SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 28

SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 28

  Wani tsantsarerar Hall ne yaji kwalliya da Flowers, ga kamshi dake tashi ta ko Ina, Motor Ango da amarya ne yai parking suka fito suna tafiya kamar bazasu taka kasa ba! Shiga cikin Hall din sukai aka fara ihu Ana spraying turare!+ Samun Waje sukai suka zauna, Nan take shahararar mawaqin nan Umar m shariff ya Fara musu Waka! Kallo daya zakaima Musu kasan suna cikin jin dadi da farin ciki! Chan suna Zaune saiga mubeen ya dakko Ameerah, tana shiga Akace anason ganin Kawar amarya tadan bada takaitaccen tarihin ta! Ameerah cikin salo da yanga tahau kan stage din ta Fara gabatarwa, Mubeen kam Idonshi nakanta Chan Gidansu Mansur Kuwa, ummie duk takaici ya isheta, cos tana ganin mansur se uploading hotunan Matarshi yakeyi, Su rukky ne da Aisha sukazo da sauri sukace Ummie kitashi mutafi yanxu su bro Hassan suka kiramu wai Anfara event bama nan! Mik’ewa tai tace anfara me? Sukace event din, kujiyarani tace Daki ta shiga ta sanyo wani hadadden less dinta yaji dinkin fitted Gown, tai dauri irin tuge kaga tsiya dinnan se Dan gyale a kafada se Hand bag dinta ta saka Takalmi me tsini ta dau chingum ta jefa a bakinta tace Ku muje! Suna fitowa daga gidan abokin Mansur suka gani yace Dama Ku nazo dauke muje, Mansur yace nazo Shigewa sukai ba’ai 20 mins na suka shiga, still Ameerah na bada Tarihin Nazeefa, Ita yarinyace me hankali, ga kunya ga tausayi, ga natsuwa ga…gaa gaaa Ummie tsaki ta taja, Kallon Nazeefa tai aranta tace shegiya kalleta kamar ita ta hallice kanta Dan kyau, Su rukky ma kuwa se alokacin sukaga Amarya, wow Masha Allah sukace Dan amaryan ta hadu sukam suna sonta, aisha tace perfect match sundace Sosai Ummie kam kara Tsaki tai suna hada ido Da Mansur Yaji hankalinshi ya tashi dan Wani kashemai ido tai aranshi kuwa yana cewa, ohhh meyasa tazo nan wajen Nazeefa na ganin mood dinshi ya chanza Tasan something is wrong, Dafashi tai tace sweet heart look at me, kallonta ya Fara yi suna kallon juna ido cikin ido hade da shaukin So, Ummie nan taji hankalinta ya tashi gaba daya Nazeefa tacewa mansur How do you feel now? Murmushi ya sakar mata yace Happy, itama tai murmushi ta rike hannunshi tace mudan taka rawa KO? Cos ba iyaye a wajen! Yace Yeah Rawa suka Fara nazeefa sedan makalewa takeyi a jikinshi, Ummie kuwa bakin ciki taji bazata Iya kalloba tai ficewarta, Su rukky sunata gulmarta saboda sunsan Tanasonshi Biyota sukai sukace meyasa kika fita? Yatsina fuska tai wai AI batason ganine, kuma itace 2nd wife din da Zai aura, suka kwashe da dariya, duk abunda sukai Mansur na kallonsu! Aranshi yace yarinyar nan zata kiramun ruwa fa Akazo daukan hotuna, mubeen Tashi shima yayi Dan yaje ya dauka gimbiyarsa, Ameerah suna tare da Nazeefa ya Fara daukansu, Chan hankalin Mansur yakai wajen, Tuni ya mik’e yaje kusa da Nazeefa se Kareta yakeyi wai kar a daukar Mai Mata! Da mubeen ya gane seyabar dauka, yabar wajen gaba daya Mubeen waje yai ya Kira Nazeefa yana Mata congratulations Allah ya sanya alheri, Wani hawaye ta zubo dashi, Indai zataji voice din mubeen tom akwai matsala! Mansur ne ya taso ya rungume matarsa yana tambayenta meya faru tace bakomai, Yace tom kidena kuka sweet heart, kallon kofar da mubeen yai ta share hawaye tace Allah Sarki hmmm Biki yayi biki, Anci Ansha Anyi wadaka wasu har guzuri sukai gida Taron ya watse lafiya Dan kowa seda ya yaba Wajen karfe 8 suka koma gida da dagachan Zasu wuce Kai amarya Dangin Nazeefa sukace basu yardaba Sundawo gidan ba’ai 30mins ba sega Dangin mubeen mazansu da mata da motici manya na daukar amarya, Nazeefa ce hankalinta ya tashi ta makale wajen mahaifiyarta tanata kuka batason rabuwa da ita Hakuri aketa bata akace kowa da haka ya saba, Itadai maganar da zata fada Mata shine, taci gaba da hakuri Dan zaman aure Ibada ne, Seda akai mata da gaske sannan aka kaita tashiga motar tanata kuka se gidan aurenta gidan mijinta! Bangaren ummie kuwa tun da taji anje dakko amarya, ta Fara kuka wajen kakarsu taje ta dinga mata kuka itafa Mansur takeso, Mahaifiyar ummie ne taita bata hakuri akan ta Dena ma wannan maganar kar wani yaji Ummie kam kuka take tayi Dan wani radadi da taji zuciyarta na Mata, har wani shed’ewa takeyi, kakansune tace Kirawomun Mansur din a waya Kiranshi tai ta mika wa kakarsu, yace hello ummie kakarsu tace ba ita bace nice nan, yanajin maganarta ya gane! Gabanshine ya fadi tace kana inane? Yace gamunan Ina tare da abokaina zamuje gidana! To tacemai inkasama lokaci inason ganinka yace tow, yana kashe wayar yaji sam ya tsana ummie Dan tana kokarin Ruguzamai farin ciki **** Ankai amarya Nazeefa gidanta!! Kowa santin gidan yakeyi Dan yasha kayan ado da kwalliya, 4 bedrooms ne se Falo 2 da kitchen babba da dining table, ga harabar gidan shi kanshi abun kallone, duka bedrooms akwai kaya a ciki, Kawaye da yan uwa kuwa se son barka sukewa Nazeefa, Dan tayi dace! Ameerah kuwa da faeeza su kansu Masha Allah sukace Suna zaune Mansur ya Kira Ameerah yace ta sanar da kowa baza a kwana ba! OK tacemai aranta tace dama in akai jere ba kwana akeyi a gidan ba Sanar da kowa da kowa tai, suka rik’e baki sukace Angon nan beda kunya Nazeefa najin itama baza’a kwana ba hanjin cikinta ya kada, tinowa da kallon da yai mata tayi tasan yau me kwacenta se Allah Rike Ameerah tai kam tace Dan Allah karki tafi ki barni, Ameerah tace to inanan ki kwantar da hankalinki Kawayen su kuma na tun primary da Ameerah ta gayyacesu se daria suke ta ma Nazeefa Sallamar Abokan ango sukaji, Nazeefa ta rikice hhhh Abokan Mansur ne Sukai sallama suka shugo gidan, Nazeefa najin Sallamarsu gabanta ya fadi, Kawayen amarya kuwa kowa gyara zama yai Abokan ne da kawayen Nazeefa suka Hadasu gaba daya sukai musu Fada da nasiha sosai, akan yanzu zaman hakuri zasui ba soyayya+ Su Ameerah sukace tabbas kuwa, cikinsu Akwai wata Khadija kawarsuce amma idonta a bude dinnan yake, tace kinga Amarya, ki dauka mijinki tamkar ke kanki, kome yai miki karki sanar da kowa, ki sameshi Ki sanar dashi, Allah ya kawo kazantar daki, sukai dariya dai Sauran mutanan, Wajen sukace tabbas kuwa, Hira sukai sosai sannan Sukace zasu tafi, sannan Abdallah yace Zamu tafi Ango ayi angoncin lafiya, ku kuma yan matan suzo su rage muku hanya, Sukace toh, Ameerah ne tace zo muje kiji wata magana, daki suka shiga tace kinga ki cire duk wani tsoro, Kisama ranki Aikin lada zaki Nazeefa ce ta tsure Dan tsoro, cikinta taji ya fara murdawa, sannan suka fito Mansur ya je ya rakasu har waje sannan ya kulle gate ya rufe ko Ina na gidan yai addu’a Nazeefa kam tana ganin ya fita ta shige toilet dan cikinta ya dura ruwa! Fargaba da tsoro duk ya cikata Saka key tai ta kulle, ta jingina da bango, jin voice dinshi tayi ya shugo ya kulle Kofa yace sweet heart! Yaji shuru Duba dakuna yai yaga be gantaba Nan take zuciyarshi ta fadamai ta boye a toilet, sweet heart “Yace Please ki bude, tanajinshi taqi budewa Zama yayi a gefen gado yana Adduan Allah yasa ta bude, Dan a shirye yake Lol, yana zaune kusan 20Mins Bata budewa *** Bangaren ummie kuwa, tunda taji labarin ankai ango hankalinta ya tashi, tasan by now yana chan wajen matarsa, wani kishi taji ya tunkaro zuciyarta, Tace Walhi bazan yardaba Kirar wayarshi tai yana gani, aranshi yace sweet sist, picking yayi, ita kuma Nazeefa ta kasa kunne taji da wa zaiyi waya a cikin daren nan Wata zuciyar tace laifinkine ai, Yau fa aka kawoki gidan. Kibarshi ku raya sunna zakimai fuck up Ummie Najin ya dauka wayar ta fara narkewa, tana kashemai murya, Hankalinshine ya Kara tashi sosai, tace Ina amaryar take yace she’s sleeping kinsan ta gaji, uhmmmm tace ta Fara shagwaba, Nazeefa najin yana magana ta bude kofar ahankali har ta fito besan tama fitoba Fisge wayar tai, Tana karemai kallo me kashe jiki hade da juya jikinta, Idontane yaga ya chanza kamar me jin bacci Dan kallon da takemai ba’a cewa komai bangaren ummie kuwa tanata hello hello, Nazeefa kallon screen din wayar tai taga Sist Ummie, Murmushi tai sannan ta sake wani sound ahhhh, ummie najin haka tai maza ta kashe jikinta na rawa Kallon wayar tai tace ya Mansur munafikine, dama suna tare da matarshi yace tana bacci, Kuka ta fara wiwiii nace kanki akeji Nazeefa kam Kallon da ta ma Mansur gaba daya ya rikice, tace dawa kke waya? Shima kallonta yai yazo daidai bakinta yana kallo kamar zaiyi magana yakai Mata kiss, Sundau kusan 5mins suna sumbatar junansu, Dan wani sweet da Nazeefa ta saka a bakinta tana tsotsa, Mansur ma najin dadin zaqin bakinta Tureshi tai ta Fara wani shawabaaaa uhmm, Riketa yai gam, Yace love muje mui Sallah, STORY CONTINUES BELOW Toilet suka shiga sukai alwala sannan sukazo sukai sallah, Sukai addua Falo ya nufa ya dakko fresh milk din da ya siyo da kaza ya shugo dashi daki, ya baje masu a kasa, Love yace Zo muci, ta daga kafada alamun a’a ci shin abinshi yayi, yace nace kizo ko? Ta kara daga kafada tana kallonshi ita tinaninta waye ya kirashi at this time bayan ansan yana tare da matarsa Kusa da ita yazo sosai yace gwanda ma kici if not hmm, tino maganar Ameerah tayi, data ce ki sake jikinki kuma ki kwantar da hankalinki Fresh Milk din tadan Fara sha taji ya Mata dadi sosai, sannan tadanci Kazan, shikam gwanin naka tsareta da ido yai Ko kiftawa bayayi Gabantane ya Fara fadi, Wannan kallon fa! Gyara murya tayi still be dena bin ilahirin jikinta da kallo ba, Fara magana tai Dan yadena kallonta cos shiga wani yanayi takeyi in yana kallonta, Tace Love wai please waya kiraka ne dazu, Zo kiji infada miki yace, Tana murmushi tace OK gani, rungumeta yai tide yana shafa bayanta Wani Shu’umin dariya yayi, Zo muje yace tace noo, riko hannunta yai yace kinsan bazan miki abunda bakyasoba ko sweet heart “tace yes nasani, yace tom zomuje Dakinshi yakaita, Yace rufe idonki, ta rufe key yaje ya saka a dakin sannan ya kashe wuta ahankali Open your eyes yace mata, tana budewa taga dugu, Innalilalahi wa Inna ilaihir rajiun tace aranta, I don enter to comot no easy. Zuwa yai ya kama hannunta itadai tana zaune gabanta nata fadi, yaga she’s not comfortable Yace mui bacci KO sweet heart? Ba abun Da Zan miki please ki sake ranki tace OK but please ba anan Zan kwana ba dakina Zan kwanta yace OK badamuwa muje na rakaki, dakinta ya rakata sukai saida safe ki bacci me kyau kinji? Tace OK love bye Da taga ya fita tashi tai tasaka key a dakin, sannan ta sha ruwa dama qishi takeji, sannan ta bude wardrobe dinta ta dakko night gown me shara shara ta saka, tai kwanciyarta hankali kwance Dan ta bala’in gajiya Bacci take sosai hankalinta kwance, Mansur kuwa, duba agogo yai yaga 12.AM yasan by now tayi bacci, Dagashi se vest da gajeran wando, ya lallabo Dama yanada spare key ya bude, yana budewa ya kunna wuta, kallonta yai tana baccin hankalinta kwance, ga gashin kanta ya kwanta abunka da fulani, ga fresh skin dinta da yake ta kalli, Aranshi yace wow ready to… sannan ya lashe baki ya na mai Kare mata kallo….then yai magana ahankali yace duk wayon amarya se ansha romanta! Gadon ya nufa inda ta kwanta, Ya kwanta yana facing dinta, kallonta sosai yayi ya na karawa Allah godiya da tazama mallakinshi, bin lips dinta yai da hannu yana shafawa, jitai kamar wani abu nabin jikinta, gyara kwanciya tai ta turo boobs dinta, Mansur kuwa Kara rikicewa yai ya Fara romancing dinta Cikin bacci taji Ana tabata firgigib ta tashi, sukai 4eyes dashi, wani runguma yai mata na I can’t talk, saukar da idonta kasa tai, yaci gaba da aikinshi, Tuni itama ta rikici tun bata maidamai martani har ta Fara maidamai Kokari yai ya sa hannunshi wajen switch na wuta ya kashe dama akwai a gefen gadon Nan Nazeefa ta fara fitar da wani sound, yasa Mansur ya Kara rikicewa! Tun tana kuka harta ha kura Dan ba me ceton tah A daren sun gwadama junaansu soyayya sosai kamar zasu shige jikin juna Basu sukai bacci ba se kusan karfe 4 sukadan kwanta asuba nayi ya tashi yasa musu ruwan Dumi yai wanka sannan itama ta shiga ta gasa jikinta sosai Bangaren Mubeen kuwa shima daren jiya bawani bacci yai ba, Sound din Nazeefa keta dawomai yana tinawa, tanachan tare da wani, kishi duk yabi ya turnikeshi, Dakyar ya Iya fitowa da safe Kawai idan ya Tina Ameerah ne yakedan jin Dadin, and he’s praying Allah yasa itama kamar Nazeefa take Lol Washe gari dakyar Nazeefa ta Iya fitowa falo, ta zauna, Mansur kam se nan nan yakeyi da itaa Kallonshi tai tace Sweet heart yunwa nakeji, kallonta yai yace zo muje toh, laaaa tace tai saurin rufe fuska tace Bafa wanchan abun nake nufi ba….yace Lol Kalli dining table Chan Tana juyawa taga dining dinsj cike yake da kaya breakfast!!!! Kallonshi tai cike da mamakin waya kawo wannan abincin, Tasan dai ba dafawa yai ba Kiss yazo yai Mata sannan ya rike hannunta sukaje kan dinning din, Kallon tafiyarta yayi yaga ya Dan chanza Yace love yayane kafanki naciwo nee? Kwanciya tai a kirjinshi tana wani shagwaba tana bakai bane Tuni ya ankare yace oh love I’m sorry Karasawa dining din sukai, Matso kujerarshi yayi kusa da nata yana kollon boobs dinta Kallonshi tai tace Sweet heart yunwa nakeji, kallonta yai yace zo muje toh, laaaa tace tai saurin rufe fuska tace Bafa wanchan abun nake nufi ba….yace Lol Kalli dining table Chan Tana juyawa taga dining dinsu cike yake da kayan breakfast!!!! Kallonshi tai cike da mamakin waya kawo wannan abincin, Tasan dai ba dafawa yai ba Kiss yazo yai Mata sannan ya rike hannunta sukaje kan dinning din, Kallon tafiyarta yayi yaga ya Dan chanza Yace love yayane kafanki na ciwo ne? Kwanciya tai a kirjinshi tana wani shagwaba tana bakai bane Tuni ya ankare yace oh love I’m sorry Karasawa dining din sukai, Matso da kujerarshi yayi kusa da nata yana kollon boobs dinta Hannunta ta dago ta kaleshi hancinsa tace love let’s eat kallon ya isa haka, Smiling yai yace OK Love, Shi da kanshi ya bude food flasks din farfesun kajine, da soyayyar kwai da Irish, ga Chan kuma farfeson kan rago, se ruwan zafi da bread da gwangwanin bornvita da madara se bread, ga wasu fresh milk cike da gora, yace love mezan saka miki? Tace duk abun da zakaci, yace OK Saka musu yayi a plate daban daban, Kallonshi tai tace love waya kawo? Yace Hajiyane fa ta aiko da driver time din kina bacci, Aranta tace Allah sarki, inshaa Allah ta hadu da sirika me kirki, gama zuba musu yai a plate yace bari inzo inyi feeding dinki, Daga kafada tai tace a’a ka huta my love Har ya Fara cin abincin shi ta janyo nashi tace ita shi zataci, Da dauke da spoon din gaba daya, ta tura mai nata gabanshi, kallonta yai aranshi yace nasama crazy wife sannan yai smiling Sunci sunsha sun koshi sosai, Sun gode Allah, mik’a tun a wajen ta Fara tace bacci nakeji, Daukarta yai har kan bed dinta sannan ya kulle Mata kofa tai bacci, shi kuma yazo ya gyara kan dining din ya wanke abunda suka bata Bayan ya gamane ya shugo room din da Nazeefa take, ya sameta tana bacci, Shafa fuskarta yai yace sleeping angel, Kwanciya kusa da ita yai, Kura mata idon dayai ta farka Rungumota yai, Tace love please kabarni na kwanta wallahi nagaji, Rumgumeta sosai yai yace I’ll not do any thing to you, kawai haka nakeso mui bacci, tace OK love…tana magana tana kallon idonshi da yake lumshesu, Tace gaskiya love ban yarda dakaiba, Kaga idonka kuwa? Kara lumshe su yayi, Yace idan ma na miki wani abun ai ke kayanane KO? Kunya taji ta cusa kanta a kirjinshi ****** Bangaren Chan gidan su Mansur kuwa, mahaifiyashi Da mahaifinshi kankalinsu kwance, sun cikama dansu burinshi, sannan sukai godiya ga Sarki da iyalansa, Washe gari yan uwa Da abokan arziki suka Fara komawa ciki harda su Aisha da rukky, Soboda sunada Exams on Monday Ummie kuwa Da yake tagama sec schl bata sama admission ba tace a Kaduna zata zauna bazata koma Yola ba, Samun kakarsu tai da yake a KD take tace wajenta zata zauna tace to bakomai Yar jikalle na, sai mu tafi tare Mansur yaji labarin Ummie bazata komaba hankalinshi yai matukar tashi Dan yasan me take nufi, amma ya basar, shi matsalanshi daya kar Nazeefa ta sani, Kawai ma yai banza da maganar **bayan kwana Uku Amarya da ango shan soyayyarsu suke, Nazeefa ta mugun sabawa da soyayyar Mansur dan he is the best ya kware wajen sarrafa Mace! Idan batajishi kusa da ita sam batajin dadi, Shan soyayya sukeyi kamar zasu hadeye Juna Abdallah ne zaune a gida yakewa matarsa kinga bawon Allah nan ko? Shuru kikejinshi, Matar Abdallah Dariya tai tace baya sama mace ba dama daga ganinshi bashi da dama, Abdallah dariya yai sosai yace bari yajiki ba ruwana, STORY CONTINUES BELOW Daukar waya yai ya kirashi, Mansur yace kamar kasan inason kiranka Abdallah yace bawanin kaidai kawai…… Mansur ya Fara dariya yace bawaninan ni kawai mene? Abdallah yace baza a fada dinba, kuna gidane? Mansur yace Ina zamu, munanan zuwa anjuma da daddare inji Abdallah yace Wow Allah yakaimu, Sannan suka kashe wayar Sanar da Nazeefa yayi akan sunanan zuwa, Tace OK To mezamu dafa musu? Yace karki damu zanyi ordering banso kisha wahala Zuwa gabanshi tai, Ta dag’o kanta tana kallonshi da yake yadan fita tsayi, ta riko hannunshi tace Nooo love zanyi dakaina, kaga yakamata ma ka sanar da Hajiya ta dena kawo mana abincin hakanan kaga bafa ma cinyewa kullun, gwanda na dingayi daidai Wanda zai ishemu Kai goshinshi yai kan nata, Yace OK my love yana kallonta itama tana kallonshi, tun daganan ya sureta sukai daki LOL *** Basu suka tashiba se bayan laasar, da sauri ta shige toilet tai wanka tazo tai sallah shima haka, Da yake ana zafi, Half vest tasa se gajeran wando, Shape na jikinta ko ina ya fito ta shiga kitchen, Harta wanke kayan miya saiga Mansur nan da jallabiya shima Yazo ya tsaya bakin kitchen yana kare mata kallo, Yace love ba karya kinyi kyau sosai, tace thanks sweet Heart tana Mai maida hankalinta akan abunda takeyi Me zaki dafa mana yace? Tace kuskus ne Zan dafa, yace ok Love mezanyi miki ni Carrot zaka yankamun tace, ta gwadamai yanda ze Mata yai sauri ya yayyanka, Tana kallonta Durkusawa tai zata dakko wani abun! Mansur yazo ta bayanta Ya rungumeta sannan ya juyar da ita ya mata wasu zafafan kiss, Da ta kusan kasa motsi, Cemai tai love kaje pallow ka zauna, If not na abincin nan zamuiba wlhi, Kallonta yai yace oh ni Mansur, nida abuna anason hanani Tace ba haka bane, riko hannunshi tai kamar karamin Yaro takaishi Palo ta zaunar dashi, Yabi bayanta da kallo, yace Inama tun tuni na aureta…Lol Nazeefa nata aikinta amma.Mansur Sam ya kasa zama, minti minti yake zuwa kallonta tana kitchen harta gama, Sannu da kokari yace mata yace Yauwa my love Bayan sungamane Nazeefa ta sake wanka tasa atamfarta Riga da siket tai dauri yai mata kyau, shima gwanin naku yasha shadda abunshi, Kallo daya zakai musu kasan suna cike da son junansu Bayan magrib, bayan sanyi Sallah suna zaune a falo dakin se kamshi yakeyi sukaji Ana knocking gate Mansur ne yaje ya bude masu suka shugo, yai parking motarshi sannan Suka shugo Dakin Oyoyo barka da zuwanku nazeefa tace, Matar Abdallah tace yauwa amaryaaa, Abdallah kuwa yace amarya bakya laifi Samun waje sukai suka zauna then suka gaisa Nazeefa tashi tayi ta dakko food flaks guda biyu ta dire masu agabansu, daya Couscous ne jallof yasha kayan hadi, Daya kuma farfesun naman kaji, Ta bude tasa musu Abdallah da mansur ita kuma da matarshi Tun Fara cinsu Abdallah sai santi yakeyi, mansur kuwa mamakine ya kashe shi, Shi tunda yake bata cin abinci me dadi irin wannan ba lol Matar Abdallah ma tace Masha Allah girki yayi dadi kamar na cinye yan yatsuna, Sukai murmushi. Sannan ta mika musu apple juice din datai da ruwa kowa yaci yasha, Matar Abdallah da batacin abinci sosai ranar taci ta koshi sosai har Dan cikinta na wata uku seda ya fito Abdallah karema Mansur kallo yayi yace kaganka kuwa? Kai bul bul a dan kwanakin nan, Kamar bakaiba? Nazeefa bataji kunya ba tace laaa ance maka muna wasane? Matar Abdallah tace nagode maki yar uwa Hira sukai sosai, Chan kusan 9:30 suka koma gida Ahanya suke hira Abdallah yace gaskiya Mansur yayi sa’an Mata, Matarshi tace ba kadan ba, Allah yasa ta daure a haka, Yace Ameen insha Allah ma Dan inkinji tarihin soyayyarsu sai kin tausaya musu Tace Ayyah Bangaren su Mansur kuwa, Bayan sun tafi Nazeefa ta tattara kayan wajen takai kitchen zatai wanke wanke kenan saiga Mansur Yace mezaki? Tace wankesu zanyi, yace noooo dare tayi tai murmushi tace noo kamanta sunana nane? Nazeefa Yar aiki fa komun dare inayi bana gajiya Rungumeta yai yace kibar Tinamun da gidan Aikin nan, mubeen ya fadomai arai yace Allah ya saka miki! Naso ace nine na farko dana Fara saninki a mace amma duk da hakan kinfi mata 1000 ya sumbaceta Ya dauketa sukai daki Kashe wuta yayi, nan Nazeefa ta faramai gwagwaba, ya Kara rikitar da Mansur………. Muje zuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *