UNCLE NE CHAPTER 10 BY NIMCYLUV
Www.bankinhausanovels.com.ng
A gsky lamarin aƙwai abun dubawa,ina yare na haifi ɗa a kirasa da shege,nikam ba zan iya wannan ɗan yan aikin ba,cin amana ido biyu”zubewa nayi a ƙasa tare da dafa ƙafafunsa ina kuka kamar raina zai fita nace “ka taimake ni,kayi min rai babu wanda zan iya tunkara da buƙata ta sai kai,kai ne ka cancanta da kazama uba ga ɗan da zan haifa,bana da wani ƙata kuma burina bai huce ɗan da zan haifa ya samu kyakkyawar mu’amala a wajan Jalal ba,a yanzu burina bai huce na sama yarinya mace ma wacce zan haɗa ta Jalal domin ya zama garkuwa gareta,ina da tabbacin bazai taɓa bari jinina ya hulaƙanta ba sai iya rasa komai akan ya rasa ɗan dana haifa,kaga idan har Jalal na raye Lamir bazai taɓa samun nasarar cutar da ita ko shi ba,dan Allah ka taimaka min Please” na ƙare
maganar ina ƙara sautin kuka na,shuru Alhaji khamal yay,ban san mene yake tunani ba sai kawai naji yace ya “amince amma bisa sharaɗi guda”da sauri nace masa “sharaɗin mene?” Kallonta yaga da gaske take buƙatar abinda take mgn shi gaba ɗaya abun kamar almara,sai kuma yace “idan har kin samu yarinya mace dole ne ki haɗa auranta da Jalal,domin kin san idan ba shi ba,babu yadda za’ai wani ya AURETA musamman idan aka tabbatar shegiya ce…,”shuru yay yana jin kalmar nayi masa zafi a ransa kafin ya ɗura da “idan kuma namiji aka haifa dole ki bawa Jalal riƙon sa domin ni bazan iya ba”banyi tunanin komai ba nace na amince,shuru Mummy tayi da bada labarin idanun na janyewa wata farar kumfa ta fara fita daga cikin bakinta alamar dafara mutuwa tazo gangara, Jalal rasa abin cewa yay sai kallon Nihila yake wacce take ta zabga kuka tare da ihu Mameey ta riƙe ta,runtsa idanunsa yayi zuciyarsa nayi masa zafi komai na kansa ya kunce yana rasa tudun dafawa,da sauri ya buɗe idanunsa sabida wata miƙa da Mummy tayi ta ƙanƙame Jalal,da sauri ya riƙe ta idanunsa ya kaɗa yay jajirrr,cikin sarƙewar numfashi Mummy tace “tun daga wannan ranar muka fara mu’amala da Alhaji khamal,idan ba zaka manta ba ina ce maka zani asibiti to a zahirin gsky bawai asibitin nake zuwa ba, lokacin dana fahimci ina juna biyu sai na sanarwa da Alh khamal kuma tun daga ranar na ɗauke ƙafata ban ƙara zuwa inda yake ba kamar yadda shima bai neme ni ba,cikina yana da wata baƙwai nayi scanning aka tabbatar da mace zan haifa sbd murna sai da nayi sadaka,bayan haka da sati guda wata rana nace gida na samu Lamir a cikin bedroom yana faɗin _ni dai burina bai huce naga na samu kuɗi masu yawa wanda za’a dinga ƙwatance dani ba,shuru naji yayi kafin yace okey idan wannan ne babu matsala dama na taɓa gaya maka tana da ciki yanzu haka gaf take da haihuwa kuma naji ance mace zata haifa kaga abun yazo mana a dai-dai,ni kuma zanta jira har yarinyar ta girma wannan shine kawai_ bayan naji haka da sauri nabar gidan gabana na faɗuwa domin ban san wanne abu ya shiryawa ɗan ciki na ba,kullum cikin fargaba nake da zullumi haka dai naita addu’a ina neman tsari har na haifi baby a ranar dana haifeta ne kuma naje wajan boka domin ya ƙara rufe min bakinka sbd kada ka tambayi yaya akai na samu ciki bayan bamu taɓa tarayya dakai ba,bayan Jalal ya dawo a kuma airport mgnarsa ta farko inda yake cewa _dama za’a bani aurenta_ shi kaɗai ya tabbatar da cewa Jalal yana son baby kuma na ƙara godewa daya bani shi a matsayin ɗan ƴar uwata,tun kuma daga ranar na fara rashin lfy bana faɗawa komai koda naje asibiti aka shaida min Zcyarta ta kamu da ciwo banyi mamaki ba domin yadda damuwa tayi min yawa kullum cikin kuka nake da tunani nasan hakan zai iya faruwa dani” kallon Jalal tayi kafin ta kama hannunsa ta riƙe sannan ta kalli Nihila tayi mata alama da tazo da sauri ta zame jikinta daga na Mameey ta ƙarasa wajan gadon kusa da ita ta zauna,hannunta ta riƙe kana ta sanya cikin na Jalal ta haɗe hannayensu waje guda tace “Wannan amanace gareka ko bayan babu raina,ina fatan zaka ƙarasa cikamin burina ta hanyar auran Nihila,nasan zaka zama inuwarta zaka zame mata Garkuwa,zaka bata dukkan kulawan daya dace,ina da tabbacin ba zaka taɓa barinta tayi kuka ba,nasan ba zaka taɓa bari wata halitta ta cutar da ita ba indai kana raye,dan Allah dan Annabi Jalal ka auri Nihila ka zama nagartaccen miji gareta ina fatan zaka cikamin wannan burin nawa ka kareta daga sharrin maƙiyanmu” wata zuface ta shiga karyowa Abbou kansa ya shiga sarawa,abu goma da ashirin suka taro waje guda sukai masa yawa,da rashin asalin da yake dashi ko kuma da cin amanar da Mummy tayi masa?ko kuma da rashin mahaifiyar Jalal wanda rashinta yake damunsa a yanzu,wato wannan dalilin ya sanya Alhaji khamal yake ƙin haɗa idanu dashi, wannan dalilin yasa sanda yake masa da tasa buƙatar ya tsaya yana masa wani surutai akan hakan bai dace ba,ya tsaya zuwa wani lokaci,da sauri ya juya sbd jin abinda Mummy tace “Bana da bakin da zanyi maka mgn,sannan bana da bakin da zan nemi hafiyarka,amma tun a sali ban aureka domin ina sonka ba,haka kuma bana jin tsanarka a Zcyarta,dan Allah kaji tausayina ka yafemin nasan ni me laifi ce a GAREKU,amma babu yadda na iya garin ceton wasu rayukan nima na jefa kaina ga halaka,dan Allah Abbou Jalal ka yafe min kace ka yafemin kada na tafi lahira da haƙƙinka a kaina,yafiyarka nake nema” kasa cewa komai Abbou sai kuma ya ɗaga kai ya kalli Jalal shima kallonsa yay yana son yaji abinda zai ce,ganin bashi da niyyar magana yasa ya langwaɓar dakai tare da ɗan haɗe hannayensa alamar roƙo, ɗauke kai Abbou yay idanunsa na kawo ruwa yace “babu komai Allah ya yafe mana baki ɗaya Ubangiji ya baki lfy”Murmushi jin daɗi tayi kafin ta kalli Nihila tace “am so sorry my blood,na maki laifi na samar dake ta hanyar da bai dace ace an samu dukkan wata yarinya ko yaro ba,amma zanan ƙaddararki ne haka kuma Ubangiji ya nufa ta haka za kizo,ina neman alfarmarki da kiyafewa mahaifiyarki ko zata samu sauƙin tafiya lahira” cikin kuka Nihila ta riƙe hannun Mummy tace “dan Allah Mummy ki dana faɗin haka ni ba kiyimin komai ba,dan Allah ki tashi haka mutafi gida”ta ƙare maganar tana sakin wani sabon kuka,hannu Aryan yasa ya ɗauke ta daga jikin Mummy, numfashinta ne ya fara fita idan ya fita kuma baya dawowa cikin ƙasa da murya Jalal yace “fita da ita” jin haka yasa Nihila ta ƙara fasa wani kukan tana kiran sunan Mummy,hannun Jalal Mummy ta ƙara riƙe wa tace “idan Allah ya nufa mahaifiyarka na raye kuma Ubangiji ya ƙaddara saduwarku ina son ka nemar min yafiyarta”tana faɗin hakan ta fara miƙa idanunta ya shiga ƙafewa,da sauri Jalal ya shiga faɗin “La’ilaha illallah Muhammad Rasulullah S.w.a³” gaba ɗaya mutanan room ɗin suka shiga maimaita hakan lokacin hankalinta ya fara ficewa sai faɗin “Jalal ga Nihila,bobo Nihila ga baby nan” murza hannunta ya shiga yi yana ɗan ƙara sautin muryarsa cikin sarƙewar numfashi itama ta fara ambaton kalmar shahada kafin tace “Muhammad Rasulullah s.w.a..La’ilaha illallah..,” cak numfashinta ya tsaya yayinda computer itama tai shuru da kukan da take sai kuma wani gudan jini daya fita ta cikin hancinta,runtsa idanunsa yayi tare da kifa kansa a ƙirjin Mummy ya shiga sauke numfashi tare da sauke wasu tagwayen ajjiyar zcya, Mameey ce ta saka kuka ta kiran sunan Allah tare dayin sallati Abbou kallon Mummy yake yana ganin mutuwar kamar almara,gaba aka rasa mai ƙwaƙƙwaran mutsi a cikinsu, Jalal kowa har yanzu yana ƙwance jikin Mummy yana ta ajjiyar zcya,ganin babu wani lokaci yasa Abbou ya ƙarfafa zuciyarsa ya miƙe tsaye tare da ƙarasawa inda Jalal yake zaune ganin yadda ya ƙanƙame gawar Mummy yay a hankali ya saka hannu tare da kama Jalal ya miƙar dashi tsaye, idanunsa a rufe ya nufi hanyar ficewa daga room ɗin yana gaf da ficewa ya yanke jiki ya faɗi a wajan babu numfashi,da sauri Imran ya ƙarasu wajan Mameey kuma tayi waje da gudu tana ƙwalawa Dr kira,wasu likitoci ne wajan guda 4 suka fito lokaci guda kana sukai ɗakin da gudu ganin Jalal yashe a ƙasa yasa suka ƙamashi tare da ɗura sa a kan wani gadon daban, Abbou wani farin abu yasa ya rufe Mummy dashi bayan ya rufe mata idanunta,kallon Dr yay yace “kun gama komai zamu kaita gida ai mata suttura” Dr ya kalli Abbou cike da tausayi yace “eh zaku iya tafiya da ita,amma yallaɓai sai zuwa gobe” jinjina kai Abbou yay kana ya kalli yaran nasa a hankali kuma aka tura gawar Mummy zuwa waje har cikin ambulance aka sanya gawar kana Abbou ya shiga motarsa Imran ya zauna driver Aryan shima motarsa ya shiga ya ɗauki Mameey da Nihila suka marawa motar ambulance ɗin baya, Irfan kuma ya koma wajan Jalal.
Irfan yana shiga ward ɗin ya tarar har an ɗaurawa Jalal drip ga wani bandeji da aka saka masa a gefen ƙoshinsa sbd bigewar da yay lokacin daya faɗi har kansa ya fashe,waje ya samu ya zauna yana mai ƙarewar fuskar yayan nasa kallo,banda yana da zcyar imani ai da sai zcyarsa ta buga amma tunda ya aka fara wannan abun bai nuna wani abu ba sai yanzu da rasuwar Mummy ta bugasa da ƙasa, ajjiyar zcyar Irfan ya sauke yana ta tunanin abubuwa da yawa da suka dinga faruwa,yana zaunan yaji an buɗe ƙofa ganin Dr yasa ya ɗauke kansa, Dr na ƙara zuwa ya kalli Irfan yace “Madam tana shirin farkawa ya kamata ace da wata ko wani kusa da ita” miƙewa Irfan yay kana yace “babu damuwa za’a iya barinsa shi ɗaya ko?” Dr yace “eh babu damuwa” bayan Dr yabi har zuwa room ɗin da aka ƙwantar da Jalilerh,tana ƙwance sai juya kanta take tana sauke numfashi tare dafe kanta,tsayawa yay a kanta yana mai nazarin halinda take ciki,ganin tsaiwar nada yawa yasa a hankali yaja kujera ya zauna kana ya ɗauki wayarsa ya shiga dannawa,kai tsaye I.G ya shiga ya ɗauki photon Jalal wanda ya ɗauka shida Mummy tana Murmushi kana yay sign akan photon ya rubuta R.I.P Mummy,sai kuma wasu sauran baya nan,kana yay posting,yana gamawa ya shiga twitter nan ma yay posting kusan gaba ɗayansu babu wanda yake facebook da whatsapp shiyasa daga nan ya kashe datar wayar ya shiga istigifari a ransa yana mai nemawa Mummy sauƙi wajan Ubangiji..
Tun kafin su isa gidan labari yaje wajansu Mama nan ta ƙara rikicewa ta shiga kuke kamar ranta zai fita,a haka har suka samu Mama nan aka sanya gawar Mama cikin part ɗin Abbou ana shiga matan maƙota suka fara zuwa aka shiga yiwa Mummy suttura akaci sa’a babu kitso a kanta,da sauri aka fara shiryata sbd magrib daya tawo kai,bayan an kammala shiryata Mameey taje wajan Abbou da muryarta da baya fita tace “ba za’a kira Jalal ba?haka za’a kaita?” Kallonta kawai sai kuma yace “shima yana ta kansa ne,idan kun kammala bari mu ɗauke ta” tace “an kammala daman ku ake jira” baice komai ba ya fita can ya suka shigo shida Aryan da Imran sai kuma Alhaji khamal, Lamir yazo Abbou yace “kada ka sake naga hannunka a gawar matata” fita yay daga gidan gaba ɗaya haka aka sallaci Mummy aka kaita gidanta na gsky, Nihila kowa tayi suma yakai uku data farka taga gawar Mummy ko taji ana maganar sai ta ƙara ficewa daga hayyacinta,a haka Abbou yay mata allurar bacci tana surutai..
Misalin 8 na dare a can asibiti Irfan yana can tare da marasa lfy haka yay ta zirga-zirga daga wajan Jalal zuwa wajan Jalilerh,yanzu ma yana zaune gaban gadon Jalilerh ta fara mutsi kafin a hankali ta ɗan fara shura ƙafafunta miƙewa yay ganin kamar ta farka a hankali kuma yaji tana surutai kasa kunne yay yaji tana faɗin “Uncle… Uncle..kai na…ciwo…zai fashe…,”sai kuma yaji ta fasa ihu da ƙarfi tace “Uncle wayyo za muyi accident” a dai-dai lokacin shima Jalal ya mutsa ya shiga buɗe idanunsa a hankali amma ko mutsa kansa ya kasa sbd yadda ya kejin kansa yana sara masa da ƙarfin gaske,bayar da idanunsa yay ya rufe da sauri yana mai danne saitin zcyarsa sbd ihun Jalilerh daya jiyo,sai kuma yaji an buɗe ƙofa da gudu an shigo kafin yay wani tunani yaji ta faɗo kansa tana fasa ihu tare da ƙanƙamesa ta shiga faɗin “Uncle please wake up…dan Allah ka tashi..”kasa mutsawa yay sai hannunsa ɗaya ɗaga a hankali ya ɗura a bayanta ya rungome yana sauke numfashi cikin kuka ta kifa kanta a fuskarsa ta shiga taɓa wajan da yake masa ciwo kafin kuma a hankali ta ɗura lips ɗinta saman goshinsa tana sakin wani sabon kukan…
Jalal jin kukan Jalilerh yake har ƙahon zucyarsa,gashi yay try na buɗe idanunsa ya kasa bare har yay tunanin mutsa jikinsa ya lallasheta,bisa dole ya ƙara maida idanunsa da basu gama buɗewa ba ya rufe ruff yana sauke ajjiyar zcy da sauri da sauri,hakan Jalilerh ta ƙara rikicewa ta shiga rera kuka tana jijjiga Jalal wanda bai ma san abinda take masa sai dai duk ihunta guda yana tafiya ne da bugun zcyarsa da ace kuma zata fahimci hakan da bata tsaya tana masa kuka akai ba,domin kukanta ma wata azaba ce ta daban a cikin ransa,ji yake gaba ɗaya duniyar tayi masa zafi kansa yay masa nauyi,har yanzu ganin abun yake kamar a mafarki wai Mummy ta rasu?da gaske bata raye?shikenan yanzu bashi da wata uwa da zai kalla ya kirata da sunan Mummy,bashi da kowa sai Abbou’nsa, innalillahi wa’inna ilaihir raji’un,kawai yake maimaita wa a cikin zcyarsa,sai kuma a lokacin ya tuna da Nihila runtsa idanunsa yayi da ƙarfi sbd wani bugu da zcyrsa tayi masa,tayaya zai iya zama da ƙanwarsa a matsayin matarsa?tayaya zai kula da haƙƙoƙinta sa zasu rataya a wuyansa?a ɗauka lafiyarsa ƙalau baya jin zai iya tarayya da Nihila a matsayin matarsa,mene yasa Mummy ta ɗura masa wannan abun mai girma?mene yasa ta saka shi cikin tsaka mai wahala?tasan cewa koda bai auri Nihila tana da tabbacin zai kula da lafiyar,iliminta,komai nata zai zame mata Garkuwar da a kullum take faɗa,zai tsaya ya kula da ita sai inda ƙarfin sa ya tsaya,koda zai shiga wani halin indai tana lafiya zai iya jure koma mene amma mene yasa lalle dole saiya AURETA ta zama mata a wajansa?haka yayta surutai a ransa babu wanda yasan me yake faɗa sai ajjiyar zcyar da yake saukewa akai akai,a hankali wani Dr ya ɗauki injection kana ya nufi wajan Jalilerh da ita,duk akan idanun Irfan wanda yake tsaye ya harɗe hannayen sa yana kallon ikon Allah,yadda ta kifa kanta a saman ƙirjinsa yasa bata san abinda Dr ke aikatawa ba kuka kawai take tana kiran “Uncle… please wake up”a haka ya samu tsira mata injection ɗin a kai ɗinta wacce ta baiyana sabida rigar asibitin da aka saka mata iyakarta guiwa,wani ihu ta tsala tare da ƙanƙame Jalal tana sakin wani sabon kukan,shi wata muryar shagwaɓa ta manna lips ɗinta a faffaɗan ƙirjinsa tare da sakar masa cizo, sbd tsaɓar azabar da taji ta allurar,taune lips Jalal yay sbd zafin cizon da yaji har ransa amma still bai mutsa ba,5minutes left yaji saukar numfashinta a ƙirjinsa hakan ya tabbatar masa da bacci ne ya ɗauke ta,sai kuma a lokacin shima ya samu kuzari ya ƙarfafa zuciyarsa ya shiga buɗe idanunsa a hankali kamar mai tsoran buɗe idanunsa daya buɗe yaga haske sai ya bayar ya rufe a haka harya samu damar buɗe idanunsa samar drip ɗin da aka maƙala masa,cikin ransa yake ƙara karanta addu’ar duk da yazo masa,a hankali kuma ya juya gadon da aka ƙwantar da Mummy da sauri ya ɗauke idanunsa sai kuma ya fara ƙoƙarin tashi zaune amma ya kasa sbd gaba ɗaya babu wani kuzari a tare dashi gaba ɗaya ya zama very weak,kansa ya shiga girgiza wa wanda ya keji kamar zai faɗi ƙasa sbd a zaba,hakan yasa Jalilerh dake jikinsa tayi saurin firgita sbd gaba ɗaya a tsorace tayi baccin,cikin baccin ta Turi baki gaba sai kuma ta kwaɓe fuska cikin ƙasa da murya tace “Uncle… Uncle naaaaaa”da idanunsa kawai yake kallonta ko ƙiftawa ya kasa yi,sbd yadda yaga ta zama exactly ƙaramar yarinya wacce bata huce 15yrs ɗin nan ba, lips ɗinta wanda ya jiƙe da hawaye da kuma yawo yay jajirrr sbd taunesa da take da kuma yawan kukan da tayi yayi,da sauri kuma ya janye idanunsa daga kanta, numfashi ya sauke kafin ya kalli agogon warist ɗin yaga lokacin har anyi issha’i,waro idanunsa waje yay duk da cewa baya cikin nutsuwar sa yay missed sallolin amma sai da gabansa ya faɗi, turo ƙofar da akai yasa ya buɗe gajiyayyun idanunsa ya ɗura su a ƙofar domin ganin mai shigowa,sai a lokacin yaga Irfan tsaye yana kallon su,da sauri Irfan ya ɗauke idanunsa sbd kallon da yaga yayan nasa yana masa,shima Jalal ɗauke idanunsa yayi a dai-dai lokaci ne kuma Aryan shida Mama suka shigo cikin room ɗin, Mama na gaba Aryan na bayanta hannunsa riƙe da basket ɗin dinner,kallo guda yay masu ya ɗauke kai Aryan kam kasa ɗauke idanunsa yay daga kan Jalilerh wacce tayi ƙwance jikin Jalal tana bacci hankali ƙwance gaba ɗaya ta nan naɗe ƙafafuwan ta a jikinsa sbd tsayin a.c dake ratsa ta gashin kanta ya baje saman ƙirjin Jalal,sai ta zama kamar wata ƴar baby komai yay mata ƙyau, ɗauke kanta yay yana jin yadda zcyarsa keyi masa zafi da kuma radaɗi, Mama ce nemi waje ta zauna kusa Jalal sai Irfan yace “bari nai Sallah na dawo”kafin ya fita Jalal yay gyarany Murya tare da kallon Irfan,ganin haka yasa Irfan tsayawa tare dayin baya kaɗan,kallon Mama sai kuma ya kalli Jalilerh kamar bai son magana Murya can ƙasa yace “Nima zanyi sallar” Mama dai na zauna tayi jigum tana kallon jikan nata wanda a yau kaminsa suka fitowa sak dana mahaifiyarsa,duk kallon da taka masa yana ji a jikinsa amma ko inda take bai kalla ba,ya shiga ƙoƙarin janye Jalilerh daga jikinsa a hankali sbd bai son ta farka yanzu, Aryan ne ya matso yace “can i help you?” Kafin Jalal yay magana Aryan ya miƙa hannu zai ɗauki Jalilerh Mama tayi saurin faɗin “mene kuma wannan Arwan?a’a Wlh babu ruwana mene zaka ɗauki mace kamar wata muharramakar?ko daman baka da kunya sam ina lura dakai a’a Wlh wannan ɗabi’ar ya hudawan ba dani ba sam³,ohhh³ zamani kenan kawai kai tsakaninka da Allah saika ɗauke ta?yooo ko matarka ce ai kaji kunyar idanuwan nan nawa da suke kallon ka” haɗe fuska Aryan yay kana yace “uhm she’s my wife to….,” Tarin da Jalal yay yasa yay saurin yin shuru yana kallon sa,shikam ko inda yake bai kalla ba ya jajirce ya miƙe tsaye yana gyarawa Jalilerh kwanciya, Irfan ne yace “yaya daka fara cin abinci babu komai cikinka ya” bai kallesa ba sai fesar da iska da yayi daga bakinsa kafin yace “i want to take a shower” “ok” Irfan yace yana shigewa bathroom warm water ya haɗa masa cikin Jacuzzi kana ya dawo yace “You can enter” a hankali kuma cikin nutsuwar data gama ratsa jikinsa ya nufi bathroom ɗin,yana shiga Aryan ya matsa jikin gadon tare da zama saitin kan Jalilerh ya ƙura mata ido yana kallon innocent face ɗinta wacce take cike da ƙuruciya,sosai yaga tayi masa ƙyau cikin kayan marasa lfiyan har wani lumshe idanunsa yake,ga yadda gashin idanunsa yay zara-zara yay ƙwance saman idanunta,a hankali kuma ya kama hannunta yana ɗan murza kaɗan kamar wacce take gani cikin bacci ta fara ƙoƙarin zame hannunta cikin ƙunƙuni kuma tace “don’t touch me” Mama kam salati ta saka kafin tace “iskanci ƙarara ya jama’ar Allah,wannan wacce lukutar masifa ce, ahhh haff bashi yasa nake cewa kuyi auran ana ganin kamar ta kura maku nake ko?to ai ga irinta nan Wlh babu ruwana kai da Muhammadu domin ƴar rainonsa ce tsaf zai rufe idanunsa ya maka ka a court tunda kaji ƙishin² zaɓen yay ƙyau,mukam babu da kuɗin jaya yayya dashi”firgita Jalilerh tayi sbd yadda Mama take rakarkatu zance hakan yasa ta kwaɓe fuska ta saka kuka duk a cikin baccin,sai lokacin Irfan yay magana dake shima mgn bai damesa ba yace “can you shut up or not?haba sai surutai ba kiga marasa lafiya bane ga kuma halin da muke ciki” kuka Mama ta fasa tace “shkknan zageni tasss Urfan,yanzu haka da Dakta zai dobani Nima zai iya bani gadon Wlh,sbd bana son shiga damuwa na biyo wannan sakaran zuwa asibiti ko naji daɗi idan naga Jalalu amma shine zaka ce mutuwar ƴarta bata dame ni,Wlh duk wanda zai ji mutuwar nan a baya nake babu komai Allah dai zai saka min”shi dai yana tsaye bai ƙara magana ba.
Jalal na shiga bathroom ɗin ya tsaya gaban makeken madubin dake maƙale a jikin bathroom ɗin a hankali kuma ya zare rigar dake jikinsa tare da zame boxer jikinsa daman alrdy an cire wandon shaddar,kansa ya ƙurawa idanu ta cikin madubin yana mamakin yadda lokacin guda ya zabge ya faɗa idanunsa suka ƙara fitowa ga wani fari daya ƙara kamar jini zai zoba jikinsa,gaba ɗaya kyakkyawar sumar kansa ta hargitse,a hankali ya sauke ganinsa zuwa mararsa da sauri ya ware manyan idanunsa sbd ganin abinda bai taɓa gani ba, dick ɗinsa ce ta miƙe tayi samɓal ga wasu jijiyoyi da suka fito a jikinta,kamar a mafarki haka yake ganin abun hannunsa ya miƙa tare da kamawa gam cikin wani mmkin yaji tana harbawa,kasa ɗauke hannunsa sbd wani yarrr da yaji a jikinsa da sauri ya zame hannunsa yana ƙara ganin yadda take ƙara girma da kumbura abin har mmki yake bashi, ko da hakan na nufin ya samu lfya shima zai iya samu kyawawan kids masu albarka kamar kowa? ɗauke tunaninsa da yay daga haka domin abinda yake tunanin ba mai sauƙi bane,domin result nawa ya tabbatar masa cewa mazai taɓa iya tarayya da wata mace ba,jikinsa yaja zuwa Jacuzzi kana ya shiga ƙasa jikinsa sosai sai da yaji jikin ta warware masa sannan yay wanka ya brush ya ɗaura alwala,yana tsaye yana tsane kansa dake ɗigar ruwa yaji ana knowking ƙofar,sosai yaji amma ya kasa zuwa wajan sai can ya nufi wajan ƙofar sanye towel buɗewa yay, Irfan ne ya miƙo masa kaya ya amsa sannan ya mayar da ƙofar ya rufe, Brown ɗin jallabiya ce sai boxer da kuma wando 3gauter duk sabbi,sakawa yay kuma sosai kalan jallabiyan ya ƙara haska farar fatarsa,ga yadda gashin kansa ya cikurkuɗen sai ya zama kamar wani balarabe,a haka ya buɗe ƙofar ya fita, lokacin Aryan baya ɗakin sai Mama da kuma Irfan wanda ya shimfiɗa ƙatuwar dadduma mai taushi a tsakiyar room ɗin,wajan Daddumar ya nufa yana zuwa Irfan ya ƙarasa sallar magrib da issha’i suka sallata yayinda zuhur da asr kuma Jalal yace Sai gobe idan dai-dai lutukan sun dawo,daman shi Irfan duk yayi wannan ma don shi ɗaya ne a asibitin,turo ƙofa akai Dr a gaba Aryan a baya,yana zuwa ya miƙawa Jalal wayar hannunsa,yi yay kamar bai san me yake ba hakan ya ƙara sosa ran Aryan daurewa yay yace “Abbou want talk to you” bai kallesa yace “sa handsfree”a fili ya saka wayar Abbou dake can zaune cikin ɗakinsa da Nihila a jikinsa wacce zazzaɓi ya rufeta yace “Muhammad” shuru Jalal sbd ganin ƙannansa a wajan hakan yasa Abbou cewa “guys drop the phone and get out of the room ok” miƙewa Irfan yay ya fita shima Aryan ya ajiye wayar kusan ƙafafuwan Jalal kana ya marawa ɗan uwansa baya,suna fita Jalal yace “uhm…” Abbou ya numfasa yace “how are you feeling now?” Langwaɓar dakai gefe yay kana ya shagway fuska murya can ƙasa yace “Abb…..ou..” Abbou yace “Yes! Sweetheart” kamar zai kuka haka ya ƙara yin ƙasa da muryarsa wacce ya saba amfani da ita idan ya kasance da mahaifin nasa yace “Abbou zcyata babu daɗi komai yay min zafin, can’t believe ace yau bana tare da Mummy she past a way, Abbou Mummy she’s no more,yaya zanyi….?yaya zan da al’ƙawarinta? tayaya zan iya zama da baby as my wife Abbou?” Ya ƙare maganar yana sauke tagwayen ajjiyar zcya,shuru Abbou yayi yana sauraran farin cikin nasa,domin a yanzu Jalal kawai zai kalla yaji daɗi komai yay masa zafi,idan yaji an ambata sunan Jalal sai yaga kamar ya taɓa sanin irin sunan daa,sosai yake iya jiyo yadda Jalal yake sauke ajjiyar zcy kafin yace “take it easy sweetheart komai,dukkan abinda ya faro da bawa muƙaddari ne a allon lauhil mahafuz, Mummy kuma lokacin ta ne yay kuma duk wanda lokacin sa yay ko 1minute bazai taɓa ƙarawa ba dole zai koma ga ubangijinsa,abu guda zakai ka saka mata da alkairi shine addu’a,sannan ka nisanta kanka da ɓacin rai kasan halin ka,kada ka sake ka ƙwana da damuwa please sweetheart, zan iya jure komai amma bazan jure ganinka cikin damuwa ba,kune ahali na kai da ƴan uwanka ku nake kalla naji daɗi tayaya kake tunanin zanso abinda zai taɓa lafiyarku?And bakai kaɗan Oum Jalal ta bari ba,ta barni tabar baby duk muna buƙatar ta,kasan dalilin daya sanya na kiraka at this time?” Girgiza kai Jalal yay kafin yace “uhm” Abbou yace “dan Allah dan Annabi dukkan abinda kasan zai sanyaka farin cikin a yau ka samesa kada ka ƙwana da damuwa please sweetheart” tunanin Jalal ya fara a yanzu a wannan daren tayaya zai iya sanin abinda zai zashi farin ciki?yadda ya kejin ransa babu daɗi shi sam bai ga abinda zai sanya shi farin ciki a yanzu ba,jin shuru yay yawa Abbou yace “where is Jalilerh?” Sai lokacin Jalal ya juya ya kalli Jalilerh yaga har yanzu bacci take idanunsa ya ɗauke yace “she’s with me Dad” kai Abbou ya jinjina yace “ok promise me kaji Muhammad” ɗan shagwaɓe fuska yay yace “ok promise”gaba ɗaya sukai shuru sai can Abbou yace “goodnight take care” da ɗan sauri Jalal yace “how is she?” Abbou yace “who?” ɗan lumshe idanunsa yay kafin ya fesar da iska yace “ba…by.” wani ƙawataccen Murmushi Abbou ya saki a karan farko yace “she’s fine” daga nan sukai sallama Abbou ya kashe wayar sam ya manta da Mama sai da yaji tace “Jalalu yay ƙarfin jiki,ya mukaji da wannan rashin Allah dai ya bamu hqrn rashi,to ba dole muyi hqr ba” yana jinta bai kalleta ba yace “Allhamdulillah” daga nan Irfan ya shigo yace “yaya what about the food?” Girgiza kai Jalal yay alamar bai so Mama tace “a’a Wlh baka isa ba,Wlh ko kaci kona sallamaka ina dalili dame zanji ko kaima su kake na rasa ka kamar yadda na ratsa iyayenka har biyu?” ɗan mutsa bakinsa yay yace “just tea without milk” Irfan yace “ok” tea ya haɗa masa ya ɗauki lemon zai matsa Jalal yay sauri cewa “No!!” da mmki Irfan ya kallesa sbd kowa yasan baya iya shan tea sai ya matsa lemon tsami, miƙa masa cup ɗin yay bayan ya zoba masa suger guda 4 ya bashi,amsa yay kana ya miƙe yace “Mama taso mu huce gida” Mama tace “to wannan gantalailliyar yarinyar fa? Irfan yace “meye ruwanki da ita kuma kedai muje idan kuma gadon kike buƙata sai a kira Dr” da sauri tayi waje tace “amma kai a mugwaye kaine lamba guda kuma tantiri”bai ce komai ba yay wa yayan nasa sai da safe kana ya ɗauki wayar Aryan suka rufe masa ƙofa suka fita.
A hankali ya dinga shan tea ɗin har ya sha fiye da rabi sannan ya ajjiye,yana nan zaune yana tunani a ransa ya fara jiyo shasshekar kukanta kamar wacce take mafarki can kuma yaji tana faɗin “Uncle ga mota nan,zamu faɗi, Uncle…wayyoooo Uncle!!” ta faɗa cikin ɗaga murya da sauri ya Miƙe tare da zare jallabiyar jikinsa sbd wani zafi daya fara ziyartarsa,hawa bed ɗin yay ganin kamar a tsorace take yasa a hankali ya ɗan ƙwanta kusa da ita tare dasa hannu ya jawo ta jikinsa sosai,jin mutum kusa da ita yasa da sauri ta ƙanƙamesa jikinta duk rawa yake,yana daga ƙwancan ya ɗaga ta cak ya ɗura ta saman jikinsa yay copping face ɗinsu yana kallon yadda hawaye kebin fuskarta ga yadda lips ɗinta suke mutsi she’s try to say something amma ta kasa sai mamulmamul take da lips sunyi jajirr sun ɗan kumbura,a hankali ya lumshe idanunsa ganin har lokacin bata hayyacinta ya ƙara matsu da fuskarta zuwa kan tashi ya zamana bakinta ya kan nashi hanci ido komai, still bata bar firgita ba sai ɗan fisge-fisge take da alamu har yanzu accident ɗinsu ke yi mata gizo a idanunta,a hankali ya ware laɓɓansa ya kama nata ajjiyar zcya duk suka sauke lokacin da ɗumin bakinsu ya haɗu waje guda,shuru tayi sbd wani sihirtaccen ƙamshi da kuma taushi haɗi da ɗumin bakinsa daya ratsa nata, a hankali ta buɗe idanunta ta saukesu akan fuskarta nan taga shima ita yake kallo,da sauri ta janye nata sbd bugawar da zcyarta tayi, still idanunsa na kanta ya kama libo ɗinta na ƙasa ya sanya cikin nashi da sauri ta ƙara buɗe ido sai kuma ta ɗaga fuskarta daga tasa,da ɗan sauri ya mirgina ta ta faɗa saman gadon shi kuma yabi jikinta ya ƙwanta, ƙara ɗago kanta yay zuwa fuskarsa kafin a hankali kuma taushashe cikin wata iriyar murya yace “Please….Jewel…pls..,” bai ƙarasa Maganar yay sauri sanya bakinsa cikin nata.
Da alama Jalal he’s Fall in love with this innocent gril Jalilerh,and what about the promise i mean Nihila???