Posted in GIMBIYA SA'ADIYA COMPLETE

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 4

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 4 Da faduwar gaba ta gama bude kofar, bayan ta saka  hannunta na dama ta dafe bakinta da yake a karkace yawu…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 20

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 20 Around 1:45am Abubakar ya shiga cikin gidan nasa bayan ya gama kulle ko’ina yana son lekawa yaga yasuke amma yana tsoran…

Posted in NAYI GUDUN GARA COMPLETE

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 16

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 16 Ladifa kuwa, mikewa tai zuciyarta na kuna! tai sama! Ji tai kishi na nanukar zuciyarta, tabbas! ta fara gane zama…

Posted in GIMBIYA SA'ADIYA COMPLETE

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 3

GIMBIYA SA’ADIYA  CHAPTER 3 Cike dajarumta ta sauko daga bisa gadonta. Ko kadan babu alamar wani tashin hankali a tattare da ita. Sai dai kuma…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 18

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 18 Ko inda take bai sake kallo ba kuma bai mata magana ba, Shalele kuwa banda kuka babu abinda takeyi, babbar nadama…

Posted in NAYI GUDUN GARA COMPLETE

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 15

NAYI GUDUN FARA CHAPTER 15 A hankali take saukowa kasan, sanye take cikin atampha, sakar kasar england, me yarfin purple and black, dinkin riga da…

Posted in GIMBIYA SA'ADIYA COMPLETE

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 2

GIMBIYA SA’ADIYA  CHAPTER 2 Zama tayi a gefen da Kursiyya take, ta saka hannunta mai dauke da zara-zaran akaifu ta tallabo kan Kursiyya, ta tsuke…

Posted in NAYI GUDUN GARA COMPLETE

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 13

NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 14 Bayan tafiyar abokansa, ya kullo dukkanin gidan, ya dawo falon. Ladifa na zaune suka hada ido da shi, sai yayi…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 19

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 19 Suna cikin dakin su kowanne yana kokarin karasa hada ragowar kayanshi a cikin trolley domin da daddre idan zasu tafi gidajen…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 17

HARSASHEN SO  CHAPTER 17 Gyara zamansa yayi tare da rungume duka hannayensa a kirjinsa, ta saman idonsa yake kallonta shi wallahi dariya take bashi idan…

Posted in GIMBIYA SA'ADIYA COMPLETE

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 1

GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 1 Cikin takun kasaita take tafiya, yayin da dukkanin gabban jikinta suke motsawa, har zuwa lokacin da ta isa bakin kofar dakin…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 35

YAR SHUGABA  CHAPTER 35 Koda suka isa Asibiti direct dakin Likita suka nufa, nan take aka fara mata tests da sauran gwaje-gwaje, Likita ya tabbatar…