TANTIRIN NAMIJI CHAPTER 5

TANTIRIN NAMIJI




CHAPTER 5




Alhaji Ghali ne ya shi ga gidan har yanzu kasuwar su bata tashi ba, wasu a wajen ba kunya ba komai suke rungume rungume, ya duba ko ina ba baby Chakwai ba alamun sa.
+

Ya shi ga gidan ya duba ko ina baya nan, ashe bayan fitarsa ya sanja shawara, gwara su fita suje gidan wancen din shi ya sa be gansu ba.

Farin ciki ya cika shi shima ya samu dama, ya fita yaiwa kowa sallama saboda dare yayi, aka shi go da gifts din nasu kowa yaja abokin iskancin sa masu kida suka tashi, ya shi go ya kulle parlour su kuma masu gadi suka rufe gida.

A hankali ya tura dakin gam yaji shi, be wata wata ba ya dakko spare key ya bude, jin ana budewa yasa ta fara tsala kuka da ihu tana neman temako, da gudu tai toilet ta rufe gam jin anyi nasarar balle kofar saura dau kan ranta.

Yana shi ga yaga wayam ba kowa,
a dakin sai gurshekan kuka yake ji a toilet, a hankali ya karasa bakin toilet din yana bugawa a hankali yake magana “ki bude”.

Kara gigicewa tai bata san shi bane, ta kara matsewa a bango tana wani numfashi sama-sama, “dan girman Allah kuyi hakuri zan bar muku gidan ku na hakura da zama da shi.

Wallahi ina san raina karku kashe ni dan girman Allah!” wata dariya ta kufcewa Alhaji Ghali, amma da yaga wasan zeyi kyau sai ya maze yace.

“Ko ki fito kona balla kofar nai miki yankan rago, kin san da haka kwadayi yasa kika auri Alhaji ke da makwadaiciyar uwarki, to yau taki ta kare a gidan nan.”

Kuka ta fasa sai ta hango taga nan ta fara kokarin fita amma sam ta kasa saboda da rodunan da suke jikin slide window din, kuka take duk ta jiwa kanta ciwo ga majina amma ita burin ta ta fita kawai ta bar musu gidan su (gidan hau).

Ganin bazata bude ba ya koma ya dakko wani key din ya bude, tana jin karar budewa ta saki kashin azaba da fitsari, ta kuma tsanyarewa da kuka me tsuma zuciya, gaba daya ta bata fuskarta da yawu da majina ta rintse idonta gam.

Muguwar dariya ce ta kama Alhaji Ghali, ya ko dara san ransa har da sunkuyawa, ya kare mata kallo kyakykyawa ce matsalarta kawai bleaching, amma ba abun damuwa bane tun da Baby ma yana yi.

STORY CONTINUES BELOW


“To sarkin tsoro nine bude idon ki gyara jikinki ki fito miyi magana ta fahimta ni dake amarya ta Nauwara.”

A hankali ta bude idon gaba daya ta firgice, hmmm! to nagode ashe kai ne? ai bansani ba kayi hakuri.”

Da sauri ta tube kayan ta wanke kashin tai sabon wanka ta fito ta sameshi zaune, wani kallo yake mata shi dai baya sha’awar amfani da gaban mace ko kadan bama ya burgeshi idan ya shiga, amma wasu matan na burgeshi musamman me nono irin Maimuna.

Ya basar ya dauke idonsa, ya kalleta tana ta rabe-rabe duk a firgice ta ke, sai da yai mata magana ta dawo hayyacinta. “ki nutsu mana miyi magana da ke Nauwara amarya.”

“To” kawai ta iya cewa jikinta sai kyarma yake, “zan din ga zuwa wajen ki idan Babyna baya nan, idan yana nan kika nuna kin sanni wallahi na lahira sai yafi ki jin dadi, dan a ranar zan sa a kashe ki a batar da gawarki a doron kasa.”

Kuka tasa “wallahi na yarda na amince ba wanda zeji duk duniya” “dako kin kyautawa kanki, mike nayi bacci nake ji.”

Abun taji banbarakwai saboda bata taba bawa wani namiji kan ta ba, dan dai shan minti a soro amma kalmar tai mata nauyi.

Ganin zata bata masa lokaci ya jawota ya fara shafa jikin ta a hankali, tsigar jikinta na tashi be wata-wata ba kawai ya kwantar da ita ya ware kafafuwan ta ya sai ta hanya.

Amma shiru kake ji a kulle bam ba hanya bare kuma anyi gamje gamje dama, yin duniya ba labari kuka kawai take saboda azaba, daya abun da gaske ne kawai ya ware karfin sa ya danna ta da karfi.

Wani ihu ta saki na azaba dan ji tai kamar ya tsagata biyu ta sume, shi ko yi yake ba daga kafa sai daya kai geji be gaji ba, ya koma sambatu kawai yake na dadi ya kai awa daya da rabi sannan ya dagata, sai sannan ya lura da aika aikar da yai.

Wata firgita yai “dan Allah ki tashi dadina, wallahi ina sanki dama mata haka kuke da wannan dadin, tabbas nai muku bahaguwar fahimta kika mutu nima bin ki zan.”

Bazan iya barin wannan dadin ba me shirin kashe mutum har kiyama, sambatu yake marasa kan gado abun nasa ya zama kamar turi Alhaji Ghali anji Mata.



********************


Sai bayan ya fita kuka ya zubowa Laila me ciwo, “nika saka a bainar nasi Lawan! lallai ka cika dan iskan namiji, duk halaccin da nai ma amma kai mun wannan mummunar sakayyar, hade da tsantsar wulakanci.

Babu komai bazan bika ba amma nasan yadda ka zame mun jaraba da masifa a rayuwata wallahi nima haka na zame ma, shekara goma sha biyu muna tare aure wata biyu ka sake ni.

Saki na wulakanci! gaba daya sambatu take bata taba sanin haka mata keji idan an sake su ba sai yau, abun yai mata ciwo yai mata kuna ganin likitan da ba tai ba kenan ta koma gida.

Lawan ko yana fita Hajiya Santalous ta kira shi ya daga ta fara magana “jarumin maza na mazan fama kana ina ne?” nan ya saki wani murmushi “Hajiya tawa ni ka dai gani a hanya yanzu haka.”

“Insha Allah gobe zan shi go dafatan ka gama shirya komai na maganar auren mu ka tsara shi?” gabansa sai daya fadi amma daya tuna shi ne fa lawan gagare kawai sai yace “ai ina ga a satin nan kina dawowa za’a daura.”

Wani farin ciki ne tamkar ze fasa zuciyarta, “dan Allah da gaske kake? da gaske kake?” “eh mana bana fada ban cika ba” “amma gaskiya naji dadi sosai da sosai, Allah ya bar mu tare yasu Ummi da Laila?.

Mtsww! suna lafiya amma na saki Laila yanzu,” “saboda me haba sweety na?” mtsww! “bari kawai ta shi ga hankalinta tukun horata zanyi.”

Wani gululun bakin ciki ya tokare ta ta dauka zece ya hakura da ita duka, amma dake yar duniyace sai ta basar “to Allah ya sassauta ya kawo karshen,” abun,” “ameen” yace ya kashe wayar.

Doctor Saudat ce tsaye take kallonsa duk abun da yake yi, tazo wajen kawarta taga motarsa shi ne ta bawa kawarta ta ta motar tace ta tafi da ita za ta zo da tata.

Tana kallon sa yai waya yana murmushi, ya dakko sigari ya kunna yana dariya taga yaja mota yayi waje, rufa masa baya tayi ita ma a hankali take bin sa a baya.

Sai taga yayi titin Lodge road a hankali taga ya shi ga wani hotel Criss cross, ita ma ta shi ga yana fitowa daga mota taga wata kankanuwar yarinya ta rungume shi, tana kissing din sa abun ya mata ciwo amma ta basar.

Tana kallo suka shi ga wani dan loko ta fito ta rufa musu baya a hankali take bin su, dakuna biyar ne a lokon special ne su na hudu taga sun shi ga.

Wani murmushi tai na yan duniya ta daga waya ta kira “Goje kuna ina dan Allah kuzo ku tarawa wani gajiya, “kina ina yanzu haka?” “ka ganni a Criss cross hotel,” “gamu nan Hajiya ki jira mu.”

Minti talatin suka karaso suna zuwa security suka hana su shi ga, amma da dayan ya nuna ID card a zuwan daki zasu kama sai ya bar su, suna shi ga suka hadu ta nuna musu dakin.”

Ta jasu suka koma gefe, “kuna jina da kyau? abun da nakeso daku shi ne ku tara masa gajiya yadda ya kamata, kuje a zuwan yayyen yarinyar ne kuka zo kuka gansu, idan kun gama ku samen a asibiti na wuce.”

Ta shi ga mota ta barsu suka nufi dakin suna zuwa suka buga, Lawan na tsaka da budiri akan Baby yana gab da sa kai yaji bugu, wani tsaki yaja “mtsww! wai waye ne wane dan kutumar uban ne ina kyankyashe rayuwata ze dameni.”

“Daga reception ne mun kawo ma sako ne.” Jin haka ya saki tsaki mtsww! yasa gajeran wando ya bude dakin wata shaka akai masa aka hankada shi ciki, ko ihu ya kasa saboda azaba, daga shi yai ya buga da kasa ji kake dam.”Ihu ta saka ta karasa kansa tana jijjiga shi, Arfan! Arfan! innalillahi wainna’ilaihir raji’un! meya ke shirin faruwa dani ne? wace kaddara ce wannan take bibiyata? Allah kai ka halicce ni kana ji kana gani.

Ya Allah na roke ka kasa wannan jarrabawa ta zamo alkhairi a gareni.” Kuka take tana rungume da shi tama rasa me za tai, ganin ba mafita ta ajiye shi ta bazama neman Doctor.

Da gudu ta shi ga office din Doctor “Doctor dan girman Allah ka temakeni baya numfashi ya mutu,” kuka take tana rokonsa mamaki ya kama shi ganin ita aka kawo magashi yan gashi tana kuka to wa take magana?

“Calm down Hajiya, ki nutsu Alhaji yana lafiya yanzu na taho daga wajen sa, yana hira da abokinsa saboda haka ki kwantar da hankalin ki.”

“Doctor dana! dana ne a dakin da nake ba lafiya,” wata zabura yai ya mike cike da mamaki, “hajiya dan ki kuma shi ma dai?” da gudu ta fice ganin ze bata mata lokaci da hanzari ya bita.

Dakin da Arfan ya ke suka shi ga yana nan kwance ba alamar rai a tattare da shi, da sauri likitan yai kansa ya mai da shi gado, nan ya fita ya kira ragowar Doctors din Doctor Mahmud sam baya hayyacin sa ta gama tafiya shi gaba daya kawai tunaninta yake san da ta fado kirjinsa.

STORY CONTINUES BELOW


Ji yai an turo kofar cike da sallama “temakon ka muke nema Doctor wani patient ne damu” ya tsine fuska yai “Doctor Zubair ku je kawai” “sorry Doctor abun yayi worst ne ina ga fannin kane na zuciya.”

Nan ba dan ya so ba ya mike suka je dakin, likitoci uku ne akan sa yana zuwa ya ga shi ne abun ya dake shi sosai, tabbas shi ne wanda su kai sa’insa akan Maryam sunan da ya ji an kirata da shi.

Ransa a bace ya fara duba shi dan wani mahaukacin kishi yaji yazo masa, an masa duk wasu gwaje-gwaje zuciyarsa ce tai mugun bugawa lokaci daya, Allah ne yai da kwanan sa a gaba kawai.

Abba ne ya kalli Daddy “to Alhaji yanzu yaushe kake ganin asa lokacin bikin tun da komai yazo karshe” ya fada yana ta murna.

Daddy yai murmushi “ai Alhaji ko yaushe ka tsayar yayi” Abba ya ce “ai idan nine sati me zuwa ma a daura, kawai matsalar kayan daki ne ina bin bassuka sai an biyani” ya fada yana satar kallon Daddy.

“Ai idan dan kayan daki ne ka kwantar da hankalin ka, bana bukatar a kai ta da komai komai a kwai a gidan kar ka damu.” Jikin sa sai rawa yake nan Daddy yai masa alkawarin makudan kudi dan yai hidimar dasu amma asa wata biyu yayi.

Abba farin ciki kamar ya zuba ruwa a kasa ya sha dan murna, suna wannan hirar Momy ta shi go tana kuka ta sanar musu halin da Arfan ke ciki, hankalin su yayi masifar ta shi na jin abun da ke faruwa, lokacin da suka je likitoci sun hanasu shi ga dakin suna kan aiki.

An gama duba shi Doctor Zubair ne yace Daddy ya bishi office, bayan sun je yai musu bayanin komai na bugawar zuciyarsa kuma tabbas yana da damuwa, bashi abun da yake so shi ne masalaha idan ba haka ba komai ze iya faruwa da shi.

Tun da Doctor Mahmud ya gano matsalar hankalinsa ya tashi ya koma office ya hada kai da gwiywa, tabbas ya ga tsagwaron soyayyar ta a idonsa mijin yayar ta, “ya ilahi” abun da kawai yake iya furtawa kenan.

Da hanzari ya mike ya fita ya nufi dakin da take ya tura kofar a hankali, Umma ce zaune a kujera ta kurawa ruwan dake shi ga jikin ta ido a hankali daidai lokacin ta farka ta bude idon ta.

“Wayyo Allah Umma! innalillahi wainna’ilaihir raji’un! Allah kasa mafarki nake, Daddy ne yake so na innalillahi wainna’ilaihir raji’un! wallahi Arfan ka cuceni ka gama da rayuwata ina zan sa kai na” kuka take sosai maganar ta daki Doctor Mahmud.

Umma tai kan ta Doctor Mahmud ya karasa shi go wa ya ce “ya isa haka baki da lafiya a yanzu kina bukatar nutsuwa ki nutsu please.” Umma ta ce “bar ta ta fadi abun da ke ranta wannan wane butulci ne haka da zallar kwadayi da san zuciya.

Wanda ya rikeke shi da yayarki ki rasa wanda zaki aura sai mahaifinsa, ki kishi da uwarsa, to muddin kika amince a kai wannan cin amanar babu ni babu ke.” Ta fashe da kuka da hanzari ta tsige karin ruwa yana riketa ta fisge ta diro kasa.

Rungume Umma tayi “wallahi Umma bana san sa ko Abba zeyi gunduwa gunduwa da nama na bazan aure shi ba, Umma ki bani ko waye na yarda na amince zan aure shi, zan miki biyayya na zauna da shi har karshen rayuwata na miki alkawari Umma.”

Besan san da bakin sa ya subuce ba “idan kun amince na yarda zan aureta, dan ina san ta!” da sauri suka kalle shi wata muguwar kunya ce ta kamashi saboda ganin Umma sam ya manta da ita, besan san da maganar ta subuce masa bane.

Kunya ce ta kama shi amma ya kanne Umma ta maze duk da Allah yai mata kunya tace “zauna mi magana” suka zauna dukansu.

“Ina so ka gayan tsakanin ka da Allah zaka aure ta?” “eh Umma zan aureta har ga Allah” wani farin ciki ya cika zuciyarta ita ko Maryam tun da ya shi go take jin zuciyarta na tashi saboda warin turaren sa, kawai daurewa take kafin kace meye wannan ta fara sheka amai.

Abun da ya daga hankalinsu kenan kallo daya yai mata da kalar aman da take hankalinsa ya tashi ya fice da sauri.


***************



Nan da nan aka kai Maimuna emergency room aka bata temakon gaggawa, tashin hankali ne ya sa ta faduwa amma bata da komai an mata text har na ciki.

A haka suna cikin tashin hankalin rasuwar Inna me koko ya kira Malam ya sanar masa, nan da nan ya sanar da jama’ar unguwa ya taho asibitin kafin yazo har Maimuna ta farka kuka take kamar ran ta ze fita.

Sai da su kai cike-cike aka basu gawar suka tafi gida, a ranar akai mata sallah karfe hudu aka kai ta makwancin ta na gaskiya.

Haka aka din ga zaman makoki makota sun yi kokari sosai saboda Inna anyi zaman lafiya da ita mutum ce ta mutane

Haka kawu kullum sai an kawo abinci daga gidan sirikan sa dan iyalansa suna gidan, abinci ne lafiyayye da kaji da naman rago da lemuna alhamdulillah anci an sha.

Bayan sadakar bakwai kowa ya watse sannan mutuwar ta dawo musu sabuwa danya sharaf, amma kullum cikin godiya ga Allah yake da Inna bata mutu ba sai da taga danginta, kullum addu’a suke mata ba dare ba rana,

Maimuna sam bata jin dadin zaman gidan yai mata kunci saboda rashin Inna, sun saba sabo me yawa sun shaku shakuwa me yawa, ita take mata wanka tai mata tsarki ta bata abinci ta kasa mantawa da ita.


Bayan kwana arba’in da rasuwar kawu yazo ya samu Malam tun da shi ne kamar mahaifin Bello, ya sheda masa komai na dukiyat sa amma yasan baze iya kula da kamfanonin sa ba saboda karancin ilimi, saboda haka ze kai shi waje shi da matarsa suyi karatu.

Farin ciki ya cika Malam na wannan cigaban daya zowa Bello, kullum fatansa ya samu ya koma makaranta ashe bama a kasar ze ba, Malam yayi farin ciki ya sawa abun albarka.

Aka kira Bello ya gaya masa komai yayi murna yayi farin ciki sosai, su kai addu’o’in nuna godiya ga Allah kuma ya ce sisi be tabawa a kudin Bello, za’a din ga juya masa har ya dawo, kuma karatun shi ze dau nauyin su har su dawo.

Haule kafa ta yi kyau ta warke yau ta shirya tsaf dan zuwa ta ciwa Indo mutunci, taci uwarta da ubanta ta rufe gida ta shi ga makota tayo gayyar makotan ta masu zugata suka shi ga gidan Indo.

Tana zaune dake cikin me laulayi ne tana ta shara amai suka sa kai gidan, ba sallama tana tsugune tana shara amai wani ashar da Haule ta saka tai kanta ta fara dukanta kamar Allah ya aikota, suko kawayen ta dariya suke suna kara zugata gashi Indo tayi weak bazata iya kwatar kan ta ba.

“Wallahi sai na kashe ki ban da cin amanar da ki kai mun kin rabani da mijina da bakin asirin ki, hakan be miki ba sai kin dau ciki a gidan mijina, karya kike wallahi tsinanniya.”

Sam jikin Indo ba kwari bazata iya kwatar kanta ba, kawai cikin take hara Allah ya bata sa’a daidai lokacin da ta daki cikin, daidai lokacin Malam ya shi go, “innalillahi wainna’ilaihir raji’un!” Kawai ya iya furtawa ya karaso, yana zuwa ya wanka mata mari ya kara mata wani.

Ai da ta daka tsalle sai tai kan randunan ruwa ta sauka akan su ta fashe su ji kake tim, ta din ga hauka ta dakko ice ta ce sai ta fashe musu kai, kafin kace meye wannan Indo jini ya fara bin kafarta da sauri Malam ya kira me adaidaita sahu a waya.

Ya kalli ragowar matan da su kai fiki fiki sun rasa ya zasi da Haule dan kamar ta zauce, kunya ta gama isar su duk sun firgice ya kallesu “dukkan ku kun kyauta, amma muddin na rasa dana wallahi sai kun yi nadama dan sai nai kararku.

Ke kuma Haule ki gama fashe fashen ki wallahi sai na dakko na gidan ki na kawo mata duk abun da kika lalata, kuma zan dawo na sameki zaki girbi abun da kika shuka” sai sannan ta shi ga hankalinta saboda sanin halin malam din sarai musamman yai zancen kotu.

Ga matan da suka rakota suka zugota sunce masa sam ba haka sukai ba ca tai zata zo yi mata murna basu san haka ba, suka bada hakuri suka bar ta a gidan suka zuke, Malam ya rike Indo suka fitadaga gidan, da gudu ita ma ta fice hankalin ta a matukar tashe sun kai ta sun baro.

Sun gama jika mata aiki gida ta koma kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki, ai da sauri ta zari mayafi ta bazama gidan Malam dan kawo kawo karshen Indo ta kwato mijin ta fatan ta daya cikin ya zube gaba daya dan barazane ne ga zaman auren ta.Kuka ya ke kamar karamin yaro yana jijjiga ta gaba daya, basirar sa ta toshe ganin wankin hula ze kai shi ga dare ya sa ya dakko ruwa a fridge me sanyi ya dinga fesa mata.

Wata ajiyar zuciya ta saka tana sheshshekar kuka da hanzari yai kan ta, yana rungumota yai jikinsa yana ta hawaye yana tausaya mata dan ya saba da maza ba karamar illa yai mata ba.

Yadda kasan an tsagata biyu haka take ji wani azababben radadi ne yake ratsata ta ko ina wani kuka take kamar ranta ze fita.

Ganin haka duk ya rikice ya gigice hankalinsa ya tashi ya rasa inda ze sata ya tarairayota, nan ya din ga jin tashin bugun kofa wanda ake barazanar balla kofar gaba daya ya rikice.

Bai sani ba ya zari rigar baccin ta ya maka ya dauka best ce ya fice, yana bude kofar wazai gani Baby Chakwai ne jina jina da shi ya shigo yana tangadi dan daga gani yana jin jiki.

Wani mugun kallo yake bin Alhaji da shi ya zauna ragwaf Alhaji ma ya zauna wani kallo ya ke bin sa da shi, wanda gaba daya Alhaji ya gama tsarguwa a hankali ya din ga bin jikinsa da kallo.

Wata zabura yai ganin rigar Nauwara a jikinsa ya zubawa Baby Chakwai ido, “kalleni da kyau” yana magana yana cije baki dan ga dukkan alamu ko yaci duka ne ko kuma anyi barin mota da shi.

“Uban me ya hadaka da rigar mace? wa ka kawo gidan nan mace! mace a gidan nan gidan nan!” jikinsa ya kama bari “wallahi um um….” Be barshi yai magana ba ya wanka masa wani gigitaccen mari.

A hankali ya dago ya kalleshi “ni ka mara? ni ka mara? me nai ma haka? baka tsaya kaji uzirina ba” “to meye uzirin naka? munafiki!” ganin haka yai maza ya ce.

“Baby Nauwara ce ba lafiya shi ne dalilin daya sa kaga ganni a rikice” wani mikewa yai cike da bala’i “Nauwara! da ma tana gidan nan? ai a sukwane yai dakin nata.

Ya tarar da ita a kwance tsirara face face da jini be san sanda yai kukan kura ba duk ciwon da ya ke ji ya dena, dan yasan angama komai yai kan ta hankalin sa a matukar tashe, ya wanka mata mari ya fara duk ta kamar Allah ya aiko shi, sannan ya hau kata yana jibga hakan be masa ba ya damko gashin ta ya fara ja.

Tana ihu kamar ranta ze fita ganin haka ta fara kokarin ceton ran ta, ya damko gashin kan ta ya fara jan ta zuwa parlour, abun da yai masifar daga hankalin Alhaji Ghali kenan.

Yayo kan Baby Chakwai ya hankade shi gefe ya fadi ya saki wata kara saboda beyi tsammani ba, “baka da hankali ne? kashe ta za kai ko me matata ce auren ta nai auren sunna, amma saboda bana san bacin ranka nake musguna mata.

STORY CONTINUES BELOW


Cin amanata ka gama yi da Fesal yanzu haka nasan komai fa” zaro ido Baby Chakwai yai cike da fargaba a tunanin sa an bashi labarin irin jibgar da yaron Fesal yai masa, saboda yazo ya kamasu tare ya nada masa na jaki, shi ne ya huce akan nauwara shi yai masa jina jina shi ma ya huce bakin ciki akan ta, dan karfi ne da Fesal kamar doki.

“Amma ban nuna ma ba na dauke kai saboda haka ka fita daga hanyar matata nagaya ma, zamanka daban zamanta daban, abun naka yayi yawa kai kana gefe kana cin amanata ni ka hanani sakewa.

Kafi kowa sanin cewa ban da abun da zan nema a wajen wata mace kai nake so Baby, meyasa ka dami Nauwara haka ne? nima ina da kishi sosai fiye da tunaninka amma nasan kana cin amanata nake daurewa.”

Da hanzari ya je ya sako kayansa ya taho ya sawa Nauwara doguwar riga wadda sam bama ta cikin hayyacinta, a lokacin ya dauke ta Baby Chakwai na gefe yana mamakin wannan abu daya faru kenan asirin da yakewa Alhaji Ghali ya ta shi a banza kenan.

Wani kukan kura kawai yayi yai kan Alhaji Ghali ba inda zaka da ita gwara na ga gawarta da naganta a jikin ka, ganin ze bata masa lokaci ya ture shi ya fice ya bar shi a wajen a kwance yana kururuwa.

Ya nufi asibiti da ita yana zuwa aka karbe su akai Emergency da ita ta daku karshen dakuwa, sannan ta karye a hannu sannan sai an mata dinki saboda ba karamin farkawa yai mata ba.

Hankalin sa ya tashi ganin shiru sai bayan awa biyu likitan ya fito yace ya bishi office, suna shi ga ya ce ya gaya masa gaskiya me ya same ta?” cikin rawar murya yace “fada sukai da kishiyarta.”

Doctor ya ce to $sai an hada da yan sanda alhaji, saboda case din babbane wannan dukan ranta ta ke nema muraran, so take kawai ta ke ta kashe ta dan wannan dukan bana hankali bane.”

Abun ya daga hankalinsa sosai da kyar ya shawo kan likitan ya amince aka bar maganar, ya zube masa makudan kudi ya koma gida dan gaba daya hankalinsa yayi kan Baby Chakwai, sam bashi da nutsuwa a tattare da shi bai san me Baby zai masa ba shi ma dole tasa yai abun da yai.



*******************


Lawan ya doku ya saki wata kara saboda yadda gadon bayansa ya amsa, da kyar ya ce “lafiya? me nai muku kuma?” “zakaci ubanka yau kanwar mu kake bi kanwarmu kake nema haka.”

Da sauri Lawan ya ce “baki da mutunci Baby dama yayyen ki kika kawon bansani ba” yana kokarin motsawa “wallahi bansan…..” bata karasa ba dayan ya fara wanka mata mari suka dinga dukan Lawan tun yana ihu sai da yai shiru.

Ita ko data yunkura za tai magana sai mari sai da suka tara musu gajiya fuskar Baby tai sundum jini ya kwanta musamman idon ta, shi ko da kyar ya ke motsi jikinsa duk sun masa jina jina sun farfasa masa kai, suka gama suka tattare kudin jikin sa da nata suka kara gaba.

Lawan ya mike yana tangadi ya zura kayansa Baby ta ce “my Love” ya juya ya kara wanka mata mari ya din ga dukan ta, “muguwa azzaluma kin sa an kusa kashe ni zaki mun magana dadin abun kema kin ci ubanki ai jaka ki jira hukuncina kuma.”

Ya saka kaya yai gaba ya barta kuma “kar ki sake na dawo na sameki anan wallahi” ya fice yana dingisa kafarsa yaja motarsa yama rasa ina ze nufa, sai sannan yaji bakin cikin rabuwa da Laila dan yasan ita kadai ce zata iya juriya akan wannan lamarin, ita ce karkatacciyar kuka me dadin hawa suna san juna shi da Laila dole ya dawo da ita.

Ganin ba wata mafita yasan halin Ummi sarai bare ya daketa ya baro gidan bazata saurare shi ba, gidan Saudat yaja motarsa ga nufa da kyar yake tukin saboda yadda aka tara masa gajiya.

Gidan Saudat ya nufa tana parlour a zaune ta sheka kwalliya shigowar ta kenan sun gaya mata sun gama aiki, ta sallamesu ta ce zata kara nemasu in dai be gyara halinsa ba.

A hankali yai parking ya shi ga gidan da kyar yake takawa ya shi ga tana parlour tana waya tana kyalkyala dariya, ya shi go ya fadi a kan carpet yaraf “dubani Saudat! dubani ban da lafiya, yimun treatment please.”

Da hanzari ta tashi tana kallon yadda sukai masa da fuska duk sun kumbura, shi kansa yai wani gingimeme musamman goshin sa da keyarsa, wata dariya ta subuce mata ta din ga yi har da tsugunawa tana rike ciki.

Yanzu kai Lawan meya sameka haka? Barin mota kai ko Yan fashi ne suka tareka koko duka aka nadama? Ta kuma shekewa da dariya gaba daya ya gama kuluwa ji yake kamar ya shaketa.

Ita ko dariya ta ke tana kallonsa ganin da gaske take yai mata banza yaci gaba murkususu, dan kanta ta gaji da dariyar ta ce masa “yanzu Lawan me kake so nai ma? na tambaye ka kaki ka gayan kasan Doctor ce ni?

A yanayin jikin nan naka be kamata na taba ka ba sai da police, amma kaga kai mijinane dole nasan treatment din da zan baka dole kai min bayani.” wata harara ya buga mata yaja tsaki “mtswww!

Sabani muka samu da wasu amma fa na ragargajesu, dan ko gane kamannin su ba’ai.” Habawa ta kara fashewa da wata hadaddiyar dariya “Allah mutumina? kuri Master kai dai kace mun kwanjin ka a wajen mata ya kare kawai ba karfi wajen maza.”

“Ya isheki Saudat idan bazaki mun ba na mike nai gaba” “a’a meyai zafi angona dole na duba ka ai” da sauri ta dakko first aid box ta fara treatment din sa da mugun, ta din ga tsilala masa hydrogen dasu spirit ihu yake kamar ransa ze fita, duk sai da ta dirje saboda azaba lawan har da fitsari.

Nan ya kwanta yana mai da numfashi ya gama hada gumi yai sharkaf hankalinsa ya tashi, ya tabbatar Saudat ba ta da imani ya kawo kansa mahallaka, be gama tunani ba ya ganta da tafasashshen ruwan zafi a roba ta dumfaro shi.

“Ke! ke! ke! dakata, mezaki da ruwa?” ta dalla masa harara “zan yiwa in da ya kumbura gashi ne, ga kafar ka ta kumbura da wannan goshin.”

Ta ajiye ta danne shi ta hau kansa ta zauna, magana yake mata tai masa banza duk yadda yaso ture ta ya kasa ta danne shi sosai, ta dakko towel ta tsoma da ruwan yana yarari ta danna masa a kafar, wata karar azaba ya saki ragowar fitsarin da ya gagara fitowa ya zubo gaba daya.

Lawan wani hawayen azaba ya ke ashe dama haka take azzaluma ce, besan san da ya saki kara ba saboda yadda ta nana masa akan ciwon sa na kansa, ji yai kwakwalwar sa na neman dena aiki.

Sai da ta gama yi masa azaba ta tafi ta bar shi dan tasan jikin sa yai likwiy baze iya komai ba, sai da ya huta ya mike ya sanja kaya ya fita daga gidan ya nufi gidan Ummi dan shi ka dai yasan hukuncin da zewa Saudat.

Wata dariya ta sheke da ita “muzuba mugani Dan iskan namiji, ka hadu da fitinanniyar mace, idan jumurin ka isakanci da wulakanta mata wallahi sai na baka lesson a rayuwar mu, kuma auren mu igiya dubu ba tsinkewa ba yaji bare saki, zama daram Saudat da Lawan hhhhhhhhhhh!.” Minti goma ba tai ba ya dawo da wata nurse nan da nan ya ce da Umma zasu je da ita lab ta jira akwai gwajin da za’ai mata, bata kawo komai a ranta ba ta amince saboda hankalinta ya gama tashi da aman da ta ke shekawa.
+

Nurse ta kamata suka je lab gwajin farko ya fito positive, abun da yai masifar daga hankalin Doctor Mahmud besan san da jiri ya dinga diban sa ba ji kake tim ya fadi.

Abun da ya daga hankalin nurses din da suke cikin lab din suka yo kansa, ya daga musu hannu ya mike a hankali ya jingina da bango, numfashi yake fitarwa a hankali me tsananin zafi da zugi a ransa.

A hankali ya kalleta “why Maryam? why? me ya sa ki kai haka? me ya sa ki kai wa rayuwarki karan tsaye? meye ya rude ki a duniya har haka?”

Wani kuka ta fashe da shi me tsuma rai “tabbas Arfan kai shedanine, ka gama dani ka gama da rayuwata bani da wani sauran farin ciki a rayuwata bazan iya ba.”

Ta mike da gudu zata fice cikin wani zafin nama wanda besan yana da shi ba ya damkota, duk da radadin da zuciyarsa ta ke masa amma yana tausayawa yarinyar sosai musamman daya fuskanci tarin nadama a fuskarta.

Gaba daya Nurse din abun ya basu mamaki ji suke kamar a tv to me Doctor Mahmud ya ke haka ne? wacece wannan din ita kuma?  ba su da wannan amsar mamaki kawai suke ashe yana magana haka.

Kama hannunta yai suka fita office din sa ya kaita ya ajiye ya kulle kofar ya zauna ya zuba mata runannun idanuwansa wanda yake hukuntata dasu gaba daya ta gama fita hayyacinta.

Dan ya gama kashe mata jikinta kunya take ji mai cike da tarin nadama, kuka take kamar ranta ze fita sai da ya gama hukuntata da idanuwansa sannan ya bude baki da kyar kamar me koyon magana.

“To meye kuma abun kuka? meye na kuka wa kikewa kuka? kin bata wayonki Maryam, da girman ki kika aikata wannan mummunan abun, da wane ido zaki kalli mijinki me zaki ce masa? me zaki kai masa ranar daren ku na farko? kin san girman zunubin da ke cikin zina kuwa?”

Ta kuma rushewa da kuka “wallahi ba lefina bane Arfan ne yai mun fyade! wallahi bansani ba ban taba sanin wani da Namiji ba a duniya sai shi, na tsani zina Doctor da wane ido zan kalli iyayena a yanzu, na dade da gayawa Abba aure nakeso amma yaki yi mun ya ce karatu zan tun san da na fuskanci na fara shiga wani hali.”

STORY CONTINUES BELOW


Ta kuma fashewa da kuka cike da tausayi ya ce “waye Arfan din waye shi?” zuciyarsa na tafasa dan ya gama tsanarsa duk da yana da tabbacin wanda sukai rigima shi ne dan yaji kamar an anbace shi da haka.

“Mijin yayata ne wanda ka ganmu da shi dazu, wata zabura yai ya mike what? kina nufin mijin yayarki yai miki wannan ta’asar, impossible wallahi yayi kadan dole human right ta shi ga wannan lamarin.”

Ta fashe da kuka “wallahi bashi da lefi Abban mu ne me lefi, kwadayinsa shi ya jefa mu a wannan halin dana ke ciki, da yai hakuri be mai da yayansa jarinsa ba yai hakuri da abun da Allah ya hore masa da bazan tsinci kai na a wannan halin ba.”

Ta fashe da kuka “bana ganin lefin kowa sai na mahaifina har ca yai idan ban bi umarnin Arfan ba bai yafemun ba nasanja wani uban, amma bashi ba ya hanani zaman gidansa saboda karya dauki nauyina, ya gwammace ya kai ni gidan yayata saboda su dau nauyina idan aurena ya tashi.”

Gaba daya ji yai hawaye na silmiyo masa wannan wace irin lalacewar rayuwa ce, wane kalar uba Allah ya bawa Maryam “to Maryam baki da wanda kikeso ke kike zaune ba aure har ake shirin aura miki tsoho sa’an Abban ku.”

Ta matse kwalla “ina da saurayi malamin makarantar da nai boarding school, amma Abba yaje har gaban iyayensa yai musu cin mutunci, wanda suka hanashi saurarata yanzu banda wanda nake kulawa duk wanda ya biyoni sai Arfan ya fita ya hada masa karya ya bata ni a wajensa yai masa wulakanci a karshe.”

Gaba daya hankalinsa ya gama tashi shi bai taba tunanin akwai irin wayannan iyayen a gaske ba, amma abun ya taba shi sosai da sosai hawaye yake sosai nan wata dabara ta fado masa ya mike ya ce mata yana zuwa.

Bakin dakin da Arfan ya ke yaje Abba na jikin Daddy kamar ze mai sujjada ji yai ya tsane shi duk da yana fatan ya aura masa yarsa dan yaji a ransa ze rufa mata asiri kota halin yaya ya aureta.

Ya karasa ya gaida shi sannan ya ce “Abba ina bukatar ganinka a office akan maganar rashin lafiyar Maryam,” sai sannan Daddy ya sani habawa nan da nan jikinsa ya fara rawa yana mazari ya mike “muje Doctor.”

Shi ko ya saki murmushin mugunta ya wuce suka rufa masa baya suna shi ga office din  suka ganta a zaune taci kuka ta koshi hankalin Daddy ya kara ta shi nan jikinsa ya fara tsuma.

“Doctor me ya samu Babyna me ya sameta?” ji yai kamar ya sakar masa kutufo wai Baby ko kunya tsofai tsofai da shi ze kirata Baby yarinya kusan jikarsa mtsww! yaja wani gajeran tsaki.

“Doctor lafiya?” sai sannan ya tuna abun da yai ya basar “ba komai ku zauna” ya nuna musu kujeru suka zauna ta koma gefe ta rabe shi ko tsananin tausayin ta ya ke amma dole sai yai haka sannan ze nunawa Abba kuskurensa, sannan ze nunawa Abba cewa ‘Yaya amanace Allah ya bamu badan ransa yaso ba ya kalli su Abba.

“Abba sai dai kuyi hakuri da abun da zai fita daga bakina Maryam tana dauke da juna biyu, wanda scanning ne kawai ze tabbatar da adadin lokacin sa” wata zabura sukai gaba daya Abba har da faduwa yana kallon Doctor.

“Matsiyaci, annamimi, ni zaka kalla ka ce diyata nada juna biyu, to ubanwa yai mata? sai dai idan kai kai mata yanzu anan wajen, uban me ka kawota nan kana mata, amma idan ba haka ba tayaya za’a ce Maryam na da ciki ba dai a zuri’ata ba sai dai a taku.”

Ganin ya rikice Daddy ya ce “ya isa haka Alhaji mu tsaya mu fuskance shi sosai, sai muyi magana akan hakan.” Gaba daya jikin Abba rawa yake ga koshi ga kwanan yunwa idan wannan abu ya tabbata ai ya kade har ganyen shi.

Yadda ya ke aibata yaran mutane yadda ya ke cin zafin yaran mutane yanai musu mummunan alkaba’i ace haka ta kasance da zuri’ar sa idan bacci ya ke kar Allah ya sa ya farka daga wannan mummunan mafarkin.

Result din ya mika musu wanda Daddy ne ya karba ya karanta hannunsa rawa ya ke saboda tsananin tashin hankali “dama haka ta ke haka ta ke Alhaji? Shi ne da zaka caka mun ita, to Allah ya tonama asiri.”

Jikin Abba na rawa ya karbi takardar ya karanta haba wata zabura yai yai wani tsalle ya dira gaban Maryam ya shake ta yana duka ko ta ina da hanzari sukai kansa saboda ceto rayuwarta.



******************


Sun isa asibiti suna zuwa akai dakin yan bari da ita, amma alhamdulillah! cikin be zube ba yaso dai fita dan ta zubar da jini sosai sanadiyyar hakan yasa aka bata gado a dakin hutu.

Hankalinsa ya kwanta sosai yai hamdala dan cikin nan jinsa ya ke kamar ransa, ya tabbatar da cewa Indo alheri ce a gareshi tun da ya aureta yake ganin budi da cigaba a rayuwarsa ga shi silarta ze samun sanyin idaniyarsa. 

Sai sannan ya tuna ya kira Maimuna a waya ya sanar mata Umman ta na asibiti, awa daya bai cika ba suka isa ita da Bello hankalinta duk ya tashi amma ganin komai da sauki bacci ma ta ke abunta hankalin ta ya kwanta.

Sai dare sannan suka tafi saboda ba’a shi ga dakin sai dai ta taga saboda suna shirye shiyen tafiya saura kawan hudu su daga zuwa Malaysia, gaba daya Maimuna kewar Ummanta ta ke musamman da ya kasance tana da ciki.

Haule ce gaban Malam ya gyara zama “lallai Haule idon ki kenan, tun da nai miki aiki yarki ta samu matsuguni a zuciyar Alhaji Ghali aure ya tabbata sai yau to me kuma kika zo yimun wato ta kwabe kenan?

To nima banda abun da zan miki saboda haka sawunki a likkafa ki tattara komatsan ki ki kara gaba tun kafin raina ya baci.” 

Kuka ta fashe da shi “haba Malam, ni na isa wallahi ana fara shirin bikin nan na fadi shi ne nai ta fama sai yanzu na warke.

Kuma na bawa Zuwaira kudade ta kawo ma harda kaya a cikin kayan lefen nan amma  kace bata kawo ma ba, wallahi Malam kasan ban taba saba ma alkawari ba.”

“Ni?” ya zaro ido “to tai miki karya tazo nan ta ce nai mata daurin baki akan ki saboda tana binki bashi tana so ta amshi kayan ta, tana so duk abun da ta ce miki kar ki musu ki bata kayan ta, haka mu kai da ita amma bata kawon komai ba sai ladan aikina da ta biyani.”

Kuka ta rushe da shi “na shi ga uku Malam Zuwaira ta cuce ni kasan ita tasa naje naiwa Malam sata har ya kamani yai mun saki daya ana hidimar bikin nan, duk wani abu dana mallaka wallahi tabi ta karbe ta saka ni a masifa ashe asiri tai mun ta cuceni.

Ita kanta yarinyar tun daga ran da aka kai ta ba ita ba labarin ta ko a waya bama samun ta, kuma duk wanda yaje sai a ce tana kasar waje abun ya dameni  wannan wane irin aure ne.”

Shiru yai jikin sa yai sanyi lakwas “tabbas akwai matsala kuma na tausaya miki, taci amanarki gaskiya saboda haka bari in miki istihara mugani” nan ya zube kaya ya fara aiki.

“Kai!” wata zabura yai saboda yadda kayan aikin nasa suka kama da wuta suna ci bal bal ba kakkautawa abun da ya daga hankalin sa kenan ya kalleta “akwai gagarumar matsala Haule tabbas………Baby chakwai ne kwance malele malele a kasa yana kunzuma ihu saboda bugun da Alhaji Ghali yai masa ihu ya ke yana kururuwar sai ya ga bayan Nauwara sai ya hallakata.
+

Ya rarrafa ya shi ga dakinsu ya gargasa jikinsa da ruwan zafi ya dau wanka ya cakare ya fito  duk da jikin nasa ba dadi haka ya fito ya shi ga mota yaja ta sai gidan bokansa.

Yana zuwa ya fara yi masa kirari “gaisheka shugaban bokayen duniya, mugu shugaban mugaye, baka san tausayi ba bare imani, gaisuwa da jinjina ga aljani dundurus.”

Hhhhhhhhhh! “shege shu’umi dan iskan namiji me sufar mata, nasan duk abun da ke ta fe da kai, hhhhhhh! waye Alhaji Ghali? da ka ce a batar da shi daga duniya sun yi sallama da rayuwa har abada.”

“A’a boka inasan sa gaskiya har yanzu, amma ina so na dau fansa akan wannan shegiyar yarinyar dana ga ya fara kulawa, banaso ya kara kallonta da sunan so har abada.”

Hhhhhhh! “an gama bukatar ka zata biya, amma ya zama na cewa kana nemanta ta baya, wannan ka dai shi ne mafita zaka mallakeshi ka din ga nemanta ta dubura, hakan zesa sunan ka ya kara fantsama a duniya.

Sannan ga wannan ya bashi wani magani ka barbada masa a abinci ka gama mallake shi sai yarda kai da shi, ka tabbatar ya ci abincin hakan shi ne mafita ba Ghali ba wani namiji ko mace anyi angama.”

Godiya yai ya ajiye masa kudade masu yawa ya dawo sai da ya tsaya yayo musu take away mai rai da lafiya sannan ya nufi gida bayan ya barbade abincin da maganin.

Yana zaune a parlour yayi wanka yayi kyau kamar wata mace yadda ya fente fuska da kwalliya kafa da hannu duk ya jera gwala gwalai.

Alhaji Ghali ne ya shi go kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki tunaninsa wanda zai zauna da ita dan yasan akwai bala’i tsakaninsa da Baby Chakwai.

Yana tura kofar parlour din ya ji a bude cikin tashin hankali ya shi ga, sai mai Baby ya hango zaune yaci ado kamar wani dawisu gaba daya ya susuce kansa ya kwance yama rasa mai zai yi, duk inda rashin nutsuwa ta ke ya gama shigarsa dan ba abun da ya ke so a yanzu sama da su keba da Baby ya bashi hakuri amma yana tsoro.

Bai gama shan mamaki ba sai da Baby Chakwai ya dako tsalle ya makalkale shi ya ringa yi masa wani salo da ya gama rikita shi ya susuce ya kankame Baby Chakwai yana wani numfashi yana sheshsheka.

STORY CONTINUES BELOW


A hankali ganin ya gama rikita shi ya fita daga hankalin sa ya ture shi ya kusa faduwa, “ni zaka wulakanta akan waccen jakar?” “kayi hakuri Baby bata da lafiya ne rashin kwanan da bakai ba na afka mata nai mata kaca kaca da kana nan mai zan da ita.”

Wani tukukin kishi ya taso masa amma ya danne “shi ke nan muje kaci abinci” cikin rawar jiki da jin dadi ya zauna ya fara cin abinci yana kallon Baby Chakwai shi ko sai wani lankwasa ya ke da karairaya gaba daya ya rikita Alhaji Ghali.

Yana gamawa suka zube a wajen dan yau ko dakin basu samu damar shi ga ba suka yi iskancin su san ransu, sai karfe uku sannan ya kyale shi hankalin sa ne ya tashi saboda tunawa da yai da Nauwara baya so sirrin su ya fita ko kadan.

“Baby akwai matsala yarinyar nan tana asibiti kuma kasan idan ta furta wani abu za’a samu matsala” sai sannan yai wannan tunanin shi ma da sauri ya ce “Alhaji tashi maza muje mu dakkota likitanka ya din ga zuwa yana dubata har ta warke.”

Da hanzari suka nufi asibitin zuwan su yai daidai da farkowar ta, abun ya bawa Doctor mamaki har ya fara tsoron shiru bai dawoba kar ya dora masa wahala amma ganinsa hankalin sa ya kwanta.

Suka shi ga ta farka Alhaji Ghali ya ce zasu yafi da ita Doctor ya ce bata warke ba, fafur ya ce sai sun tafi kuka ta ke saboda tunanin bala’in da zata kuma tsunduma rayuwarta a ciki.
2

Ina ma basu zo ba har ta farka da ba abun da zai sa ta gudu tabar asibitin gwara ta koma cikin talaucin da ta taso ta rayu a cikin irin rayuwar da ta taso.

Haka ya kamata ya kai ta har mota suka koma gida, bayan sati biyu tana kwance dan yanzu abun da sauki Alhaji ya koma kasuwa, shi kuma Baby Chakwai kullum samari ya ke kawo wa masu jini a jika da zarar Alhaji ya fita shi ya sa yanzu ta samu dan sa’ida.

Da safe tana kwance tana bacci taji an bude kofa hankalin ta yai masifar tashi ta bude idon ta ras ta sauke su akan Baby Chakwai ihu ta saka ya toshe mata baki.

“Ke dallah rufe mun baki abun da nakeso dake ki bani hadin kai muyi komai cikin kwanciyar hankali,” ihu ta zunduma ya dalla mata mari sai da bakin ta ya fashe, haka yai mata fyade ta baya wanda jini ya din ga kwarara saboda yadda ya sa mata karfi.
2

Shi ko ihu ya ke kamar wani zautacce dadin hakan ya ke ji sosai, saboda sabuwa ce shi ya farke hanyar bai taba jin dadi da gamsuwa ba sai yau, nan da nan wata muguwar soyayyarta ta kamashi san da ya nutsu ya gane ta sume.

Hankalin sa yai masifar tashi da sauri ya kira likitansu yazo sai da yai mata dinki, ya ce masa “haba Alhaji Chakwai bai kamata kasawa mace karfi ba ko namiji ai ba kai masa haka ba balle mace dole kayi hakuri har ta warke.”

Yayiwa likita godiya ya raka shi ya dawo ya gyara dakin sannan ya koma parlour yana kallo, dan yanzu bashi da bukatar wani namiji kuma tun da ya samu inda zai din ga sauke gajiya ga Alhaji Ghali sarkin kwalafici mtsww! ya ja tsaki.

Sai yamma ya duba ta farka amma ta kasa tashi kuka ta ke tana tausayawa rayuwarta, duk wani musulmi na kwarai sai ya tausaya mata saboda halin da ta ke ciki dinki ta gaba ta baya.

Gaba daya Nauwara ta lalace ta kare ta fita hayyacinta, ko man da ta ke shafawa ba hali ina ma nutsuwar, mai ta samu mai ta mallaka a auren mai kudin mai ta tsinanawa rayuwarta, aure kusan shekara amma sam ya hanata ganin danginta. 

Ba wanda ke zuwa wajenta ba wanda ta ke gani abincin kirki ba samu ta ke ba, tun bata iya dafawa ba har ta koya ba abun da babu na jin dadin rayuwa a gidan, amma ita ba wanda ta ke samu daga wajen mijinta, kuka ta ke tana addu’a da neman taimako a wajen ubangiji.

A haka bacci ya dauke ta cike da tsananin yunwa bazata iya dafawa ba kuma bata da mai bata, tana bacci taji yana tashin ta ya bata abinci kamar mayunwaciya haka ta dakawa abincin wawa knocking yaji ya fita da gudu.


*******************



Lawan yana fita gidan Ummi ya nufa tana zaune a tsakar gida taji dirin motarsa ta kwashi gudu tai dakin ta ta rufe mtsww! yaja wani tsaki.

“Dallah malama ki fito bani da lafiya” hhhhhhh! “matsalarka kama mutu mana ni zakaiwa wayo, ka rainan hankali na fito ka jibgi banza to wallahi bazan fito ba dan iska kawai. 

Ka gama yawon naka zaka zo ka sauke jarabar taka akaina to bazan fito ba jarababbe” maganganunta sun gama bakanta masa rai har wani nishi ya ke saboda bacin rai.

“Ummi! Ummi! Ummi ki fito na ce miki!” tai masa banza “sai kayi kuma kanka akeji wai mahaukaci ya fada rijiya,” “ni kike gayawa haka ko? tom shi ke nan zan tafi amma ki sani ki tattare karikicen ki daga wannan dakin sati mai zuwa zan kawo amarya.”

Hhhhhhh! ayirirririiiiii Allah ya nuna mana tazo ta tsinci abun da muke tsinta a gidan, dan wannan kishiyar ba tawa bace ta waccen karuwar matar ta ka ce, ban da matsala tazo mu zauna ko da mai tazo daidai nake da ita wallahi.”

“Shegiya mahaukaciya kin manta haukan da ki kai a kawo Laila, to wallahi ba wasa na ke miki ba tun da baki da mutunci” ya sa kai ya fice da gudu ta fito tana zunduma “ihu wayyo Allah na shi ga ukuna.

Ina zan kai wannan tashin hankalin a duniya? Lawan kashe ni kakeso kayi saboda kasan ina da tsananin kishi musamman akan ka zaka din ga hukunta ni da kishiyoyi” ta fashe da kuka ta dakko katon kwado ta garkamawa dakin.

“Ita ma waccen tsinanniyar Allah yasa tai gaba ke nan, dan ban ga ta dawo ba karshe ya sallameta” tana zaune tana ta saka da warwara ta figi mayafi tai gaba dan bata ga ta zama ba.

Lawan na fita yaiwa wata tsohuwar karuwarsa waya Mami ya ce su hadu a hotel (center for excellency) ya wuce ya zauna yana jiranta, awa daya tazo suka baje a dakin kwanan su uku suna budurin su tana jinyarsa dan ya bude bakin aljihu.
2

Kwanan sa biyar Hajiya Sanlatous tai masa waya tafa dawo bai wata-wata ba ya shirya ya fita daga hotel din ya nufi gidan Hajiya Santalous.

Suka sha hirar su ta yaushe gamo, “yauwa Lawan ina so ka gaya mun ya maganar auren mu?” yai wani murmushi mai cike da jin dadi “tabbas aure ba fashi bana magana biyu insha Allah jibi ba fashi za’ a daura aure.”

Wani farin ciki ya ziyarceta “kai amma Lawan ka burgeni kai cikakken namiji ne nasan kafi karfin gidan ka, Lawan gaskiya ba abun da zance ma sai godiya amma na gayama a gidan ka zan zauna.”

“Baki da matsala nama gayawa Ummi a gyara miki dakin sai ai fenti, amma sai dai ki maleji ciki da parlour ne sai ki maleji” “ba matsala sweety na ya ishemu zaman duniya dai” anan suka tsaida magana sukai sallama ya tafi a hanya Doctor Saudat ta hango motarsa.

Da ma ta kira shi ta kira ya dena daga wayarta, tun randa ya baro gidan bai kara komawa ba, da hanzari ta juya akalar motar tasa ta bishi zuwa inda ya nufa, ta kirawo yan dabanta ta sanar musu suyi ready zata nemesu.

Yana tafiya Laila ta fado masa fasa komawa hotel din yai ya juya akalar motarsa zuwa gidan su Laila ta rufa masa baya.




*To fans maji magani auren Hajiya Santalous da Lawan, zuwan sa gidan su Laila duk mai zai biy bay,a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *