WALIJAAM CHAPTER 3 BY MAMAN TEDDY

WALIJAAM CHAPTER 3 BY MAMAN TEDDY 

Www.bankinhausanovels.com.ng 

*🐄WALIJAAM🐄*

         _Free page_

*Tun daga farkon littafin WALIJAAM har karshe sadaukarwa ne ga duk kan fulani🐄*

_*Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din 👇*_

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

*Alheri writers asso.📚*

______________________

“Ba tare da Shattu tayi wani dogon tunani ba ta cigaba da tafiyar ta wanda a dan kankanin lomaci ta isa rugar Surbajo . A wannan lokaci jaririyar ta tsagaita da kukan ta koma tayi luff kaman ba ita ce ke tsala wannan ihun ba ,saboda irin dumin bayan da taji na shattu yasa ta tajita kaman a cikin mahaifiyar ta take bata fito duniyar ba .

Shattu! Shattu!! Shattu!!! Ji tayi an kira suunan ta har kusan sau uku ,sam shattun bata juyowa ba ,kuma bata tsaya ta dakata da tafiyar nata ba . Tafiyan kawai take jikin ts duk a raunace ,tom me ma xatace mawa Abba da umman nata ne? Wannan shi yafi tsaya mata a kahon zuciya . Kuma tabbas tayi ma kanta alkawarin boye Asalib komai ,daga wannan rana kuma wannan lokaci watannan jaririya nata ne ,tazama diya kuma gudan jinin ta . Mareeya ce ta sha gaban Shattu hadi da ce mata” ke shattu ba magana nakeyi maki ba kinmun banza ? Ashe kin dawo ,kin san yau dinnan liman yagama cema Umma na Wai kina dawowa da kwana biyu xa’ayi biikin ki da Hard’o…maganan takeyi hankalin ta na akan Shattu sam bata lura da abun dake tare da ita ba ,sai surutu take antakowa kaman mene ,hannun ta dauke da kwaryar da

tashake shi da nono har baki ta rufe shi . Tsayaawa tayi tana shirin yin masifa ganin aminiyar nata shattu bata bata amsa ba . Itakam shattu gaba tayi ta cigaba da tafiyan ta . Wani irin kara ta saki kamin Mareeya ta saki kwaryar nonon nata ta fadi kasa duka ya nonon tayi asarar shi a wannan wuri ,cikin rawar murya hadi da dagawa tana zaro idanun ta waje tace ” Shattu a ina kika samu jariri?? Dan waye shi shattu???. Sakin kwaryar nonon da tayi yasaka hankalin fulanin dake nesa dasu dawowa kansu . Wanda sai a sannan Shattu ta dago lulun idanun ta wanda babu tsoro irin na fulani tace ” ba nimiji bane ,ta macace kuma diyata ce .

Dafe kai Mareeya tayi yyn da sauran fulanin jin abun da Shattu tace yasa su saurin matsowa suna takowa xuwa inda suke . Kallon banza Shattu tayi masu duka har da Mareeya data kama a tsaye ta kasa motsa koda dan karamin yatsar kafarta ne.

Wuce su Shattun tayi zuciyarta na dada tafasa ta nanl nufan Garken su ,da shanayen ta tuni sun isa  zuwan ta Umma ke jira a yanxu”. Irin kallon da tayi masu yasaka kowa kasa cewa ufunnnn har sai da ta wuce. Innalillahi wainnailaihir rajiun . Aradun allah na dade da sanin Shattu yar iska ce ,yaudarar Hardo takeyi ,aiko hukuncin ta jifa ne a musulunci . Cewan wani saurayi wato Auro wanda ya kasance abokin Hardo ne mijin Shattu da akayi masu aure tarewa ya rage a yanxu . Kai da allah rufemun baki ,mara hali da hankali ,tom kaji kasani wlh billahi baka isa ,babu mai rabani da shattu sai mutuwa ko mutuwa rana guda ce xata dauke mu . Ni nasan halin shattu ,shattu ba mazinaciya bace ,babu mai taba ta ,ina tare da ita har abada .

Wani irin dariya Auro yayi yayin da sauran fulanin suka juya suna kus_kus kowa da gulma a cikin shi kuma tuni suka fara mawa Shattun kallon marigayi ya ,don su a wqnnan ruga tasu basa amfani da wata sharia turawa sai na musulunci kowa yayi abun da ba dai dai ba da  alkurani ake yanke masa hukunci .

Wannan dan daga sama ta tsince shi ,wannan wani irin lalacewa ne ? Da auren ta taje tayi zina ?!. Cewar Auro yana bin Hanyar da Shattu tabi da wani irin kallon tsana da kyema. Aradu na fadeka shattu va haka take ba ,sai dai idan dan Hardo ne ,shine kadao mijin ta bayan shi babu wanda xai mata ciki har ta haihu . Mareeya ta kuma katse shi tana sharce kwallah .

Ai sai kiyi kuma mareeya ,nine fa Auro abakin Hardo babu abun da ya ta6a hada Hardo da Shattu .tabbas sai an yanke mata hukunci dai dai daa abun da ta aikata ,dama faduwa yazo dai dai da xama ,Baffan nata ai malami ne duk rugar nan babu mai ilimin sa har liman kuwa . Dariya wasu daga cikin fulanin suka sa ,wanda ganin haka yasa Mareeya rugawa da gudu tana bin bayan Shatttu don ta tambaye ta d’an waye a bayan ta…a tunanin ta dan Hardo ne!!.

********

Shigowa tayi bedroom din Diyyana da keta kwasar baccin ta hankalin ta kwance. Bin agogon dake makale tayi a bangon dakin nata da kallo ,kamin tabi yar nata da sanyayyar murmushi kaman tana kallon ta ko idon ta biyu ne ta hau bude bargon hadi da cewa ” _”Sahanou y habibaty Ahalai y Banat… Ganin Diyana har a wannan lokacin bata farka bane yasa ta kuma ce mata” sahanou ya bintee  rukhy…_

Motsawa diyana  tayi hadi da dan jan bargon da tayi rufa dashi tana bude idon ta walan hadi da kara rufesu alamun baccin bai isheta ba , murmushi ta sakin ma Ummie nata cike da muryar bacci ta amsa Ummien nata da ” _Yah Ummie habibty ummie y rukhy”…._

_”Naam Rukhy kalbi”._

_Ammien ta amsata tana fadin tashi safe tayi kar ki makara ,breakfast dinki ya kammalah”_

A hankali Diyana tafara bude idon nata tana sauka daga kayataccen gadon nata ,kamin ta rungume Ummie tana fadin ” Ummie na Yau me kikayi mun?? Abinda Rukhy na tafi so!. Ta bata amsa a takaice tana kama hannun ta hadi da nufar privacy da ita dukan su fuskar su dauke da murmushi .

*****

BAFULLATANAN RUGA

labarin badakala akan yar fulani kunsan dai badakalan da muka zuba tsakanin gwarzon jarimi aliyu Haidar da yar bafullatanan ruga

YAR WAYE

kanannadaddiyar badakala kenan Tom yar waye ita?? Kunsan dai yanda dai cakwakiyar littafin ya kasamce ta yanda ta jero maku gwaraxan jarumai ko wanne da badakalan rayuwar sa .

YAR AIKI

tofa kalubale gareku mata ,kunsan dai yanda labarin yazo maku a kalubalance ,da cakwakiya a kasa kanannadaddiya

DIJAMA YAR FULANI

hohoho cakwakiya kanannadiyya kenan yar fulani dai karshe kenan ,kunsan yanda badakal da muka kirfa a wanga littafi Jaruman dai gwaraza ne

YAR MAULA

yar maula bana cewa komai don kunsan da akwai dumbin cakwakiya yar maula da kuma jaruman wanga littafai da muka jero su ko wa gwarxon kansa ne a wannan littafi…

KAWALIYA

Tofa kawalci kenan ,labr kanannadaddiyar badakala a lullube wanda su mbiyanta sun kagu matuka dason jin ya labarin xata kasance .

GIDAN KWARATA

ah,to babban mgn inji dan….basao na karake ba ,gsky basai na baku satar amsan ba ,ku dagaji ma kunsa lbrn ehhh ehhh toooo kudai cigaba da biyo tauraruwar marubuciya wanda alkalamin ta ke yawatawa kuma yake haskakawa Maman teddy

BINTOTO

Labari mao cike da barkwanci ban dariya a gyefe guda kuma kaanannadaddiyar badakala tsakinin duniyoyi biyu da kasashe biyu ko ya labarin take…?

SIYASATA

hohoho babba mgn kenan Siyasata tofa karshe kenan tom meye ma bai ta6a ba?? Kaiii uhmmm sbasai nace komai ba ,don yanda wanga littafi ke yawatawa a media kadai ya isa kisan da akwai……

KWARYAR SAMA

kwaryar sama mai bugun takasa ,xallar cakwakiya kenan ,tare da xallar madarar soyayya ,labrn ya ta6a komai na rayuwar mu a yau….

ZUMA DA MADACI 

zuma madaci…??? Na barku d
a cije yatsa don duk wanda bai karanta ba ansha dashi anyi babu shi.

HABIBY DAIMAN

❤️❤️❤️❤️❤️❤️

Wannan kadai ya isa ki fahimta sakon hajiyar mu ….

Sai kuma uwa kan uba gawurtacce kuma shaharrarre kayatacce fitacce tauraro ne cikin taurari masu Haskakawa WALIJAAAM

Tab allah na tuba kar ka tsine wannan littafi hohohoooooo….Sai kunzo dai kawao don ko mai xance satar amsa xan baku…….

Walijaam Walijaamm Walijaaam kar ki sake abaki lbri .

Uwar gida amarya hajiya nasan tambayar ki shine ta yaya xamu samu wannan littafi , ta kuma wacce hanya xamu biya kudin wannan littafin WALIJAAM🤔👌

To bude kunne , xubo mun idanuwan ki da kunnen basirar ki kiji .

Spc payment 1k

Vip payment 500

Normal 200

GA MASU BUKATAR DUKKA LITTAFAINA NASAMA ZAKUNA SAMUB SU CIKIN SASSAUKAR FARASHI INSHAALLH

Zakuyi mgn ta wannan number don son kwasar kayataccen littafan WALIJAAM 08081202932

MAMAN TEDDY..🧸

*********

Sanye take cikin wata yar sharar riga wacce rashin kaurin ta har bra din jikin ta kana ganin colour nashi . Sai wandon jikin ta legjeans iya gwiwa . Katuwar macace sosai wanda a shekaru takusa 30 a duniya , sai zuba gashin kanta da tayi har gadon bayan ,ammma abun haushin duk karine …hannun ta kam baa mgn tayi fixing nails zako_zako dasu . A tsakiyar falon Mom Haula take ta kure volume na Wakar Sillindium na My heart . Sosai ta kukafe tana bin wakar kaman tana bin kira’an Sudais na saudiyya .

Fitowan Anwar kenan cikin shigar sa na Sojoji don a safiyar ranan zai koma bariki ya cigaba da fafatawa ,don a kufule zuciyar shi take don sunan yana gida ne amma hankalin sa nacan wurin su Abbas yasan suna nan sun cika masa gida da matan banza .

Saukowa sukeyi tare da Mom Haulah tana rike da hannun dan nata daya tilo .

Aa Zabeenart badai har kin fito ba?? Hjy Haula tayi mgnan tana bin Zabeena da kallo mai cike da ma’anoni . Murmushi Zabeenart tayi wanda kamin tayi mgn Har Anwar ya kai kofan fita…..Anwar har xaka wuce ne??! Kallon arxiki bai mata ba yayi ficewan shi ,don shi aduniya bayason yaga mace mai firi_firi irin na Zabeenah.

Dafata kafadan ta Mom Haula tayi alamun rarrashi ,wanda lokaci daya idon Zabeena ya chanja kala daga fari zuwa jah kwallah ya ciko kwarmin idon ta . Ina zuwa daughter ! Hjy Haula tayi mgnan tana dan bubbuga kafadan ta hadi da nufan barandern ta don ganin tafiyar Anwar din .

Koda ta dawo zaune ta samu Zabeena ta rafka tagumi hawaye na diga a idonta ,taana gogewa da hnkie .

Murmushi Momyn Anwar tayi ,kamin ta jah ta zauna gyefen ta , dafata tayi tana kwantota jikin ta hadi da fara mgn cike da murya ta makiran mata take fadin ”  har yanxu Zabeena ke yarinya ce ,ina maki kallon mai hankali har yau baki dashi ashe?.

Mom yaushe ne Anwar xai so ni ,ya kaunce ni?!  Tun tasowata na taso da dakon soyayyar sa a zuciyata ,amma shi akullum tsana ce yake nuna mun ,yafi tsanata fiye da kowa fiye da komai .

Shiiiiii….ya isa haka dear yi shiru…Hjy Haula ta katseta hadi da dora yatsarta saman la66an ta .

Shin kin manta nice mahaifiyar Anwar?? Kin manta ni nayi maki alkawarin Auren Anwar?. Anwar naki Zabeena ,kar ki manta fa akwai plan ne shiyasa nakeson ki Auri Anwar ,ni dake da Mahaifiyar ki duk muna da mision ne akan hakan .

Bai dace ki rinka son anwar haka ba ,don kin san baxai tabbata a mijin ki har abada ba ,zai zama mijin ki na dan kankanin lokaci da kuma zarar munyi achiving goal din da muke bukata sunan Anwar marigayi daganan ne xaki fara rayuwar ki ,kin manta da wani wai shi……………….

_*Littafin WALIJAAM na kudi ne kaman yanda kuka sani*_

_*Ga masu bukatar wannan littafi xasu na iya mgn dani ta wannan whatsap link din👇*_

https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1

_Normal grp 200_

_Vip grp  500_

_Spc group 1k👌_

_Idan kati xaki turo MTN ne ._

_Idan kuma ta account ne ta nanan👇_

_0028799846_

_Farida Hashim stanbic bank_

_Yan niger kuma zaku tura katin 500f ne na Airtel ta wannan number na kasa👇_

_+22797780373_

_Idan kuma Spc grp kk bukata 800f ._

_*Maman teddy🧸*_

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *