ZUCIYA DA GWANINTA CHAPTER 2

ZUCIYA DA GWANINTA CHAPTER 2

 
 
 
 
A kofar flat in Mansur yayi sallama hade da karasawa ciki yana fadin “muje mana Nabeela” girgiza kai tayi kanta a kasa tace “Aa bara dai ya fito” coper Mansur bai wani dade a ciki ba ya fito yana kallon ta. “Bai jin dadi sosai Nabeela, ko zaki shiga ciki yana falo ne” dan jim tayi tana tunani. kafin ta kara magana coper mansur in yace “just feel free ki shiga yana falo ni bar in koma sta! room akwai abinda zan yi” godiya ta mishi, har bayan ya wuce ta kasa motsa kafan ta shiga cikin falon.
Tunanin da tayi kar su Abban ta su fara neman ta ya sa tayi dauriyan shiga falon. Kwance ta same shi akan kujera, idanuwan shi a runtse, da bargo ya rufe jikin shi gabadaya. Jin sautin sallaman ta yasa ya bude idanu, yana kallon inda ta ke. A hankali yace “ya kika tsaya? Shigo mana” shigowan tayi ta zauna a kan kujeran da ke fuskantan shi tana fadin “Sir mai ke damun ka haka?” Da kyar ya iya tashi ya zauna ya dan jingina bayan shi da kujeran sannan ya sauko da kafufuwan shi kasa.
“Slight headache ba ku wuce ba?” Tabe fuska tayi kaman za tayi kuka tace “shine to ko ka neme ni ko? Ai ya kamata ko sallama muyi” zuba mata rinnanun idanuwan shi yayi, yana jin wani irin kasala na maye dukkanin shi. “Kiyi hakuri na ga kina wurin su Abba ne kuma nasan zaku tafi gida ne” Yana magana ne yana kokarin furzar da iska da ga bakin shi, saboda zafin da ya keji na shiga ta ko ina a ilahirin jikin shi.
“Yanzu yaushe zaku wuce” ya kara tmby ganin idanu kawai ta zuba mishi, sai dai daga dukkan alamun ta kiris ya rage mata ta saki kuka.
“Soon, ban so mu wuce ba muyi sallama bane” ta fada cikin muryan ta dake rawa sosai, kokarin boyen hawayen ta ke sai dai yana son rinjayan ta.
“You did a wonderful peformance, i like it” dan shiru yayi sannan yace “so much” gyade kai kawai ta iya yi bayan ta hade labban ta wurin daya, duk dai kokarin boye kukan ta ke “All credit goes to you” this time murmushi ya mata sai dai kana ganin shi kasan na karfin hali ne.
“The school will never be the same without you Beela, sai yaushe kuma?” Bude baki tayi tana son bashi amsa, sai dai ina kukan da ya tsaya mata a makogaro tuni ya shammace ta, dan ba ta ma son lokacin da ta sake shi gabadaya ba, kuka ne mai taba ran duk mai sauraro. Shi kan shi da yaji wani jirin na diban shi bai san lokacin da yayi saurin mikewa ya karasa gare ta ba. Bai yi wata wata ba ya durkasa gaban ta, kasa mata wani magana yayi saboda shi ma kiris ya ke ji ya rage ya sa kukan. He is no longer in control of himself saboda yanda sautin kukan ta ke girgiza dukkan jinin da ke kwance a jikin shi, hannun shi ya kai kan lallausan fatan da ke fuskan ta yana share mata hawaye. A karo na farko wani irin shock ya ratsa dukkanin su a sandiyan contact in hannun shi da fuskan ta, a tare duk su kayi reacting to the stimulus. Kallon kallo su kayi for some seconds suna jin wani irin shauki na daban na ratsa su, da idanuwan shi ya fara bata hakurin kukan da ta ke sai dai kaman ba ta ma fuskan ta.
Kasa dauke hannuwan shi daga kan fuskan ta yayi yana cigaba da share mata hawayen, yana girgiza mata kai alaman tayi shiru sai dai ta kasa hakan, kara matsawa yayi sosai gare ta yana son samun yanda zai yi consoling inta da kyau. Daga haka su ka fara shakan numfashin juna saboda kusancin na gab da gab dake a tsakanin su. Kwanyar kan shi ya fara ji yana kwance mishi, he can’t belive he is in this state with her, tun daga tsakiyan kan shi har yatsan shi ya ke jin wani abu na mishi yawa, he badly wants to avoid the temptation sai da gangar jikin shi ya kasa amincewa zuciyan shi. A hankali idanun shi ya fara sauka daga kan fuskan ta zuwa bakin, da ke daf da saitin hancin shi, a kirjin shi ya ke jin saukan numfashin ta. Wani irin son jin numfashin ta da kyau ne ya mamaye ilahirin shi gabadaya, ji yayi ya kasa fahimtan duk wani abu mai kyau sai abinda ke gaban shi. Bai yi wata wata ba ya kara daura idanun shi akan small cute lips inta that looks so inviting to him. Runtse idanu yayi, hannuwan shi still kan cheeks inta suna share kwallan da ya ke ji har ranshi. In slow motion ya ke moving lips in shi towards hers, sai da ya iso inda yake bukata cikin rawan jiki yayi saurin crashing bakin shi cikin nata, da dukkan feelings in shi ya fara moving lips in nasu a tare yana kara samun access mai kyau daga wurin ta, ta yanda zai kai inda ya ke so. So passionately, a!ectionately and erotically ya ke tsotsan leben ta yana kokarin kamo harshen ta without bothering ko ta na reciprocating ko ba tayi shima wasu hawayen masu zafi yaji suna zubo wa daga idanun shi. All he want to is to claim her, make her his, so ya ke ya fidda duk wani feelings da ya ke ji akan ta.
Farkon action in shi ya zo mata kwata kwata a bazata, amma the more yana kara claiming tongue inta the more wani unique feeling ke samun wurin zama na musamman a kwakwalwar ta, the feeling is so new, shi don’t know how to react it. Banda rawa da jikin ta ya ke yi sosai don har jijiyoyin ta take jin sakon da ya ke aika mata. Jin yanda jikin na ta ke rawa ya sa ya dan jawo ta jikin shi, dukkan su idanuwan su a runtse ya ke saboda ba za su iya fuskantan abinda ke gaban su. Jin yanda ya koma kissing inta da sauri da sauri ne ya sa ta kara shigewa jikin nashi sosai tana kara rungumo shi zuwa kirjin tana jin sautin bugawan zuciyan da kuma zafin da jikin shi ya dauka, The feelings and emotion is just too much for her right now.
Wani irin ratsawa yaji zuciyan shi nayi a lokacin da ta hade kirjin su a tare, feeling her skin beneath hers nan ta ke ya fara jin wani kul kul kul a zuciyan shi. Kasa cigaba da abinda ya ke yayi, da kyar ya samu ya tattaro dukkan natsuwa tukunna tunanin shi ya fara dawowa. A hankali ya raba jikin su yana kallon fuska ta, still idanuwan ta a runtse ya ke. Hannun shi ya sa ya shafo gefen fuskan ta feeling wani irin intense emotion na diban shi. “Na-bee-larh” a hankali ya kira sunan na ta cikin wani irin dakkakiyar murya. “Open ur eyes please” ya fada sautin muryan shi na fita akan fuskan ta. Kasa budewan tayi sai da yace “ki naso su Abbah su yi reporting ba su ganki ba ko?” Sai a sannan tayi saurin bude idan ta, don gaba ki daya ta manta za a neme ta.
Duk yanda za tayi kokarin kar su hada ido dashi sai da tayi, shima da ya gane hakan sai ya dauke idanuwan nashi. Gyara mata hijab inta da ya yamutse yayi sannan ya mike tsaye yana mika ma ta hannunwan shi ta tashi. Ba musu ta rike shi ta miken, hannun su a hade ya ja ta waje zuwa wurin pampo “wanke idanun ki to” bude tap in tayi, ta tara hannun ta sai da ta wanke fuskan sau uku sannan ta dago. Hanky ya ciro daga aljihun ya mika mata, ta karba a hankali ta share ruwan kan fuskan nata. Ba ta maida hanky in ba shima kuma bai tmby ta, illa riko hannun ta da yayi ya hade da nashi su ka cigaba da tafiya kowa kanshi a kasa, da dimbin tunani barkatai a zuciyoyin su. Ba dai wanda ya iya ma wani magana, shi yana jin sam sam bai kyauta ma ta ba kuma bai kyautawa kanshi ba. Ita ko ba zata ce ga precise abinda ta ke ji ba banda yamutsi da zuciyan na ta keyi.
Sai da su ka iso graduation ground in sannan ya saki hannun na ta a hankali. “I don’t know what to say to you, am sorry kinji” ya fada bayan ya maida hannuwan shi cikin aljihun jeans in shi. Ba ta iya kallon shi ba tace “Na tafi” da kai ya amsa mata, kaman ya jawo ta ya hana ta tafiya haka ya dinga ji. Duk wani taku nata ji yake kaman da zuciyan shi ta ke tafiya. A fili yace “You truly are an angel to my soul Nabila” sai da yaga ta hadu da yan gidan nasu sannann ya juya.
Kallon ta Anty Salman ke yi sosai tace “Nabeela lafiyan ki kuwa? Where did you go” dan dukar da kanta tayi tace “Anty naje ma wata coper inmu sallama ne, she was very nice to me” tsaki salman ta ja tace “ke dai akwai ki da shiriri ta wani sa’in ai da sai ki kira ni muje in mata godiya. Ba dan ma Abbah ya matsa ma ai da sai na je, wanda zai kulan min da kanwata ai ba kaman shi” share zancen Nabeela tayi da rungume Salman “Thank you my anty, ai bakomai mu je wurin su Abbah” karasawa su kayi, jikin Nabeela duk a sanyaye. Yawancin kawayen na ta sun wuce sai daddaya da take hangowa, sai kuma juniors in da kallon su ke kara sata kuka “Sister Nabeela sai yaushe kuma?”
” Sister Nabeela numbanki pls”
“Sister Nabeela za muyi kewan ku” kiris ya rage ta kara wani kukan, Anty salma ta ja ta su ka bi bayan su Abbah da su kayi hanyan waje.
Ko a hanya duk malamin da su ka gani sai ya mata magana, ita dai kam kallon makaranta take, tana tunanin da gaske fa ta barshi kenan a zuciyan ta. Hakan ya sa hawaye sabo fara zuba daga idanun ta tana jin kaman ba za ta iya tarban canjin da ke shirin kutso kai a rayuwan ta ba. Sai yaushe zata kara rayuwan makarantan nan, sai yaushe zata kara ma zama da kawayen ta suna cin abinci in group ana hira ana tsokana, sai yaushe za ta kara zaman aji tana koyan darussa wurin malaman ta, yanzu shikenan? Duk wani memories da su kayi creating a rayuwan su na school in ya zama history? Shknn ana nufin komai ya gushe? The more tana tunanin the more sabbin hawaye ke kara kwarara daga idanun ta, gefe daya kuma abinda ya afku tsakanin ta da coper Abakar cunkushe a zuciyan ta. Anty Salma kam gajiya tayi da lallashin ta ta kyale ta. Da suka kai bakin main gate, sai da ta juya tawa makaranta one last look sannan ta runtse ido tana jin yaji yaji a idanun ta. Da kyar ta iya karasawa wurin motan Abbah. A haka su ka shiga aka tada motan tana juyawa tana kallon makarantan, har ya gushe ma ta sannan taji wani sabon kukan “Yau munga ta kanmu, Nabeela ko za mu sauke ki ki koma makarantan nan ne?”
Dariya Abbah yayi sannan yace “its okay please my daughter kukan ya isa haka nan” hanky in da coper Abakar in ya bata ta sa ta share hawayen na ta tana ajiyan zuciya. Amina ta bata ruwa ta sha sannan ta yi karfin hali cooling mind inta.
A sannu hiran da suke a cikin mota ya fara dauke hankalin ta wurin damuwan da ta keji. Sai dai tunanin coper Abubakar Sadeeq ya ki tfy, ma’adana ma ya sama ma kanshi na musamman. Sai gata ita ce harda dariya. Ba su wani dade ba tafiyan daga kano zuwa kaduna ba. A gajiye ta ke jin kanta lokacin da su ka isa gidan. A bakin gate taci karo da Aiman da Siyama autan mami sun zo tarban ta, rungume su tayi a tare tana fadin “nayi missing inku my littles” suma sai murnar dawo wanta su keyi, a haka taja su suka yi ciki inda tayi karo da baby Areef wurin Nanny in shi. Da sauri ta amshi yaron tana ta kallon shi, ta sa shi sosai a jikin ta tana fadin “oyoyo my baby naji dadin ganin ka wlh” Su mami dai dariya kawai su ke ta mata, ito ko kaman tayi ya, yau gata baby Areef yaron da rabon ta dashi tun sunan shi, shi ko kaman ya san abinda ake sai dariya ya ke ta mata “yaro ya san maman shi” ta fada cikin farin ciki.
Ba ta wani iya zama ta ci abinci ba, bayan magrib, wayan ta ma kunna shi kawai tayi kafin tayi abinda za tayi bacci yayi awon gaba da ita. Bacci ne kawai wanda ta ke so tayo escaping trouble of reality a cikin shi.
Sai wurin goma Anty Salma ta tashe ta tayi Sallan Isha’i, tana idarwa ta koma baccin nata. Ba wanda ya ko takura mata.
Washegari bayan Asuba tukkuna ta duba wayan ta, missed calls ta gani har biyu daga mubarak. “Allah sarki MB” ta fada a fili, ba ta dade da komawa bacci ba call in maryam ya tashe ta daga bacci. Da murna sosai ta dauka, dan basu wani hadu da maryam a jiyan ba. “Wayyo Allah beelah nayi kewar ki, yanzu ba wanda zan takurawa in yana bacci” dariya tayi tayi tana tuna yanda maryam in ke addabarta ta hana ta sakat in tana bacci, Bunk mate inta ce. Gaisawa su ka danyi sannan su ka dan taba hira tare da tmby juna gajiyan jiya, da kuma bayan rabuwa.
A ranar kusan duka close friends inta sai da su kayi magana, duk wanda yace mata “ya bayan rabuwa” sai taji wani irin abu na dawo mata. Ko da MB ya sake kiran ta, gaisawa su kayi kaman yanda su ka saba, har ma ya tsokane ta, daman ita ba zata iya barin friendship insu ya lalace ba, she so much treasure it. Da suka yi magana da zainab kuwa ce mata tayi “Nasan halin ki sarai da gangan kika ki bari mu hadu” dariya tayi kawai sannan su ka gaisa tana tmbyn ta yanda ta samu mutan gida da garin Abuja. Sannan ita Nabeelan ta bata Mum su gaisa. Cikin mutunci su ka gaisa da mahaifiyar Zainab in, tace mata ta gaida mami.
Yanda ta kwana da tunanin shi haka ta sake wuni dashi. Sai dai har yanzu ba ta da gamsashiyar amsa da zata ba wa zuciyan ta game da lamarin malamin nata. Ita dai bata taba soyayya ba, to ma duka duka shekarun ta nawa? Banda a film da kuma labaran da take samu wurin kawayen ta. Sai dai wannan gabadaya ta ma zuciyan ta kauri dayawa.
“Nabeelah fito ga Uncle in ki yazo” muryan Anty Salma taji tana shaida mata isowar Uncle Yusuf, baban Areef. Da saurin ta ta dauki hijab tayi falon, ta same su duk hadda su mami. Yana tsokanan ta su ka gaisa, sannan ya mata murnar kammala karatun secondary inta.
“Sai naga videon Yan matan namu yana ta yawo, you did incredible i like your energy”
“Thank you uncle” ta fada tana murmushi, kusan shi ne na bakwai yau da yake comment akan performance inta.
“Amma waya koya miki wannan kwarin guiwan?” Kiris ya rage ta kira sunan coper Abubakar, don har ta bude baki da niyan magana sai kuma tayi shiru. “Kawai dai muna practicing ne a school” ta bashi amsa.
Hadadden Abaya, da set in jewelry Anty Salma da Uncle Yusuf su ka bata a matsayin gi”, tayi murana sosai domin sun kayatar da ita. Abbah kam daman waya yace zai canja mata amma fa sai WAEC results insu ya fito.
Ba ta ma san cewa Anty Salman ranar za ta koma Abuja ba sai da taji Uncle Yusuf in yana fadin “Madam kun shirya ne ko ana so muyi shigan dare?” Da sauri ta zaro idanun ta tana fadin “Kai Anty kar dai tafiya za kiyi yanzu?”
Dariya Anty salman tayi tana cewa “Yanzu kuwa Kanwa ta, zaki bini ne?” Juya tayi tana kallon mami da attention inta ma baya kansu, magana ta ke da Yusuf in. Ita da kanta ta girgiza kai “Ina son zuwa bauchi ne fa wurin Umma”
“To shknn mu sai yaushe za ki shigo mana Abujan?” Anty salman ta bukata.
“Zan zo Allah amma fa gidan ki, yaushe zaki koma?” rufe baki salman tayi tana fadin “lah lah Nabeela sai na fadawa Mamma, ba kya son zuwa gidan ta”
Dan turo baki tayi tana fadin “ba fa haka bane Allah Anty, Mamma ne ta cika fada”
Murmushi kawai Salman tayi sanin gsky Nabeelan ke fada, mahaifiyar su ba dai fada ba. Ita sam ba ta cika sakan wa yaro fuska ba.
“Kuma kin ma san miye Anty?” Nabeelan ta cigaba, ba ta jira amsa ba tace “Na san kila Brother na gida, ni kuma ban so muna haduwa” mai da hankalin sosai salma tayi akan Nabeela tace “nikam tsaya Nabeela! Tsoron shi kike ji wai?” Da sauri ta girgiza kai tana dariya kasa kasa “Haba dai kuma tsoro sai kace dodo, ni dai Kawai kunyan shi na keji in na ganshi”
Rasa abin cewa ma Salma tayi, Tabbas akwai sauran yarinta a tattare da Nabeela.
Bayan la’asar su Anty salma su ka tafi, har mota suka raka su da baby Areef a hannun ta. “Nabeelah ko za a bar miki dan naki ne?”
Da sauri “Eh wlh Uncle Yusuf” duk suka yi dariya, ji take kaman ta bisu Abujan, sai dai son zuwa bauchi ya rinjayi na Abujan. “Sister ki gaida brother in da mamma” ta fada bayan sun tada mota.
Ita kadai ta koma gida, daman ita da Amina ce su kayi rakiyan ta kuma wuce yawan ta wai gidan su kawarta Safiyya. Nabeela kam ba ta da wani kawaye a unguwan, kasancewar tun JSS1 ta tafi boarding. Sai dai wadanda tayi primary 4 and 5 dasu da kuma yan islamiyyan su. Da ke a Bauchi tayi nursery zuwa primary 3 kafin aikin Abbah ya dawo Kaduna.
Yawanci daman in ba wani tashi tare ba kawance share shi ake, ba kaman wanda kuka yi secondary school tare ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *