MEERAL CHAPTER 2 BY AMEENATOURH

MEERAL CHAPTER 2 BY AMEENATOURH

 

Asia waikam bazakiyi sauri bane sai kin sa munyi late… Kinsanfa inada abunyi sosai gun aiki yau and already 7:30 yayi ke bakya tsoron zuwa school late Allah zandaina dropping naki kuma dare me and see… Cewan meeral tsaye a door din room dinsu ranta duk yagama baci…..
Shiru asia tayi kaman bataji ta ba tanata faman making hair dinta in a bun.. Aranta tanata mitan fadan didin nata, haka akeson mutum yaje makaranta not tidy wlh didi tafiya fuck up am a big gal now I have to look good. Ai shekara 14 bawasabane…
Miral tagama cika kiris yarage tafashe, ma’amah wlh zantafi kinajifa inamata mgana, barakiga nashiga Naci kaniyanta da kyau cewan ma’amah, ai asia najin haka tafito dagudu daga room din kai didi kainafa nake gyarwa kinsan halin m.s helen indai kabar messy hair wlh punishment zakasha takarasa tana dariya.. Oya wuce mutafi nikan,, asia tadan kwabe fuska tokisaki ran nakimana pls sweet didi na.. Murmushi miral tayi Dan tasan intabiye mata zasu kwana ne Suna abu daya, jaaira cewan ma’amah tana dariya..
Oya wuce mutafi ma’amah sai mudawo.. To Allah ya kiyaye ya kula mundaku, ameen suka amsa tare, meeral takama hannun asia suka fita agida..
Handsome ZAYN ZAID ne a cikin car dinsa kiran R.R (range rover) Tuki yake yi da sauri sabida wani meeting yake da shi 9:30 and meeting din very important one ne.. Allah, Allah yake yagansa a building din company nas…
Phone dinsani yayi ringing, rejoice sunan p.A dinsa ne yayi appearing a screen din, Holy crap he mutter under his breath. I le! d fucking headset at home.. Slowing car din yayi yafra tafiya ahankali, daukan wayan yayi a fusace yafara magana. You must very stupid for calling me right now kinsan ina da meeting yau amma bakiyi making wani schedule ba sai safiyanan zakifadamin hrrrn? What do you take my company for hrr? A play ground?
Babu abunda rejoice kefadi sai am sorry sir… You’re fired, I don’t need someone like you in my company…. Kit yakashe wayan. But what do you think will happen next??.. Well … ? not his lucky day bum.. yaji ya buge mutum…
“Ohccch”
Wani dan siririn Kara miral tasaki dallin faduwan da tayi kan butt dinta sosai.. A hankali ta dafa kasa tamike… And who the fuck are you, Slutty bitch? . Don’t you have any brain zayn yafada cikin wani angry tone.. Dago big sexy eyes dinta tayi tazubamasa batareda tace komai ba, aranata Tana mamaki arrogant mutum irinsa… yabuge ta kuma no apologies.. Da ace dagudu yake driving fa, dan ita harga Allah batagansaba barinta kenan daga bakin school gate dinsu asia Tana sauri ta tare napep a other side of the road, watch din dake hanunta take kalla sabida she’s super late. Zatayi crossing kenan wanan senseless idiot din ya bigeta…. Ke wai ke kurmace ne are you deaf cool but arrogant voice dinsa ya dawo daita daga tunanin datake
. kallonsa tasake yi, dan a yanzu jitake kaman tayita Kifa masa Mari. I pray dis your dirty body bai damage min car ba….. Sai a lokacine ne miral. Ta iya buda Baki tayi magana “amma dai daga kallo ka nasan anyi asarar kudin Tara. Anyama banakarshe kakeci dakana sch ba… Dan ni banga alaman akwai brain akanka ba.. Anyway baikamata da hankali na da komai natsaya biyema jakin ajiba , i guess my middle fingers are made for some brainless son of a bitch like you.. Middle finger dinta ta daga masa.” Sir they’re saluting you..spatting masa Yawo tayi. Time is precious to me….juyawa Tayi tafara tafiya gaba abunta.. Allah Yataimake ta Tana crossing Mai napep nazuwa… Ko ciniki batayi ba tafada dantasan fake courage tayi amfanida amma tsorone fal ranta…. Mutuwan tsaye zayn yayi totally speechless.. What the fuck.. What just happened here.. Bintayayi da ido har tashige napep.. Gabadaya yakasa motsi dan a iya saninsa tunda yazo dunia bawanda yata insulting nasa haka bawanda yataba cimasa mutunci haka sai wanan stupid gal din maikama da aljanu” acewan sa
“… Idanunsa sunyi red sabida baccin rai a hankali yaja kafansa kaman baisantakasu yafiga car dinsa dagudun tsiya…….
A bangaren miral kam tunda Allah yataimaketa taisa gun aikinta lapia batareda Mr demon “sunan databasa kenan “yabiyotaba. Hamdala tayi dan sosaita tsorata da baccin ran data hango a idonsa… Restaurant din tashiga , direct gun changing tashiga tasako apron Mai dauke da sunan restaurant din ajiki… Tanfitowa ta hango saima frnd dinta tana arranging tables.. Gunta takarasa da sauri “saima sannu da aiki kinkaraso kenan”
Ai kyacenakaraso mana tunda zuwan kikenan kina can kinata bacci jindadi Allah yataimakeki namiki cover gun madam nace bakida lapia, amma kina hanya dakin amsata saima tafada tana mata hararanwasa”
Ayya saima ta wlh bahaka bane wani danrainin hankali nagamuda ahanya yabatamin lokaci” meeral tafada tare da daukan duster tana Kama mata aikin.. Nantabata labari Suna ta dariya.. Wlh meeral bakida dama ko kadan…
Horn yake tayi ba kakkautawa a bakin gate din gidansu da sauri gate man din yataho da gudu yabude masa “aguju yashigo dan saura kadan yabuge gate man din, parking car dinsa yayi a parking space.. Yabude double doors din farko” huge parlor ne yabayana kutsakai yayiciki ba ko sallama.. “Maids nasu naganinsa sukafara mika gaisuwa Suna vasa hanya dansunkula young mastern nasu yau yanaciki very bad mood abun kadan xakayi ayi firing din ka.. Biyu biyu yake tsalake staircase.. Har ya isa room dinsa.. Da karfi yayi banging door din yashiga.. Clothes dinsa yacire ya fada huge bathroom dinsa, shower yashiga yasakarma kasa ruwa danyasan yana bukatan hakan,, yana bukatan cooling ransa dayayi Baki.. a!er yagama shower yafito jumping yayi kan king sized bed dinsa yana maida numfashi.. Phone dinsa ya jawo ya Kira yayi dailing wata number “yes cancel the meeting I can’t make it, yea and about rejoice I want a replacement”yarda wayan yayi kan gado.. Yana tunaninta… Lallai yarinya nan dole nasan wane uban ta a garin kano, and I will surely make her life miserable, saita kwamace baa haifetaba, she can’t do that to a powerful billionaire like me. Hell nooooo. Yasaka wannan yawarware ahaka bacci yadaukesa…….
yau wajen 1:30 tabar restaurant saboda kantadataji yana dan mataciwo.. School din su asia taje ta taho daiata.. Sunazuwa gida wanka tayi tayi sallah, ko abinci bataciba ta kwanta dan agajiye take sabida aikin da suka sha… Karan wayantane yatasheta daga bacci dayafara daukanta… Hello who is on the line “am I speaking meeral ysuf bukar akafada adaya bangare” yes itace tafadacikin kosawa dan so take kwai takoma bacci…
Well kizo zayn zaid cooperation gobe around 8am for an interview kit aka kashe…
Ai da sauri ta tashi tafita dagudu tana kwala ma ma’amah Kira….Meeral lapian ki kalau kuwa kike tamun wanankiran kaman bakisan inda nakeba…. Maamah ke magana tare Da mikewa danta tsorata dayawa ganin yarda miral din tafito…..
Wayyo ma’amah guess guess.. Rabudani nikaman dawani guessing inzakifadan kifadan kibarsakan rai.. Tsale miral tadaka tareda hugging dinta, maamah ankirani interview a company dinan danace miki nanema.. Takarasa zancen tare Da daga hannayenta sama..
Bam akabude kofan toilet”Dan Allah didi zanbiki.yaushe akakiraki? Kisan CEO din? is he handsome, young &hot naji yan sch dinmu nacewa mostly young and hot CEO’s are damn the best..Asia ce ketambayan miral sai fikifiki take Da ido….
Yauni naga ikon Allah ni fadima.. Miral matsa naci uwar yarinyarnan Dan ubanta… Ai dagudu Asia tashige kitchen takulle tana kyalkyata dariya.. Meeral ma dariya tacigaba dayi Dan draman maamah da Asia bakaramin dariya yake bataba.. Alhamdulilah cewan maamah Ai shi Allah maji rokan bayinsane.. Insha Allah zakiga albarkan abun… Allah yataimaka ki wuce interview dinan.. Ina. Alfahari dake yata “Allah miki Albarka.. wani dadine yake kama miral duk lokacin dataji mahaifiyar nata nasa mata albarka. Wata kaunarta da tausayin kesake shiganta Ameeen”Maamah ta tafada tare da Dora kanta saman cinyanta..
NEXT DAY
Miral ce tsaye bakin mirror tana combing long black hair dinta ta in a bun… Wata golding black gown tasaka.. Tadanyi. Light make up. Dan it ba gwanan yin kwalliya bace dayawa..veil din gown din tayi rolling,.. Zokaga kyau agun Dan miral mai kyauce duk inda kyau yake takai.. Her sexy beautiful big sleepy eyes.. Small but full cute redishpink lips”cute pointed nose..skin dinta caramel chocolate ne so fresh and smooth Dan ita batayi wannan hasken sosai kaman Asia ba”tanada madaidaicin tsaho bazacemata dogowacan ba kuma bazaace Mata guntuwaba medium dai.. Tana perfect figure 8 shape.. Perfect pretty tits..a sexy behind shouting Nicki Minaj( lol don’t mind me amma fan)… “Indai kyau ne Tom masha Allah miral akwaisa… “Hand bag dinta tadauko tana daura wrist watch dinta da sauri sauri danbatasan tayi late… Shoes safe dinta tanufa tadauko golding black balerina lace flat shoe dinta tasaka.
Sallama tayi da ma’amah tafita “tsayetake bakin building din company din tana jinjina girama da kyau dayake dashi very huge.. zayn zaid cooperation bold rubuce Sama.. Sunan Allah kwai take ambata “da shiganta comp din ta tambaya wata maaikaciya inda ake interview na new employee “3rd floor tabata amsa.. Godiya tamata ta nufa elevator yakaita floor din….. Sauri take Dan she’s almost late.. Bum. Taji tayi gware da hard chest agabanta” Bag dinta da yafadi komai scattered ta tsuguna tana tsicewa tana furta sorry plss banga tahowankaba”am sor.. Kasa karasawa tayi saboda ganin Wanda batayi tunanin ganiba tsaye agabanta.. Zayn ne tsaye yayi masifan kyau cikin black armani suit dinsa with a white shirt da blue tie..
Smirk yabata tare da binta dawani kallon raini.. (Ina Nagano muku miral ) raraba idano tafara gabanta na lugude aranta tanafurta tashiga uku yau Dan bata taba tunanin zatasake haduwa dashibaa.. Wani, Courage ta hado takallesa cikin tsiwa malam dallah matsa nawuce inada abunyi tafada tare da hissing Hanunta zayn yakama Ya murda.. Yanadariyan mugunta tareda jinjina rashinkunya irin nata, Dan for sure yaga tsoro cikin idonta “Hanunta tafara Ja kacikani malam banasan iskanci”cikatayayi uana smirking iskanci KO hh yarinya yanzu kikafara ganin iskanci yakarasa yanadaga gira…
Handbag dinta ta gyara tareda kallonsa nata harararsa I guess today aint my lucky day gosh bumping into a monster..
Batarai zyan yayi tare da matsowa daf da ita har tana iyajiyo numfashinsa” young lady did you just call me a monster.yatambayeta yabadage gira.. Abu wanda yazamar masa jiki..
Dan turesa tayi tagi!asa” an fada din you are a freaking monster!
Who the hell do you think you are.. Yau Nan indai company n kane Ka koreni. She hissed.. “Tayigaba abunta..
Tsaye yayi agun wani farinciki nadukansa yazama dole yakoyama yarinyarnan hankali, hanya ya ketanema saigashi ruwan sanyi tazo har karkashin roof dinsa.. Shikam maiyafi masa wanna dadi”zakici ubankikam yafada under his breath.. Waya yaciro yayi dialing wata number.. Hello ayan yanzu wata girl zatashigo interview Nan gunku I think sunanta Meeral Yusuf bukar.. Lokacin da bag dinta yafadi yaga name in jikin id dinta… “Hire her qualified or not I need her as my P.A
ding yakashe wayan.. Yana smirking lokacin shiga ukunkiyayi yarinya. Zakisan me ake nufi da real monster. Who d hell am I right. Lol
well
am the ceo little bitch..

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *