SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 1

SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 1

Ko Riga babu ajikin sa daga shi sai farar boxers dinsa mai kama da pant sai kuma goran swan bottle water a gefen sa,12.55pm ne na dare amma kamar bai ma san da hakan ba don kuwa ya na zaune ne kan chair mai kama da wajen karatu yana faman latsa computer sa. …washhhh qassh ..innalihhi msww ….,nice daga kan makeken gadon mu na dungule ina sake nishi u wa kasan makoshi na don in bawai kunnen ka yana dai dai tsakankanin makoro na bane da baza ma kasan ina motsi ba bare kuma magana Tunda na kimtsa kai na na fito Har yan zu dai na kasa motsawa da kyau don gaba daya baya na har wani kas kas yake min ga zugin da nake ji kadan kadan a Hq na… Lumshe ido nayi cikin tunani wanda ko minti 5 ban kai ba naji dumin hannun mutum na zagaye min bayana, “Wayyo Allah na, jabir pls..na furta a shagwabe ena neman matsawa daga gefe nesa da shi Ganin yadda nayi da face dina yasan me nake nufi amma sai ya shahsahnce kamar yadda ya saba bai kula ni ba, yace”‘ena kuma zakije sweetsamhy, ko yau banda ni ne akan gadon? ban amsa ba na dada natsawa gefe na daure fuska na kadan,”ya muke zaune …haba wa a tausaya min dai,. bacci fa na zo yi ..Ya dada miko hannun sa ya kamo ni da kyau na dawo daf da shi..so nake na fashe da kuka amma sai na kasa..murya na na bari nace Ah “a,dai dan Allah kar ka ..”shhhhhhhh ya toshe min baki da cold and sexually tormenting hands dinsa,ido kawai nake fitarwa ayayinda ya ke sauke min wasu zafafan kallo masu dauke hankali. “c’mon Samha pls,ke fa kinsan me nake so ..nayi masa shiru, don nasan tatsuninyar gizo bazai wuce koki ba, amma har zan iya kuwa ? Yau fa Daga dawowar jabir daga office zuwa yanzu munyi sex yakai sau hudu kuma akalla kowanne sai tayi zagaye uku ko ma fiye, “whatmore? Na fada cikin jimami a rai na,..sannan na dago tare ba shi kallon ena sauran sa,..ya makale kafada ya sa fuskan kyanwa”just once samhy na pleasssse ..i promise you ko ban gama ba zan tashi na kyale ki huta,.. duk dama nasan hakan zai ce amma wani rass na dada ji a kirji na,..duba da marairaicewa da karya wuyan da yayi na san bani da mafita don ko naki sai yayi so whats the use of declinig,sai na juya a hankali na fada jikin sa da kyau “shikenan naji,a kasale nafada abun a tausayawa “I love you baby “ya rada min agefen kunne tare da yaye sauran duvet din dana rufu da shi minti 2 bai kara ba ya soma juya ni… Hhhhmm,ummm..mmm uhmmm..jab…ir…kayi..min a hanka..li pls..baice komai ba don already ya jawo ni dai dai kasa ya soma kokarin gyara ma kansa mazauni a cikin hq na …wayyo… dadin hakan bai bari na naji da gajiyan dake jiki na..a duk likacin da jabir ya taho gareni ni bana iya kauce ma dadin salon sa amma nagaji… Yana kafe bakin sa dai dai nan na soma zunduma nishi mai kara” ena cahkumo kansa a gajiye,… Uhmmm ahhh ashhh jabbb..oh noo..mmm Shiko kamar mai ake kara ma engine dinsa sai dada yi yake… Gaba daya na zauce don kuwa daga nan naji saukan ruwan dake malala sanadiyar hot and deep suck din dayake bani,…. wani zazzafan nishi na sauke bayan dago kansa da yayi a dan hanzarce ya hauro kan naked body na,tare da cafke lips dina.. Zafafan kissess muka shiga aika ma juna kamar ba wanda take korafin gajiya ba,.. Shikuwa ya makale yana kai harshen sa ciki ciki yana zogwalo nawa yana ja yana tandewa abun na mugun tafiyar dani,.. Ji nake kamar mu dawwama a hakan na lumshe ido na tsam yace min “its time sweetsamhy ,come on make me happy, muryan sa na shaking tsaban ya jaraba don sosai haura on …tuni ya sake ni ya kwanta da baya yana fuskantar sama alaman na haura kansa ,…position din dake bani wahala kenan amma bayadda na iya, i can spot his hard rock daga duhu duhun ya mike tsaye chur.na dauro shahada nayo kansa,tun kafin na saita dai dai kan ruwan cikin sa ya soma chafko nonuwa na cikin zumudi a haukace yace” yawwa sweetsamhy,u can do this ,..kiyi yafi na ko wani rana..i love you baby..”i love you too na furta a hankali tare da rufe ido na gam Na kamo hard and erect joystick dinsa da hannu na na kai setin hq, …whhmmwwwmm..nima nishi na sake kamar yadda ya sauke, ya kuma chakumo mazauna na da hannun sa yana dada bani balance.. yanzu muna neman wata shida kacal da aure amma har yau ramin hq na a matse yake musamman idan aka zo shige ta, so ya san da haka ena ganin ma har ya saba don sosai yake zaucewa in yaji yana shiga da kyar a farko farko, A hankali nake nitsar da joystick dinsa wanda ya cika ni dam dam… ba abunda yake sai asssshhhh wayyyy wayyysh.. go on samhy…sai dai kash wajen yin sama da kasa akai na bani wahala don gaba daya nake jin wani irin nauyi da rashin guzari shikuma yafiso so na riqa yi da sauri sauri… ‘toh ..Kafin nayi azaman yin wani move ya shiga bada nashi movement din sai ji nake yana banging dina da karfi kamar zai balle ni take ya shiga zillo yana dannna mazauna na ciki ciki yana surutai masu rikitarwa,… Abun na shiga na sosai na soma birkicewa nima har na fara taya shi sama da kasa da yake yi dani a hankali..but its seems like yafi mugun bukatar ni na masa hakan nikadai, “da shike ma na jike shataf yanzu kama sai bandamu ba a take na daure na cije na cire kasala na soma iyo akansa ina sama ina kasa da saurin duk dama bana jin dadi ” swtsamhy zaki kashe ni,..kara..kara…deeeep…baby deepp wayyo…baby deepper kar ki bari ….wayyoh dadi..ahhhh “duk Ya gama rudani da kalaman sa duk dama nima gurnanin nake yi amma dai nagaji,… Shiko bai san ma ankai wani waje ba,don haka daya ga na soma lagwas sai yayi sauri ya juyo ni na fada da baya,bai ma bari na ce pimmm ba ya haura gadon baya na a mike ya dada cusa kakkauran joystick dinsa ya cigaba da bugawa… Tun ena na dauriya har na soma kuka a hankali…. jabir baiya releasing dawuri a hakan bai ji ya kyale ni ba sai da muka shafi kusan 1hr da rabi chur.. Lokacin Ana neman 2 na dare, Sai muka shiga wanka don ba abunda nake masa sai kukan xugi bakin ramin tsuliyata kamar ana hura mata wuta tsaban yadda yake min wani zuttt zuttt sakamakon durja da gurja dana sha yau di gaba daya a hannun jabir.. Nasan Tausayi ne ya sa ya rungume ni ya kuma tarairaya ni har na samo nayi bacci mai nauyi…. Chan asubahi ya tashi ya kimtsa ya fice sallah, haka nan da kyar nima na tashi ina layi ena fama da tsamin jiki nayi sallahr fajr… Baccin nake so kawai a yau din sai na zare hijabin da na sanya.. rigan bacci na dai dai cinya da jacket dinta na s Mayar na koma kan gado Na yi kwanciya ta… “15 minutes later, Naji an shafi ni…wayyo Allah na…hh..hhhh Innalihiii….na furta yayin da nake kokarin mikewa a firgice A hakan ma nakasa mukewa da kyau saboda jabir ne daf da daf yana bina da wasu lallausan murmushi, nace “jabir Dan Allah kabarni hakan nan bacci nake ji “a dame nafada sigar rashin jin dadi,…ya kamo hannu na ya kai kan kirjin sa da babu ko riga alaman ma ya dawo kenan daga masjid har ya zuge jallabiyar sa… “Yau kuma Gaisuwan mu kenan ko samha” ? na dan daure fuska cikin kukuni.. Sai ya kamo yatsuna ya cusa bakin sa ya shiga sucking yana bina da kallon kallo.. nasan so yake yaji me zance game da bukatar sa na safen… Nace kayi hakuri to ina “kwana” sigar shagwaba ya karairaye min wuya alaman ba wannan yake so ba “ohhh ya salam” jabir,dan Allah ka bari mana ..ni wallhy bacci nake ji..i cant..wallhy bazan iya ba. “sweetsamhy breakfast din nawa ne u cant? K Me kike fada ne wai look, Pls dont go there. Ah ah kar ki kuma cewa wani abu don dai bazaki bar mijin ki da yunwa ba ko? A fusace …na mike zan bar masa gadon ya kamo ni na fada jikin sa na soma bori.. bai damu ba cikin azama ya zare nietin nawa ya kwantar dani a gado ya danne ni da kyau ya shiga romancin dina.. wannan karon kuka na fashe da shi zazzafa kuma naki na biye masa na kyale sa yana yi shikadai amma babu banbanci… Haka ya gurje ni son ransa yaji dadi .. ni yanzu ba abun da yafi daga min hankali sai wannan uban ihun da yake zubawa” zaki kashe ni..dadi… dadi …dadi… Zan mutu.. samha..samha wayyoooh samha dadi samha..karo mani samha..cigaba…wayyoo.. “kaiiiiii…duk sai naji na rude sosai,wannan fa inna barshi bazai barni ba sai yaga ba ruwa ajiki na… a karo na biyu da naga wai shirin komawa yake , a hujajan na subuce daga hannun sa na balle da gudu nayi hanyan bayi na danna padlock ena haki…… “bam bam bamm..naji yana dokan kofar bayin yana cewa “Samha,..samha.! Ina shiru ban amsa ba kuma dam dam na rike kofar har wani layi nake nikadai … Ki bude mana samha wai meye hakan ne..? Haka Nayi banza da shi yaci maganar sa har ya komo ya soma min masifa…abunda kike yi yanzu dai dai kenan ko? Wai ke sam bazaki taba girma bako..samhaaaa Kar ki bata min rai fa na shigi na sameki anan ….ki bude kofar nan nace miki.. “nikam ko ajiki na don nasaan Idan na fito ba shi zai hana shi sake nanatawa ba” he just hates to do it one round,kuma nasani sarai Damuwar sa kenan and gaskiya ni kam nagaji. Mun kai wajen wani 4ominutes bance kila ba bare kala..hakan yayi zuciya ya wuce dakin sa Ina jin Saukewar kofa na sake kofar bayi a kasa na sulale ina maida numfashi don sosai nake jin Bugun zuciya da fargaba.. Ni sam Bansaba sa shi fushi ba amma tunda bukatunsa suka sauya yau ne karo na biyar dana ke bijere masa idan nagaji da irin bibiyata da yake yi akai akai da sex .1 Tunani nake yi kala kala wanda basu da mafita sai kawai na mike na hada ruwan wanka mai dumi sosai na shiga gasa jiki na.. Na dade ina gyara kaina kamar wacce ta soma sex yau don sam ni bana wanke hq na da wani sabulu ko wani abun na daban amma sosai nakan wanke shi tass tass da ruwan dumi sannan wani bin sai na dan zauna ciki na dan lokaci kafin nayi asalin wanka na fito in nayi hakan cif cif nake jin kaina.. Shirye shirye na shiga yi ena kimtsa ko ena a daki na kamar yadda na saba, nakan soma kade gado na daidaita katifan sannan na shimfide ta tasss da gogaggen bedsheets mai tsafta mai dauke ido .. ena matukar son naga gado na kamar na sarauniya don haka nakan bada lokaci wajen zaben colourz da designs na shimfida ta… Don A Hakan Na kejin dadin naga na gyara ta babu langwasa ko jirwaye har pillows dina nakan cuko su da hannu na na dan dai dai ta su kafin na jere su reras akan gado sai ya fito kamar ba a taba sa kai ba. Bayan haka,… Sai na maida kowani kaya mazaunin sa …na wanki na kai washing machine na dan Matse su sharp sharp. dama yawanci nike wanke ma jabir pants dinsa da boxers dinsa every morning in ya cire zamuyi wanka. Daga nan sai na share dakina fess na turare shi da turaren wuta sannnan na bi kansa da daddan room refreshner na kunna A.C na a low yana bada iska a hankali kuma mai sanyi. “a rayuwan zaman aure ba duk wannan ba komai bane din nasaba yin hakan tun a gidan mu komai akan oder muke yinsa kamar mahaifiyar mu musamman ma ta fanniin tattalin gida.. girki da girmamawa.. so tun da a ka kawo ni gidan jabir a kullum haka nake yi kuma na saba sosai kowani rana baima dauka na wani -15 30 minutes na kimtsa waje tasss har mopping Sai nayi.. nayi wanke wanke sannan na dauro mana break fast. wanii bin har sai na gana komai kafin jabir yake farkawa daga bacci sai naje ena taya shi shiryawa.. Riga da skirts na dauko na atamfa wanda na tabbata zasu dan matse ni kadan..i know how my man is nasan dan wannan abun danayi masa sai ya bata masa ransa sosai.. Nima dai da nawa kasadan i know is not a crime namiji ya kasance mabukaci infact hakan ma alaman cikaken lapya ce Sai dai da chan ai ba hakan yake min ba Dani da jabir baifi muyi sau biyu sau uku a rana wani bin harda min tsallaken rana amma yanzu ba sai anyi yakai sau 8 ko fiye.. gaba daya sai nake samun matsala wajen dauke masa dukkanin bukatar sa STORY CONTINUES BELOW Kwalliya na tsala Na fito nayi kyau na kama hanyar shigowa dakin sa Dai dai kan step na wajen dinning muka hadu zai fita kallo daya na masa na gano har yanzu ranshi ba a sake yake ba.. Muna sake hada ido na sauya mood dina kalar magiya take na tsuguna gaban sa nayi lumui .. Shiru yayi yana bina da kallo nasan kwalliyar da na chanchada ne ya dakatar da shi daga cewa wani abu.. tabbas wani wankan ma in ka tsara shi kwarjini da muhibba yake kara maka ko da wajen makiyin ka ne don haka sosai na ke bata lokaci wajen koyan salon wankan sa sutura da tsala kwalliya irin na kwalisa ‘Sweetj har zaka fita kenan? yayi karamin tsaki “To what did u care samha?” na lura kina so ki fara dawowa dani banza shasha agidan nan ne ko, “Nooo please dont say that haba miji na …Dan Allah kayi hakuri mana jabir plsss ka gafarce ni,ai ba girman ka bane ka furta hakan afwan mysweetj..plsssss na dada marairacewa “Hmm Ohhh hakuri ko? na nawa kuma zanyi kenan kekam ai ba yau kika fara min haka ba..amma kina bani mamaki wallhy samha wai ke yaushe zaki girma ne ? U heard me when i was calling amma ki kayi burus dani don kinsan zaki zo kimin zakin baki na hakuura ko?toh daga yau ido kawai zansa miki kije ki cigaba da wulakanta bukatan mijin ki A hankali Na mike tsaye cikin salon ladabi mai dauke da shagwaba, magiya da lankwasa na iso gare shi ,sassanyar kallo na bishi da shi cikin saukaken murya “Haba my jabirrr ni fa matar ka ce mai kaunar farin ciki ka, wallhy ban taba kawo wannan a raina ba ure my life.. Bukatun ka ai nawa ne amma ai kaima fa kasan dalili na ko SweetJ yanzu don Allah Haka zaka na kyale ni, bazaka koya min dauriya da bukatun ka ba..?miji fa shugaba ne kuma malami ne dan Allah kar kace zaka zuba min ido kayi hakuri my jabir Kaima kayi duba da lamarin ai ina kokartawa ko ba hakan bane? Sosai na sa fuskan tausayi na kire shi da ido Shiru yayi saboda nikai na nasan na iya kawo salon magana mai kashe jiki ” hmm samha kenan, .to ni dai bana so ki sake aikata hakan yau ya zamo na karshe kinji na gaya miki… na gyada mai kai nace insha Allahu bazan kara ba,…yayi dan murmushi ya wuce gaba na bi bayan sa A hakan nayi ta lallaba shi mukayi breakfast na yi masa rakiya har kofar car dinsa sannan ya wuce office. Jabir muhammad dan gidan aljh mohd dambam cokolate colour ne mai kyakkyawan halitta ba yabo ba fallasa he’s 30yrs old ma’aikacin banki ne na FCMB a matsayin sa na senior managing director,tun agida jinin mu ya hadu sosai sai a kama na auren dangi then i was 25yrs bayan na kammala karatuna na university a bayero kano amma da shike mass com na karanta sai bai bari ina aikin komai ba. Shike dauke min dukan dawainiya na da duk abunda nake bukata, dani dashi muna zaune a gidan mu wato kerraren flat ce mai dauke da dakunan bacci hudu kowanne da bayi sai falo daya mai hade da dinning area sai kitchen guda daya fankacece.. Auren mu da chan was almost perfect kafin jabir ya dawo hypersexual A Haka rayuwan mu ta kasance yanzu na dawo sosai nake danne zuciya ta da nuna kokari na wajen faranta ma jabir rai akan bukatun sa. Wani bin abun ya ishe ni nayi ta kuka ni kadai amma in na tuna maganan su anty hanifa da suke cemin ai haka aure ya gada daman dole mace ta jajirce wajen biyan bukatar mijin ta, ranar har da cewa kuma zan zo na saba har ina neman sa da kaina irin Haka ni dai wani bin jin su kawai nake SaBida abun jabir kamar gaba gaba take yi kullum ba sauki,. Nayi ta suspecting ko akwai wani abun da yake sha take sa shi haka amma sai na samu akasin haka Don ban dade da ganowa cewa abokan jabir wato musa da kabir suke bashi wayannan salon ba …. infact Akwai ranar da na tsinci chat dinsu a samar screen din pcn sa lokacin yaje amsa waya Abubuwan dana gani ya dame ni sosai “Farkon hirar suna bashi labarin ne yadda suke luguwta matan su akan gado with all the details kamar su moarning,.. groaning da duk wani motsi da sunbatu da styles da akayi sai sun zayya na masa ,… Abun ya bani hausi Dadin abun kawai Banga dai Jabir ya fayyace namu sosai don naga kamar yanayi yana kakkaucewa ..yace sau biyu sau uku muke yi Hada baki sukayi sukace masa su baya enjoying din auren sa an kuma barshi abaya, da ga haka suka soma juya ma jabirrr dina tunani ya shiga exploring sex life dinsa anyhow bai ko kawo tunanin na ba yau gashi ya maida kansa wani abun daban a fannin neman bukatun sa awajena.. Hmmm Maza ,maza…kai gaskiya ina ga ba wanda ya kaisu iya munafurci da salon sauya magana cikin yaudara” nidai ba abunda zance sai dai Allah ya kyauta ya kuma shirya min miji na. wai shikenan in ka auri mace sai akace ta dawo maka sex machine ? Idan kana daga waje sai kaji Ance sex na kara so da shakuuwa amma wani bin Jabir haushi yake bani harga Allah… He makes me feel theres nothing more to Marriage than sex a lokaci kalilan After 3months … Kwance nake akan doguwar kujera rike da ciki na ena famar tunanin wahalan da na sha sati uku da suka wuce duk yadda na so cikin dake jiki na ya zauna haka jabir yayi nassaran jawo min asarar sa da rough ride din sa wajen sex i was so depressed dan da kyar na samu na dauki cikin a lokacin ku shi bai kaini murna ba…. ” A Ranar da abun zai faru ma sai da nace masa mu bari haka duba da doc yace tunda cikin na danye mu rika sassautawa rough riding amma jabir yayi burus da lamarin har saida na sume a hannun sa ina bleeding,daga bisani aka ce miscarriage ” uhmm Allah dai ya kyauta ni dai abun har yanzu na min zafi a raina gashi tunda cikin ya zube sai ya lallabaa ni har ya dada samun daman gurje ni da kyau da kyau …to ya na iya? ni kaina na soma sabawa da halin sa yanzu… Daga ido nayi naga its almost 9 nasan shida shigowa gidan bazai wuce karfe 10 ba sai na mikke na shiga daki na kimtsa shap shap na kwanta bacci na tun yanzu nasan jim kadan bazan samu daman yi ba Hakan kuwa ta faru da shike ni’ima ya dan sace a hq na kwana biyu yayi lustu lutsu da damshi ni kaina nakan ji dai dai in yanayi sam bana wani nuna damuwata in ya dade sai dai abun mamaki yau da safe da muka tashi sai na soma jin wani irin tashin zuciya… Fitowar sa kenan daga bath yana dariyar abun da na masa dazu …. Yana zama kusa dani na shako qamshin bathing cream dake tashi a jikakken cikin sa,,bangaje shi nayi bazata na firgita a guje na ruga bathroom na zube kasa ina gwaza amai Yana zuwa ya zube gaba na yana cewa “Sannu sannu samha,dama bakijin dadi ne meke damun ki haka? Shiru nayi sabida tuni na soma kawowa araina kar dai ciki ne ya sake shiga na..+ Uhm uhm kawai na amsa shi da shi A hakan na daddafe na mike ya taimaka min na kimtsa na fito.. Yaubkam Sosai na soma jin kasala da wani irin tashin zuciya bayan aman danayi..shikanbsa ya lura dani sosai shiyasa ma bai wani daga hankali ba.. Yau ne ranar da na dan gaza wajen kammala ayyukan gida akan lokaci saboda yadda nake ji ajiki na.. Sabida haka ena kammalawa na sami waje na mike a kan kujera ina maida numfashi.. “wajen yayi shiru ,..Jim kadan naji an turo kofa ‘sallam alaikum” ya ce sai muka ido “samha na ya jikin? ya karaso daff dani yana bina da kallo Langwamewa na danyi sigar kisisina nace am ok? Ya naga ka dawo kar dai kayu mantuwa ne? Ya zauna daff dani kamar zamu hade jikin juna bai ce komai ba ya shiga tattaba goshi na cikin damuwa…sweetsamhy anya kuwa bazamu je asibiti ba..ban ma amsa ba yace Kinga tashi ma kawai wallhy na kasa samun sukuni da rashin lpyar kin nan.. Ban sha mamaki yadda yanzu jabir ya dawo ba ,bakomaibbane illa sabida yana samun cikakken biyan bukatunsa awaje na duk dama yasan ina cutuwa sosai… Wani sabon tarairaiya da soyayyar da yake nuna mun wani bin har nake tunanin ko dagaske ne kam the way to mans heart is trough a tasty vagina..? Na kawar da tunanim dai na mike na shiga daki na dauko hijabi na kamar yadda ya umarce ni.. Yana tuki amma hankalin sa na kaina wani bin baya so ya sake hannu na sai munje wajen shan gwana..lalaba ni yake kamar wata yar kwai” Abu kadan “SweetSamhy this and that abun bawai baya taba ni ba ne, abun da kowace mace take so kenan mijin ta ya kula sosai ya nuna ya damu da itavso i was kind of very happy inside my hrt.. Muna sauka aka yanka mana kati mukaga likita ,bayan nayi masa bayani yadda nake ji ya sa amin tests Baifi da 2o minutea ba aka sanar da mu ena dauke da juna biyu… Alhmdullhi Allah ya mayar min da abuna,…na fada a hankali tare da sauke murmush …shima murmushin dai yayi ya juya ya kalle ni da wani rin annuri mai dauke da jin dadi afuskan sa.. Tun a mota yake samin albarka da kuma tsokana ta cikin nishadi da jin dadi muke hirar mu” baby kinga duk kumbura fuskan da kikayi ranar akan zubewar cikin ki ba dade ba an sake samun wani”so did u finally forgive me now ..ya maida min murmushi Nace ehhhmmm,amma buri na naji yace min ga matakin da ya dauka akan hakan don kar mu maimaita irin na wannan amma shiru. Har muka isa gida ya kuma sake komawa office baice komai ba.. illa ma bani dan longg kisses din dayayai tare da cewa na shirya masa special yau bazai dawo da wuri ba…. I want to take serious caution this time don wallhy ena son na haihu nima gaba daya tunanin hakan ya sa ban wani sake na yi abunda ke gaba na ba.. Chan wajen karfe goma da rabi bai dawo ba sai na shiga na kimtsa kaina na koma kan gado na kwanta,…. Bacci ne mai nauyi yayi nasaran dauke ni, Ban ma ji shigowar sa ba sai da ya soma janye duvet din dana rufe jikj na da shi na dan bude ido…. I smiled at him sluggisshly kuma a shagwabe yayi murmushi yace min hi” Sannu da dawowa sweetj na fada ena kokarin mikewa ya sa tattausan hannun sa ya maida ni kan pillow “…shhhhh dont stress kwanta kawai sai ya dada duba ni da kyau Yace..ahh why didnt you wear your nities ya zaki sa tshirtz to beds kuma.? samhy kinsan bana so ko? STORY CONTINUES BELOW Na dan shagwabe “ena masa kallon kyanwa kamar baby girl ” jabirrrr, am just tired shiyasa and then whats Wrong with it naga dai ba mai kauri bane ko?.bai kara magana ba sai ma kallon baki na dayake ena motsa shi… Babu ko riga jikin sa sai qamshin perf dinsa Dak tashi ” i thank god wannan karon qamshin turaren bai dame ni ba, ya mike da kyau kusa dani ya sama makansa position kafin ya zame rigar daga ciki ya shiga shafe farfajiyan ciki na abhankali.. wani kasallen dadi nake ji har ena lumshe ido sai naji kamar messaga kawai yake min mai matukar shiga rai… Ya shiga min magana da sexy tune dinsa a kunne “ni bana son wannan shigar samhy pls lets off it ok? Na gyada kai cos abunda yake min alredy ya kashe min jiki na… Enaji ena gani ya zare suturan jikina ya barni naked agaban sa… shima yayi hakan ba jira ya shiga lailaya nonuwata yana wasa da su a bakin sa… Nishi nake yi a zafafe.. narasa yau din meke damuna sosai nake jin effects din duk wani abun dayake min.. Na soma biye masa muka shiga lugiwuta juna sosai har muka faranta ma kanmu rai, Jabir yau kamar ya haukace saboda hq na yau ta dau chagi ruwa ta ke zubarwa na fitina da yauqi mai dadi da tafiyarwa na dai daure na bari muka kai 6 rounds Da asuba ma hakan na barshi yakai 2 rounds cikin ikon Allah da ya dada jawo ni zaiyi na uku na shagwabe na turje nace masa nagaji” jabir baiyi musu ba ya kyale ni… abun ya bani mamaki sai na soma kawo tunani iri iri kamar yadda zan kawo masa maganan muvrage rough sex har ciki na ya dan yi kwari, i was soo desperate about this isssure abubuwan da ya cike mind dina ma kenan … I enjoyed him and he did enjoyed me too so soyayyar muke nuna ma juna babu wani kunya.. Bayan na jera simple breakfast din dana mana na yamballs and tached couslow na dada kimtsa kwalliyata na shige room dinsa don na taya shi shiryawa… A tsaye na same sa zai sa agogo baima lura ba na fada a gadon bayan sa tare da zageye kirjin sa da hannuna na lafe so calmy…. Ajiyan zuciya yayi tare da sake kasallen murmushi uhm uhm sweetsamhy dont start waht u cant finishh..na danyi dariya…ya jiyo dani gaban sa ya dan rungume ni yana bina da kallon kauna… dadagwwa nayi na daura masa hot peg a goshin sa wanda ya sashi rufe ido cikin shaukin so. Lets me have it na karbe sauran abubuwan da bai karasa ba na shiga yi masa na tabbata komai yayi dass a jikin sa .. sannan na bashi three star da hannun alaman ya hadu…nan ma sexy looks kawai yake bani da shi da irin dont allow me to cach you looks din nan so noughty.. na ja hannun sa muka kai dinning nayi serving din mu… Yana dai bina da kallo shi dai yana so ya gano ko cikin ya zo min da matsalar laulayi mai tsanani kamar wancan na farko amma zai yaga kamar not at all.. Nikai na na lura is like ma tunda nayi amai jiyan ban sake jin komai ba har yanzu kuma inaci ina sha normal… .shiru ne ya dan ratsa wajen for some time..na dago na kalle sa muka hade ido…ban dauke ba nace masa”ya dai..is evrything alright? Yess…cewar sa atakaice Kawai dama ena so na tabbatar babu abunda ke dama min mata na ne kawai bana so ki sha wahala kamar wancan karo ..a take na sake murmushi nace”karka damu babu komai yanzu i think am fine… Yace you sure.. yess na gyada kai… Anan Zuciyata ta ce shiga muhawarad yadda zan kawo bukatu na sai na mance agabansa ma Nake na shiga zurfin tunani har ina juyi da abinci na dan watsewa ban sani ba…. Ya kure ni da ido baice komai ba for 2mints.. Samha? Ya rike spoon din na firgita na kallesa …what is it? Me kike tunani…? Na dan lumshe ido ban wani bata lokaci ba. Na sauya fuska na marairace nace” i was just thinking… yace yess ? Dama nace jabirrr wai ya zamuyi ne sa maganan doctr” ban karasa ba nayi shiru. Yace “Go onn wani maganan doc Uhmmm maganan doc mana Yace ni na mance, whats that Dama so nake na tunatar da kai why not muyi planing new ways na sex kafin cikin ya yi gwari kar muje mu sake …. ban karashe ba ya dan dakatar dani.. Well enoughr samha ..ya isa hakan nan na fahimce ki ai na har ki bani tsoro Look, babu abunda zai faru kinji?. Wai ma Baga matar usman ba ,kinsan meye usman yace a lokacin da take da ciki nan ma tafi kwazo akan gado and all this is not happening to he kema fa halaa kawai coincednce ne c’mon karki sa komai aranki kinji.. nayi masa shiru ina zancen zuci So bayan suna sharing ideas har ma suna ma sharing sexual issures tsakanin su kenan if not ya za’ayi acw jabir dina har yasan abunda matar usman take masa hmmm..na tabe baki.. Ban hakura ba nace But jabirrr…. ya mike tsaye fuska ba yabo ba fallasa ya ce min samha “no buts”beside wannan cikin ai bai kai wancan ba so lets waits and seee ..daga nan yayi min bye ya wuce abunsa.. I fellt down for a monent da bai karbi maganan ba.. Amma sai na ga kamar fa dagaske yanzu ina enjoying sex dinsa sosai cos am soo juicy and slpry ta ciki… Kawai sai na share zancen na sa hope dina wajen ubangiji akan ya kare abunda ke ciki na.. A haka muka cigaba da rayuwar mu.. Har ciki na ya shiga wata na 3 infact harda sati guda Babban fitinan daga Nan ya soma min don kuwa satin gaba daya naji na dauke duk wani ni’ima… bana sha’awan namiji kwata kwata haka ma in jabir yana taba ni daddare sai naji bana so daurewa kawai nake Gashi ban fara masa maganan ba tukun don yanzu ko sex yake yi sai naji yana shiga na a matsmtse bana wani jin ruwan da dan tsantsin danake yi jikina sai ya dauro dumiii na rasa meke min dadi… I was feeling sexually retaliated.. But meyasa?na tambaye kaina Akan haka..ganin ba mafita yasa naje asibiti anan aka ce garau nake.. Abunda ya mugun bani tsoro yanzu shine ko da naje na yi tambaya wajen su anty hanifa Cemin tayi sometimes ciki na sa kaji baka son sex ko bakajin dadin sa naturally na wasu kuma is restricted za suyi sex kam amma akwai styles din da bazasu so ta wani bangaren ba Wasu kuma yakan sa suji suna matukar so kuma kowani position akayi da su bazai dame su ba.. Wasu kuma normal ne babu wani sauyin yanayi Anty ta tabbatar min da hakan ne yake faruwa dani yanzu im sexually retaliated amma tace hala nan gaba kafin na haihu komai zai iya faruwa along the line Anty hanifa elder sis dina ne kuma doc ce bayan nan ma ita kanta tasan yadda ake tattalin ya mace don sosai tayi training kanta wajen malaman sani na fasahar maganin gargajiya gadon magabata Ta kwarance bana wasa ba shiyasa nake gamsuwa da shawarwarin ta don dazan yi aure ma ita ta shirya ni tsaf kuma ban taba shan wani maganin mata ba har yau .. ni dai Babban fargaba na yanzu shine ya zai kasance tsakanina da jabir akan wannan halin dana tsinci kaina? Anya kuwa zai amince da wannnan sabon salon sex life dinda cikina ya zo mana da shi?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *