MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 5 BY MAI_DAMBU
Www.bankinhausanovels.com.ng
kk Ukraine…
“Haba Didih! Mijinki kika zaga fa, meye larfin Ashraf dan yana sonki? Kike wulakantaka shi, tabbas baki san darajar aure ba, yin auren kike kawai baki san hakkinshi akanki ba, shi yana kokarin kare kimar shi a idanun mu amma ke kina zubda baki, Yanzun Abinda kika yi ya dace, kin zauna kina zagin shi kamar kin samu d’anki haba SAFINAH, ina thmin ki ya tafi, dan haka ki kira shi a gaba na, ki kuma bashi hakuri. Wallahi hakurin da yay: dake in Ni ne bazan iya ba, kina ganin Sophia ita da gaskiyar ta ma, amma ita ke bani hakuri, ku mata kuna da Matsala, da zaran namyi ya nuna muku ya haura bishiyar kace akan sanku toh a lokacin kike jin wulakancin a ranki da tijara, kece ki ce mishi munafuki, gulmamme, mugu, Haba SAFINAH,. Idan shi zai mutu dan ke, me yasa ke bazaki yi sumar shi ba, kin zauna kina zagin mutum me daraja dan kinga yana aurenki.”
Www.bankinhausanovels.com.ng
Jin haushi yay! ya fita daga dakin, ma ban kira Ashraf din ba,
~ Ba Dudu ta zaga ba, amma ji yake kamar ya rufe ta da duka, cikin masifa yacewa. “Don Allah meye amfanin haka?! Daga Namiji ya raba shimfida daku sai ya zama mara daraja, ai ko dan Yaran shi ta mutunta shi amma ta zauna ta zage shi tass.”
Inda yake shiga bana yake fita ba, abinda ya faru kuwa Umm ce ta kira shi ta gaya misht yayi wa SAFINAH rashin mutunci, sabida tozarta Ashraf da tayi kuma ko bata gama shin ba ta dawo gida.
Nay! kuka har Nagodewa Allah, sabida surutun da Dudu yayi min ya bani haushi, ina kokarin kiran Ashraf sakon ya shigo min.
_Nt kika tozarta ko? Safinah ince Ni kika wulakanta? Wallahi tun da Yaron nan yazo bai taba min maganar yana nimanki ba, yana dai zaune a gidan. Wallahi kiy: gaggawar niman yafiyar shi idan kika mutu ba tare da niman yafiyar shi ba, kinsan sakamakon_ Www.bankinhausanovels.com.ng
Kukan da nake ne ya tsananta, sabida tsoro dan wallahi ina da matukar tsoro, dan haka na shiga mman shi, kiran na shiga bat dauka ba, har ya yanke ban hakura ba na kuma kiran shi, yana dauka fashe da kuka.
“Don Allah kayi hakuri bazan kuma ba, wallahi bai na zaga ba kaina na zaga kayi hakuri bazan sake ba.”
Sautin murmushin sa naji, har sai da tsigar jikina ya mik’e nace “Kayi hakurt kaji.”
“Toh SAFINAH! Gobe ma bashi zai hana kice min mugu azzalumi ba. Ke ko kunya baki ji idan kin zage ni? Baki san kimar kice take ragewa a idanuna ba, Na rasa muguntar da na miki, idan sabida Rape dinki da nayi ne toh ina baki hakuri ban tab‘a zina ba, kuma abinda ya faru tsakanin mu, Kaddararmu ce. Ban san me kike so nay! miki ba, amma kiyi hakuri bazan takuraki ba, tunda bakit Son zama dani zan ajlye miki sako a gurin Ummui zata baki shikenan, idan.”
“Don Allah kayi hakuri bazan kuma ba.”
Kashe kiran yayi, kamar doluwa nabi wayar da ido hawaye na sauka a idanuna, me yasa nike haka ne Ni kaina abin na damuna, Allah ya bani myina Ni daya ba myinmu ba, amma na gaza fahimtar shi, Inna lillaht wa Inna ilaihi ray’un. Na shiga hallaka da kafana, zai kai kaina wutar Jahannama.
Www.bankinhausanovels.com.ng
Manzon Allah yayi gaskiya da yace mafiya akasarin mu mata yan wuta ne, gashi nan garin rashin kai na daga muryana sama da namyina Kuma ya nuna min zai rabu dani.
Na shiga tashin hankali sosat dan cikin lokacin kalilan jini na ya haura, kafin wani lokaci na fara hall, kasan cewa shekaruna sun ja, kuma wannan cikin yana matukar bam wahala, dan damuwa kadan zan ji cikin ya kume min, wato ya cure a gurin daya.
Dakyar na rarrafa na fita, su Affan da Ablah suna wasa, ganina Affan yayi sheka a guje ya
kira lyayen shi number da xaku mata magana idan kuna son Book din Wanda yake a SO0O0fs +227 96 51 58 0S Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kudinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150¥ ne idan kuma Kati ne Transfer 200 ne, Mtn, ga number bankinaAcct 0472282105…* *Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Masha Allah*
Www.bankinhausanovels.com.ng
“Ammyna gant nan zuwa™ Ya fada mata ctkin want irin murya wanda yake cike da bakin ciki tare da damuwa, ya shiga
ban daki yay: wanka, sannan ya fita zuwa gun ta.
Turata a keken ta yayl har zuwa d’akinta, sannan ya zauna a kasa.. Ita kuma ta koma bakin gadon ta zauna, irin zaman da yay! sai ya bata tausay) tare da jin ba dad’i a ran shi. “Muhammad Ashraf”
D’ago kar yay! ya kalleta sannan ya maida kan shi ya sunkuyar. “Kay! hakun! Ni kaina ban san me yasa nake jin ba dad’ idan ina tare da SAFINAH ba, amma nasan Yarinyar bata da matsala, kawat ina.”
‘Aah Ammyn kawai ki nima min abinda zan kashe Ni, yadda bazan lya aikata komai ba, kinga sai tay: tafiyar ta Nt kuma na zauna dake tunda haka kike so.”
“A’a Ni ba haka nace ba.” “Haka ne mana! Ammyna, SAFINAH mata ta ce, ke kuma Mahaifiyata ce, toh me zanyi miki, idan banyi tarayya da Safinah ba Zina kike so nae nayi ko me kike bukata dani.”
Shiru tayi sannan yace.
Www.bankinhausanovels.com.ng
“Ni danki ne! Ni ba mijinki bane, babu amfanin kina kishi da Mata ta, kiyi hakuri da abinda na fada iya gaskiyar kenan, wallahi kina kuma shiga tsakani na da ita Ammyn zan saka a kai ki inda bazaki ku ganin mu ba, haka zaki rayu a gidan Tsofaffi wanda yake Jordan, na rantse da Allah, bazan fasa abinda nayi niyya ba, ke Uwa ce ki zauna a matsayin ki, Ammyn kiduba Umman Bilal man ko kunya bak ji ba, Ni kawai kika hana na samu nutsuwa da matata toh gani kiy! yadda kike so dani shikenan.”
Tunda ya fara magana take kuka, sannan ya mike ya barta zaune a gurin. Ya dawo d’akina ya same Ni nayi wanka har na sauya zanin gadon na koma na kwanta, cire rigar jikin shi yayi sannan ya shiga cikin bargo ya janyo Ni jikin shi, sai a lokacin na sake kuka, bai hanani ba har sai da yaga nayi shiru dan kaina sannan ya iallubo fuskana ya cilla min harshen shi bakina.
Daga nan kuma komai ya kunce min, dan Ashu mayye na ne. kkk Tun daga ranar bata kuma shiga harkar mu ba, sai ma kame kanta da tayi wai nace Allah
yasa a dore a haka.
Bayan shekara biyu Allah yayiwa Ammar Rasuwa ta hanyar tsarin jirgin sama, koda muka je gaisawa Suka rike Ashraf dan dole suka mika mishi mika min shi, ina zaune rike da Yar Batul Aafreeda (ma’anar sunan Yar Batul created ko ace produced, sunan Mahaiflyar Fahad, Bilal kuma ya sanyawa dan shi Asadullah, Sunan yaron Aliyu inkiyar sunan ne Asadullah,{ wato Zakin Allah).
Www.bankinhausanovels.com.ng
A gigice ya shigo d’akin ina ganin shi, na kalli su Batu! fita suka yi, nake inda yake tsaye na riko hannunshi, na zaunar dashi, sannan na zauna tare da daura kanshi a kafad’ana. “Sun mai dakai matsayin ka ba! Shine kake jin tashin hankalin ko”
“Toh meye a ciki da kake damuwa zab’in Allah ne, dan haka ka amshi tayin su tun kafin su ma na karfi.”
Na maida abin wasa, sannan na nuna mishi girman abinda suka yi da ya dace, sannan na kuma bashi goyan baya.
Ranar da akayi addu’o’in a ranar aka mai dashi kujeran shi, na dindindin.
Sai dai wannan karon anga tsarin matashin Basaraken, dan komai sai da aka zamanantar dashi, aka mai dashi boko zalla. Amma batun abinda ya shafi addin yana nan, bisa tsari.
Bayan shekara biyar, kwance nake a jikinshi bani da laftya, amma dan bakin jaraba sai da ya cinye ni ( } sannan ya dawo yana tausayin gulma. “Anya SAFINAH ba ciki ne dake ba kuwa? Dan naji kin kara armashi”
Make hannunshi nayi wanda yake kan shafafeffen cikina, kamar ban juyen yara ba, kodan banda jikine yasa haka oho, amma a kwana biyu nan nayi kina har idanuna trin na yan Chinese ya koma cikt.
Tabbas nima ina zargin cikin ne dani, sabida kuwa robar bakin mahaifa suka saka min, kuma ba. Kafe shi nayi da ido, nace. “Please Dr Fu’ad zaka kira.”
“Toh muje muyi wanka.”
Kamar na saka kuka haka nake ji, dakyar na mike ya tallabe Ni, muka je wanka muna fitowa yakira Dr Fu‘ad, yazo duba Ni sosai.
Www.bankinhausanovels.com.ng
Sannan ya tabbatar ina dauke da cikin wata uku (_ shashanci irin na SAFINAH ba ita daya ba mata dayawa haka suke fama dashi sai ayi tsarin iyali da zaran rabo yazo Alkur’an sai dai wata taji haihuwa kawai, sabida Ni naga haka da idona)
Kamar mara gaskiya haka nake ji, dan Ni nasaka a raina na gama haihuwa, shi kam murna zai sake samun hathuwa a gidan shi,
Ablah zan iya cewa shekarunta bakwai, sai Amir me Shekara shida, sai Artah me shekara biyar, kuma kana ganin su kasan yaran kwakwa ne, koma nace kunika. Kuma mazan basu da Fitina kamar Ablah, wallahi bata 1 ga shegen taunin kai da kafiyar balai, idan tay: haka zaneta nake muyita rigima da Ubansa har yace nice na lalata mishi Y’a da rashin ji. Sai dai fatar shirya.
kik Kwanci tashi aran me rai, har za ayi bikin Khalilah, Ni ban samu zuwa ba Amma Ashraf ya tafi, harsu Ghaniyu nice dai Ashraf ya hana.
Kwanansu uku suka dawo dama abokin Dudu ta aura Dr Muhsin.
Sun dawo suka same Ni nayita fushi dasu, da zasu zo ne aka tawo da Hajja nace shikenan Aljanun batsa sun zo naga takaina. seseeee Sha‘anin rayuwa sosai Nannah ta zubawa alamarin mu ido, har cikin ya shiga wata tara wannan karon zan haifu yan wata tara.
Wasa wasa sai da na shige wata tara, sannan na haifo yan mata na biyu, masu mabanbantar kama, dan mun rasa da suwaye suke kama, a ranar da na haihu nasaka aka juya mahaifar,
Har muka dawo gida kallon Yaran yake, sannan yace.. “Wani sunaye ya kamata su ci”
Juya idanuna nayi nace. “Me ban purple sunanta Amatul Islam Me ban pink Amatullah”
Www.bankinhausanovels.com.ng
Da haka yayi musu hudubar, ranar da yaran suka cika bakwai aka fadi sunan sai da naga rashin jin dadi Nannabh a fili dan taso a mata takwara Ni kuma naki yarda dan tun kafin na hathu nake tanadin sunan yaran.