MATAR BAHAUSHE🧕 CHAPTER 2 BY Fateeyzah mbs_✍️*

MATAR BAHAUSHE🧕 CHAPTER 2 BY Fateeyzah mbs_✍️*

              Www.bankinhausanovels.com.ng 

  “Darling, Darling, kina ina ne wai?” Cewar wani Babban mutumi wanda ak’alla zai kai shekara 55, sanye yake cikin blue suit, hannunsa dauke da brief case.

Da sauri ta fito daga kitchen tana mai turo baki had’e da cewa “Haba don Allah Baban Al’ameen, nace maka bana son wannan sunan, wai baka son na girma bane, yanxu in Al’ameen yaji fa, ni dai ringa kirana maryam ko Maman Al’ameen”.

Tsaye nayi ina kallonta, gata dai kyakkyawa a fuska, amma jikin ba gyara, sanye take da wani zani kamar na goyon yaro wanda tayi daurin kirji, sai kanta da ta kifa pant din yaro a kanta.

Yamutsa fuska yayi yana mai cewa “ni dai sunan da naga zan iya kiranki da shi kenan, in yaso boy dinma ya ringa kiranki haka, ni dai zan wuce, ina so in duba su Auntynki kafin in nufi office”ya k’arashe magana yana mai kallon agogo.

D’an sosa kai tayi tana fadin “dama ina so  in fada maka, Zan kai dinki sauran atampopina da suka rage na haihuwar Al’amin”.

“Ok, guda nawa ne kayan?, kuma nawa ne kud’in d’inki?” ya mata tambayar yana tsareta da ido.

“Guda uku ne, kuma dinki dubu hudu² ne”ta fad’i tana mai watsa hannu.

“Yawwa Amarsuna, kinga a d’aya inason a miki pencil gown, ta matseki ta fito da kayan alatu, d’ayar kuma a miki riga da skirt amma skirt din pencil skirt, sai d’ayar ayi normal skirt, ki ce ma telan ya fito da shape d’in sosai” yayi magana yana mai rik’o kwankwasonta.

Wani kallo ta watsa masa tana mai fad’in ” gaskiya a’ah, wannan d’inkin sai kaceR budurwa, kuma kaya masu tsada, ina ma laifin kace ayi mini wrapper skirt, gaskiya bada niba”.

“Haba my darling, wai me yasa hakane, nifa d’inkinnan in mata suka saka kyau suke min, wallahi baki ga yanda yake fito da shape ba, kiga hips dinnan yayi curve, gwanin ban sha’awa, shiyasa nace kema kiyi, in ringa kallo ina jin dadi” ya karashe zancensa yana fadada fara’ar fuskarsa.

Turo baki tayi tace “ni wallahi a’ah, kabarni kawai in d’inka riga da zani na, shine kayan matan aure”‘

B’ata rai yayi yana mai tura hannu cikin brief case din, ya kirgo kudi ya bata yana mai cewa” shikenan toh, kiyi abinda kike so, ga dubu 13 nan, dubu 12 kudin dinki, dubu 1 kuma kudin kayan miya, in na fita zan turo da naman sati, sai Na dawo”.

Amsawa tayi da “a dawo lafiya”, tana mai amsar kudun’.

 Tana ganin ya rufo kofar ta saki wani tsallen jin dadi had’e da fadin “yawwa, gaskiya  mama shawararki tayi wallahi, dubu biyu² zan bada kudin d’inki, in ci dubu shidda abuna” ta karashe zancenta tana mai komawa kitchen.

Shi kuma direct gidan uwargidansa ya nufa, wacce ke nasarawa g.r.a, katafaren gidane da yaji ruwan naira, horn yayi maigadi ya bude masa, shiga da motarsa kirar prado yayi yana mai amsa gaisuwar mai gadi, kashewa yayi ya nufi cikin gidan, bud’e k’ofa yayi had’e da sallama ya shiga, wanda yayi dai² da fitowar Hajiya Luba daga kitchen, hannunta rik’e da mug d’in lipton tana k’urb’a, sanye take da wani had’add’en leshi, wanda kallo d’aya zaka masa kasan ya sha k’ud’i, kyakyawace ta ajin k’arshe, wandaU a shekaru zata kai shekara Arba’in,  da hanzari ta nufesa tana mai fad’in “Daddy sannun da zuwa”.

 Yamutsa fuska yayi yana mai fad’in “Haba  my babe, na fad’a miki ki dena cemin daddy, call me with sweet name, wannan sunan a bakinsu  Fadila ya cancanci in jishi” ya karashe zancensa yana mai zama a d’aya daga cikin kujerar parlourn k’irar royal.

“Daddy kenan, kai dai har yau baka gajiya da maimaita zancen nan, nifa ban ganin laifi don na kiraka da Daddy, all that sweet name bai kamace ni ba, wannan kuma sai amaryarka, tunda yanxu dai mu mun girma, su Fadila na kiran samarinsu da haka, nima na ringa kiranka hakan, salon su ju” cewar Hajiya Luba tana mai zama kujerar kusa dashi.

Muskud’awa yayi  sannan yace “to na dai ji, amma wallahi ki dena cemin Daddy, sannan kuma ina zaki haka babu neman izinin fita?”

Kallonshi tayi fuskarta d’auke da mamaki tana mai cewa “fita  kuma Da…or Alhaji, ai ni ban ce maka zan fita ba,”.

“Toh gani nayi kin ci uban kwalliya Yau, don dai nasan baki wankan wuri, balle kuma saka kaya masu kyau a gida, sai dai in anguwa zaki” cewar Alhaji yana mai cire hularsa, ya ajiye gefenta.

“Kai Alhaji, wai bana wanka, anywhere, yau muna da taro ne na friends d’inmu kuma anan gidan za ayi” fa fadi tana mai kai dubanta wurin Agogo.

Mik’ewa yayi sannan yace “ga dai maganata ta fito, to ayi taro lafiya, ni zan wuce office, ga kud’in kayan miyanku”, ya idar da maganar yana mai mik’o mata dubur biyu mik’akk’u.

Saka hannu biyu tayi ta karb’a tare da cewa “to Allah ya amfana”.

 Amsawa yayi da “ameen, oya, azo a bani kiss and hug na goodbye” yayi magana  yana mai bud’e hannayensa, saurin zuwa tayi ta shige jikinsa tare da sakin masa peck a kumatu, sannan ya saketa ya fice, motarsa ya nufa ya shige ya nufi wurin Aiki.

Alhaji salisu kenan, mijin mata biyu, uwargida  hajiya lubabatu mai yara uku, fadila ‘yar shekara 19, sai  mai bi mata faisal, yana da shekara 17,sai auta farooq, mai shekara 15, sai kuma Amarya Maryam mai d’a d’aya wato Al’ameen.

Alh salisu cikakken d’an bokone, wanda yake da matakin degree har *PHD* , ma’aikacine a *NDIC(NIGERIAN DEPOSIT INSURANCE CORPORATION)* , wanda ke d’auke da  muk’amin *Accountant general(AG)* , Alh Salisu mutum ne jajurtacce wanda yake koka’rin tsayar da adalci a tsakanin iyalansa, sannan hannunsa a sake yake, domin ya wadata iyalinsa ta yanda babu abunda suka rasa.

Alhaji salisu ya kasance mutum ne wayayye, ga kuma son soyayya, wanda ya kware a fanninta, sai dai kashh, duk kunga irin matan nasa, sai a hankali.

            *****           *****            

Zaune take tsakar gida tanq tsintar shinkafa, yayin da Almajirinta ke cika mata  bokitai da ruwa, gaba d’aya hankalinta nakam shinkafar tana ta aikin tsinta, saboda yanda shinkafar take bak’ik’irin, kwallo da taji anyi da buta shi yasa ta d’ago ka, duk da inda sabo ta saba da halin malam,sai dai na yau sai taji zuciyarta tai mata zafi, kuma gyaran murya yayi yayin da take masa sannu da zuwa, sai dai ko arzik’in ya kalleta bata samu ba bale ya amsa mata sannu da zuwan da take yi masa.

 Girgiza kai kawai tayi ta ci gabba da aikinta, sai data kammala tsintar,  wanda yayi dai² da gama zuba ruwan da almajirinta yake yi, sallama ya mata ya fita, jin fitar almajirin yasa malam kwala mata kira, cikin sauri ta ajiye shinkafar hannunta data zuba ma ruwa zata wanke ta nufi d’akin da sallama, zindir ta ganshi kwance a kan gado, take gabanta ya fad’i, ganin yanda ta zaro ido ya sashi kuma  tamke fuska tare da fadin “dallah malama me nake jira kinzo kin wani tsaya mini a kai, tub’e kayanki ki hayo gado, don sauri nake”.

 Rau² tayi da ido alamun zata yi kuka tace “don Allah kayi hak’uri, wallahi yunwa nake ji, don tun safe ban saka komai a cikina ba, don kokon da ka bamu yara na bamawa suka tafi makaranta “.

 Wani mugun kallo ya zuba mata tare da daka mata tsawa  hade da cewa” wannan kuma matsalarki ce ba tawa ba, tunda kokon hamsin ne zaki ce bazai isa har da ke ba, ni kinga tub’e kada ki b’ata mini lokaci”.

Ganin fuskarsa babu sassauci yasa ta fara tub’e kayanta tana mai zubar da hawaye, hawa gadon tayi ta zauna kusa dashi, janyota yayi jikinsa, yayin da ya kifata ta masa *goho(doggy),* sannan ya d’auko zabgegiyar🍌 ya turmusa mata ita a pp d’inta, wani irin ihun azaba ta saki don jin azabar data ziyarceta, don pp ta k’amas yake a bushe babu ruwa, haka ya ringa zabga mata gwatso tana ihun azaba, da ya gaji ya canza musu style zuwa *wheelbarrow* nan ma haka ya ringa riding d’inta da sauri², ya kwashe kusan 40 minutes sannan yayi realising, ya sakar mata zafaffiyar madararsa a pp,  yana mai sauke numfashi, after some minutes ya kuma gyarawa inda ya d’aurata a kwankwasonsa *cow girl* kenan, ya ci gaba da riding d’inta, yayin da hannuwansa ke k’asan d’uwawunta yana d’agota, a wannan bata ji zafi ba, saboda b’arin madarar da ya mata daya kawo a round d’in farko, sai ma wani dad’i da yake zuwa mata har kwanya, haka suka ci gaba da riding d’in juna har suka yi realising,sannan ya saka halshe ya lashe mata pp nata tas.

Malam Ayuba kenan, miji ga Hadiza, masifafan mutum ne  na bugawa a jarida, sab’anin  hadiza data kasance mai sanyi, zaman auransu zama ne mai cike da cutarwa, ba kwanciyar hankali kullun masifa, domin  malam Ayuba ko shigowa gida zai yi baya sallama sai dai gyaran murya, sannan duk abunda yaci karo dashi sai dai yayi kwallo dashi, ga rashin cima mai kyau mai gina jiki,sutura ma ba a magana, sai dai b’angaren sex nan yafi auki, don _*hariji (haseena bammali)*_ ne, in hadiza bata yi wasa  ba, shiga goma fita goma sai ya kwak’uleta,  yaransu hud’u, maza biyu mata biyu, Abdallah shine na farko mai 16 years, sai Abubakar mai 14years, sai kuma Nawwara mai 12years sai auta Nasmah mai 10 years.

 *****         *****

“Amina, Amina” cewar Alhaji usman da yake ta kwalla mata kira.

Tana jinsa tak’i amsawa, sai da ya kuma kira, kashe gas tayi ta nufi cikin bedroom  tana mai b’ata rai tare da fad’in “Gani, menene?”.

Kallonta yake yana mai girgiza kai, har yanxu cikin dressing d’inta na jiya take, sannan yace “ba wani abu bane, dama kayane da jiya na  siyo miki, nake son kiyi wanka kimin kwalliya dashi kafin in fita, don nasan sai ya fi muki kyau akan wacce na gani a jikinta”

Kuma b’ata fuska tayi tana mai cewa ” don Allah wai oga, yaushe zaka girma ne, wai da ‘ya’yanmu manya dasu kake so mu ringa irin wannan rayuwar, ni dai gaskiya bazan iya sawa ba”‘

Shima b’ata rai yayi yace ” ina ‘ya’yan Amina, ina sha sun tafi makaranta, shi yasa fa  nace ki samum yanxu, in zan fita sai ki cire, tun jiya ma naso ki saka, amma sai  baki shigo da wuri ba, don Allah kije kiyi wanka kizo ki samun, kinga sai in fita kasuwa ina farin 

 *_Fateeyzah mbs_* ✍️

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *