TAWA TA SAMENI CHAPTER 32 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
Www.bankinhausanovels.com.ng
Mun tsaya
yaynmu ya shigo kaina a kasa na dan zamo daga kan
kujerar nace ina kwana?kusa dani ya zauna sannan
yace Ify ya jikinki?babu inda yake miki ciwo? na kara
kasa a kaina nace babu na mike na gabatar mashi da
break ya gama ya fita na kira Mami a waya nace mami
Allah ya isa tsakanina dake, tana dariya tace kedai
gaya min komai ya wakana?nace kindai sa na sha
wuya sosai gashi duk naji ciwo Mami tace Allah sarki Iman an shiga kwaryar manya ynxu sai ki dage jan
hankali da kwalliya ki kula da abinda ya fiso ki dinga
jan hankalinshi dasu wato na jikinki duk wannan abun
da girman kan nasa sauke su zaiyi nace na gode mami
bani da kudi amma zan ma babana waya sai in aiko maki mukayi sallama.
Yauma can ya umarceni na kai mishi tea din shi na
juya zan dawo sai yace ina zaki nace daki na kwanta
yace naje na rufe kofa na dawo,duk da tsoron
wahalar
da na sha sai da na dawo na zauna kan kafet sai da ya
gama komai irin su shafai da wuturi ya sha lipton
sannan yace zo sarkin yan tsoro babu abinda za maki
naga sai wani dari-dari kike yi na nufi gurinshi yace ki
cire komanki ki aje bana kwana da matata da kaya ai
kin gane ko?na rasa yanda zanyi ni dai gsky ba zan lya
yanda yake so ba baya ya juyamin ina nan tsaye ya
juyo to jeki tunda ba zaki bi umarni na ba cikin kunya
na soma cire kayana yanda yake son ganina haka na
tsaya yayi murmushi idonshi a kirjina yace to zo nan
honey mu kwanta a raina nace namiji bashi da kunya
tsam ya rungumeni ya bude rigar barcinshi dama mai
budadden kirji ce ya sani cikin jikinshi hannuwanshi
duka biyun suna zagaye a kirjina ya kama maman dina
ya cika hannuwa ya ja bargo ya rufemu,baimin
komai
ba baccin mu muka yi mai dadi,kwana uku bai min
komai ba sai dai yana son nayi zir inzo gunshi shi kuma
ya sani cikin jikinshi duk da ban sani ba amma na
fahimci Anty Mimi da yaynmu ynxu basa Zaman lIfy ina
ganin tun ranar da ta gane dakinahi nake kwana ko ma
ita tayi ma Haj Yaya waya tace yaynmu ya juya mata
baya saboda ni ranar juma’a misalin sha biyu na gama
abinci rana nayi wanka riga da wando nasa na jeans
rigar yar karama samanta budadde dan haka albarkatun
kirjina duk sun fito ta wuya gashina na kamashi na
daure shi da ribbon kalar rigar ni kaina na san nayi kyau
kamar wata baby musamman ma da yake gashin nawa
gefe na kama shi,yayanmu ya shigo da sallama ina
kwance kan doguwar kujera ina kallon fashion TV na
dubeshi yana dauke da daddy na mike na mishi
sannu
da zuwa na amshi daddy sai kallon suturata yake yi ya
zauna a kan kujera ni kuma na zauna kan kafet…
Nace inkawo maka abinci ko sai ka dawo daga
masallaci?yace kwantar da daddy din kan waccan
kujerar kizo in fadi maki,nayi yanda ya ce na je na
durkusa a gabanshi na dan dafa hannuwana a kasa
yanda na san zai ga abinda ya fi so ban ankara ba
saidai jin hannunshi nayi a gurin yace ina son irin
wannan kwalliyar ki dinga yi min,ni kadai nace to ya
jawoni zuwa jikinshi harshensshi ya dora kan lebena
idonshi na kallon nawa sai ya daure fuska ya daka min
tsawa ya ce ke dagani nan na tsorata na sake juyowa
ina dubanshi yace in daga shi kuma yaki sakina Sai
naga yayi murmushi gami da kissing din idona yace yi
hakuri na tsorata ki ko?idonki yana burgeni in kin
tsorata sai ga harshenshi a bakina,wata soyayya ya
shiga gwadamin mai ban mamaki sam na manta a
wacce duniya nake dukan kofa da mukaji ne ya dawo
damu cikin hayyacinmu ya isa gurin kofar muryarshi a
sarke yake fadin wanene?muryar Haj Yaya na jiyo tana
cewa bude ka gani,da sauri na tashi daga inda nake
kwance jkina ba kqgari na nufi cikin bedrum, Abaya na
dakko dama na aje ta akan akwati saboda kayan da na
sa in wani bakon yazo sai na saka na rufo gyale tana
tsaye a kofar falona tana fadin da ranar Allah
maimakon a ce ynxu kana shirin tfy masallaci kai mai
mata ka shige daki yanda uwarta ta shanye ubanka
itama haka take so ta shanyeka,ta dubeni ke kuma ina
son ki rubuta ki ajiye sai naga bayanki sai kin bar gidan
nan ko kuna tsafi da bakin dodo ni sai naga karshen
uwarki Habiba, ta dubi dakin tace an cika daki da kayan
Allah ya isa yaynmu dake tsaye yace haba hajiyata ki
daina wannan zancen mana tace ba laifinka bane na
san aikin asiri ne mukomin dan can ka dunga kawo
minshi dan kar shima a asirce shi, ya mika mata ta
juya a fusace na sunkuya na kifa kaina a kan
kujera sai
kuka ya subuce min sai ji nayi yaynmu yazo ya mikar
dani kiyi hakuri kinji?kar ki tsani Hajiyata wata rana
zata daina kuma bana so ki rike abin da tace miki duk
bacin raine, ba abinda zatayi maki wanda Allah bai
maki ba,batun barin gida kuma Allah ne ya hada mu ba
mai rabamu ko sai Allah? na daga kai alamar eh,ya fita
na dau wata karamar kula na cika na nufi dakin Anty
Mimi dama a dari-dari naje,ta dubeni fita da abincinki
ba zan ciba uwar jaraba an saba da bin maza shi yasa
har da rana an saka miji a daki,ki fita hanyar yarona,
Anty Mimi tace Allah Haj harda shi da ya daure mata
fuskata da bata isa taje inda yake ba,Haj tace kar kiga
laifin mijinki Mimi bar aikin asiri ai ba a hayyacinsa
yake ba, ta juya ta dubeni to uban me kike jira? nace
ba zan ci ba basai ki fice min ba.Kan madubi
na kifa
kaina ina kuka wato su gani suke na like mashi ne ni
tunda ma nake a gidan sau daya wani abu ya taba
shiga tsakaninmu ko dazun ba abinda suke nufi mukeyi
ba, banji shigowar shi ba sai kamshin turaren shi naji
da sauri na juya na goge hawayena yace Iman kuka
ko? na kago murmushi nace ba kuka nakeyi ba ya iso
ya rungume ni ki ban aron darduma in je masallaci
nawa duk suna gurin wanki, kuma ki daina kuka haka
bana son ganin fararen idanuwanki sun koma ja kinji?
nace to na dakko mishi sallaya sabuwa na tuno duk
juma’a in Allah zai je masallaci ya kan shigo dakin
mama ita kuma sai ta dauki turare ta fesa mishi gami
da mishi rakiya bakin kofa nan nima na dauki turare na
fesa mashi yace nagode na mika mashi sallayar ya amsa na biyo shi har bakin kofa ya juyo me
HMMM LABARI FA NATA TAFIYA SHIN KOYA ZATACI GABA DA KAYAWA KUDAI KUCI GABA DA KASANCEWA DAMU A KODA YAUSHE WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NG