NI DA PRINCE CHAPTER 11
Farha tace yayana…..salman ya kalleta sannan yaja hannunta ya zaunar da ita akan gado, yace Farha ko za’ai maganata I can’t sleep here, ko in cemiki I won’t, kallansa tai idanta yai rau rau tace banaso ama magana ne, yace in banasan magana sai kuma inkwana d’aki d’aya da ke? Ba muharramata ba? Tace amma yaya ai ni…..yace farha please, yasaketa tare da juyawa takalleshi kwalla ta zubo mata, tana tsananin san salman kishin salma ne yashiga taso mata.+ STORY CONTINUES BELOW Salman kam fitowa yai kai tsaye yai hanyar kofa, masu kula da gun suka kalleshi sukace ranka ya dade ya muka ganka anan? Yace in d’a ya zauna agun mahaifiyarsa laifine? Ko in ishaq ne yazauna zakumai magana? Dasauri sukace kayi hakuri ranka ya dade, nan suka bude kofa, salman ya fita. Salma kam tana zaune bacci take amma mai wuya, dan wani zazzafan zazzabine ya rufeta ga kanta ciwo yake tana zaune a takure kawai sai nishi takeyi. A hankali salman ya shigo, gaban salma ya fad’I tare da d’agowa da kyar ta kalli agogon d’akin d’aya saura, ahankali ta maida kanta wasu kwalla suka sake zubo mata, salman ya shigo tare kallan inda take,kallanta yai tare da saurin karasawa inda take ya tsugunno kusa da ita, ahankali yace menene? Yanaganki a haka? Haushin tambayoyin nan ya kamata, salman ya sa hannunsa a goshinta tare da cewa kan ne? Sai dai me? Yanda yaji kanta yad’au zafi yasa ya d’ago fuskarta, hawaye ne ya gangaro mata, cikin rikecewa yace salma menene? Ya naganki haka? Y are u burning? Idanta ta runtse datake jin yamata nauyi, sannan ta girgiza mai kai ahankali tace dare yayi kaje ka kwanta, kallanta yai cikin tsananin tausayi yace wake zancen bacci kina cikin wannan yanayin? Ta bude idanta ahankali batace komai ba, salman baisan sanda ya jawota jikinsa ba ya rungumeta, sai dai zafin jikinta har jikinshi yakeji, d’agata yai kamar ‘yar tsana ya d’aurata akan gado sannan ya miko mata magani, kallansa kawai take dagaske san salman ne yaja mata ciwo? In haka ne ta shiga uku, zuciyarta bata mata adalci ba zata had’ata da san maso wanI. Hure mata ido salman yai yace me kike tunani? Kallansa tai tare da amsar maganin tasa abaki ya mika mata ruwa ta sha. Gyara mata pillow yai yace kwanta, kallansa tai inama wannan abun acikin soyayya ne?salman ganin tayi shiru yasa ya kwantar da ita da kansa, tace kaifa?yace don’t worry. Shiru tai tana kallansa sai hawaye, ganin haka yasa ya matso ya zauna kusa da ita yace da ciwon dake damunki zakiji ko da kuka me aka miki? Dasauri ta goge tace ba kuka fa nake ba, in ima zazzabi haka nake, yace au, sannu, juya baya tai ta runtse idanta, wannan wani irin bala’I ne? Salman sai dayaga tayi bacci sannan ya kwanta a kasa, ranar kam makara sukai sallar asuba, sai 7:30 salma ta tashi dakyar tai alwala tai sallah sannan tazo kusa da salman ta tsuguna ta kura mai ido, hannu tasa akusa da kuncinsa, sannan takai hannun saitin bakinshi, gani tai salman ya bude ido ai kuwa idanunsu ya hadu, da sauri salma ta mike, jikinta duk ba karfi. Salman ma ya mike yace haka ake tashin mutum? Ta kalleshi batai magana ba dan gabanta fad’uwa yake, salman ya karaso kusa da ita yasa hannu akan goshin ta sannan yai ajiyar zuciya, yace Alhamdulila naga zazzabin ya ragu sosai, salma kam kallanshi kawai take. Kamo hannunta yai yazaunar akan gado sannan ya wuce toilet, ta bishi da kallo. Ishaq yazo shiga bangaren fulani yaji masu gadin gun na gulma ya kallesu yace kuzo nan, suka karaso da sauri ishaq yace menene? Sukai shiru, yace kun fad’a kosai na sallameku?d’ayan yace dama jiya ne yarima salman sai d’aya saura ya fito daga gun fulani shine muke tunanin ko laifi yai akamaI fad’a kayi hakuri yarima mai jiran gado. Ishaq ya shiga ciki da sauri, yazo shiga yaga farha na fitowa, yace farha? Jiya ance kinzo amma danazo ganinki bakya nan, tace muna tare da ya salman ya grn? Ishaq yace sai ina da safen nan? Tace zanje ganin yayana ne, ishaq yasa dariya yace da matar tasa zaki? Tace to meye? Tafad’a tarw da wucewa, ya bita da kallo yace tab amma wannan……sai kuma yace wait..to ai ni adadi na ko😬?nace a dadinka na me?. 1 Ishaq ya shiga suka gaisa da fulani nan ya tambayeta jiya me salman yai?fulani tace name? Yace ance jiya sai d’aya saura ya fita badaga gunki yake ba? Fulani yace nI? Badai niba, ishaq yace badai yana……..wata dariya yasaki itama fulani ta d’ago tasa dariya yace umma lokaci yayi inaji da Abba zai daina damuwa da salman😂. STORY CONTINUES BELOW Farha ce ta shiga bangaren su salma, sai dai ba kowa a falon, ga breakfast nan da alama ba wanda yaci, Haushi ya kamata badai salma tasa yayanta a d’aki ba abincin safen ma taki bari yaci?wani mugun kishi ya kamata kawai ta saki wani kara, salman wanda ya fito daga wanka yanzu, da salma dake cikin bargo, suka fito da sauri, da bayin dake bangaren duk suka fito,farha suka gani kwance tana murkususu akasa, hanne ta kalleta da mamaki, yanzu fa taganta a tsaye?farha kam sai murkususu take da sauri salman ya karasa ya d’agota yace farha menene? Duk ya rikice, salma ta kalli farha dake rike da ciki mamaki take bata fara ciwon cikim ba sai anan?haushin yanda salman ya rikice shine duk ya isheta, jiri ta faraji, ahankali ta juya tai d’aki batare datace musu komai ba, salman ya kalli farha datad’an rage murkususun yace sannu? Ya lafa? Tad’aga kai, nan bayin sukai waje, yataimaka mata ta zauna akan kujera. Ishaq zaune agaban sarki yana hawaye, sarki yace menene? Kaki magana? Ishaq yace ranka ya dade bansan yaxanyi da kanina ba bayajin maganata sam, sarki yace salman ko?meyai kuma? Yace baya gudun magana yanzu jiya fa sai d’aya saura ya fito daga d’akin farha yanzu me mutane zasu ce😰? Ran sarki ya b’aci nan yasa akira salman. Salma kam a d’aki kwanciya tai sai taji waya ahankali ta d’aga zee tace Amarya ya ango? Salma tace ni kyaleni dan Allah banajin dadi zee tace kodai laulayi kike? Jitai kamar ana magana a falo, dasauri tace zee ina zuwa. Dasauri ta fito, fadawa tagani tace lafiya? Tafad’a tana kallan salman dake zaune ko ajikinsa wayama yake dannawa, ga farha a kusa dashi, bafaden yace umarni aka bamu mu taho da yarima salman, tace umarni? Laifi yai ko me? Bafaden yace bamu sani ba sakon sarki ne, farha ta harari salma sannan tace kaji yayana. Salman ya shareta,salma ta karaso kusa dashi ta fizge wayar yad’ago rai abace yace meye hakan? Tace mahaifinka ke kiranka, salman zai magana sai kuma ya fasa, yace nasani ban wayata? Jitai jiri na d’ibarta ya kalleta yace lafiya? Daurewa tai tace please kaje prince, ya kalleta ganin ta juya tayi hanyar d’aki tana d’an tangadi. Kallan fadawan yai ga mamakin farha jitai yace ina zuwa, ya wuce d’aki,a kwance ya ganta ya matso daf da ita yace lafiya? Jikin ne? Tace plz kaje gun mahaifinka, yace zanje kawai dai nasan gulmata aka kai, ta kalleshi tace wa? Mikewa yai yace wasu, sannan yace ki d’aure kici abinci, bansan how long zan kai acan ba, kafin tai magana ya fita, ko kallan farha baiyi ba yace muje, nan suka rufamai baya. Farha jitai kamar ta mutu Salma naji sanda salman ya fita, kanta dake sara mata tadafa,jin ana knocking yasa ta mike da kyar, hanne ce tace hanne ya akai? Hanne tace yarima ya bani umarni dazai tafi insa kici abinci, salma ta daure ta karaso falo tazauna ta kalli hanne tace hanne kinsan abinda yai aka kirashi? Hanne tai shiru, salma tace kifad’amin koma miye ba komai.+ Hanne tai shiru sannan tace naji ance wai jiya da daddare sai d’aya saura ko ya fito daga d’akin…..sai kuma tai shiru, salma tagane me ke faruwa, kwalla ya taru a idanunta, zatai magana taji hanne tace gimbiya nikam banasan matar nan, d’azu fa lafiya kalau tashigo naganta fa a tsaye amma wai ima fita naji kararta, nikam bata burgeni😞 salma tai shiru, can tace yanzu tana ina? Hanne tace ta bishi, salma najin haka ta mike tai d’aki tad’au waya takira zee, zee tace kingama? Salma tace zee ki bakin ciki zai kasheni, zee tace name? Nan salma tafad’a mata zee tai tsaki tacs kefa banza ce, zamq zakiyi ta kwace miki miji? Salma dake rike da kanta tace zee ba ‘yar kasar nan bace☹salma tace ko ‘yar inace nikin ban haushi ma, salma zatai magana taji zee ta katse layin. Runtse ido tai, nikaina bansan meta tunoba sai ganinai salma ta mike ta shiga toilet wanka tai shaf_shaf ta zura kaya tasa mayafi,duk da batajin dadi amma cikin sauri tai shirin, ta fito. STORY CONTINUES BELOW A waje taga su hanne tace hanne muje, hanne tace ina? Salma tace muje gun mai martaba, hanne ta zaro ido, salma tace muje nace ko? Hanne jiki na rawa tace to, nan sukai hanyar bangaren sarki. Salman na zaune sai da mai martaba ya sallami kowa sannan yadawo kan salman sai dai dul fad’an dayai salman baice kala ba, hakan yakara tunzura sarki, ya kalli salman yace san farha kake? Insan ta kake to ka aureta banasan iskanci, salman dai bai magana ba, sarki zaiyi magana wani bafade yace mai martaba hajiya farha na neman iso, da mamaki sarki ya kalli salman, sannan yace ta shigo, farha na shiga tafara hawayen munafurci sai dai kafin tai magana bafaden yakara cewa mai martaba gimbiya salma na neman iso? Sarki yace salma? Salman ma da tunda yazo bai d’ago ba amma jin ance salma yasa ya d’ago, farha ma haka, sarki yace ta shigo. Salma ta shigo a nutse, ta tsugunna ta kwashi gaisuwa sannan takalli farha dake kukan munafirci sannan tai kasa dakai tace ranka ya dade duk laifinane😪,sarki yace laifinki? Kinsan me kike cewa salma? Mijinki ne fa ya munafurceki? Salma takara kasa dakai hawaye ya zubo mata tace jiya wajen 11:30 zazzabi ya rufeni muna tare da farha lokacin zata tafi, yanda taga ina zazzabi ga dare yayi, salman yace zai kira likita shine ita kuma tace tanada magani, shine ya bita ya amso, salman da farha a tare suka kalli salma cikin tsananin mamaki, sarki yace to 11:30 meyakaishi yin awa d’aya a d’akin? Salma tace mai martaba kasan jiya tazo, dole sai ta duba kayanta, sarki yai ajiyar zuciya wani dadi ya kamashi, ya kalli salman yace salman ai sai kamin bayani tun farko, yace kema haka farha, salman yai kasa dakai cike da mamakin furucin salma yace ayi hakuri, sarki yace na hakura ni abinda banaso inji ana gulmarka da zubar ma da k’ima, amma yanzu tunda na gane kowa ya fad’I abinda yaga dama bazan kula ba, salma tace mun gode mai martaba. Tunda salma ta shigo jikinta rawa yake, bata iya karya ba, gashi ba lafiya gareta ba, sai dai tanaji tana gani bazata bari a d’auki mijinta d’an iska ba, bayan tasan ba haka bane, munafircin farha ne tadaina bari yana tasiri akanta. Nan sarki ya kara musu nasiha sannan ya dinga shima salma albarka,farha kamar ta mutu, akarshe yace su koma bangaren su. Sukai godiya suka mike, suna fito wa salman yaga yanda salma ke tafiya ya matso daf da ita yace zaki iya karasawa? Kema baki da lafiya meyasa kika taso? Harara ta makamai tace da kai ka kawoni? Ko kai kasani zuwa? Mamaki ya kama salman kafin yai magana ta kalli hanne tace hanne rikeni, da sauri hanne ta matso ta riketa, farha dake tsaye salma ta kalla ta watsa mata Harara sannan suka wuce, salman ko kallam farha baiyi ba yabi bayansu salma. Farha da sauri tai d’aki tafad’a gado tasa kuka ta raina salma ganin kamar bata waye ba, yau gashi salma ta ruguje mata komai, bayan taso tafad’ama sarki a hadasu aure😠. Salma na shiga ta wuce d’aki, hanne tace abincin fa? Salma batai maganaba tai d’aki,tafad’a gado,har alokacin bata ware ba, salman ya shigo da sauri, ya zauna kusa da ita, dasauri ta juya, yakara zagayawa nan ma ta juya, kawai yana juyawa ya kwanta tare sa hannunshi a kafad’a ya riketa, kallan juna sukai? Yasa hannu akanta ahankali yace jikinki zafi, ture hannunsa tai tace meya dameka?salman yace meyasa kikai? Takalleshi tace me? Yace kareni..tace ni ban kareka ba kaina na kare, ya jawota jikinsa ya rungume yace nasani ni kika kare, naji dadi kin yarda dani, hawaye ya zubo mata, yace nagode, ahankali tace for? Yace baki tambayeni ba, sannan kin yarda dani, tureshi tad’anyi sai dai da sauri yakara jawota, ahankali tafara kuka mai d’an sauti nan ya shiga lalashin ta, sun dade a haka kafin ya mike, falo ya fito ya kalli hanne yace zubo min acinci a plate, tace to, nan ta zubo ta miko mai, ya shigo tare da ajiyewa yataimakama salma ta jingina yasa pillow ya d’aura mata abincin, ta kalleshi cikin shagwaba tace nifa banjin yunwa, cokali ya d’auka yace wasa kike bude bakin, yafad’a tare da mika mata, ahankali ta amsa nan ya dinga bata dakanshi, salma kallanshi kawai take, sonshi na dada ratsa mata jiki… Sai dayaga ta cinye tsaf sannan ya mike, ta kalleshi tace skul fa? Yace kiji da jikinki, ta turo baki tace to kamaci abincine kai? Ya juyo yace cikinki ne? Harararsa tai tace ni ai cikinkane kasani naci dole🤔? Yai wani murmushi yace saki nai? Dama can yunwa kikeji😏 ta kwanta akan gado tace shikenan tunda haka kace,bazan kara ci ba☹.+ Matsowa yai kusa da ita ya tava goshinta yace hmm gashi dai zazzabin ya ragu sosai bare ince surutan zazzabi kike🤔. salma ta ture hannunsa tace abinda yafi🙄 yai murmushi tare da kama leben bakinta tafara jijiga kai, yace wato baki da lafiya amma bazaki bar fitsara ba ko? Dakyar ta ture hannunshi tace bafa ni da lafiya😞tai maganar cikin shagwaba, salman yai dariya tare da bud’e drawer yace mike kisha magani, tace uhm uhm yace kin tashi ko kuwa? Ta juya baya tace ni ba ruwana dakai, yai murmushi yace naji amma tashi kisha magani, ganin taki tashi yasa ya d’agata tare da miko mata magani ta amsa sannan yabata ruwa tasha, yakalleta zai yi magana yaji ana knocking ya kalleta tafara kokarin tashi, yace let me check, yai hanyar kofa. Yana budewa yaga farha, da mamaki ya kalleta yace farha ya akai? Salma dake zaune tanajin sunan taji gabanta ya fad’I, farha ta kalli salman tace yaya so nake ka rakani gidan dangin dad d’ina, salman yace bazaki iya zuwa ke kad’ai ba? Tace yaya kaima kasani fa😰 tafad’a tare da share kwalla, salman yace shikenan amma yakamata ki saba dasu farha, salma dake kwance ta mike, fita zasuyi tare? Kafin ta nemo amsar tambayoyinta taji salman yace bari nad’auko key, salma dake kwance kamar tai ihu. Salman ya shigo d’akin ya kalli salma yace zan fita, salma ta sauko daga kan gadon tace nima zani🙄salman ya kalleta yace ina? Tace nagani da kwanciya so nake in fita☹salman yai wata dariya yace bafa ki da lafiya? Tace ai na ware, yace don’t tell me kishi kike🤔 dasauri ta juya tace wa? Ni? Inji wa? Yace to meye na mikewa kice xaki fita? Tace bana fad’amaba😞 yace shikenan muje tai murmushi ta gyara fuskarta sannan ta yafa mayafinta. Farha na zaune tana auna yau intaja salman sai 11, motsin kofa taji, ta mike da sauri sai dai me? Salma tagani da salman😳cikin jin haushi da kishi tace yaya meye hakan? Salman yace me? Tace yanaga in_law? Tafad’a tana kallan salma, ya hade rai yace kin manta matatace? Tana da right?farha tace ba haka nake nufi ba amma….yace inzaki muje in bazaki ba to. Farha ta kalli salma dake murmushi jitai kamar tasa ihu, salman yace ke nake jira, tace zani mana yaya😕 yace muje to, nan sukai waje. Salman ya bude mota ya shiga ga mamakin salma gani tai farha tashige gaba, tsayawa tai tana kallan ikon Allah, jitai salman yace bazaki shigo ba? Salma ta makama farha harara tare da bud’e baya tunani take ko ta jawota?sai dai akwai fadawa a gun, hakan yasa ta daure ta shiga ba. Zama tai ta jingina da jikin kujera, ta hade rai, farha ta kalli salman tace yaya kasan me?yace a’a tace kullum sai naje shagon nan dakake siyomim ice_cream, salman yai murmushi yace amma yanzu kindaina shan ice_cream sosai ko? Tace eh mana tafiyarka tasa na rage dolena, tai maganar cikin wani salo. Salma kamar ta mutu, ta kalli salman taga yana murmushi jitake kakar ta fita daga motar, salman ya kalli salma ta mirror yace jikin ne? dakin kwanta, ta kalleshi tare da daurewa ta saki murmushi tace muna tare a mota ina kallon gari inafa zan kwanta? Salman ya kalleta cike da mamaki, amma sai ya danne yai murmushi, farha zatai magana salma tai saurin cewa nikam a bayan nan bana ganin komai sosai,salman yace meyasa to baki zauna a gaba ba? Ta harari farha tace kanwata ta rigani shiga yazanyi? Salman ya kalli farha wacce kalaman salma sunzo mata wuya, wai kanwa? Tama raina mata hankali, tasani sarai ta girmeta, salman yace farha fa ta girmeki duk da bansani ba, salma tai murmushi tace ai ni matar wanta ce ko? Tafad’a tare da dafa farha, murmushin yake tai tace haka ne, salman yai murmushi yace lalai, salma aranta tace nadaina yarda kima min iskanci, ke ba kishiyata ba bare ince….. STORY CONTINUES BELOW Sun iso wani makeken gida, salman ya isa gun parking sannan suka fita, salma ta zauna a mota, salman dake waje ya leko yace me kike? Tace naga bataso inzo, kuje kawai, salman yace wasa take kamar baki santa ba? Tace bansanta ba😏 yace in barki anan kike nufi, tace eh, salman ya fito tare da kallan farha yace muje ko? Tace in_law fa? Yace muje kawai, harsun yi gaba salma tai tunani yanzu tana nan in farha ta fara ma salman kisisina fa? Dasauri ta mike ta fito. Sun kusa shiga bangaren farha ta hango salma da mamaki tace yayana ka ga? Salman ya tsaya har ta iso, ya kalleta baice komai ba, tace nafasa zaman motar, ganinai gwara muje nima nagaidasu, salman yai murmushi yace kin kyauta dan kuwa har biki sunzo, itama murmushi tai tace kanwata muje 😊 farha ta harareta tace to. Ishaq ne zaune kusa da fulani, ya kalleta yace umma dagaske kike salmata ita taje gun sarki ta kare salman? Fulani tace Wani zancen banza Ne wannan salmata?baka da tunani ko? In wani ya jika fa?yace wake zancen wannan kina ganin alama ne na tafara san salman bayan ni yakamata taso? Fulani taI tsaki tace shiyasa haryanzu Abbanka bai daina tunanin salman zai gaje shi ba dan sam kai baka san rayuwa ba, ishaq ya mike cikin b’acin rai yace nafad’amiki kidaina had’ani da wannan yaron tun ina karami, ke komai sai kice salman yafini😡ya juya azuciye yai waje, tsaki tai tace tunda nake bantaba ganin salman ya nuna bacin ransa a waje ba ko ran nasa ya baci amma wannan…?I wish ishaq ne salman😕…