Author: Admin

Posted in TAGWAYE COMPLETE

TAGWAYE CHAPTER 2

TAGWAYE  CHAPTER 2 Sun taso cikin tsananin talauci da yunwa…  A garin Maiduguri sukeda zama, dashike Alhaji Isma’il cikekken dan ‘kabilan Shuwa Arab ne, hakan…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 23

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 23 Dakyar suka bareta daga jikinsa har rigarsa na yagewa da yake wani yadi ne ajikinsa 3 Quarter yayi saurin ficewa daga…

Posted in BAKIN DARE COMPLETE

BAƘIN DARE CHAPTER 3

BAƘIN DARE CHAPTER 3 Da Sauri su lion suka fice daga gidan suka hau mota suka bar Layin aguje da mota biyu suka je tafiya…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 21

HARSASHEN SO  CHAPTER 21 A Flrgice Hafsat ta farfado cikin tashin hankali ta kalli Shalele wanda ita ko,a jikinta abun bai dauketa ya nanikata da…

Posted in GIMBIYA SA'ADIYA COMPLETE

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 6

GIMBIYA SA’ADIYA  CHAPTER 6 “Sharadin ai ba wani mai tsanani bane. Mallam Khamis ya fadi hakan tare da sakin murmushi. Yaci gaba da fadin, ….

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 20

HARSASHEN SO  CHAPTER 20 Saida tasha kukanta hartayi gyatsar wahala sannan ta danjinjina kanta tare dayin dan gajeren murmushi. Kome ta tuno ne har yasa…

Posted in NAYI GUDUN GARA COMPLETE

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 18

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 18 Laila har lokacin daya kama kusan ka’arfe 11 bata daura damarar bacci ba, kaikawo kawai take a tsakar falonta, tsabar…

Posted in GIMBIYA SA'ADIYA COMPLETE

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 5

GIMBIYA SA’ADIYA  CHAPTER 5 Cire takalmansu suka yi a daidai shigarsu bakin kangon dake kama da ginin da yayi shekaru hamsin ba tare da an…

Posted in TAGWAYE COMPLETE

TAGWAYE CHAPTER 1

TAGWAYE  CHAPTER 1 Gida ne kantameme mai daukan ido, kace ba’a ‘kasar nan tamu Nigeria aka ginataba. Kana shiga wani iska mai matukar gamsanNa zakaji…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 22

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 22 Harkasa INdo ta tsugunna tana gaida shi idanta akan fuskarsa tace, “Abba ina wuni?”  Ya zura wayar cikin aljihunsa yana kallonta…

Posted in BAKIN DARE COMPLETE

BAƘIN DARE CHAPTER 2

BAƘIN DARE CHAPTER 2 Damkota yayi ya cilla ta wajen tsakiyar carpet din Hajiya Nafeesa kuwa ko faduwa bata yiba ta bishi wajen bandakin da…

Posted in NAYI GUDUN GARA COMPLETE

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 17

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 17 Zama tai ta bude flaks din, tiririn kazar ya daki hancinta, kallo d’aya tai ma kazarta san ba zata iya…