Author: Admin

Posted in DAN ADAM COMPLETE

DAN ADAM CHAPTER 1

DAN ADAM CHAPTER 1 8 Jiki na rawa take kwankwasa k’ofar d’akin da k’arfi tana fad’in. “Habiba! Ke Habiba!” “Na’am.” Ta furta cikin magagin bacci…

Posted in SILAR GIDAN AIKI COMPLETE

SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 13

SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 13 Nazeefa ce kwance a cikin daji jikinta duk jini, kukan zuciya takeyi dan bako digon hawaye a idanunta, rintsa ido…

Posted in RAI BIYU COMPLETE

RAI BIYU CHAPTER 20

RAI BIYU CHAPTER 20 Kaina ya yi nauyi sosai ta ya zan iya watsa kasa a gaban manyan mutane kamar wadannan? Mi zai biyo baya…

Posted in SILAR GIDAN AIKI COMPLETE

SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 14

SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 14 Nazeefa na ta soma tafiya cikin unguwar, kowa se kallonta yakeyi, Dan ta koma abun tausayi sosai, KO Ina tabi…

Posted in RAI BIYU COMPLETE

RAI BIYU CHAPTER 19

RAI BIYU CHAPTER 19 Haka ya fito harabar asibitin hawaye na bin fuskarsa, babu komai a zuciyarsa na sai tausayin dan sa, kansa kuma empty…

Posted in FETTA COMPLETE

FETTA CHAPTER 17

FETTA  CHAPTER 17 Kusan minti uku yana haka, zuciyar sa na harbawa da k’arfi, Shafah na gefe duk ta had’a gumi, +     “Fatima”,…

Posted in YAR MAKIYAYA COMPLETE

YAR MAKIYAYA CHAPTER 12

YAR MAKIYAYA CHAPTER 12 Kwalbar giya Brandy ita ce a hannun sa ,fuskar nan a dak’ile ga d’akin duk duhu ya mamaye se d’an hasken…

Posted in FETTA COMPLETE

FETTA CHAPTER 18

FETTA CHAPTER 18 Jirginsu yayi landing a airport na Madina, Fetta tayi nisa a bacci, Suraj ya kai duban sa gare ta, Yayi tapping d’inta…

Posted in Hausa Novels

ABDULKADIR CHAPTER 11 KARSHE

ABDULKADIR CHAPTER 11 KARSHE Da wani irin sanyin gwiwa ta karasa bangaren ta, watakila har yanzun Waheedah batajin dadi, in baka da lafiya daman komai…

Posted in SILAR GIDAN AIKI COMPLETE

SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 12

SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 12 Haleema ne zaune a daki tana jirar kawarta, Sallamar ta Taji ta mik’e taje ta bude Mata kofa, rungume junansu…

Posted in YAR MAKIYAYA COMPLETE

YAR MAKIYAYA CHAPTER 11

YAR MAKIYAYA CHAPTER 11 Tun had’uwar Suraj da Ameer basu sake had’uwa ba babu wanda ya shiga harkar wani se yau da suka tattara zasu…

Posted in SILAR GIDAN AIKI COMPLETE

SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 11

SILAR GIDAN AIKI CHAPTER 11 Bayan Kwana Uku Rana bata karya sedai uwar diya taji kunya, yau Saturday, za’a daura auren Mubeen da Haleema, +…