RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 16 BY Fateeyzah mbs✍️
Www.bankinhausanovels.com.ng
…Siyasar dana shiga ita ta kuma lalatani, saboda cud’anya da nake yi da maza, a galibi duk kusan maza da matan da suke S.U.G babu na kirki, don ko kazo a matsayin na kirki sai sun lalata ka, election wannan yawancin in kina so kici sai kinbi manyan sun kwana dake, in namijine sai ya saki kud’i, anan idona ya dad’a bud’ewa, don zan ce muku muk’amin women leader dana sami shi ma sai da suka k’wanta dani.
Babban matsalar S.U.G, kuwa shine , indai kina *ALUTA CONTINUE* fa sai kinyi spill over, don ba ma ki da time d’in karatu, su masu mulkin suna can suna shan dad’i, ku kuma mabiyansu kuna nan kuna shan wahala, sannan ba wani k’ud’i zaku samu ba, a dalilin siyasa kuwa nayi suna a duka both campus, sai dai kuma result d’ina is the baddest result, don a karan farko, sai dana d’ibo carryover har bak’wai, hankalina ba k’aramin tashi yayi ba, haka na k’wanta ciwo har sai da mahaifiyata tazo school d’in nan, nan ta samu labarin result d’ina, duk da itama ranta ya b’aci, haka tayi ta rarrashina, tare da mini fad’an in maida hankali, hakan kuma bamu sanar da Daddy gaskiyar lamari ba, sai dai kawai k’arya da an masa, kan cewa first class nake ja, ba k’aramar murna yayi ba, domin har sabuwar system ya siyan mu, duk abunda nake aikatawa iyayena basu sani ba, domin idan na tashi tafiya gida kintsa kaina nake, in cire attachment d’in kaina dasu k’umbuna, sannan duk wani kaya da ya sab’a ma shigar gidanmu anan nake barinsa, da farko in na koma gida ba
k’aramin matsi nake shiga ba, ha kuma sha’awar dake damuna, kuma babu halin fita, balle in sami wanda zamu yi harka dashi, sai dai atlast na samu solution, don wani friend na samu Jameel mai yanayi da mata, hakan yasa duk ranar da ma kasa jure sha’awata sai in kirasa, yayo shigar mata, ya saka hijab, sai ya shigo gidanmu ya biyamin buk’ata ta sannan ya fita, har yau kuwa in munyi hutu, an Koma gida haka nake yi , kuma har yanxu tsakanin Daddy da Mummy ba wanda ya tab’a ganewa Jameel ba mace bace, namijin ne.
“Kunji nawa tarihin, and I don’t blame school authorities ko kuma iyayena, kawai I believe yanayin halitta tace ya sani tsunduma rayuwata a wannan b’atacciyar hanya” cewar Salma tana mai mik’ewa tsaye.
“Tabbas hakane Salma, ke lalacewarki babu laifin kowa, sai lafin zuciyarki, Allah ya rabamu da sharrin Zuciya” cewar Amatu
Hibba ce ta kada baki don yin magana amma jin motsi da numfarfashi a waje, yasa ta dakatawa, yayin da gaba d’ayansu suka yi shiru suna saurare, k’arar bugun k’ofarsu yayi sanadiya jefa su cikin tsoro, domin buga k’ofar ake yi da k’arfi tare da numfarfashi, curewa suka yi wuri guda suna masu zazzare idanuwa, ganin dai an ci gaba sa buga k’ofar, yasa meena tasowa tare da nufo k’ofar tana mai cewa ” waye ne, who is on the door”.
Cikin alamun wahala ta sauke wani k’arfaffan numfashi tare da cewa “meena bud’e kofa don Allah, Zan mutu, nice Rufaida”.
Jin hakan yasa su kallon juna, yayin da meena ta tsaya dai² bakin k’ofar tana mai jiran amsarsu, d’auke da dakewa, Hibba ta mata alama da hannu akan ta bud’e, cike da ‘kwarin gwiwa ta saka hannu ta bud’e, Rufy ce ta shigo a durkushe, hannunta a saman mararta, yayin da jini yake ta bin k’afarta, da azama meena ta ri’kota da hannu d’aya, yayin da ta maida ‘kofa ta rufe da d’ayan hannun, ganin yananin da Rufy ta shigo yasa gaba d’ayansu rikicewa, yayin da suka nufeta suna masu tambayarta mai ya faru’?.
Runtse ido tayi tana mai yarfe hannu, wanda zai nuna maka ba ‘karamin jin jiki take yi ba, kuma yamutsa fuska tayi ,sannan tace “Abortion nayi”.
“Aboortion” suka had’a baki wurin maimata abunda tace tare da jan kalmar, wanda zai nuna maka sun shiga tashin hankali,jin abunda ta fad’i.
Durkushewa Zuwa k’asa tayi tare da sakin wata gigitacciyar k’ara, wanda yayi dai² da kuma tsinkewar jinin, yana zubowa guda², Hibba ce tayi hanzarin k’arasawa wurinta sai dai ko kafin ta rik’ota ta zube k’asa tana mai kokawa da numfashinta, yayin da take ta murk’ususu a k’asa, gaba d’ayansu zagayeta suka yi suna masu kallonta don sun rasa wani irin taimako zasu mata, wata k’arfaffar ijiyar zuciya ta saki, sai kuma d’if numfashinfa ya d’auke, ganin hakan yasa salma kwala ihu tare da fad’in “mun shiga uku Rufy ta mutu”.
Had’a baki suja yi wurin maimaita “ta mutu”, wani irin kuka Amatu ta fashe dashi tana mai fad’in mun shiga uku, Rufy ta mutu a d’akinmu yanxu ya zamu yi……
*_Tofah🤔,,tashin hankali wanda ba a saka masa rana, hak’ik’a duk mai rai mamaci ne, ga dai Rufy ta mutu😭😭, ko ya zata kasance masu Salma, wace irin matsala zasu fuskanta,yanxu ne labarin zai fara….._*
*_Kada ki manta, akwai tarin tambayoyin da ya kamata mu samu amsarshi.._*
*_Wacece Amatu Aro²?_*
*_Meye dalilin da yasa Doctor UB baya kwanciya da macen da Doctor Lere ya kwanta da ita?_*
*_ya labarin kuma ‘yar malam, m. buba, marafa, ruwaida da sauransu, su waye su ?_*
*_Ina securities da cleaners, kun dai fara jin yanda suke da hannu wurin b’ata d’alibai, duk mu had’u a littafi na biyu._*
*Laifin dadi, karewa*
_A yau na kammala part one((1) na wannan littafin mai suna *RAYUWAR CAMPUS* don son jin labarin har k’arshe sai ku biyoni a part two(2), wanda ya kasance na kudi, biya don ki karanta._
_Zaku iya fara biya don kar a fara badda ku, zaki iya biya ta katin waya ko kuma account number_
*Domin shiga paid group* 👇
*_Single #200_*
*_VIP #300_*
*_Document #400_*
_Zaku biya ta wannan hanyar👇_
*08161734851(katin waya) tare da turo da shaidan turawa.*
*Account number*
*0796627818*
*Fatima sani Muhammad*
*Access bank*
_Ina masoyana na asali ,ku garzayo ku biya, don kara samun damar karanta sabon littafina mai suna *MATAR BAHAUSHE*_
*Comment*
*Like*
*Vote*
*Share*
*_Fateema zahrah Muhammad sani_*
*_(Fateeyzah mbs)✍️_*
*_08161734851.*_