Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 34

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER34 —Tana fita napep ta tare ya kaita gidan su. Tana shiga ta fashe da kuka tare da fad’awa kan kujerar daya daga…

Posted in TAGWAYE COMPLETE

TAGWAYE CHAPTER 12

TAGWAYE  CHAPTER 12 Kofar dakin Maisha yake bibbigewa yana ambaton sunanta ahankali. Kwance take kan gado tana kunbura haushi da damuwa sunyi mata yawa, jujjuyi…

Posted in BAKIN DARE COMPLETE

BAƘIN DARE CHAPTER 11

BAƘN DARE  CHAPTER 11 Hajiya Lubna da Naila dake zaune a Palo suna kallo wajen karfe goma sha daya na dare a firgice suka mike…

Posted in GIMBIYA SA'ADIYA COMPLETE

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 14

GIMBIYA SA’ADIYA  CHAPTER 14 Banda je-ka-ka-dawo babu abin da Kursiyya ke yi tun dazu a cikin dakinta. Sautin kukan Hafsa daya gama mamaye dakin kuwa,…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 31

HARSASHEN SO  CHAPTER 31 Shiga yayi ya ajiye wayoyinsa, rage kayan jikinsa yayi ya shiga toilet dan watsa ruwa,  lta kuwa Shalele wuri ta samu…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 33

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 33 “Toh mezan ce maka? Kaga kaima Fateema ka fara aura, kuma ita kake so kafin ni. Toh nima ina sonka amma…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 32

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 32 ‘Dan zamejikin ta tayi daga nasa ta kallesa, “shin da gaske ni yake so ko kuma cikin dake jikina? Anya malam…

Posted in NAYI GUDUN GARA COMPLETE

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 26

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 26 Da safe, a darare laila ta tsaya gefen ramadan tana zuba mai abinci, cikin sauri ta ke komai, saboda azalzalarta…

Posted in TAGWAYE COMPLETE

TAGWAYE CHAPTER 11

TAGWAYE  CHAPTER 11 Likita dafatan ‘Dan uwana zai warke, Doctor kadage iya bakin kokarinka domin kaceci ran Sambo shi kadei yaragemin ba’nida kowa bayansa.  Dawannan…

Posted in BAKIN DARE COMPLETE

BAKIN DARE CHAPTER 10

BAƘIN DARE  CHAPTER 10 Alhaji Bala wani irin murmushi ya ringa yi shi kadai a lokacin da yake bin ko ina da kallo yana hararo…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 30

HARSASHEN SO  CHAPTER 30 Kashe sigarin hannunsa yayi sannan yace idan kuma kina ganin kema wata jar wuya ce to ki tattara kibarmin gida,  Cikin…

Posted in GIMBIYA SA'ADIYA COMPLETE

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 13

GIMBIYA SA’ADIYA  CHAPTER 13 Sosai Hafsa ke bin Saadiyya da kallo. Tana ji tamkar ta samu mashi ta caka mata shi daga nan inda take….