MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 3 BY MAI_DAMBU
Na fada mishi a raunane, hawaye na zuba daga idanuna.
Tab’e baki yayi a ran shi yace. *Allah Nagode maka da ban shiga rigimarku ba, da yanzun an dawo ana jin haushinsa an kirani da munafuki*
“Didih kinsan yana cikin halin rashi, dole sai Kinyi hakuri zuwa nan da sati biyu.”
“Sati biyun fa” Yadda nay: maganar shi kan shi sai da ya zaro ido waje, kamar na zan zabga mishi naushi. *A‘ah toh kiyi hakuri nan da sati toh” Kauda kaina nay! ina share kwalla, nace.. “Lt love him!” “Ba sai kin fada ba, tunda kika iya bijirewa kowa sabida shi ai.” Daukar pillown da kaina ke, bisan shi na jefe shi da shi. Ina dariya. “Ko ke, miss love matar Sultan.”
“Dudu yaushe muka fara da kai.” “Wallahi Didih keda Ashraf had’inku daga Allah ne.” Www.bankinhausanovels.com.ng
Natashah ta tab’a gaya min haka, share kwalla nayi bayan na sunkuyar da kaina nace.. “Shi din Sirrina ne, jin dadina da farin cikina na zauna inuwar shi.”
Ban san ya akayi bakina ke yake yabon Ashraf, da fadan duk wata abu me darajar shi, Ashraf shine duntya na, farin ciki na rayuwata kimata, duk shine babu ranar da zata bud’! ban ambace shi a zahin da badil, Rayuwata dashi kamar zanen kaddara ce, domin ban shiga tashin hankali ba sai da nay gamo da soyayyarshi, nayi kuka nayi bakin ciki taya zan tsinci soyayya ban san waye shi ba, amma ban fasa jin komai ba, Idan akwai abinda naso tsayin rayuwata Ashuu ne, na soshi tun ban gan shi ba, na kuma cigaba da son shi tunda naga shi a matsayin shugabana. Zan iya kiran soyayyar shi, da zakarar gwajin daft.”
Tafa min yayi + sannan yace. “Didi kina son Sultan da yawa.” “Idan kace haka baka mishi Adalci ba, dan ita ce maka yafini nuna soyayyarmu a fili, banda ina jin kunyar Ummi da na kira shi.”
“Babu ruwan bawan Allah.”
Murmushi nayi sannan nace. “Aikuwa nace mata a wayarka na kira shi.”
Abinda yasa Dudu yake biye min, likttan da ya amshi case d’ina yace mishi matukar na cigaba da zama Ni daya, toh za aiya rasa cikin jikina saboda tunanin da nake yawan, wanda har ya tab’a min zuciya.
Shi yasa yake ta biye min. Shigowar Sophia da yara tare da, Ada wacce take mata renon. Har gadon Affan yayi, ai kuwa Ablah tasa kuka, ya kwace mata Mamanta, dama akaina suke fad’a. Gyara mishi zama nayt cikin wasa nace. “in-law haka zamu yi dakai kana saka, kishiyar Ummi kuka, anya za ayi abun kuwa.” Www.bankinhausanovels.com.ng
“Allah ya kiyaye mu bashi gimbiya guda, ai sai dai ya komo matar shi a waje.”
“To shima me zai yi da nunar rana mace ba kwari, sai kukan banza ana tab’a ta tace Appa.’
“Allah Didih ki datna haka.” “Kuma ku daina mana, ku gani.”
Haka muka cigaba da hirar mu, amma cikin raina ina jin rasuwar Natashah, ji nake kamar nayita kuka sabida na saba daita ko Zoyah ce itama ta rasu zan tausaya mata balle kuma wacce ta nunawa yarana wata trin kauna, tun daga lokacin da ta nuna min ita tana kishi dani amma bata kishi da yaran na bata matsayi a raina dan lokaci da hannun Mariamah ya goce, nayi mata magana, tace min.
* Kuyi hakuri, wallaht gurin cillata ne amma bazan kuma ba.”
Ko lokacin da nace sai na watsa mata mai me zafi naga, tsorona da kuma firgice a idanunta, Ashe ba nisan rayuwa zata yi ba.
kkk Jordan… Cikin mugun yanayi, Ghantyu da Fahad suka fidda Nannah wacce rabin jikinta ya shanye har yay! Kore kore, mamaki da al’ajabi ne ya kamasu, basu ga Zoyah ba, ga gidan sat warin bala’! yake, dole aka shiga duba inda Zoyah take tana can wam dak wanda aka azabtar da Safinah lokacin zuwan ta, dakin zafi suna bude ta suka ga tayi wani inn baki tsabar azaba, dan ko numfashi bata iya ja …. Kuyt hakuri Kiuya mood Www.bankinhausanovels.com.ng
(3/22, 200 PM] Mai Dambu number da xaku mata magana idan kuna son Book din Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kudinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150 ne idan kuma Kati ne Transfer 200# ne, Mtn, ga number bankinaAcct 0472282105 ..* *Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Masha Allah*
MJ3
6
Haka suka fidda ta daga d’akin, aka wucce dasu Asibrti, an karb’e su cikin tashin hankali, ya kira Ashraf yake gaya mishi halin da ake ci yace babu ruwan shi, kawai idan jikinta yay! sauki, ya katta Oman.
kak Yau kwana goma sha biyar kenan da rasuwar Natashah, ya had’a kayan shi, bai iya sallama da kowa ba ya bar gidan. Domin niman SAFINAH, cikin zuciyarshi tsoro yake ji kar yaye ace bata nan, duk ya rasa wata kwarin gwiwar da yake da ita akan inda take.
sesteeees A safiyar jumma‘a ya sauka a garin Abuja, da Khalil suka hadu. Dan ya gayawa Ummi gashi nan tasowa, sai ta tura Mishi khalil, tun da ya shiga motar ya kwantar da kanshi jikin sit, bai kuma d’agowa ba, dan gabaki d’aya kunyar a halin SAFINAH yake, duk duk maganar da khalil ke mishi bai cika amsawa ba, har suka isa gidan
D’akin Khalil din ya sauka dan yaki zuwa shashin Nannah na gidan, bayan yay wanka ya huta. Sannan ya saka kayan ya tafi zuwa cikin gidan, su Ummi suna falon da sallama ya shiga falon, amsa mishi suka yi zai Zauna a capter kamar yadda Khalil yayi Urmma tace min shi. Www.bankinhausanovels.com.ng
“A’ah zauna a kujeran, kai bakon mune me daraja, kuma sirikin gidan nan zauna a kujeran.”
Duk sai yaji kunya ta kama shi, yiki a dararre ya zauna kanshi a sunkuye, ya kasa koda dogon magana, galsawa kadai ya had’a su, kallon shi Ummt tay! sal Zuctyarta yay! rauni duk ya gigice, ya zabge sat uwar tdanu da hanci.
“Ya hakurin rashin da akayi.” Sake sunkuyar da kai yayl, sannan yace. “Alhamdulillah! Umm” Duk sai taji bazata iya barn shi ya cigaba da wahalar niman SAFINAH ba, Shima a bangaren shi, so yake ya tambaye ta, ko anga SAFINAH amma kunyar abinda yayi sai yasa shi yin shiru, fitowar Batul da waya tana cewa. “Ummi ga Didih zata yi magana dake.” Ya sashi d’ago kai kamar ya kwace wayar a hannun Batul, fuska Ummi tayi ta amshi wayar ta kara a kunne, shiru tay! can tace.
“idan ban isa dake ba, ki dawo karki zauna na saya miki kima, tunda ke sakarya ce.”
Dake da harshen Shuwa tayi mata fad’ar duk sai ya damu, yana son tambayarta, amma yaga taki sakin fuska, sai ya mike yace. “Ummi bari naje na huta.”
“Yayi kyau, ai kay: dogon tafiya.” Haka ya fita daga faton, ta kalli Khalil tace.
“Ka dauki abinci ka kai misht, saura ya tambaye ka inda Didth take ka gaya mata, sai na cire kunnenka.”
. Zaro ido Khahil yayi cikin dariya yace. “Ummi yanzun don Allah, magidanci irina me yara tako ina zaki cirewa kunne, toh idan nayiwa Www.bankinhausanovels.com.ng
yarana fad’a a! ba zasu ji ba, tunda gashi uncle dinsu an cire nashi.” “Allah ka wucce kabani guri da shegen surutu kamar ka had’tyi aku.” Shiru yay! tare da zaro ido kitchen ya shiga ya dauko abincin yana darrya. Sannan ya fita daga gidan, ya nufi inda d’akin shi yake, ya ajryewa Ashraf abincin.
Zai fita Ashraf yace min shi. “Khali! baka san inda Didinku take ba ko?!” Girgiza kai yayi, cikin tausayin Ashraf dakin yace.
“Ban sani ba!” Murmushin karfin halt Ashraf yay: sannan, yace.
“Toh ba damuwa.”
A sanyayye Khalil ya bar d’akin, ya nuft falon Ummi zuwa yayi gabanta ya zuba gwiwarshi a kasa, sannan ya daura kanshi a cinyarta, tausayin Ashraf ya gama cika mishi zuciya. “Auta lafiya kazo zaka karya min kashin.”
D’ago kai yayi cikin damuwa yace.. “Ummil!” “Menene Autana!” “Dan girman Allah ki bashi Didih itace farin cikin sa” Ture kan shi tay! daga cinyarta, tace. “Wallahi idan ka kuskura nay! ya tafi, Ukraine sai na sab’a maka.”.
Shiru yayi, tare da barin jikinta. “Ummi rashi yayi fa! Ummi kira yadda ya komma, yana cikin damuwa sosai, Didih yake nima a
cikin rayuwarshi don Allah Ummi ki bashi Matar shi.” Hararar shi tayi sannan ta mike tare da barin falon dan Umma ta jima da bain falon.
Tausayin Ashraf ne ya kama shi, dan dai yana tsoron Ummi ne da sai ya gaya masa inda Didih take.
kik Kwana uku da zuwan shi kasar, sam ya kasa gane kan Ummi, abinda ya fara yi, shine ya shirya ya tafi Maiduguri, har gidan Sheikh Hayatudeen yayje, suka gaisa. Kwanan shi bryu
amma babu SAFINAH babu labarin ta.
Yaje gidan Hajja, dakin da suka zauna da SAFINAH ya, sauka sai zaman su da ita ya shiga
dawo mashi. Fita yayi daga d’akin yazo waje ya zauna, wayar ce tayi kara, ya daukar wayar yayi yaga code din kasar waje, kundubala yay! ya dauka. Abinda kunnen shi ya fara jlyon mshi muryan Ablah tana cewa.. “Ummu Affan* ta kuma tana ce mata. “Shiiii” Murmushi yayi idanunshi na kawo ruwa yace. “SAFINAHI” Kashe kiran tayi baki daya, aikuwa yabi kiran koda ya shiga muryan Ablah yaji tana cewa.
Www.bankinhausanovels.com.ng
“Appa.”
Ta kinkimo turancin da larabci ta kwaba mishi, dariya ya saka sannan ya cigaba da biye mata
suna hira. Ihu tasaka tare da fashewa da kuka, yana jin Safinah tana cewa. “Dan gidan ku, idan ya damu da mu, ya nime mu mana.”
“Har yanzun ana nan da Yarinta kenan, bari nazo sai ki gaya min waye bai damu da kuma.”
“Ba sai kasan inda muke ba” “Yarinya karki ys mun tyay! gobe ki ganni cikin garin da kike.”
“Kamar da gaske.” “Toh da wasa nake miki da zaki ce kamar da gaske.” “Eh nasan baka da masanuyar inda muke dan haka ka gama bilayinka bazaka san inda muke ba” “Haba baby na Ni din ne toh ina zuwa.”
Kashe kiran yayi ya kalli code din, sannan ya bude data din shi ya shiga Google, ya shiga nima kasar da suke da wannan code din, murmushi yayi lokacin da suka nuna mishi Ukraine ce me wannan number,
Kiran ta yayi sannan ya sake murmushin jin dad) yace. “Kinsan iya adadin lokutan da na b’ata ina tunanin ki?! Kinsan tya adadin ranakun da na bata, ina nazarin inda kike, SAFINAH nayi laifi bakin saurarar ki, amma fitarki a rayuwata ta sant na fahimci inda gaskiyar take, Safinah ki bani dama na gyara kuskure na * Www.bankinhausanovels.com.ng
“A’ah Ashu! Bazaka tab‘a gyara halin ka ba, sabida ka aureni ne dan ka sanni bawai dan kana sona ba Abinda yafi dacewa mu hakura da juna, shine mafi alkhairi na gay) da tashin hankali, shekaruna ja baya suke, ba karuwa ba, taya zan zauna cikin damuwa kullum, a Mmadadin na sami nutsuwa sai na buge da zama cikin damuwa, kawai kan kaye ka zauna da Zoyah ita da Nah”
Rintsa idanunshi yayi da mugun karfi, kafin yace. “Don Allah ki daina gaya min haka, kuyi hakuri dani mana wallahi bazan kuma sanyaki a damuwa ba, dukda nasan inda kike amma zan jira Umm ta ban izini Zuwa ganinki.”
Yana gama fad’ar haka ya kashe wayar, dan yanzun hankalin shi a kwance yake, tunda yasan inda take. Washi gari ma sun jima ana tashan love, da yamma ya bar garin Maiduguri, zuwa Abuja bai fada yana hanya ba sai Ganin shi sukayi kwatsam, kuma har zuwa lokacin Umm bata nuna mishi ta damu da halin da yake ciki ba, sai ma nuna mishi ko in kula akan batun Safina,
Dake Abba baya gari, kwanan shi biyu da dawowa. A masallaci suka hadu, Abba yayi
mishi ta aziyar matar shi, yaji dad’in haka, dake bai san basu tare da SAFINAH ba, dan haka sai yake tambayar shi ina amaryan Mota.
Dartya yay! sannan yace . “Amaryanka da Mamarta suna laflya.” So yake ya fada mishi gaskiya basu tare da ita Safinar amma yana gudun kar ya janyo musu rigima, dan haka yay: shiru Khalil da yake kusada shi ne yace. “Abba! Didih tana gurin Abban Affan, Ummi taki na gayawa Sultan, don Allah Abba karka ce mata mune muka gaya maka dan fada zata min,”
Shiru Abba yayi yana mamaki sauyin Halayyar Mariamah, dan yasan ba haka take ba lokaci guda ta sauya hall kamar wacce aka mata wani abu, idan domin laifin da Nana Asma’u tay ne, ai yact ace an yafe mata, kodan Albarkacin zuri’a da aka had‘a ai tayi hakuri balle shi bat ga abinda damuwa a nan ba da ta dauki zafi haka, aiko A Shari’a yafrta iko da matar shi, dan haka da akayi sallar isha ya shiga gidan, sai da ya fara cin abincin ya bari har ya kusan gamawa sai ya tsare hannunshi yace. Www.bankinhausanovels.com.ng
“Ashraf shi d’aya yazo ina SAFINAH da Balarabtya yarta?!” Shiru tay! tare da shan jinin jikinta, sannan tace. “Alhaji kenan baku hadu dash bane a waye?”
Murmushi yayi sannan ya tura filet din, yace. “Mun hadu Kafin muy! dogon magana mutane sun shiga tsakanin mu, ina son magana da SAFINAH, kona kita Number ta na jordan baya shiga.”
Wuta ta dauke, tare da kallon shi tace. “Toh! Toh! Ko d’azun munyi waya da ita.”
“Ai ba damuwa bari na kira Abdullahi ya bani numberta.” “Haba Alhaji wannan ujilar fa, kawai ka bari idan Allah ya kaimu gobe sai na baka.” “Aah na kwana biyu banji muryan SAFINAH ba, gwara na kirata ko zuciyata zata nutsu.”
“Toh ka bari gobe mana, tunda kaga dare yay) kuma suna ganin kiran mu zasu dauka na wani abu ne.”
“Ita da waye zasu dauka wani abu ne? Sannan kiji tsoron Allah ki bari ma’aurata su zauna a karkashin inuwa d’aya, abinda kike yi bazar tab’’a kakaro miki daraja ba, sai ma zubda miki da kimarki a idanun surikin mako, banga latfinki dan ki jawa yarki kima ba, amma ki duba halin da yaron yake ciki da gatan shi da komai nash ya aylye ya biyo yarki, ki duba tarin zza da jin kat irinta larabawan, amma ya tsallake yazo. Haba Manamah yayi larfi eh yay: laifi amma bat kai wanda za’a hana shi matar sa ba, komai yay! ayi hakur ya rufe kodan kishiyar ki me gashi yala yala sannan ki duba girman rabon dake tsakanin su.”
Shiru tayi tana kara juya maganar shi a ranta da kwanyarta, lumshe idanu tayi Sannan ta bude akan fuskar shu, tace. “Ni tashin hankali ne bana, so kuma yanzun ana bashi ita zasu koma gidan jiya, dan Mahaifiyarshi ba don SAFINAH take kaga babu amfanin bad’t ba rai, shi yana sonta uwar shi bata sonta, kaga akwai damuwa, shi yasa na hana khalil ya gaya misht inda take, dan nasan sarai zai iya 2uwa inda take, Ni kuma abinda bana so kenan. Dan ba wani lafiya ce da ita ba, suna haduwa wani abu na daban zai biyo baya, shi yasa na kwabe shi da surutun banza mara kadari”
Gyara zama Abba yayi sannan yace. “Yana son matar shi, kuma zai zauna da ita, aike a dadin ki tunda mijinta na sonta, sannan ita ma yar taki kinsan inn nata halin da kike ganin laifin shi, zatayu shima hakuri yake da itama amma kike ganin kamar, ita ake cuta, dukkansu miskilan banza kowa da laifin shi kuma iyayensu mata da maku laifin tunda kun gazawa yaranku Adalct…….
Ya kuka ji batun Abba…. Karku manta yau Sunday ne kuma d’aya nake badawa, Sai ko Parih, Mi gitin tem to tafin kuruciyar Jan Parth (3/23, 2.09 PM} Mai Dambu. number da xaku mata magana idan kuna son Book din Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah* Www.bankinhausanovels.com.ng
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kudinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150 ne idan kuma Kati ne Transfer 200% ne, Mtn, ga number bankinaAcct 0472282105 ..* *Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Masha Allah*
MJ3 7
“Nifa shawara na baki, tun da sauran kimarki a idanunshi ki bashi Matar shi, idan kuwa kika ki. Darayar ki da yake gan ne za) sauka kasa sosal, kinga kenan zamu iya cewa ina dayarar take, tunda kin zubda shi garin kare ta yarki, Don Allah ki bar shi ya dauki matarsa shi Kinyi,”
Daura hannunshi yayi saman nata, yana kallon fuskarta. Tare da jinjina mata kai, kwalla ce ta sauko daga idanunta ta bud’e baki zata magana ya dakatar da ita, sannan yace. “Ban da sakalci ke kiy) kuka SAFINAH tayi kuka, toh waye zai rarrashi wani?! Ki daure ki a bashi matar shi mana.”