YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 8 BY maryamatus saadatu

YAYAR MIJINA NA AURA CHAPTER 8 BY maryamatus saadatu

              Www.bankinhausanovels.com.ng 

..suka fara kallan kallo  NAJILIL ne fuskarsa dauke da haske  gefan hannunsa rike da akwato ..hajiya fatima ta ruga aguje yayin da shima gudun yake suka rungume juna suna kukan farin cikin ..nuwaira  ta fadada murmushinta yayin datake karasawa wajan..najilil yakalli momy nasa tare da fadin .wow my lovely momy kin chanzamun sosai wallahi ta shafi saman sumarsa .tana dariya .gaskiya ne nawan tana fada tana jan hannunsa suka karasa farlon…nayi tsammani ganinka gaskiya nawan .ko kafadamin .yayi dariya yana nuna ta da hannu dama nace miki zuwan tsammani zanyi..sosai mahaifiyar tasa ta ke dariya.nuwaira kuwa tuni ta fice tayi wajan brother ..kafin wani lokaci ancika masa gabansa da kaya ..yakalli momy nasa .gaskiya bara nafara wanka akwai magana mai yawa momy na har gun daddy zani kafin yadawo shima nabashi tsammani😄

     tunda meenal ta mike tsaye take kokarin neman murfin tagar har lokacin hannun sa ajikinta yake spn ta yunkura ta kunna fitilar wayarta.atsaye yake ya bade fuskarsa da bakin shuni..tabbas ko mnl bata furta ba shitu ne.  ta daga hannunta tare da hurgi dashi gefe ..meyasa kai baka da tunani  kwata kwata ..ya furzar da gumi tare da fadin kina tunanin zan barki abanza shi kansa wanan bakauyan da  yatafi dashi saina kashe shi.,yakaimata chafka. tuni spn tayi hurgi da wayarta gefe tashiga tsakiyarsu.ta dauki wata katuwar sanda ta maka masa atsakiyar kai😰😰take yafadi sumamme..mnl tanumfasa  tare da dafe kirji  munshiga 3 choice kin kashe shi.spn da ko razana batayi ba ….pleasure na wanan shine sakamakon duk wani,ko wata dayayi kokarin shiga tsakani na dake.

   ina tabbatar miki ko najilil da shi ya biya sadakin auranki bazan raga masa akanki ba….zuwa yanzu mnl tafara tsorata da halin choice din tata. har lokacin shitu bai farfado ba .mnl tasa kafa tafice aguje tayi ruga su yafeendo  tafada kansu .mairoji tayi huf tamike tare da fadin lafiya yaya mnl mrji choice dina takashe shitu.tazaro ido tare da fita aguje.spn ko ajikinta ta sa kafa ta tureshe gefe🤔…

   yafeendo ta fitu aguje tana kwallawa hardoo kira tare suka karasa bukkar.hardo yashiga yayyafamishi ruwa anyi saa ya mike amma yana ta faman layi,,shitu idanuwansa suka sauka kan spn yanunata da hannu iba tabbatar miki saina kahe ki ,tayi taku har inda yake .idan akan mnl ne muzuba mugani..duk abunda ke faruwa sauran rugar busu sani ba…..mnl takalli spn tayi murmishi ina sonki choice dina da alamu kune zaku gyarawa  rugar mu zama.

   hamra ta dafa suhaila wadda gajiya tasa duk wani gabban jikinta ya mitu. my inaso kimun wani aiki ,ta gyara zamanta tare da fadin haba mai zaki nema na hanaki ni kuwa tawan, komai huyan aikin da zaki sani zan iya su tashafi saman breast dinta.wato kinwa momy wayo ko kince lesson zan koya miki ko .baki da dama .shl ta kuma danna hannunta kan breast din nata alamun taci gaba.bamusu taci gaba da juyashi breast dinta. tana dariys.wato my ina son jin dandana zumar mnl amma yarinyar taki yadda dani kwata kwata. tun sanda nace na fara koyar da ita abunda kikace amma taki kirana kwata kwata.ta yi dariya sosai ,so nake nikuma na haukata spn wlh .sosai tazaro wayarta tamika mata cire number spn tukun kafin na shirya hibbah  .tashiga laluban wayar tare da daukar number .tayi seving

   

   tafito jikinta babu wata tufa mai nauyi .da ita gwanda babu .tazauna tare da bude  kafarta take komai nata ya bayyana  gashin daya fitowa daga jikinta yadaukewa shl ido,ta matso gurin tana dariya. tare da fadin kedai ko my bkya gajiya da feeling any time  kina son kijiki hmmm..tayi dariya shl sobake kiturawa spn wanan hotuna na mnl na tabbata idan tagansu saita haukace .takarbi wayar tare da zaro idanu..my wanan ai mnl ce tayaya kika dauketa ahaka tayi shewa lokacin da nasace ta .kuma fito da ido dama ke kika dace ,mnl ta furta ehh ni na sace ta mana.dan haka kitura mata su kada ki rage ko kadan.shl takuma kurawa pic din ido duk wata hallitar ta awaje take.takamo wanda babu riga jikin meenal sai wani farin gyalle wanda ana hangen abun da ke cikinta tana bacci gashi ya bazu idanuwanta. a lumshe.itama lumshe idon tayi .tare da fadin zan nuns mata wanan amma nasan ,mln zata kade gurinta..hmr tayi dariya ..ajiye wanan batun .nifa na yaye hibbah ko bikiga alamu ba .tayi dariya nagani mana ga breast din nan kamar na hura miki da baki na .ta  bata rai ko zaki taimaka ki matsemin ..shl tamike ta janyo robar dake kusa da ita tare da damkar breast din ta saki kara yayin da breast din yayi tsartuwa yayi waje.ta langabar dakai haba my kimun kamar shafa mana .shl ta shafi ruwa tafara shafashi akan breast din hamra tana jansa ahankali .ruwan yana zuba.

mnl ta sunkuya ta dauki kwaryar furar tashige dakin da aka sauke su. spn ta kalleta pleasure na gobe fa zamu huce gombe .tayi shiru tana kallanta tom ta furta dakaramin bakinta. tayi mata nuni tadawo kusa da ita ta rarrafo ta jingina da jikinta.spn tafara bude wayarta tana karewa sakon da aka turo mata .ba afi minti 4 ba taga alamun danger asaman alamun sabon sako tana budewa .dayake pic ne yana juyawa dafarko tafara budeshi zuwa chan taga alamun mutum tana budewa.mnl ce kwance  akan gado wanda aka kawatashi da ado ta lumshe ido,tayi wata muguwar kara tayi hurgi da wayar tafara fidda numfshi sama sama😂😂 

…tadinga numfashi tamkar ranta zai fita. tashaki huyanta idanuwanta sunkada sunyi jahur. tabbas idan mnl batayi wata wata ba zata iya kasheta

     ni zaki ciwa mutunci ni zaki fallasawa asiri mnl dama ke din maci amanace .wacece kikaje kibawa kanki ..tayi miki kallon da banta ba yi miki ba .shin kinsan menene amfani bawa wani kanki😭tabbas mnl badan son danake miki ba sunanki gawa.duk abunda spn ke fada mnl batasan metake nufi ba.,,bakinta yana rawa idanuwanta sunkada sabida  matsar da tayi mata..pls my choice kifadamin lefin danayi na rokeki. takuma zabura tare da wanka mata mari.mnl tadafe wajan hawaye suka ci gaba da zarya a fuskarta.

       mnl tadauki wayar ta ta ,tabbas hartafi spn kaduwa ta bude baki. tare da mikewa tsaye..spn ta kalleta.  tabbas mnl nasan akwai wadda ta tabami ki jikinki batun yanzu ba .mnl tafashe da kuka tare da jingina da bangon kabar dakin…tabbas my choice nice wanan kuma namiki rantsuwa irin ta mushalmi cikin harshan fillanci wanan maman hib..kafin takarasa fada spn tafadi sumammiya..iya kokarinta tayi amma kamar dada mata ciwan take.taruga da gudu tashiga rugar babbajo tana ihu

      tare suka iso dakin har lokacin akwance take baffajo yacigaba   da tofa mata   sukusai wanda rugar suke amfani dasu.,taja wani dogon numfashi .sananan tafarka idanuwanta suka sauka kan mnk wadda ta hada kai da guywa.

    tana mikewa tashiga hada kayanta tabbas yau hamra saidai uwarta ta haifi wata😲 

   babu yadda baffajo da yafaendo busuyi ba sukawa ko kwana daya amma spn ta ki ..tabasu kudi masu yawa sanan taja motar tamkar mahaukaciya suka fita daga ruga. ..gudu take kamar ta fadi

     mnl da bata da  mafaka.takuma jingina da jikin murfin motar .,..pleasure tafada tana kallan titin kifada min gsky ke kika kai kanki ko ita takawo kanta .tanumfasa tare da fadin wallahi ita ta sace ni lokacin  dakika nemi kika rasa .tadinga kokarin shiga jikina.kafin takarasa tadaga mata hannu ya isheni hakan…choice dan allah kiyi hakuri kinji narokeki ba laifi na bane …tayi murmishin yake. kada kidamu idan har nayi bincike naga baki da laifi kece saurauniyata…tayi murmishi sosai..sanan bacci yafara dauketa.ta sassauto da kanta takwanta kan kirjin spn .bata da zabin daya huce tabarta ta kwanta.

      tafiya take sosai gajiya duk takashe mata jiki tanemi guri tayi farkin. ta janyo ledar da naman kaza yake ta kanshi tayaga taci har lokacin mnl bacci take..

      tashafi saman kirjinta..nayi alkwari duk wanda yahada jiki dake saina kashe shi..kece farin cikin rayuwata mnl . tadagota sosai tafara shan bakinta💋karaf mnl tarike bakin .mnl tana ci gaba da tsotsarsa kamar dama jira take tayi mata hakan tadinga  numfashi kamar wayanda suke shirin shiga wata sabuwar duniya💋spn tadinga yunkuri domin tasamu sauki acikin zuciyarta..ta fasa rigar mnl wadda acikinta farace kal ta fulani tayi dariya sosai..

     fulani tushan kyau🤔tabbas allah yayi min baiwa dake domin ki hucemin takaicin mijina.taci gaba da shafarta.

    karar wayarta ce tafarkar da ita abubda take shirin aikatawa.

my mom screen din yahaska.ta zabuea tare da zugewa mnl rigarta. tadaga cikin ladabi..abunda momy na ta tafada ne yasata zabura..

    takashe wayar dif ..tare da jan motar .ta rasa yadda zata fadawa mnl cewa GOMBE suka nufa najilil ne yadawo  ta nufi tashar da zata sadasu sa gombe tabbas najilik ya shammace ta .amma kudirinta akan hamra fa tafada tana cize baki.ko ba komai saina yi maganinki wallahi..

    haka ta biya kudin kujera 2 suka shiga ciki .mnl tunda suka nufi hanyar takasa uhm uhm gabaki daya spn tasa mata gajiya.takalleta pleasure n wai ina muka dosa,tayi yake gombe momy tace nakawo ki ,tabata rai ni wallahi bani son rabuwa dake amma kema chan zaki zauna tagamata kai. to kimun smile ta bude bakin gabaki daya .haka suka dinga tafiya,

   busu sauka gombe ba saikusan 10 dan haka bakowa yasan da zuwansu b sai momy d daddy da nuwaira..tunda nuwaira ta kyalla taga mnl takasa nutsuwa ,farin cikin fuskar momy d daddy yaki karewa cikin awa 24 allah yahada masu zuriar su waje guda. .spn ta sace kallon mnl tare kifta mata ido.aikuwa tuni tagane mai take nufi.

    tayi kasa da kai tare da fadin momy na bara nashiga ciki ko tafadada fara.arta aa bara ki bari akawo muku hadin madara da dabini ba. daddy yakalketa.aa kibarta ta hura mana sunsha tafiya.nuwaira tamike tsaye matar yaya kizo muje nakaiki kifara wanka kafin ki kwanta

   gaban spn yafadi dsss aa kibari ni zan kaita da kaina.nuwaira ta turo baki..ni auty bakison nadinga taba matar yaya tayi yake bikiga ta gaji da yaww bane .dasafe saiki rakata ma har lambu kuyi hira .tom nima xan kwanta tare daku adaki daya..tabbas idan batayi da wasa ba zata rabasu ,tayi mugun tsaki..mtsss☹️sanin kanki ne kinsan bani son yawan magana ko to kishiga hankalinki.momy tajawo hannunta tare dafadin kinsan mamana bata son takura kije dakinki ki kwanta kinji.dasafe zaku hadu.

   spn tana shiga daki tayi hurgi da gyalanta tazauna bakin gado takasa cewa mnl najilil yana cikin gidan,nan .mnl tq kalleta my choice wanan riga yayi miki kyau wallahi kwana biyu kina bani shaawa.takalleta da mamaki .nifa tunda hamra ta shiga jikinki narasa sakat. tayi jimm tare da fadin ni zan maganinta kibarni kawai ta kalleta .rufe mana kofa kinji my pleasure na .tarufe kofar sanan ta kwanta. haba my ch kizo mu kwanta,,me zaki bani idan muka kwanta tw kure ta ido zan baki abunda kika dade biki sha ba.

    tajuya ta kife wayarta sanan ta janye jikinta ta jingina da mnl duk jikinta amace ,tunda njl yadawo ya hautsina mata lissafi, haka tasaki jikinta kawai.mnl tadinga sarrafata tana shan bakinta💋hannu guda tana murza jikinta tana hangoran kai bakinta kai haka tadinga juya bakinta kai tana wasa da  da gashinta.

.washegari..mnl ta zame jikinta ajikin spn tana tandar baki💋alamun hakan yayi mata dadi.tabude kofar tare da sa kai waje.tajanyo kofar.nuwairace tsaye tana jiran fitowarsu .matar yaya anata jiranku kuzu zaayi break .brothers duk busu san kunzo ba. .tayi yake tare da fadin bara na taso auty na.

   tajuya takoma dakin tare da kwanciya kanta tayi mika tamike .sokike ki karya ni ko.tadan daki bayanta.kitashi kinji 8 fa su momy suna jiranmu tamike.tayi toilet babu shayar a ciki dan haka ta tura ta toilet din kusa da dakin su najilil ….kiyi wankanki anan nizan shiga na daddy sai nayi wankan tayi jimm ni ki mutafi tare kinji muyi atare .tadan ja bakinta💋kinsan bazan iya jure gqninki haka ba ban taba yaya na ba .breast dinki bazan iya jure ganinsa ban sha ba kinga daddy zaizo yatadda mu kishiga kawai kinji..ta shiga toilet din itakuma tajuya.

tunda tashiga toilet din wankan yayi mata dadi sosai.tadinga jiga kashin kanta  tana nishadi .bude kofar da.akayi ne yasa tayi chak tana kallan kofar wazata ganin haka   najilil jikinsa sanye da tahul.gashin jikinsa yayi luf.luf tabude idonta😲tare da jan  tahul dun jikinta. tabbs njl yashiga  wata sabuwar duniya  yakurawa fatar ta idanu wadda take ta sheki .idanuwansa suka sauka kan breast dunta wanda rabunsu awaje yake yayi taku daga inda yake yakarasa inda take yasa hannu ya goge ruwan dayake sauka kan bakinta💋 duk d ruwanda yake sauka kansu bai hana suji sautin numfashin juna .yahadata dajikin bangon datake kusa da ita.

      yaushene kuka sauka bbu lbr mnl tabude karamin bakinta dakyar taje jiya .ya lumshe ido yana jin sonta yafi n ko yaushe. . tasa hnnu tayi gaba dashi tahul din jikinta yashiga war.warewa yaxuba mata idanu.  tayi yunkuri tarewa amma saida yafadi kasa.takalleshi da jajayan idanuwanta wanda ruwa yataru aciki..meyasa bakajin kunyar kallan jikin wata. yayi juyi da idanunsa .kedin matata ce inada hakkin ganin komai najikinki.to ki dena wanan maganar.yasa hannu yajata gefe.yana kuma kare mata kallo .tabbas wanan itace ranar daya dade yana jira.yau ga meenal gabansa tazama mace .tajuya tafice aguje tana waiwaye.

   har tayi nisa kallanta yake tabbas ayau zaki koma dakinki amatsayinki na matata””

      gabaki daya table din abunci yacika da kayan motsa baki .sapna ta fito jikinta sanye da tissue lis fatar ta tayi wani haske.tazauna a bigiran da aka tanada dan ita.nuwaira takalleta.auty ina matar yaya naga banganta ba .tana shiryawa tafada tana dakatar da ita.

    mai akin gidan tafara zuba abincin.har lokacin spn bataga fitowar mnl ba tadinga satar kallan kofar amma shiru.

zuwa wani lokaci najilil yashigo sanye da riga da wando  wayanda suka kawata mishi kyansa.shima haka yazauna tare da kwasar gaisuwa. 

    daddy yakalleshi .kai mai sa.a kamun kyau tabbas.idan surukata taganka saitaji dadi aranta.yayi kasa dakai,hotan surarta ta baiyyana akan fuskarsa.ya lumshe ido.tabbas daddy auty ta iya kiwo ina gode miki auty n tabata rai tare da fadun kajika ,to ai duk yiwa kaine.

   meenal tafito jikinta sanye da  hijjabi.kirar dubai kumatunta yakuma girma ,dumful dun daya karawa fuskarta kyau .najilil yakura mata idanu spn taji wani kishi aranta,nuwaira ta mike kai matar yaya hakika kinyi kyau kamar ba ke ba..spn ta zura mata ido ta furta u late baby oya go and sit. da mamaki najilil yaga ta zauna. tunda t zauna yakasa dena kallanta. haka suka ci abuncin cikin nishadi amma spn da wani abu aranta.

    bayan gama cin abunci .daddy yakira najilil.tare da bashi wata guda yanemi gida acikin kidajansa yagyara domin matarsa ta tare.murna awajan najill baa maga na. yafita da sauri yayi bangaran su spn nuwaira ce zaune tana kitsawa mnl kanta .kafafunta wayanda suka sha jan lale suna ta sheki nuwaira naganin haka ta furta yaya na dama mnl tanata jiranka.tayi maka kwalliya mafi tsada. tayi sak tana kallanta aa nifa bance haka ba.tayi dariga tashige dakin tabarsu awajan

   yasa hannu ya matsar da gashin kanta ,tare da kokarin kai bakinsa cikin nata ta janye jikinta. daddy yace saura wata daya mukoma gidan mu ko. tazaro ido nifa nifa.yasa hannu ya toshe bakinta tare d goga jikinsa cikin nata.yana lumshe ido.tasa hannunta ta ture shi gefe ,yasa hannu ya janyota kansa ..karaf murfin kofar ya bude..sapna ce hannunta  dauke da try da kofuna tasaki kofin yafadi ya tarwatse😲😲😲😲 ²⁴ ²⁵

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *