YANAYIN RAYUWA CHAPTER 6

😔YANAYIN RAYUWA😢😱🌷🌸💐💐🌸🌷🌷 CHAPTER 6 By Halimatusadiya.

  Ana kiran sallah mangariba,yashigo gida a falo ya tarar da zainab da Hafiz suna kallo,dun basuma san yashigo ba. ” Bakuji ana kiran sallah bane .” A sawace yayi mgn , dasauri suka tashi zasu wuce dun yin alwala,hafiz ne ya iya cewa ” Baba sannu da dawwa.” ” Yauwa, wuce maza kayi alwala mutafi masallaci.” Wucewa hafiz yayi. After sundawo daga masjid,dukkan su suna falo suna kallo,baiga zali ba dukda bata zama tayi kallo amma bata zo tamai sannu da dawwa ba, gashi har ankusan isha bata fito ba. ” Zuwaira wai inna zaliha ne?” Baba yake tambayan mama. Dasauri tadaga ta ganshi tana milmil da ido kaman barauniya. ” Mene inna tambayan ki kina wani musulmusul da ido kaman mara gaskiya.” ” Am…am..am daman …” Se kuma tayi shiru ” Daman me?” Sun kuyar da kanta tayi kasa dun bata san me zata cemai ba. Hafiz ne yace ” Baba adda zali kam tun safe tafita dun mun dawo skull bamu same taba gashi har yanzu bata dawwo ba.” A fusace baba yayi kan mama dagota yayi ya kama hannun ta se daki jifata yayi akasa, wani mumunan ajiyan zuciya yayi, yanufi inda mama take, wuyan ta yashake,yace ” Ku kigayamin inda zali take ko in kashe ki.” Bata iyya mgn ba se ido take zurawa kaman ankama bera abuta. ” Baza kiyi mgn ba.” ” Ba…ba…bansani ba.” Abunda taiyya fada kenan. ” What? What do u mean, marainiya.” Saketa yayi ya kuma gefe yazauna,yadan jima azaune kafun naga yafita aharabar gidan yaje yadauki motan sa 406 blue yayi gaba. Mama kam ai yana sake ta dagyr tadawo daidai dun tasha shaka kam. Niko nace kadan kikagani. ✨✨✨✨✨✨✨ Yana issa fadde bella masallaci yafara zuwa yayi sallah kafun ya issa gidan. Khalil ne a falo shida maryam suna kallo,zali kuma tana gun aunty hapsat adaki suna karatun Quran. Doorbell ne yayi ringing,khalil ne yatashi yaje yabude,baba yagani asaye, ” Sannu da zuwa baba.” Inji khalil yafada yana bama baba hanya ” Yauwa kawai .” Yace mai, Guri yasamu azauna a kan sofa kafun yace ” Ibrahim inna mom nako da dad.” ” Suna daki.” Inji khalil ” Ok, kiramin su man.” Dakin mom yanufa yaje ya kira mom yagamata babane yazo,dakin dad tashiga takira shiga takira shi. Da sallama suka shiga falon, maryam kam datagan su tatashi ta nufi dakin su. Guri suka samo suka zauna,dad suka yi musabaha da baba,kafun baba yace . ” Daman batun zali ne yakawuni dun bansan abunda yafaru ba .” Nanfa baba yakwashe lbr gaba daya yafada musu. Yace ” yanzu haka bansan inna zali take ba.” Gyaran murya,kafun yace ” Nasani amma bantaba sammanin zuwaira zata iyya aikata hakaba,amma ba masala duniya ne taje.” Anan suka gama mgn ,baba yaruki dad daya bashi zali amma yaki dakyr yayarda yabashi amma da sharadi duk abunda yafaru makaman cin haka to basu ba zali har abada. Kuma baza takuma yauba se sungama exam nasu tukunna. Baba bayi musu ba dun yasan kome sukace,laifin sane dabe sa ido akan taba,anan yamusu sallama yatafi gida. 😔YANAYIN RAYUWA😢😱💐🌷🌸💐🌸🌷 By halimatusadiya saleh Baba natafiya,mom ta tashi tanufi dakin hapsat,suna zaune akan dardoma suna karatun hapsat nakaran tawa zali na binta. Gyran murya mom tayi yasa su dukka suka juya suka kalleta,zama tayi abakin gadon,saida suka sami summuni kafun suka saya sukayi addua. Zali ta juya ta kalli mom tace ” Kinjirani kin gaji koh”. Murmushi mom tayi ta lakuci hancin ta tace ” A’a ” . Kama hannun zali tayi tazaunar daitta agefen ta,hapsat kam tana ta lazimin ta. Kallon zali tayi fiskan ta cike da damuwa,dun batasan yazata fara sanar ma zali abunda ake ciki ba,zali ce takase mata tunani tace ” Mom tunanin me kikeyi.” Firgit tadawo daga tunanin ta,daurewa tayi tace ” Zali kiyi hkr da abunda zan gaya miki,kumai yafaru da bawa haka Allah yasara masa kuma bame sallake kaddaran sa.” Da mamaki zali ke kallon mom kume yasata fadan haka ohho,dada kama hannun ta mom tayi kaman zaa kwace zalin . tace ” Kiyi hkr inkin gama exam naki zaki kuma gidan mama, baba ne yaz…” Bata karasa ba zali tayi wub ta tashi tana ja dabaya tana girgiza kai,atake wasu zaffafan hawaye suka sauko mata kaman anbude tab,bakin tana rawa tace ” No no no mom.” Dasauri aunty hapsat taje takamata tana janta ajikin hade da gogamata bayan ta tace. ” Calm down!!.” Zama sukayi akasa,mom ta tashi taje ta zauna agurin da suke tadago fiskan zali, idon ta da ya chanja kalla yayi ja. Tace ” I am sorry my daughter wlh bawai bamu sonki bane, bayanda muka iyya da abunda Allah ya kaddara miki arayuwan ki,kiyi hkr insha Allah zaki dawu kizauna damu har abada .” Dasauri zali ta dago ta kalli mom tayi wani murmushin daba tasan zata iyya yinshiba a halin datake ciki tace. ” Allah mom .” Jijiga kai mom tayi hade da murmushi tace ” Eh, amma inkin dena kuka.” Ay dasauri tashare hawayen ta ta rungumi mom, mom kam zuciyan ta cike yake da tausayin yanayin rayuwan yarta,bata san wani hali zata kuma shiga ba intakuma gun mama,amma tayi alwashin wannan karun akai akai zatana zuwa tana dubata. Muryan hapsat ne yakase mata tunani tace ” Mom bari taje tayi wanka dun tatashi dawuri. ” Mom tace ” Ok, tazo ta karbi sleeping dress nata to.” Rike hannun ta mom tayi suka fita,taje tabata sleeping dress nata, takuma taje tayi wanka suka kwanta. ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️ Washe gari Zaune suke a deaning suna breakfast,suna gama wa,zali ta tashi taje ta shirya cikin English wears riga da skirt da hijab blue black, bakaramin kyw tayi ba dukda bawani kulliyan kirki tayiba. Falo tafita inda ta rarda dad harya gama shiri itta yake jira. Mom ce ta kalle ta fiska ciki da anna shuwa tace ” Kinyi kyw fa uwar masu gida.” Murmushi tayi tace ” Tnxx mom.” Dad ne yace ” To bari muwuce inna kaita zan bi gun babanmu induba shi da jiki, dun bappa yakirani dazu yace min baida lfy”. Fiskan tausayi mom rayi mgn tace ” Ayya to kagaishe shi da jiki kace muma zamu zo anjuma da yamma.” ” To ze ji.” Fita sukayi suka nofi makarantan su zali, suna isuwa zali ta hangi ummi ta wendo tana zauni a karkashen bishiyan da suke zama suyi hira imba mlm. Dad na parking mota,zali tayi waje da gudu taje ta baya ta rungumi ummi,da mamaki ummi tajuya ta kalle ta tace ” Zulaihat.” ” Na’am ” zali tace Kar kankame junan su sukayi kaman sunyi shekara basu ga juna ba. Dad kam office na principal ya nufa inda yasanar mai abunda yake tafe dashi da buka tansa, principal din baiwani damuba ya yarda kuma yau zali zata rubuta paper biyu saboda gobe general paper ne. Sunyi sallama da principal din yayi mai godiya kafun ya fita. Plxx comments 🙏🏻 kudun gajiyan typing na mana. By halimatusadiya saleh🥰

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *