GIDAN ƘWARATA CHAPTER 27 KARSHE BY MAMAN teddy🧸

GIDAN ƘWARATA CHAPTER 27 KARSHE BY  MAMAN teddy🧸

            Www.bankinhausanovels.com.ng 

Inna kece??? Hasilen tayi maganar cike da matukar mmki da Karyewa kwallah na Sauko wa saman kuncin ta”. Bakin Inna ne ya hau Rawa sam tagaxa kirar sunan ta,wanda ganin hakan yasa Hasilen saurin nufar Inna tana rungumeta tsam a jikin ta tana wani irin kuka kaman ranta xai fita…Kwallah inna ta share kamin a hankali ta kira Sunan ta Hafsa? Kece haka? Ashe Allah xai nuna mun ke da rayuwata?! Dagowa Hasilen tayi daga jikin ta,kana ta daga mata tana cewa”Inna nice,ina Uncle farouq yake?. Matar sa ce ta haihu a asibitin nan,Shine muka zo tfy da ita,yana can labour wold ana shirin tahowa da ita”. Tana mgnar ne idon ta ya sauka akan na Aliyou Haidar da bata ganshi ba sai a yanxu,cike da mmkin ganin nashi tare da Hafsan tace”Aliyou?? Kar nace kaine dai ka Auri Hafsa a yanxu? 

Murmushi yy yana yakowa xuwa inda Inna take,kana yace”Inna nine mijin Hafsa.Allhu akbar,Inna tace tana goge kwallahn dake idon ta,Allah bai komai gagara buwayi,Allah ya kuma baka Hafsa a karo na biyu,da bai baka ana farko ba….Allah ngd maka,Allah yakuma baku xaman lfy mai doreewa har abada”. Ameen duka suka amsa dashi kamin,hasilen tace”inna muje naga matar Uncle farouq din da bbyn namu. Murmushi inna tayi kana tace”Tom muje….a tare suka fara nufar labour room,dai dai ana gunguro ta a keke har xuwa Bakin moton mijin nata. Sai da a sata sannsn suka isa wurin….Shima kanshi Farouq ganin Hasilen yy matukar mmki,Ji yy duniyae tayi masa dif tunanin Mahaifiyarta yafara da rayuwar ta nabaya,Kwallah sai da ya ciko masa ido,a zuciyarsa cewa yake ina ma ace Tana a raye taga yanda Diyarta ta kasance,Yanda ta mutu da burin ganin ta…..A haka Suka shiga moton farouq don Sam hasile taki bin Aliyou Haidar. Wanda hakanan yana ji yana gani ta tafi dasu Inna….

Sai da yamma ya isa gidan Da Bby phanan,wanda Anan inna taga ikon Allah don takasa daurewa har sai da ta zubda hawaye. Da zasu tafi ne tace”Sai dai a barmata phanan ta xauna tare da ita. Duk da ba’a yaye taba,amma Ahaka suka bar ma inna.

Bayan tfyar su kam Nan phanan ta hau tsala ihu,wanda badon inna taso ba,ta sa farouq taho da ita gidan Iyayen nata…….. 

A haka rayuwata ta cigaba zaman lfy tare da jin dadi ya kaima wannan familyn Aliyou Haidar,kullum suna manne tare da junan su,sam basa san abun da zasuyi nisa da junan su…a shekarar ne Duk wani matashin dake cikin familyn dan larabawa kowa ya kasance arymfar leman Auren sa da mjinnsa….Airab kuwa Surayya ya Aura,yyn da lukman da Jalil suka Auro bare kaman yanda Hjy kaka ta nuna bata so abaya,tom yau gashi bb yanda xatayi,don itama ta kosa taga Kowa ya var mata cikin gidan yayan nata…. 

Idan kaje gidan dan larabawa a yanxu sai sarari,duk wannan zaratan yammatan bb,Don duk allah ya rufa masu Kowa ta samu mijin ta nagari,sai dai dan sabani da dole ne a samu,bb yanda xa’ayi ki xubar da mutuncin ki a duniya kuma kisa ran xamam lfy da mijin ki…. Amma dai komai yaxo masu da sauki,sai dai fatan zaman lfy…..

Abba maccido kuwa zuwan Hasile bakaramun sanyaya masa rai yy ba,Wannan ciwon da jinyar da,yakeyi tuni ya mike,haka yake bai ma diyarta tasa hakuri itama bashi take,acewan ta ita taja komai. Har Aliyu sai da ya baima Abba maccido hakurin abun da yy . wanda nan Abba yace dasu bakomai koai Kaddara ce na Allah”.

Haka Rayuwa yy ta gungurawa yau dadi gobe walwala da nishadi hadi da kwanciyar hankali,wanda akwana a tashi bb wuya aka kwarari shekaru bakwai da samun xaman lfy da kwanciyar hankli tsakanin Aliyou Haidar da Hasile. 

Fitowa tayi daga moton da take wanda shigarta kadai ya isa ya tafi da hankalin ka,sanye take cikin Shigarta na jallabiya wanda kudun sa zai Haura 80k. Kafan ta cikin Half cover mai dan tudu kadan daga kasa…. Mayafin ta tayi rolling yyn da sunan tana jan moton ne gyefe guda Aliyou ne cikin shigar sa ta suit tom abunka ga Dr har yamxu yana nan da isan da miskilancin….Tsayawa tayi tana kallon sa kamin ta fito tana xagayawa ta inda yake hannun ta takai tana Jan sajen,wanda yasa shi rintse ido tasa dry…..Budo Murfin moton yy,yana rungumota jikin shi kissing din lips din ta yy kana yace da ita muje. Wani botique ta nufah,wanda da shigarta taga Mai sayar da kayan tayi xumbr ta mike tana shigewa bayan robot din da ake samasu kayan”.  Cike da mmki ta kalli Aliyou Haidar kana tace”Nurry naga ta gudu ne,ko kasan ta ne??? Bai bata amsa ba,sai bakin shi da yakai yana kissing din labban ta hadi da tsotsa,kana ya cikata yana Cewa ina jirar ki A moto. Da ido ta bishi,wanda vayan fitan shine matan ta fito. 

Bai war allah Wannan jallabiyar ce ta mun abani shi,naww ne price din?. Jiki a salube Dr halima tafara sa mata rigar aleda,wanda sai a,sannan ta ganeta,don sam bata wayeta ba sai a yanxu. Amsan ledar tayi,tana biyar ta hakkin ta kana ta fito tana xagayawa mazaunin driver tana jan moton,don yau Aliyoun rigima yakeji mata,yace itane xata kaisa har asibiti………. Sam bata kara masa mgnan Dr halima ba.bama ta nuna masa ta ganeta ba.

Da isan su gida a falon su duka yaran suka taso suna fadin oyoyooo suna rungume Haidar… Kallon shi tayi kana tayi murmushi tana nufar Falon ta,tabar shi dasu,don shike biye ma shirman Su … Don a yanxu Yaran su hudu da akwai kubra wato phanan,da yanxu takai 8yrs,sai Maher dayake bin Phanan ta uku ma namji ne mai sunan Daddy,sai yar auta wato Hafsa da ya kuma sawa. 

Basu bar shi ba sai da aka fara kirar mgriba,kana yace suje suyi sallah sannan ayi musaffah,wato karatun alqurani daga 7-8pm. 

tana saka sleeping dress ne ya shigo bedroom.din shanye cikin shigar sa ta bacci. Wurin mirrow din ya nufah yana hugging nata,kana yafara sa hancin sa yana shakar kamshun jikin ta,Jin yanda yake bin jikin ta yana shafawa,yasata cewaa”A zuciyarta yau sai mun kai Subahi,don tin Dazu ta fahimci da jarabar dake kwayar idon sa……Shiyasa ta kimtsa kanta,Ta hanyar natsi da zuba da garin Zogale….hadi da Shan maganin da xai kara mata juriya da shaawa. Batayi yunkurin dakatar dashi ba,don itama din a hannu take…….Suna Makale da junan su suka nufi bed hadi da fara aikawa junan su da sakonni masumotso hankulano masoya…. Kwantawa tayi saman sa tana kifah kanta saman kirjin sa hadi da sa hannu tana kama nipples din shi tana lailayawa bakin ta na kan breast din shi tana tsotsar masa kaman Smll beb. Wanda,hakan yasa shi lumshe idon sa yana jin Duk duniya bb macen da xai iya xama da ita,ta kuma daukar wannan jarabar tasa ssai Hasilen….nan take yafara mayar mata,suna Kara lulawa duniyar caannnnn……….

_TAMMAT BIHAMDULILLAH_

A yaune na kawo maku karshen littafina na GIDAN ĶWARATA! Na gode kwarai da soyayyar da kuka nunamun a,wannan littafi nawa,Kurakuran dake cikin ta allah shi yafemun,wanda akayi dai dai Allah yabamu ladan,kuma yabamu ikon aiki dashi….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *