Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 11

HARSASHEN SO  CHAPTER 11 ‘Dan gajeran nishi Abak yayi tare da komawa ya kwantar da bayansa a jikin kujera! Kara kallon takardar yayi yana mai…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 21

YAR SHUGABA CHAPTER 21 Da misalin k’arfe uku na dare, Basma ta tashi ta gabatar da sallan Nafila, Addu’a tayi da niman yardan Allah akan…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 10

HARSASHEN SO  CHAPTER 10 Saida ta dauki tsawon mintoci sannan ta leko daga wurin data buya a hankali, bataji motsin kowa ba kuma bata ga…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 10

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 10 Amsawa Maman tayi tana had’a musu zobo k’arasawa yayi ya zauna akan kujera ‘yar tsugunno sai faman shafa sajen fuskarsa yakeyi….

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 19

YAR SHUGABA CHAPTER 19 ‘Nigeria“  Abba sun sauka laflya cikin dare, ya shaida masu Momy Basma na gaishesu ba wata Matsala. Yaya Naufal ya labaratawa…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 20

YAR SHUGABA  CHAPTER 20 Safeena cike da damuwa tace “amma Shureym anya bakajawo tonuwar asirinmu ba, domin in dai Basma taji cewa ka kai karanta…

Posted in NAYI GUDUN GARA COMPLETE

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 6

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 6 Washegari kuwa, rana bata fad’i ba, face sai da Ramadan yaje ya sayowa laila lphone 7 golden, aranar kuma ya…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 9

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 9 Still hannunsa na rik’e da nata ya rik’e sai kallon fuskarta yake dan ba k’aramin kyau kwalliyar tata tayi mai ba,…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 18

YAR SHUGABA  CHAPTER 18 Bayi ta shiga ta gasa jikinta da ruwan zafI domin dukjikin yayi mata tsami, bayan ta flto ta samu ta sanya…

Posted in NAYI GUDUN GARA COMPLETE

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 5

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 5 Kunna fitila tai, haske ya garwaye falon, sannan taje dining ta ajje food flask din, tayi hanyar sama, danjin jikinta…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 17

YAR SHUGABA  CHAPTER 17 K’aran bugun k’ofar shine yayi dai-dai da Shureym ya dawo hayyacinsa, da sauri ya sauka akan gadon, cikinjin haushi da borin…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 9

HARSASHEN SO CHAPTER 9 Murmushi mai napep yayi sannan yaja suka fara tafiya, banda faduwa babu abinda gabanta yakeyi sai kuma tsoro daya fito kirikiri…