Posted in BATUUL COMPLETE

BATUUL CHAPTER 9

BATUUL CHAPTER 9 Kanta a k’asa ta kasa ďagowa, bata tab’a jinta takure a gidansu Farida ba irin yau, hawaye ne ya fara taruwa idonta…

Posted in GIDAN SARAUTA COMPLETE

GIDAN SARAUTA CHAPTER 11

GIDAN SARAUTA CHAPTER 11 Aisekacemin babban likita ne kezaune agabana Dr Yarima Almustapha Abdulrahman Sulaiman”, Saifullah yayi maganar cikin raha yana demonstrating da hannunshi dariya…

Posted in RUDINE KO BURI COMPLETE MP3

RUDI NE KO BURI CHAPTER 9 MP3RUDI

RUDI NE KO BURI CHAPTER 9 MP3 DOWNLOAD 👈

Posted in SOORAJ COMPLETE

SOORAJ CHAPTER 5 KARSHE

SOORAJ CHAPTER 5 KARSHE Idanunsa ne suka kad’a sukai ja, lokaci guda gargasan dake kwance ajikinsa suka mimmik’e, idanunsa ya rumtse, yana mejin wani irin…

Posted in AL-AMARIN ZUCI COMPLETE

AL-AMARIN ZUCI CHAPTER 5 KARSHE

AL-AMARIN ZUCI CHAPTER 5 KARSHE Komawarsu gida da kusan Sati Inna ta kula Aneesa bata da shirin komawa sannan kuma direban da ya kawota ma…

Posted in EL-MUSTAPHA COMPLETE

EL-MUSTAPHA CHAPTER 7

EL-MUSTAPHA CHAPTER 7 Tana gama saka doguwar rigar ta dauki Cup din ta kai bakinta, Kurbawa tayi ta ajiye tana fadin, Yunwar da nake ji…

Posted in RABO AJALI COMPLETE

RABO AJALI CHAPTER 4

RABO AJALI CHAPTER 4 Kasancewar ta yarinya k’arama yasa bata fahimci abinda yake k’ok’arin yi mata ba, cike da yarinta ta yunk’ura da niyyar tashi…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE MP3

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 38 MP3

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 38 MP3 DOWN LOAD 👈

Posted in RUDINE KO BURI COMPLETE MP3

RUDI NE KO BURI CHAPTER 8 MP3

RUDI NE KO BURI CHAPTER 8 MP3 DOWN LOAD 👈

Posted in SOORAJ COMPLETE

SOORAJ CHAPTER 4

SOORAJ CHAPTER 4 Ahankali ya zuro da ƙafafunsa ƙasa, tare da rumtse idanunsa wanda suka kaɗa sukai ja tamkar waƴanda aka watsawa garin barkono, hannayensa…

Posted in KE NAKESO COMPLETE

KE NAKESO CHAPTER 6 KARSHE

KE NAKESO CHAPTER 6 KARSHE Abdul-Aali baya samun matsalar zuwa Weekend, wani lokaci sai bayan sati biyu yake zuwa. Yara suna hutu, ya karbi nasa…

Posted in GIDAN SARAUTA COMPLETE

GAIDAN SARAUTA CHAPTER 10

GIDAN SARAUTA CHAPTER 10 Haka Asma’u tazuzzuba abincin ah kulolin daya dace kafin tambayar a kakkai daukan na Almustapha tayi don kaimishi dakanta don tanason…