Category: TAGWAYE COMPLETE
TAGWAYE CHAPTER 36
TAGWAYE CHAPTER 36 Ammi you can’t live me, you can’t betray me kada kici amanata Ammi kada ki barni banida kowa a duniya bayan ke….
TAGWAYE CHAPTER 35
TAGWAYE CHAPTER 35 Tukin awa guda ce takai Miemah gida, afusace taflto cikin gaggawa tanemi taimakon securities na gida suka kai Zayyad d’akin Zaid inda…
TAGWAYE CHAPTER 34
TAGWAYE CHAPTER34 “Wuukaa. lhun da Maisha ta daka kenan yayinda ta sake baki, tawangala idanuwarta kororo kororo, cikin sananin rawanjiki ta d’aura guiwowinta a ‘kasa…
TAGWAYE CHAPTER 33
TAGWAYE CHAPTER 33 Karku matso kusa Dani’ ya kwato bindiga daga hannun sojan. Nan ne duk suka maida makaman yakinsu. Ammi ta’kama baki tana salati…
TAGWAYE CHAPTER 32
TAGWAYE CHAPTER 32 Sai tafiya ake dashi cikin mota, zuwa yanzu Zaid baisan ko awace duniyar sukeba domin Motartasu tayi tafiya mai nisa, kuma duk…
TAGWAYE CHAPTER 31
TAGWAYE CHAPTER 31 Karfe Sha biyu ta Rana, Ana iska sosai agarin Abuja Sany’i da kanshin ruwan sama kakeji abar sha’awa, Hadari ta hade bakikkirin…
TAGWAYE CHAPTER 30
TAGWAYE CHAPTER 30 Miemah ki gafartamana wallahi da na’san cewa kece ainihin Y’ar Uwata da tun tuni na ta’kurawa Daddy ya dawomana dake gida, sabida…
TAGWAYE CHAPTER 29
TAGWAYE CHAPTER 29 “Inspector babu shakka abunda Matata take fad’i Gaskiya ne. Tbe Baki Inspector Bashar yai,Ya’kara zuba musu ido “Alhaji ban musa makaba toh…
TAGWAYE CHAPTER 27
TAGWAYE CHAPTER 27 Sai addu,oi mommy keta nanatawa tun zuwan su gidansu, tana tsaye a bakin kofa kafafunta duk suna ‘karkarwa, ayau jitayi tafara da’nasanin…
TAGWAYE CHAPTER 26
TAGWAYE CHAPTER 26 “Tana cikin mota” Asad yabude kofan kai tseye yana inviting dinsu. Mainah kam dasauri tai ciki, ai ko tana shiga taga Zaid…
TAGWAYE CHAPTER 25
TAGWAYE CHAPTER 25 Maisha Tasha wedding gown mai masifar kyau, wacce da’ka ganta, kallo daya za’kasan naira na aiki awajen. Ta‘sha kwalliya pes! Gwanin sha’awa,…
TAGWAYE CHAPTER 24 B
TAGWAYE CHAPTER 24 B Suna shiga Sha’shin, Maisha sai taji tamkar America ta’koma, “Wayyo Allah Zaid I love you’ subucemata kalmar tai tafada a bayyane,…
