashuuna* 

Tunanin irin zargin da yake min ne ya sani jin kwalla sun cika min ido, tabbas Ashraf zargin nice na kashe yaranmu yake, meye yasa haka me yasa ya gaza fahimtar bazan kashe abinda nafi kauna a duntya ba, yarana nafi son su da komai, nafi kaunar su da komai. 

Kuka ne ya kwace min, na tashi zaune sai da nayi me isata sannan, na mike zuwa ban daki nayi uzurina sannan nafito. 

Shigowar Ablah da Affan ya katse min tunanin da nake. 

““Ummu! Affan” 

Murmushi nayi domin idan ta tsokano shi,sai tazo da gudu ta b’oye a bayana ko Bayan Dudu. 

Cirota nayi na kalle shi yana goge jikin, nace. Www.bankinhausanovels.com.ng 

“Abbana meye ta maka!” 

Nuna min gefe fuskar shi da ta yakushe shi naga yayi ja, juyawa nayi na kalleta sai ta saka 

dariya, rike kunnen ta nayi ta cilla kara, zare mata Ido nay! nace. “Idan kika kuma sai na cire kunnen, bana son mugunta inn taku ta gado.” 

Yadda take thu sai ka rantse na rike kunnen da karfine kuma babu wani rikewa da nayi da karfi. 

Dudu da Sophia suka shigo da sauri, Ni kuma tna ce mata. “Idan kika kuma yakushinsa sai na cire kunnen yar me halin gado kawai.” 

Cire hannuna Dudu yayi yana murmushi yace. “Ai ba sai kin 2agi halinsu ba kawai kice me irin halin kakar ta.” 

Dartya ma suka mai da fadan da nake mata, sannan suka fita da ita ni kuma na ce Affan ya Zauna muy! hira dan yana rage min kewarsu Aamuh. kar Jordan… “Ai bazan kashe ki ta sauki ba, tunda d’an da kike gudun kar a rabaki dashi ya tafi ya barki, zan ta gasaki har sai kin mutu dan kanki.” 

A fusace Nannah tace. “Tir da halinki, a1 Ni nacewa nayi ktyi kokarin da zamu kon SAFINAH da Natashah, bawar ki 

kashe wani a cikin yaran ba, me kika ce a’a zaki basu guba bata da karfi sat nace Uwarsu ce ta basu, toh gashi daga ci sun mutu.” Www.bankinhausanovels.com.ng 

“Duk abinda zaki ce sai dai kice amma tare muka yi komai.” 

“Aah Zoyah! Kece kika kashe su Husnah” 

“Kedai!” 

Nan ngima ta kaure a tsakanin su, Zoyah nacewa ba ita ta kashe yan biyu Nannah tana cewa ita bata sata ta kashe mata jikokinta ba, karshe dai Zoyah taji da zuci ta ture Nannah akan wani karfe, take ya hudata har sai da ya fito ta gefen hakarkarinta na dama. (hun Zoyah tay! tare da fita da qudu, koda ta isa wajen ba kowa. Tana son fita kuma tsoro ya hanata domin gurin ya koma tankar babu wanda ya tab’a rayuwa a gurin, wuf taga kamar abu ya wucce ta bayanta da sauri ta juya, alkuwa aka sake wuccewa da gudu,.ai bata san lokacin da ta shige gidan ba, ta koma inda Nannah take cikin jini, 

Wutar gidan ne ya dauke, aikuwa aka shiga zane su da bulala, tun suna ihu da karfi har suka daina, kuma ba a fasa dukar su ba. Www.bankinhausanovels.com.ng 

kik Oman… Oakin da aka kwantar da Natashah ya shiga, ya ganta tayi kare ta koma abin tausayi, hawayen tausayinta ne ya zubo mishi. Rungume ta yay! sosai tace. “Ashuuna®” D’agota yayi yana kallon fuskarta, murmushi tasake mishi sannan ta cigaba da cewa. *Ciwon yaci karfina! Bazan tash) ba, kuma dama addu’ar da nay: Allah ya amsa min, cikin ku 

biyu Allah yasa na mutu a gaban ku, kai da SAFINAH. Sultan ba dan Ni ba kodan albarkacin Yaron mu kace kana sona!” 

Sake rungume ta yayi ya sumbaci goshinta sannan ya gyara mata zama a kirjinshi, yace. “Waye ya gaya miki bana sonki! At idan kai so d’aya kenan, ina kaunarki da duk zuctyata.” 

O’ago kai tayi tana murmushi tace. 

“Kana fushi da Ammyn ko? Kayi hakuri ki nima mata tafiya dan tayi nisa. Idan ka had’u da SAFINAH kace na bar mata, Amir” 

Gyara kanta tayi a kirjinshi, tana sauke aylyar zuciya, tana kuka. Share mata hawaye yay) jikinshi yay! sanyl yace mata. “Cuta ba mutuwa bane, idan kika yi hakuri Allah zai bak fafiya.” K’amk’ame shi tay! tare da kifa kanta a kirjinsh tace. “Inji wa yace maka bazan mutu ba? Aini kadai nasan yadda nake ji, ciwon da ya tab’a hanta da 

koda itace za a rayu, nasan ba zan tashi ba. Duk wanda yace zan tashi sai naga kamar yaudara ta yake.” 

“Ni nace zaki tashi!” 

“Ni kuma nace bazan tashi ba, ga Yarona nan na bar muku.” Www.bankinhausanovels.com.ng 

Abin tausayawa domin dukkan su kuka suke, yana kara jin tsanar Nannah. Tarin da take ne ya dawo dashi daga duntyar tunanin da yake ciki, d’agota yay! cikin tausayawa yaga yadda bakin jini ke fita ta bakinta da hancinta, tana Son magana amma jinin dake zuba ya hanata cewa komai, ko sai bude bakin take tana rufewa, kuka yake itama hawaye na zuba mata Abin tausay! yana j! yana gan, Allah da yafi shi sonta ya amshi Rayuwarta a hannun shi, rungume tay!. Yana kuka dan bai taba sanin yana sonta ba sai da yaga tana kokuwa da rayuwa, sannan yay! yana son, kuma koda babu SAFINAH za sota, sa! dai abinda Bature kecewa too later shine abinda Ashraf yayi, ya makaro, dakyar mahaifinta ya zare shi a jikin gawar Natashah yace. 

“Ita din kyautar Allah ce, dan a cikin maza uku manyan Allah ya bamu ita, Shi yasa muka ambaceta da Natashah (Gift Of Allah) toh wanda ya bada ya amshi abinda sai Hakurt ” 

Jaririnta) wanda ake bawa madara, ya shiga callara kuka kamar yasan da mutuwar Mahaifiyarshi, kukan yaron ya sashi kuka. Wayar shi ya dauka ya kira Umm yana kuka yace. “Ummi bani da kowa! Bani da komai Ummi Natashah ta rasu, ga jaririn da tab awa SAFINAH, Ummi Ni me lJaifine, ku dubs girman halin da nake ciki ku tausayawa jaririn da yarasa Mahaifiyarshi, Ummi ki fada min irin abinda baku so ayi mata, wallahi zan k’iyayye, kuma zan bata dukkannin soyayyar da ta rasa, Don Allah Ummina.” 

Shiru Ummi tayi bata iya cewa komai ba, har kiran ya katse dai dai lokacin da aka fidda gawar, yana kuka iyayenta na kuka, a hankali yake takawa har ya fito Wajen Asibitin, karar da wayar sht tayi ya tab’a sannan ya saka a kunne. Www.bankinhausanovels.com.ng 

Daukar wayar yayi, sannan ya maida alluhun wandonshi, hawaye na cika mishi idanu, me rarrashi yake nima, amma babu tun yana karamin shi ya rasa soyayyar Uwa da Uba har ya girma, SAFINAH itace soyayyar shi ta farko, ta jure komai na shi. Tay) hakuri da shi iya hakuri ta jure duk wata matsala daga gare shi, bai tab’a ganin mace me hakurinta ba, an mata abu bat rama mata ba, sai ma hakurin da tayi dashi da kuma Mahaiftyarshi, yay: imanin kafin ya samu mace me hakurin ta za! dauki lokaci, yana cikin Kewarta, Natashah ta tafi ta barshi. Ta kuma bar shi da damuwa me tarin yawa, 

Mota ya shiga rike da yaron suka nufi gidan sarautar Oman, tun a hanya yakira Ghaniyu ya gaya mishi ya dauko Ammynshi ya kawota cikin yan uwanta . Www.bankinhausanovels.com.ng 

Ghantyu ya tausayawa Ashraf sosai, koda suka isa akayi mata sutura sannan aka karta makabarta cikin masarautar aka binneta, zama yayi a jikin kabarinta, sar da Mahaifinta ya riko hannunshi, suka fita idan ka ga Ashraf dole zuciyarka tay! raunt Tun da aka dawo ya shiga shashinsa na gidan wanda yake had e da na Nannah ya zauna yana tuna, darensu na farko da ita, tare da wasu abubuwanta masu tsayawa a sai. 

kkk Tunda Ummi ta gaya min mutuwar, Natashah gabana ya fad’t jini ya shiga zuba a jikina sai da muka dangana ga Asibiti dakyar aka tsayar da crkin. Bayan an fito dam ne, na lumshe idanuna, fuskar shi kawai make gani a cikin kwayar 

idanuna, 

Shigowar Dudu da Sophia ya sani bude idanuna, nace. “Please phone” 

Number shi na Oman na gwada kira, aikuwa ya shiga amma yaki dauka. “Dudu! Yaki d’aga kiran” 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *