ZEHRA CHAPTER 9
MUHAMMAD OMAR TAFIDA RESIDENCE Wata daya kenan da aka daura auren nasu. Tsawon wata daya Zehra tana kwance tana fama da radadin zuciya.+ Gaba daya ta bi ta zabge. Tayi qoqarin yin haquri amma kuma ta kasa. A kodayaushe zaka ganta riqe da wayar ta tana kallon hotunan shi. Idan bacci take yi zaka ji tana ta surutai wanda kuwa idan ka saurara da kyau duk maganar Mustapha take yi. Anty ta so a hada ta da therapist amma Papa ya hana. A cewar shi she will get over the shock. Ganin ta qi responding to present situation ne ya yanke hukuncin kai ta gidan mijin ta. Its better she faces reality maybe she will get over her depression faster. A yau ne da yamma aka kawo ta gidan wanda kuwa Papa da kanshi ya kawo ta. Fadeela, Hidaya da Khadeeja sune suka zauna da ita har zuwa dare wanda zasu tafi. Tunda aka kawo ta kuwa take kwance cikin duvet tana ta kuka. A yau dai ta tabbatar lallai Mustapha ba nata bane tunda har aka kawo ta wani gida a matsayin matar aure. Ta tabbatar Mustapha yayi mata nisa, ta tabbatar bazata qara samun farin ciki ba a rayuwa taTa tabbatar haka zata cigaba da dakon soyayyar shi har qarshen rayuwar ta. Su Fadeela dai sunyi lallashi har sun gaji. A yanzu kuwa magungunan baccin da ake ta zuba mata a drip sun fara taking effect dinsu akanta domin kuwa motsi kadan sai bacci ya dauke ta wanda dai har yanzu cikin baccin idan ka saurara zaka ji tana kiran sunan nashi. ************** Kwance yake a kan kujerar falon shi yayinda ya kare fuskar shi da bayan hannun shi. Fadeela ce ta shigo falon wanda kuwa har ta shigo bai yi feeling presence dinta ba. Tsayawa tayi a gaban shi tana kallon shi cike da tausayawa. Gaba daya ya rame, ta sani cewar dukda ya samu abinda yake so he is not happy, how can he be happy when he has made other people’s lives miserable?? Gyaran murya tayi sannan ta dan taba hannun shi tare da fadin “Ya Moha” Gani nayi ya sauke hannun shi tare da bude idanuwan shi ya kalle ta. Sossai Moha ya rame ba kamar lokacin da ya dawo daga London ba. Sauke qafafuwan shi yayi daga kan kujerar ya zauna tare da fadin “hey Dee” Fadeela ta zauna a gefen shi tace “Mun kawo maka matar ka” Ji tayi yace “how is she?? please Dee ki fadi mun gaskiya. A tunanin ki ba’a zalunce ta ba?? am I not being selfish??” Da sauri Fadeela ta riqe hannun shi tace “Sau nawa zamuyi maganar nan Ya Moha?? saurayin nata da kanshi fa ya bar maka ita. Again Zehra tana da hankali, dukda a yanzu tana cikin damuwa she will get over it” Ta dan yi murmushi sannan tace “Ya Moha you are one of the best people I have come across a duk fadin duniyan nan, ba don kana yaya na ba. I swear babu wata macen da zata qi ka a matsayin Miji. Kana da duk wani quality da mace zata yi alfahari da kai a matsayin miji. I swear duk wanda ya zauna da kai has no choice but to fall deeply in love with you” Murmushi yayi tare da girgiza kai sannan yace “Thanks Dee, Kin samo mun number din saurayin nata as I requested??” Fadeela dai har zullumin haduwa da Muhammad take yi domin kuwa ya nace akan lallai sai ta samo mishi number din Saurayin Zehra. STORY CONTINUES BELOW Asali tayi mishi qaryar cewar ya koma France wanda dama a can yake amma tayi alqawarin idan ta samu number din zata bashi. A rude tace “Ya Moha ban samu ba, I checked her phone amma ban gani ba. Ina ganin kamar Anty tayi deleting number din shi a wayar ta. Insha Allah idan na samu zan baka” Daga nan dai suka cigaba da hira. ************** Wuraren qarfe goma saura ne su Fadeela suka tafi. Zain ne ya zo ya dauke su. Har parking lot Muhammad ya raka su yayinda yayi musu godiya. Ko da ya dawo dakin shi ya wuce ya haye kan gado yayinda yake ta tunanin abin yi.Ji nayi yace “finally my heart got what it wants but I am not happy. Dole zan zauna da ita mu yi Magana. I need to set her free as soon as she tells me she doesn’t want to be with me…”7 Ka kyauta Moha…2 ♤♤♤♤♤♤ Zehra tana kwance a cikin Duvet yayinda take ta kuka tana surutan da ta saba. Ji nayi tace “Baby kana ina? Don Allah ka zo ka ceci rayuwata, I can’t live without you… my life is just incomplete without you My Baby…” A haka kuwa ta dinga surutu har wani baccin ya fizge ta. A cikin baccin ne ta ji an shafa gashin kanta sannan aka taba goshin ta. Da sauri ta riqe hannun shi tace “hey..” Saurin janye hannun shi yayi yayinda ta riqo shi tace “please don’t go, stay with me… kar ka tafi ka bar ni” Janyo shi tayi yayinda ta matsa ta kwanta a jikin shi ta rungume shi tace “Stay with me please….” Fuskarta ta hada da nashi yayinda ta cigaba da fadin “I love you so much…” Ji tayi ya rufe bakin ta da nashi yayinda yayi kissing dinta gently. Daga nan kuma ya dan janye. Da sauri ta janyo shi ta qara hada fuskar ta da nashi tace “please kiss me… Kiss me again….” Aikuwa bata rufe bakin ta ba ya shiga kissing dinta so deep yayinda ta bashi hadin kai sossai. Ahankali ya zame zuwa wuyan ta wanda kuwa yake ta aika mata da rough kisses masu shiga jiki. Tuni ya kashe mata jiki. Muryar ta cike da shauqin so tace “Please make me yours already” yayinda take ta birkita gashin kan shi. Rigar da ke jikinta ya fara qoqarin cirewa wanda kuwa ta taimaka mishi yayinda ya fara sarrafa ta cike da SO da qauna. Hakan kuwa ya sa ta shiga wani yanayi mai dadi wanda kuwa bata taba shiga ba. Zehra dai ihu ta fara yi amma fa dukda haka bata janye daga gare shi ba. Asali ma ihun da take yi ya dan tsorata shi wanda kuwa yayi qoqarin janyewa amma kuma ya ji tace “Please don’t stop, I love you so much…” Cikin ihun nata ne ta cigaba da fadin “….Baby kar ka bari su raba mu. Mu cigaba da rayuwar mu a haka, na sani cewar bazaka taba rabuwa da ni ba. I swear Baby bazan iya zaman aure tare da yayan ka ba, don Allah kar ka bari a hada ni da shi..” Zuciyar Muhammad ce ta buga da jin kalaman Zehra. “me take nufi?? has she being hallucinating all these while??” Zaraf na ga ya sauka daga kanta yayinda ya matsa gefe yana qoqarin processing maganar da tayi. Gani nayi ya dafe kanshi yayinda yace “Inna lillahi wa’inna ilaihir raji’un, Musty??”4 Bai ankara ba ya ji ta dora hannun ta a jikin shi wanda kuwa yayi saurin riqe hannun nata. STORY CONTINUES BELOW Zoben da ya ji maqale a hannunta ne ya qura ma idanuwa yayinda yake qoqarin tuno inda ya taba ganin irin shi not long ago. Runtse idanuwa yayi yace “Musty??” Da sauri na ga ya sauka daga kan gadon yana salati. Bayan ya kimtsa ne yayi saurin zagayawa ta dayan gefen gadon ya janyo wayar ta. Da alama Contact din Musty yake so ya duba a wayar. Hoton Mustapha da ya gani akan wallpaper dinta ne yayi mishi confirming doubts dinshi. Aikuwa gani nayi ya ajiye wayar yayinda ya dora hannuwan shi guda biyu a kan shi. Gaba daya qwalwar shi ce ta kulle yayinda yake qoqarin processing abinda ke faruwa. Ji nayi yace “inna lillahi wa’inna ilaihir raji’un” Tuni idanuwan shi sunyi jajawur. Bai ankara ba ya ji tana fadin “Baby please don’t go, don Allah kar ka tafi Baby Allah yasa ba mafarki bane, Allah yasa dagaske ne….” Muhammad kuwa bai qarasa sauraron ta bane ya miqe ya fita daga dakin cike da tsananin tashin hankali. Aikin gama fa ya gama… Cakwakiya International☹7 ♤♤♤♤♤ Muhammad ne zaune a qasan falon shi dafe da kan shi yayinda kalaman Zehra suke ta dawowa a qwalwar shi. Ji nayi yace “MUSTY??? dama kaine masoyin nata?? Shine baka fadi mun ba??” Gani nayi ya kwanta flat a qasa yayinda yace “inna lillahi wa’inna ilaihir raji’un, what have I done?? Musty me zai sa ka boye mun wannan?? Who asked you to sacrifice your love for me?? Kenan kowa ya sani cewar suna tare?? Shine suka bari na raba su??” A yanzu ne ya fara tuno lokacin da ya farfado yayinda suke magana da Mustapha inda yake fadin “bro I am glad you are awake, dama gobe insha Allah zan wuce Italy and I don’t want to go without saying goodbye to you” Muhammad yace “haba dai, yanzu kana nufin nayi almost 2 months kwance a gadon nan?? I thought lokacin tafiyar bai yi ba” Yace “I need to get some fresh air ne kafin a fara…” Runtse idanuwa na ga Muhammad yayi yayinda yace “He needed to get away from her, he couldn’t bear the pain of losing her…” Muhammad wanda ya kalli Mustapha yace “Musty are you sure you are okay?? You don’t look good. Kayi ciwo ne??” Murmushi yayi yace “Wallahi Moha I was scared of losing you ne, I just did what I had to do….” Muhammad ya ja numfashi yayinda yace “he sacrificed his love for me??? Ya Salaam” Abinda ya faru tsakanin su ya tuno mintuna kadan da suka wuce. Ya shiga dakin da niyyar ganin halin da take ciki sannan suyi Magana akan future dinsu wanda kuwa he was willing to let her go idan tace bata yi. A lokacin da Zehra ta riqe shi yayi qoqarin qwacewa amma kuma wani force ya hana shi. Sossai ya so yayi resisting dinta amma feelings din shi got the better part of him. Bai taba tasting abu mai dadin gaske a duniyan nan kamar lips dinta ba, sossai Zehra ta haukata shi sannan surutan da ta dinga yi suka tunzira shi. Her body was so soft and smooth as silk. She asked him to make her his’ and all he believed a wannan moment din was tayi accepting dinshi. A cikin qanqanin lokaci ya shiga gonar Zehra wanda kuwa bai qi ya zauna a ciki ba for as long as he breathes. STORY CONTINUES BELOW Zai iya rantsewa wannan 20 minutes din da ya kasance tare da ita is the best time of his life amma kuma it turned out to be his worst a lokacin da ya ji tana addressing dinshi as someone else… that too, Musty. Ji nayi yace “Inna lillahi wa’inna ilaihir raji’un, Mustapha just ruined our lives. Yanzu me yakamata inyi???”6 Tabdijam🤔🤔 ♤♤♤♤♤♤♤ Wuraren qarfe takwas na safe ta farka daga bacci. Ahankali na ga ta bude idanuwan ta wadanda suka yi mata nauyi. Gani nayi tana ta bin dakin da kallo yayinda ta dan motsa wanda kuwa na ji ta sa ihu a dalilin tsamin da jikin ta yayi. Sossai take jin zugi a qasan ta wanda kuwa tayi saurin daga duvet din ta kalli jikinta. She was completely naked. Hankalin ta a tashe ta tashi zaune yayinda tace “na shiga uku, what have I done?? Baby?? Was he really the….” Bata qarasa maganar ta bane ta ji an qwanqwaso qofar dakin yayinda tayi saurin jan Duvet din ta rufe qirjin ta. Bata ankara ba ta gan shi ya shigo dakin. Yau ita ce rana ta farko da Zehra ta fara ganin Muhammad. Sanye yake cikin wandon Jogger pant Grey colour da Polo T-shirt fara. Sossai yayi kyau dukda kuwa idan ka kalli fuskar shi zaka ga akwai alamun damuwa a tare da shi. Zehra dai tana hada idanuwa da shi tayi saurin rufewa yayinda ta fashe da kuka ta tura kanta cikin Duvet din ta kwanta. Muhammad wanda hankalin shi yake a tashe ne ya qarasa gefen gadon ya zauna. Shiru yayi yayinda ya rasa ta ina zai fara. Kuka take yi kamar ran ta zai fita yayinda yake jin kukan nata har cikin ran shi. Kusan minti biyar yana nan zaune ne ta ji yace “hey I am sorry, please forgive me” Zehra dai kuka take ta yi ba tare da ta motsa ba. Ya cigaba da fadin “da zan iya mayar da hannun agogo baya da nayi, but unfortunately I can’t. Na sani cewar I am the last person da kike son gani a rayuwar ki right now and yes you have every right to hate me… trust me If I were in your shoes I’d feel thesame. Please alfarma daya nake so in roqe ki, Don Allah kiyi haquri ki yafe mun kuma whatever you decide I am very much okay with it, zan baki lokaci kiyi tunani if you want to go, I will not keep you with me out of my selfish interest..” A yanzu kuwa sautin kukan ta ya ragu yayinda take ta sakin ajiyar zuciya. Ji tayi yace “Zan yi tafiya anjima, zan kira Anty ta turo Khadeeja ta zo ta zauna da ke. Idan kuma kina so ki je gida ne its okay. Duk abinda kike so kiyi just go ahead” Tashi yayi ya nufi bathroom dinta ya hada mata ruwan zafi a Jacuzzi bath sannan ya shirya mata duk wani abinda zata buqata na wanka sannan ya fito. Kusa da gadon ya zo ya tsaya yayinda yace “ki tashi kiyi wanka, you will feel better” daga nan ya juya ya fita daga dakin. Aikuwa yana fita ta sauka daga kan gadon da qyar ta nufi bathroom din yayinda take ta kuka. Zehra dai sossai ta dade a cikin Bathroom tana ta rusa kuka. Bayan ta gasa jikinta tayi wankan tsarki kamar yadda addini ya tanadar ne na ga ta koma ta kunna shower yayinda ya tsugunna a qarqashi ta cigaba da kuka. Sossai ruwan shower din yake sauka akanta yayinda take ta kuka kamar ranta zai fita. Abinda ya faru a daren jiya ta tuno. Ta sani sarai duk abinda ya faru ita ta janyo. A lokacin babu wanda take gani banda Mustapha, gaba daya tayi surrendering jikin ta ma Mustapha ne wanda ashe ba hakan bane. Kalaman shi ta tuno da yace “……..Alfarma daya nake so in roqe ki, Don Allah kiyi haquri ki yafe mun kuma whatever you decide I am very much okay with it, zan baki lokaci kiyi tunani if you want to go, I will not keep you with me out of my selfish interest..” Ji nayi tace “Na shiga uku…” Ko da Zehra ta fito daga bathroom din tsayawa tayi cak yayinda take kallon gadon dakin. Gani tayi an canza sheets din sannan kuma an shimfida shi very neatly. Hango tray tayi a kan bed side drawer da pain killer tare da wata takarda sai ATM card. Qarasawa tayi wurin tray din ta zauna. Ko da ta bude kuwa Pancake ta gani sai Orange Juice a gefe. Aikuwa ba tare da tunanin komai ba ta fara ci. Sossai take jin yunwa domin kuwa har wani jiri-jiri yake diban ta. Zehra dai dukda chef ce bata taba cin Pancake din da yayi mata dadin wannan ba. Abin mamaki nothing special in it, just plain pancake ne amma yayi masifar dadi. Tuni ta ajiye damuwar ta a gefe ta ci pancakes din sossai. Bayan ta gama ci kuwa har wani dan qarfi ta ji a jikin ta. Pain killer din ta hadiye ta kora da Orange Juice sannan ta janyo takardar ta bude, Rubutu ta gani kamar haka: “Hey I am still asking for your forgiveness… don Allah kiyi haquri. Again, kar ki manta abinda na fadi miki, duk abinda kika yi deciding just let me know. Ga ATM card nan incase you will need money. Don’t hesitate to use as much as you want. The driver is always available, do what you have to do… Sai na dawo” A qarshe ya rubuta mata Pin din ATM card din. Gani nayi ta runtse idanuwan ta yayinda wasu zafafan hawaye suka fara gangarowa daga idanuwan ta. A zahiri duk yadda ta so ta tsane shi ta kasa, abin mamaki maimakon kalaman shi su tunzira ta sai kuma suka sa jikinta yayi sanyi.3 Lallai ta fara tabbatar da maganar Mustapha da yake ce mata he is one of the best people a duniyan nan. A yanzu haka ya bar mata zabi, future din auren su depends on whatever she decides, toh amma what does she want right now?? Ji nayi tace “BABY??…..”2 ♤♤♤♤♤♤♤♤♤♤ MUHAMMAD OMAR TAFIDA RESIDENCE Kwance take a kan cinyar Fadeela yayinda take ta kuka. Fadeela wadda take shafa kanta ne tace “Don Allah Zee kiyi haquri, wallahi Ya Moha yana da kirki” Cikin kuka Zehra tace “na san cewa yana da kirki amma kuma ni bana son shi, ni baby…” Da sauri Fadeela ta rufe mata baki tace “Zee stop it, Ya Moha kike aure a yanzu. Bai kamata ki dinga kiran sunan Ya Musty ba…” Ta dan yi murmushi ta cigaba da fadin “na ji kin ce kin san yana da kirki, kin fara gani kenan” Zehra wadda tayi shiru tana tuno abinda ya faru jiya da kuma abubuwan da yayi mata a yau ne na ga ta runtse idanuwan ta ba tare da tace komai ba. Ji tayi Fadeela tana fadin “Zee wallahi kinyi sa’ar samun miji wanda babu ruwan shi. Idan dai Ya Moha ne wallahi duk abinda kike so shi zakiyi a cikin gidan nan. A yadda kika shiga ran shi ma he is gonna let you take charge of everything. Trust me with time zaki fara son shi” Zehra dai ganin cewar Fadeela is not helping matters ne ta qyale ta. A haka nan ma bacci ya kwashe ta domin kuwa magungunan baccin da aka dinga bata su suke taking control over her a yanzu. Fadeela bata bar gidan ba sai dare. Hidaya ma kuwa ta zo ta yini mata.. itama dai duk aikin lallashin tayi. Dayake kamar yadda Muhammad yayi mata alqawarin zai yi ma Anty Magana akan khadeeja ta zauna da ita kafin ya dawo hakan aka yi. Fadeela ta dan ji dadin ganin canji a tare da qawarta dukda dai har yanzu tana kuka amma da alama Yayan nata yayi mata wani abu da yasa ta dan yi sanyi. What could that be??? She thought.. Ni kuwa nace barna yayi… ah toh🤣7 ♤♤♤♤♤♤♤♤ VILLA DEL PARCO, SARDINIA ITALY Zaune yake a falon Suite din yayinda yake kallon hotunan ta a waya. Sossai yake missing din ta. Hoton da yayi snapping dinta a Dubai ya qura ma ido. Ji nayi yace “I promised her our honeymoon in Dubai” Runtse idanuwan shi yayi sannan yace “I am so sorry My Angel..” Bai ankara ba ya ji ana knocking qofar Suite dinshi. Gani nayi ya duba agogo ya ga qarfe tara da rabi na dare. Cike da mamaki ya miqe har yana fadin “I didn’t order anything, waye wannan kuma?” Aikuwa yana bude qofar na ga ya zaro idanuwa cike da tsananin mamaki wanda kuwa bai ankara ba ya ji saukar mari a kumatun shi. whoa🙄🙄🙄 Da sauri ya dafe kumatun cike da confusion yayinda ya cigaba da kallon shi. Muhammad ya sa hannu ya tura shi baya yace “what the hell have you done Musty??”3 Mustapha wanda yake qoqarin composing kanshi ne ya ji saukar wani marin yayinda yayi saurin fadin “don Allah kayi haquri Moha, I can explain..” Bai gama rufe baki bane Muhammad ya qara tura shi yayinda yace “just shut up and let me speak” Ya nuna shi da hannu yace “not a word from you” daga nan ya juya ya rufe qofar yayinda Mustapha yake tsaye yana ta kallon shi cike da tsananin mamaki da tashin hankali. STORY CONTINUES BELOW Tambaya yayi ma kan shi “what happened?? Ya aka yi ya san cewar nan na sauka??” Bai ankara bane ya ji Muhammad ya shaqe shi yayinda ya hada shi da bango. Idanuwan shi sun kada sunyi jajjawur. Tunda suka taso kuwa bai taba ganin Muhammad cikin irin wannan yanayin ba. Ji yayi yace “akan wane dalili zaka yanke irin wannan hukuncin?” Da sauri Mustapha yace “please listen to me..” Muhammad ya katse shi tare da fadin “I said shut up Musty” A yanzu kuwa Mustapha ya riga ya fahimci cewar Muhammad yayi fushi da shi domin kuwa bai taba daga mishi murya kamar yau ba. “Zehra was your girlfriend for crying out loud. You love her very much kuma itama she loves you dearly. Me zai sa ku boye mun wannan?? Yes I fell in love with her toh amma idan har tana da wanda take so akan wane dalili zan shiga tsakanin su?? I was already trying my best to forget her and my heart was failing me, mutuwa zanyi… so what?? I am still going to die someday ai” Ya buga qirjin Mustapha yace “but you had to do the stupidest thing in this world, sacrifice your love?? Who does that for crying out loud?? Me ya hana ka fadi mun cewar budurwar ka ce?? Because you don’t want to lose me right?? Toh guess what.. You just did even after sacrificing her….” Mustapha wanda hawaye suke gangarowa a fuskar shi ne yayi saurin rungume shi yayinda yace “please forgive me Moha, I am so sorry. Wa ya fadi maka wannan maganar???” Muhammad ya banbare shi daga jikin shi ya dan tura shi baya sannan ya kamo hannun shi ya nuna mishi zoben da yake maqale a hannun yace “The ring damn it..” Ya saki hannun shi sannan ya cigaba da fadin “hoton ka ne a wallpaper din wayar ta, she keeps calling your name har cikin baccin ta. kana so ka qaryata ne??” Mustapha wanda hankalin shi yake a tashe ne yace “I swear na kasa jure ganin ka cikin halin da ka shiga ne, I was losing a brother Moha… what was I supposed to do?? Tun muna yara Kai kadai ka fahimce ni, kai kadai ka iya tolerating dina. As bad as I am you always supported me. A yau na zama abinda na zama saboda kai ne” Ya goge hawayen da ke gangarowa a fuskar shi ya cigaba da fadin “Dukda iyayen mu suna raye kai ka zama mun gata, babu abinda baka yi mun ba a rayuwa. how do you expect me to just sit back and watch you die slowly when I have what you want?? How do you expect me to live with the guilt of not giving you what you want when you are gone?? Trust me Moha, ban taba regretting abinda nayi ba. idan za’a mayar da hannun agogo baya I will still sacrifice Zehra for you” Muhammad wanda ya shafa kan shi da hannuwan shi biyu ya saki ajiyar zuciya sannan yace “Musty duk abinda nayi maka nayi ne a matsayin ka na qani na, Nayi ne don Allah. I never asked you to repay me for anything.. ” Ya ja numfashi sannan ya cigaba da fadin “abinda baka gane ba shine this is not about you Musty, this is about Zehra. Tana da feelings, she is not a toy, mutum ce. Idan har kai zaka iya holding up ita bazata iya ba. She is broken completely right now” Mustapha ya riqo hannun shi suka koma lounge din Suite din suka zauna yace “kayi haquri don Allah, Zehra zata manta da ni as long as tana tare da kai. Zata so ka fiye da yadda ta so ni. I am saying this because I know who you are” Nuna shi yayi da yatsa yace “kafin in zo na bata zabi idan tana so ta cigaba da zama da ni ko a’a, and I promise you idan har ta zabi rabuwa da ni you will have to marry her” Da sauri Mustapha yace “idan dai Zehra ce I assure you she will choose to remain with you.. I can bet on that” Muhammad wanda yake mamakin confidence din qanin nashi ne ya dafe kai yace “this shouldn’t have happened in the first place Musty” STORY CONTINUES BELOW Ya rungume shi yayinda yace “I am sorry bro”1 ♤♤♤♤♤♤♤♤ Washegari da safe zaune yake a kan gadon dakin shi yayinda Muhammad yake kwance a kan pillow suna hirar Zehra. A yanzu kuwa sun riga sunyi settling differences dinsu. Ko dama can babu mai shiga tsakanin ‘Yan uwan domin kuwa they share a very strong bond. Mustapha wanda yake ta bashi labarin ta ne yace “she is a great chef I tell you amma kuma na san idan ta dandana girkin ka dole ta sara maka” Muhammad dai dariya kawai yayi yayinda ya cigaba da fadin “Amma dai zaka yi haquri da abu biyu, akwai bata lokaci especially wurin kwalliya amma fa idan ta fito zaka ga result. Again, tana da masifa dukda kuwa ni nake tsokano ta don birge ni take yi idan tana yi. I swear she looks cute while at it, but I think bazata yi maka ba tunda kai you are cool” Muhammad wanda yake dariya yace “toh ya kayi coping da bata maka lokacin da take yi? don dai na san ka da yadda baka son a bata maka lokaci” Yana murmushi yace “trust me Bro, Love can make you do things you never thought you’d do, even crazy things… Zehra ta sa nayi abubuwa dayawa wanda ban taba tunanin zanyi ba. She has changed me completely” Muhammad yayi murmushi yayinda yake ta bashi tausayi. Ji yayi yace “Oh na manta zaka shirya zama driver dinta…” Cike da mamaki Muhammad yace “why??” Ya girgiza kai yace “she doesn’t know how to drive…” Daga nan ya bashi labarin abinda ya faru lokacin da Mahaifiyarta ta rasu yayinda ya tausaya mata. Haka dai Mustapha ya bashi labarin Zehra tun daga farko har qarshe wanda kuwa Muhammad ya dinga mamakin how Love has made his brother store every single detail about a girl in his brain. Muhammad yana kallon shi cike da tausayawa yace “you love her a lot, don’t you?” ya daga mishi kai alamar “eh” Yace “Zaka iya mantawa da ita a rayuwar ka??” Mustapha ya sa hannuwan shi biyu ya rufe fuskar shi sannan yace “I am sorry bro, na san cewar matar ka ce but I swear zanyi qoqari in manta da ita, I just need space and time” Sossai Muhammad ya tausaya ma dan uwan nashi yace “hey its okay, idan har zaman ta a zuciyar ka zai sa ka ji sanyi no matter how little please feel free, na yafe. Zehra is supposed to be yours and your stupid decision ruined everything, I cant believe su Papa sun amince aka yi mata haka” Mustapha kuwa mamakin halin Muhammad yake yi, A duk duniyan nan bai taba ganin mutum mai irin halin shi ba. Haka dai ya cigaba da bashi haquri. Wayar Mustapha ce tayi ringing ya janyo ya duba. Gani nayi ya dan bata rai sannan yace “oh my God…” Bayan ya amsa ne na ji yace “please I am sorry, yakamata in kira in fadi miki bazan zo ba yau. Brother na Moha ya zo..” Can yayi shiru yana sauraron ta sannan kuma yace “Yes everything is fine kuma nayi breakfast tare da Moha and I am okay” Daga nan ya dan yi murmushi yace “insha Allah, I will. Infact I promise to make up for all the lost time…” 🤔🤔🤔🤔 Yace “Okay thanks dear…Take care”3 Muhammad wanda ya saurare shi ne yace “you want to talk about her?” Mustapha yace “no bro…” Yace “alright then, I think yakamata mu dan fita mu sha iska. I will be leaving da asuba” STORY CONTINUES BELOW Mustapha yace “Round flight ka biyo kenan?” yace “yeah”1 Mustapha wanda ya sauka daga kan gadon ne yace “wai ya akayi ka gano inda nake?? Yana murmushi yace “I have contacts everywhere Musty, so idan dai cikin fadin duniyan nan ne babu inda bazan nemo ka ba” ************ Haka suka zagaya birnin Rome yayinda suka yi sharing wani moment wanda kuwa suka dade basu yi ba. A lokacin da Mustapha ya raka shi airport kuwa ko da suka rungume juna kasa sakin juna suka yi. Sunyi kusan minti goma basu ce ma juna komai ba wanda kuwa har sai da suka ji ana sanarwar masu tafiya su fara boarding. Muhammad wanda yayi breaking hug din ne yace “hey take care of yourself” Ya dan yi murmushi yace “you take care of her bro, please keep her happy and don’t make her cry” Muhammad yace “I promise to do just that bro” Anan kuwa Mustapha ya tsaya har sai da jirgin su Muhammad ya tashi. Gani nayi ya saki ajiyar zuciya yayinda yace “finally I can breathe properly..” Shi kam Mustapha dukda yayi enjoying moment din da yayi spending da yayan nashi ya qosa ya tafi domin kuwa ji yake kamar zai yi suffocating, masking damuwar shi yayi a gaban dan uwan nashi but zuciyar shi da qwalwar shi is in a serious mess, shi kam ya sani har duniya ta nade Zehra zata cigaba da mulki a birnin zuciyar shi sannan ita zata cigaba da controlling rayuwar shi even though he is trying to distract himself.. With what or who???🤔17 ♤♤♤♤♤♤♤♤♤ MUHAMMAD OMAR TAFIDA RESIDENCE Zaune take a kan Chinese rug na dakin ta yayinda ta qura ma wayar ta idanuwa tana ta kallon hotunan Mustapha kamar kullum. Sanye take cikin wata doguwar rigar material yayinda ta daure gashin kanta a tsakiyar kanta. Sossai tayi kyau dukda kuwa she looks worried and even tired. Muhammad wanda bai dade da dawowa bane ya shigo don ganin halin da take ciki. Yayi kusan minti biyar a tsaye yana kallon ta yayinda take ta kallon hotunan Mustapha. Wani lokaci har murmushi take yi. Gyaran murya yayi wanda har ya sa ta zabura. Tana daga kanta kuwa ta gan shi tsaye a kanta. Zehra dai ta dade tana shaqar qamshin wani turare mai dadi amma a dalilin hankalin ta yana kan hotunan Mustapha shiyasa bata yi tunanin daga ina ba. Gani nayi tayi saurin boye wayar yayinda ta duqar da kanta qasa. Tuni ta fara sheshekar kuka. Girgiza kai yayi ya zauna a gaban ta sannan yace “you don’t need to hide the phone, please feel free to look at his pictures anytime.” Da sauri ta dago kai tana kallon shi cike da mamaki yayinda yayi murmushi yace “I am still sorry for everything, da na gano abinda yake tsakanin ku earlier you would have been my sister inlaw right now, dukda hakan kamar yadda nace miki idan baki son zama da ni just tell me and I will set you free..” Zehra wadda ta sa mishi ido a ranta tace “wannan wane irin mutum ne?? Yanzu idan nace ya sake ni Papa bazai ji dadi ba sannan Baby will not be happy too, with what happened yesterday bazan taba iya komawa gare shi ba. Na so ace shi na fara ba kaina amma kuma hakan bai yiwu ba, Qaddarar rayuwata kenan dole inyi haquri in zauna da shi” Muhammad wanda yake ta studying dinta ne ya miqe tare da fadin “hey relax, whenever you feel like talking about it” Gani yayi ta miqe da sauri tace “No… uhmm…” Riqe hannun ta yayi ya ja ta zuwa ottoman ya zaunar da ita sannan ya tsugunna a gaban ta yace “Zehra bana cizo, ki kwantar da hankalin ki, I promise you your wish will be my command, just anything..” Idanuwan ta suka ciko da hawaye yayinda tace “na haqura, zan zauna da kai..”3 Zaro idanuwa yayi cike da mamaki yayinda ya ji ta cigaba da fadin “Papa bazai ji dadi ba idan na bar gidan nan sannan Baby ma..” daga nan ta fashe da kuka. Muhammad wanda ya tausaya mata ne yace “kar ki damu da wannan, idan dai Papa ne da Babynki zanyi musu bayanin komai. Babu wanda zai yi blaming dinki, I want you to think of yourself only” Da sauri tace “Na yi ma Baby alqawarin duk abinda yace in yi zanyi, bana so in karya alqawarin da nayi don haka zan zauna da kai” Muhammad wanda jikin shi yayi sanyi gani nayi ya duqar da kanshi yana tunani. A ranshi ne yace “Oh Musty what have you done to this poor soul???” Hannuwan ta ya riqo yayinda ya kalle ta cikin ido yace “Na yi ma Babyn ki Alqawarin bazan bari kiyi kuka ba a gidana, zaki taimaka mun in cika alqawarin?” Hawaye na gangarowa daga idanuwan ta tace “bazan iya ba..” Yace “amma zaki rage??” tace “insha Allah” Tashi yayi ya koma gefen ta ya zauna yayinda ya fuskance ta yace “kamar yadda na fadi miki a gidan nan babu restrictions. Duk abinda kike so kiyi, just go ahead, don’t hesitate to ask me for anything, bazan takura miki ba, I will obey your every wish and fulfil your every demand, You are free to think about your Baby, zaki iya kallon hoton shi at anytime. Idan ma kina so kiyi Magana da shi a waya zan kira miki shi, I can even take you to see him. Idan labarin shi kike so zan baki….” Zehra dai tunda ya fara Magana ta cika da mamaki. Toh shi wacce irin zuciya gare shi haka?? Is he normal?? Waye zai amince matar shi tayi tunanin dan uwan shi?? Ji tayi yace “….but ina so ki saki jikin ki a gidan nan, babu abinda zan yi miki wanda baki so. Asali ma abinda kike so shi za’a yi, what say??” For the first time ya dan ga murmushinta yayinda tace “thank you” Ya miqa mata hannu yace “can we be friends??”1 Ya dan kashe mata ido daya yace “just friends I promise” Murmushi ta saki yayinda ta miqa mishi hannu tace “friends” Wannan conversation din kuwa shi yayi marking begining of their friendship. A ranar kuwa tare suka mayar da Khadeeja gida. Sossai Su Anty suka ji dadin ganin Zehra dukda she was looking bad amma tunda har ta fito an samu cigaba. Har gidan su Mummy suka je da gidan su Fadeela. Su dai dama sun sani sarai duk wanda ya zauna da Muhammad ko baya son shi bazai taba jin haushin shi ba, sun tabbatar cewar Zehra is in good hands. Dayake Mustapha ya hana Muhammad confronting iyayen su akan maganar soyayyar shi da Zehra.. he just let everything be. ♤♤♤♤♤♤♤♤♤ MUHAMMAD OMAR TAFIDA RESIDENCE A yau sati biyu kenan da suka yi having wannan conversation din. A yau ne kuma Zehra zata koma office dinta. Zaune yake a cikin motar shi dalleliya qirar BMW Jeep baqa wadda kuwa da gani yau zai fara hawan ta domin kuwa har qyalli take yi. Kusan minti talatin kenan yana zaune yana jiran ta. A yanzu kuwa ya gasgata labarin ta da Mustapha ya bashi. Bai ankara ba ya hangota ta fito sanye cikin wata green atamfa mai touch of red yayinda ta yafa red Veil, Hannun ta riqe da red handbag yayinda qafarta take sanye da red flat shoe. Gani nayi Muhammad ya qura mata idanuwa yayinda yace “No wonder Red is her best color, How Beautiful” Har ta qaraso ta shiga motar kuwa bai sani ba. Ji yayi tace “Yaaya yi haquri na bata maka lokaci, da ka sani ka tafi kawai Musa driver ya kai ni” Ajiyar zuciya ya saki yayinda yace “Babe kinyi kyau sossai..” Murmushi tayi tace “baka ji abinda nace ba kenan” Yana murmushi yace “I heard, ai ko dare zaki kai dole in jira ki” Girgiza kai tayi tace “you have an important meeting fa..” Tada motar yayi sannan ya sa seatbelt yayinda yayi mata nuni da nata akan ta sa sannan yace “I am the CEO remember, they can wait or I even postpone the meeting because my Babe comes first” Dariya ya bata sossai. One thing the guy has managed to do is make her laugh even if bata shirya ba… Haka suka bar gidan suna ta hira wanda yawanci duk hirar Mustapha ce. Shi kam ya kula idan dai hirar Mustapha suke yi bala’in sakin jiki take yi da shi. Sossai take cikin nishadi a duk lokacin da suke maganar shi. ♤♤♤♤♤♤ EM-ZEE KITCHEN AND CATERING SERVICE A lokacin da suka iso kuwa gani nayi ya zaro idanuwa yayinda yace “oh My God, ashe dai Babe din tawa big girl ce. Wannan irin qaton wuri Hajiya??”Ya kalli sunan wurin yace “hmmmm, EM-ZEE…” Murmushi tayi tace “ka san what it means??” Ya dan yi shiru kamar wanda yake tunani sannan yace “Mustapha and Zehra I guess” Tace “yeah, Birthday gift din da ya bani…” Daga nan kuwa ta fara bashi labarin abinda ya faru ranar birthday din yayinda shi kuma ya kafa mata idanuwa yana ta sauraronta.A ran shi ne yace “Oh Moha, why did you have to come in between this beautiful love?” Bai ankara ba ya ji tace “ko zaka shigo ne?” Murmushi yayi yace “okay” Tare suka shiga yayinda ma’aikatan ta suka dinga gaishe shi. Yawanci dai sun ji cewar Madam dinsu tayi aure wanda kuwa suka yi mamakin ba Mustapha bane. Amma kuma dayake basuda right din neman ba’asi dole su ja baki suyi shiru. STORY CONTINUES BELOW Ya hadu da Hidaya sunyi hira sossai wanda kuwa tuni ta fahimci cewar lallai he is a good person sannan baya da matsala, ga fara’a da mutane. Haka dai ya zagaya ko ina a wurin yayinda yake ta yaba kyan da wurin yayi. Ofis dinta kuwa ya birge shi sossai wanda har cewa yayi zai dawo nan da zama. Daga baya ma cewa yayi ta dauke shi aiki a nan din tunda shima he is a good chef. Hakan kuwa ya dinga sa ta dariya wanda dama abinda yake so kenan… dariyar ta. A lokacin da zai tafi ne yace “Babe idan kin gama just call me” Tana murmushi tace “okay, mu je in raka ka” Zaro idanuwa yayi yace “what?? No zauna abinki, duk wani abun wahala bana son ki da shi” Cike da mamaki tace “tafiya ce fa wannan..” Ya girgiza kai yace “wahala ce” Ya kalli Hidaya yace “take care of her” Hidaya tana murmushi tace “Insha Allah Oga” Bayan ya tafi ne Hidaya ta kalli Zehra wadda ta kunna laptop dinta tace “hmmm, Babe gaskiya you are very lucky” Zehra ta dago kai ta kalle ta tare da fadin “if I am lucky I would have been married to the love of my life Hidaya” Hidaya tace “eh toh haka ne but trust me, Ya Moha is a great guy and I can tell he really loves you” Ta dan kashe ma Zehra ido daya sannan ta cigaba da fadin “kema na ga you like him… or am I permited to say LOVE??” Da sauri Zehra ta Harare ta tace “we are just friends Hidaya kuma haka zamu cigaba da zama. The only one love I have is my Baby” Ta dan lumshe idanuwa tace “I really miss him wallahi” Hidaya ta zaro idanuwa tace “ke babes, kina da aure kike tunanin wani??” Murmushi Zehra tayi tace “Mijin nawa ai ya sani kuma yace ya yafe, besides we talk about him a lot… so???” Hidaya ta girgiza kai tace “Oh Allah, Ni kam ban taba ganin irin wannan ba” Nima dai haka…🤔🤔 ♤♤♤♤♤♤♤♤♤♤ Weeks later… MUHAMMAD OMAR TAFIDA RESIDENCE Zaune take a kan kujerar Kitchen Island yayinda take ta kallon shi yana dafa mata dinner. A yanzu dai Muhammad ya hana Zehra yin komai a cikin gidan. Hatta abinci idan dai yana nan shi yake dafa musu. A cewar shi tunda tana zuwa ofis baya so tana gajiya. Da farko Zehra ta qi amma ganin ya nace ne ta haqura. Abin mamaki kuwa tana bala’in jin dadin kalolin abincin da yake dafa mata. Sossai girkin Muhammad yake yi ma Zehra dadi. A cewarta ma nashi ya fi nata dadi. hmmm… A yanzu haka tana ta kallon shi yayinda suke ta hira. Kamar kullum kuwa labarin Mustapha ne. Ji nayi tace “amma wai Yaaya tun yana yaro ne baya son cin abinci??” Muhammad yana murmushi yace “gaskiya tunda Musty ya taso baya da cin abinci sossai, da girman shi ma fa lokutta da dama sai Mummy ta sa shi a gaba” Tace “kuma baya ciwo?? As in idan mutum baya cin abinci yadda yakamata ai the person is bound to fall ill ko?” Gani tayi ya fashe da dariya yayinda ya juyo yace “hey bari in baki wani labari, Lokacin da muke yara.. I think Musty was in JS 3 then, Ya kwanta rashin lafiya so Daddy ya kira Likita har gida ya zo ya duba shi saboda ya qi bari a kai shi asibiti. Kin san he is scared of Needles har da girman shi kuwa…” STORY CONTINUES BELOW Zehra ta zaro idanuwa tana dariya yayinda tace “are you kidding me??” Yana dariya yace “…Bayan likitan ya gama duba shi kuwa yace akwai traces of Ulcer don haka yakamata a dinga kula da yanayin cin abincin shi don kar ta shige shi, toh a medication din shi akwai allurai na kwana uku. A ranar dai da qyar ya tsaya likitan yayi mishi. So kafin ya tafi sai yayi alqawarin turo Nurse wadda zata zo tayi mishi sauran..” Yana kallon Zehra yana dariya yace “kin san me yayi ma Nurse din da ta zo yi mishi allurar?” Zehra wadda take ta kwasar dariya tun kafin ta ji abinda yayi tace “tell me” Yace “Muna dakin shi Mummy ta shigo da ita akan tayi mishi. Bayan Mummy ta fita ne Nurse din ta gama jan allurar sai tace mishi ya gyara don tayi mishi. I swear babes ban ankara ba na ga Musty ya qwace Allurar ya riqe hannun ta da qarfin shi ya tsira mata. Ni kam Ihu kawai na ji, baiwar Allah gabadaya tayi freezing ta kasa motsi domin kuwa ta sani sarai idan ta motsa Allurar tana iya karye mata a hannun” Sossai Zehra ta dinga kwasar dariya harda dafe ciki yayinda Ya cigaba da fadin “bayan ya juye mata ruwan allurar a jikin ta ne yace mata ba dai allurar Ulcer ba? gata nan nayi miki, sai ki je kiyi ta cin abinci fiye da yadda kike ci don kar ta kama ki, masu bakin cin abinci” Zehra wadda take ta kwasar dariya tace “Yaaya kana nufin kana kallon shi yana barna and you didn’t do anything a wannan lokacin??” Girgiza kai yayi yace “honestly I didn’t, Musty baya laifi a wurina ai, I felt she deserved what she got, kuma fa I even helped him cover up the real story lokacin da Mummy ta shigo ta tarar da barnar da yayi” Ya daga hannuwa sama yace “Allah ka yafe mana” Zehra wadda take dariya tace “gaskiya na yarda Baby baya jin Magana, I am sure sai da nurse din ta kwanta jinya”5 Muhammad yana dariya yace “baiwar Allah ai dole..” Haka dai suka cigaba da hira har ya gama dafa mata abincin wanda yayi serving dinta a nan Kitchen din. Lumshe idanuwa tayi tace “Oh my God, Yaaya wai ina ka koyi dafa abinci ne??” Yana murmushi yace “Mummy ta koya mun wasu and others I learnt myself, it has to do with right combination and measurement ne ai ko?” Girgiza kai tayi tana murmushi tace “toh yanzu meye sunnan wannan da kayi?” One thing da ya kula akan Zehra shine ta cika tambaya kamar wata Cop. Yana murmushi yace “I really don’t know babes, let’s just call it Moha’s Recipe, what say??” Fashewa tayi da dariya tace “you are funny I swear” Yayinda yayi murmushi a ran shi yace “and I love you so much Zehra” Bayan ta gama ci kuwa haka ta dinga yi mishi santi yayinda ta ga ya tattara dishes din zai wanke. Miqewa tayi tare da fadin “haba Yaaya ka bari mana su Bilki su zo su wanke.. meye amfanin su a gidan nan??” Gani nayi ta janyo Intercom zata kira masu aikin wanda suke quarters din su. Da sauri ya dakatar da ita yace “hey bar su kawai, babu yawa ai let me just do it” Ita dai Zehra halin shi yana bata mamaki sossai, ita kam bata taba ganin simple mutum marar damuwa irin shi ba. Sossai halin Muhammad yake birge ta. Ma’aikatan gidan shi suna hutawa domin kuwa baya da takura ko alama. Abinda yakamata masu aiki suyi mishi ma idan ya ga dama shi yake yin kayan shi da kanshi. STORY CONTINUES BELOW SO daya ne kuma ta riga ta ba Mustapha. Da babu shi a rayuwar ta toh fa dole ne ta zama head over heels for the person standing few steps away from her. hmmmmmm. ♤♤♤♤♤♤♤ After a while.. MUHAMMAD OMAR TAFIDA RESIDENCE A yau Saturday zaune suke a falonta da fadeela wadda take ta faman sa masu aiki suna kawo mata abubuwan ci daban daban. Zehra dai sai dariya take yi mata. Fadeela wadda ran ta ya fara baci da dariyar Zehra ce tace “wallahi Zee ki daina yi mun dariya” ta harare ta tare da fadin “duk ba laifin yayan ki bane, yana can hankalin shi a kwance ya bar ni da wahala” Fadeela wadda take dauke da ciki wata uku da ‘yan kwanaki sossai take fama da laulayi dukda kuwa da sauqi amma saboda raki irin nata da rashin son wahala zaka rantse abun babu sauqi. Zehra ce tace “Yi haquri matar yaya na, Allah ya qaro sauqi. Yanzu me kike so ki ci kuma?” Fadeela ta harare ta tace “me kika mayar da ni?? Jaka??” Sossai Zehra ta dinga dariya yayinda ta ji Fadeela tana fadin “kema dai ai nasan Yayan nawa ba hakanan ya bar ki ba, zakiyi bayani” Zuciyar Zehra ce ta buga da jin maganar Fadeela. Abinda ya shiga tsakanin su a wannan daren ne yake dawowa a qwalwar ta. A ranta ne tace “that was a mistake, Just forget about it Zee” A fili kuwa tace “babu wani bayanin da zanyi” Fadeela wadda take cin Apple tace “Toh qawar Ya Moha..” Dariya kawai Zehra tayi domin kuwa Fadeela ta saba mata da wannan tsokanar. Anan ne kuma suka fara labarin kudin da Muhammad ya tura ma Zehra na Lefen ta da bai yi mata ba lokacin da akayi auren su. Zehra ce tace “Wallahi Dee brothers dinki sun iya wasa da kudi, they spend money kamar ba wahalar nemo su ake yi ba. Ya za’a yi Yaaya ya turo mun millions of naira wai in siya kayan lefe, kamar wata ‘yar gwal” Fadeela wadda take dariya tace “toh mecece ke ba ‘yar gwal ba, kawai kin haukata mana su” Zehra ta Harare ta yayinda ta cigaba da fadin “Ni kaina wallahi ina mamakin yadda suke kashe kudi anyhow, halin daddy ne suka dauko” Haka dai suka cigaba da hira kala kala. *********** Bayan Fadeela ta tafi ne Zehra tana zaune a falonta tayi tagumi tana tunanin maganganun ta. “kema dai ai nasan Yayan nawa ba hakanan ya bar ki ba, zakiyi bayani” Ji nayi tace “the last time I saw my period was tun kafin in zo gidan nan fa…is it normal??”5 Daga nan kuma tace “Inna lillahi wa’inna ilaihir raji’un” Da sauri ta miqe ta shiga dakinta. Dressing room ta wuce sannan ta tsaya gaban dogon dressing mirror ta zuge zip din doguwar rigar da ke jikinta. Kusan mintuna biyar tana studying yadda jikin ta ya dan canza amma kuma ba sossai ba. Banda ‘yar qiba da tayi nothing has changed. Shiru tayi tana tunanin duk symptoms din masu ciki bata jin ko daya, its just her monthly period that she missed wanda kuwa a tunanin ta qila harda don canjin yanayi or so. Ajiyar zuciya ta saki yayinda tace “its not possible ai” ta dan bugi kanta da hannun ta sannan tace “relax Zee, you can’t be pregnant. It was just a mistake” STORY CONTINUES BELOW Mistake????🤔🤔 *************** Zaune yake a office din shi da yake nan cikin gidan yayinda yake aiki a laptop din shi. Zehra ce ta shigo riqe da wani cup na smoothie a hannun ta. Dago kai yayi ya kalle ta yayi murmushi sannan ya mayar da idanuwan shi kan laptop din ba tare da yace komai ba. Qarasowa tayi wurin shi ta zauna bisa table a gefen laptop din. Tana kallon shi tace “Yaaya bazaka je ka kwanta ba?? its late fa” Resting yayi a kujerar da yake yayinda ya sa mata idanuwa yace “na kusa gamawa amma kuma yanzu da kika shigo I swear ba lallai bane in gama” Cike da mamaki tace “why??” Karbar cup din yayi daga hannun ta yace “you are a distraction Babes..” Ya kai cup din bakin shi ne ya ga ta dan bata rai sannan ta sauka. Ko Kafin ta daga qafar ta kuwa yayi saurin riqe hannun ta sannan ya ajiye cup din ya janyota ya zaunar da ita akan cinyar shi. Nan da nan kuwa hankalin ta ya tashi yayinda duk ta bi ta rude. Murmushi yayi yace “hey relax, babu abinda zan yi miki I promise” Ajiyar zuciya ta saki yayinda ta gyara zaman ta a kan cinyar nashi sannan tace “toh tell me, me nayi maka da na zama distraction?” Daqile tambayar da tayi mishi yayi yayinda yace “hey the weather in this country is a bit stuffy, don’t you think we need some fresh air??” Cikin rashin fahimta tace “ban gane stuffy ba” Gani nayi ya bude wani page a laptop dinshi sannan ya nuna mata yace “look, Ina so mu dan canza environment, I have decided on three countries… Dubai, France and England..” Da sauri tace “banda Dubai.. bazan je ba” Cike da mamaki yace “why??..” Shiru tayi yayinda ta kasa Magana. Girgiza kai yayi yace “it holds some memories I guess, don’t worry I will cancel it. Now tell me other countries” Murmushi tayi tace “France da England din is fine” Yace “kawai??” tace “yes” yace “alright then, ki fara shiri nan da three days we shall leave”Cike da mamaki tace “Yaaya so soon??” Yace “yes” Ya dan bata rai yace “yanzu dai daga ni kar ki karya ni, kinyi nauyi..” Zaro idanuwa tayi cike da mamaki sannan ta mari kafadar shi wanda har sai da yace “ouch, hannun ki akwai zafi I swear” Tana dariya ta tashi tace “be careful next time” Cikin ladabi yace “sorry Ma” yayinda take dariya. ************** Ita kam Zehra a yanzu haka sossai take shiri da Muhammad, Ta kula cewar he is a fun-to-be-with kind of person wanda kuwa akan dole ta sake da shi. Ta dauke shi a matsayin babban yayan ta wanda kuwa take bala’in ji da shi. Kusan komai shi yake yi mata, gaba daya baya barinta yin komai. Duk wata hidimar Zehra ita ce priority din shi. A lokutta da dama tana jin shi yana hira a waya da Mustapha amma ko sau daya bata taba neman yin magana da shi ba dukda kuwa tana bala’in missing dinshi. STORY CONTINUES BELOW Muhammad ma ya kula a duk lokacin da yayi waya da shi a presence dinta takan zubar da hawaye don haka ne ya daina. Aikuwa ko da su Mummy suka ji labarin tafiyar da zasu yi sun ji dadi sossai. A yanzu hankalin su ya kwanta ganin yaran nasu duk suna cikin kwanciyar hankali. Mustapha wanda suke yawan yin waya da shi ma sun sa ran hakan a tare da shi. Tambaya anan shine.. Is he really okay???🤔2 Fadeela kuwa tsiya ta dinga yi ma qawarta akan suna so su je honeymoon suna wani pretending cewar zasu je shan iska. Ita dai Zehra sanin cewar babu komai tsakanin ta da Muhammad ne yasa bata ma damu ba. ♤♤♤♤♤♤♤♤♤♤ A dalilin wannan tafiyar kuwa sun qara shaquwa sossai. Zehra dai ta fahimci lallai Muhammad yana daya daga cikin mutanen arziki a duniyar nan. Lokutta da dama idan yana yi mata wasu abubuwan har tausayi yake bata domin kuwa ta sani sarai yadda ta dauke shi ba haka ya dauke ta ba. Ta sani sarai bala’in sonta yake yi. Duk da ta sa a ranta bazata taba samun Mustapha ba ta kasa bude mishi ko da wani qanqanin bangare ne na zuciyar ta. A bangaren shi kuwa as long as she is happy toh shima he is happy. Farin cikin Zehra shine nashi. Sossai suka yi yawo a qasar France. Sossai yake kashe kudi wanda kuwa har Zehra tana hana shi amma sam ya qi sauraron ta. Sai da suka yi wata daya a France sannan suka wuce England. A lokacin da suka je England kuwa, gidan shi na can suka sauka. Sossai tsarin gidan ya birge ta. Zehra dai tunda suka sauka qasar ta ji canji a jikin ta, gaba daya jin ta take ba normal ba. Wani lokaci sai ta dinga jin kamar zata yi amai musamman idan ta ci abinci wanda kuwa ko tayi yunqurin yi baya fitowa. wasu lokuttan ma jiri yakan debe ta. A tunaninta stress ne domin kuwa ba qaramin yawo suka yi ba. Shiyasa tun zuwan su England ta hana su fita. A cewarta ta gaji ya dan bari su huta. Wannan ne yasa kullum suna indoors suna hira. ♤♤♤♤♤♤♤♤ A yau kwanan su takwas da zuwa England. Kwance take a kan cinyar shi yayinda suke labarin Mustapha as usual. A yanzu kuwa ta kusa hada labarin tarihin Mustapha gaba daya.5 Zehra dai dukda babu abinda yake shiga tsakanin ta da Muhammad kullum idan suna hira zaka gan ta kwance a kan cinyar shi. Shi kam ya kula tana da son jiki but then having her this close to him ba qaramin sanyaya mishi zuciya yake yi ba. Tana ta kwasar dariya yayinda yace “…ai Musty kam ban taba tunanin zai canza hali ba. Kin san kuwa wai daga yarinyar tace tana son shi shikenan fa ya zare belt ya dinga zane ta a cikin class dinsu… wai shi akan wane dalili zata ce tana son shi… ” Zehra wadda take kwasar dariya tace “toh wai school authority basu dauki mataki ba??” Yana dariya yace “sun dauka gaskiya because har kwantar da yarinyar aka yi a asibiti. Shi kuma aka bashi two weeks suspension. Daga baya ma fa iyayen nata cire ta suka yi daga school din” Zehra wadda take dariya tace “Allah sarki, I swear My Baby was really trouble” Haka dai suka cigaba da hira har ta fara hamma. Yana kallon fuskar ta ne yace “Babe bacci ko??” ta daga mishi kai alamar “eh” Yace “tashi mu je in raka ki dakin ki toh” Aikuwa tashin da Zehra tayi sai jiri ya debeta ta fado mishi a jiki. Da sauri ya riqe ta yayinda yake ta salati, hankalin shi a tashe. Tana kwance a jikin shi yayinda idanuwan ta suke a rufe yace “hey, are you okay??” Girgiza kai tayi alamar “a’a” Rungume ta yayi yace “tell me, me ke damun ki??” Tace “I am feeling dizzy ne but I think bacci ne” Gani nayi ya dauke ta cak yayinda ta langwabe a jikin shi suka nufi dakin ta. Bayan ya kwantar da ita ne ya zauna a gefen ta yace “do you need anything??” tace “No” Ya gyara mata Duvet din yace “toh yi bacci ki huta, Good night” Haka tayi ta kallon shi har ya fita daga dakin. Aikuwa kafin safe wani mugun zazzabi ya rufe ta. Ko da Muhammad ya shigo mata da breakfast ganin ta yayi cikin Duvet tana ta kuka yayinda take ta juyi. Da sauri ya ajiye tray din ya qarasa wurinta ya yaye Duvet din. Gani nayi ya tsaya cak yana qare mata kallo na dan lokaci sannan ya janyo ta jikin shi.Ko kafin ya tambaye ta abinda yake damun ta kuwa tuni ta watse shi da amai. Hankalin Muhammad kuwa yayi masifar tashi a yanzu. Ji nayi yace “Babe what is wrong with you??” Zehra wadda take kuka tace “ban sani ba..Please help me” Daukar ta yayi ya kai ta bathroom ya hada mata ruwan wanka sannan yace “zaki iya??” ta daga mishi kai alamar “’eh” Fitowa yayi ya nufi dakin shi ya canza kaya sannan ya dawo dakinta ya tsaya bakin qofar bathroom din nata yayinda ya dafe kanshi. Duk ya bi ya rude, Sossai ya shiga tsananin damuwa. Bayan ta gama ne ta fito sanye cikin Robe na wanka. Gani nayi ya dauke ta cak ya wuce da ita dakin shi tunda dai ta bata sheets din gadon ta da Amai. Ko da ya kwantar da ita gani nayi ya dauki wayar shi ya kira likita. Dayake dai Muhammad ya dade a London yana da Doctor din da yake gani. Bayan ya kashe ne ya shafa kanta yace “Babe sorry, ga Doctor yana zuwa” Ya tashi zai fita ne ta riqo hannun shi tace “ina zaka je??” yace “zan dauko miki kayan ki ne kafin doctor din ya zo” Ko da ya dauko mata sai da ya fita sannan ta sa. Tare da doctor din suka shigo yayinda yake yi mishi bayanin abinda yake faruwa. Ko da likitan ya dudduba ta tambayoyi ya fara jero mata na yadda take ji wadanda take amsawa daya bayan daya. A lokacin da ya tambaye ta last time da ta ga period dinta kuwa ba ita ba hatta Muhammad sai da zuciyar shi ta buga. Zehra wadda hankalin ta yake a tashe tace “More than 3 months now…” Likitan yayi murmushi ya juyo ya kalli Muhammad tare da miqa mishi hannu yace “Congratulations Mr. Muhammad, Your wife is pregnant…” Kafin ya qarasa maganar shi kuwa su biyun suka ce “whaaaat?????” ♤♤♤♤♤♤♤♤ Ni kam ina jin haka na lallaba na fita daga gidan cike da tsananin confusion.. Tabdijam.. Wata sabuwa inji ‘yan caca Sai qara zurmawa ake yi… Ga kuma result din ‘BEAUTIFUL MISTAKE’ ya bayyana… Ya kenan???🤔🤔