Ayshat Ɗansabo LemuINA DA HUJJA CHAPTER 2 BY
Lokacin da Khairiyyah ta dawo tun daga ƙofar shiga gidan na su ta ja ta tsaya.Tana sauke manyan idanun ta akan ƙatuwar motan da ta…
DANGIN JUNA BOOK 1 CHAPTER 9 BY SA,ADATU WAZIRI GOMBE
Amin yace wato kanwata kinki bani amsa har yanzu ko tace a,a yayana zan baka amsa ai yanzu nayi shawara da kowa sauran babban yaya…
MEERAL CHAPTER 5 Y AMINATUH
Wani iskane mai dadi yatasheta daga baccinda take… Da sauri ta tashi tana furta astagfirrilah dalilin rashin sallan asubada batayi ba ga large wall clock…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 26 BY KHALISAT HAIDAR
Abuturrab yace “But you didn’t tell me kina xuwa Aneesah” Aneesah tayi wani murmushi tace “How will i tell you ina xuwa Aliyu, dama dalilin…
ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2 CHAPTER 5 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA
Ina rungume da Zubaida bisa cinyata ina girgiza ta a hankali har bacci ya dauke ta cikin minti sha tara, sai Ibrahim ya ce, “Bari…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 7 BY HUGUMA
Qarfe goma na dare tana saman gadon innar tata,juyi kawai takeyi tare da tuhuma da kuma bincikar kanta kan abinda ta aikata,batasan dalili ba batasan…
SARAUTA TAH CE CHAPTER 7 BY NUCEELUV
Wani irin kakkauran yawu yarima yaseer ya hadiye a daidai lkcn da yaci karo da kirjinta Wanda ya Dan hauro izuwa Saman rigar dake jikinta…
ARNE CHAPTER 16 BY Surayyah.M.S
Ranar Monday dayamma aka knocking kofar dakin raphael wanda take kwance yana tunanin yadda zai shawo kan kanwarsa da kwana biyu ta dauke masa wuta…
BAƘAR AYAH CHAPTER 6 BY SADI-SAKHNA
Saki kuma ummah?”“Eh saki haka nace,ko baka jiba kurmane kai nasake maimaita maka,ka rubuta sakinta ka bata tabar gidannan,bana sonta a cikin gidannan”Yawu ya haɗiya…
WAYE ANGON CHAPTER 33 BY MARYAM JAFAR KADUNA
da taimakon Madam ko?” Ya yi dariya kawai. Ya sake cewa “Lallai ta kyauta.” An ba su sallama a ranar zuwan Rafi’atu kenan, ta tarar…
Ayshat Ɗansabo lemu ✍NAILAH CHAPTER 3 BY
Ƙarfe 8:30pm suke haɗuwa a dining domin cin abincin dare kafatanin iyalan gidan,wannan sabon sune tun fil azal sai dai wanda keda uzuri ya tafi…
Ayshat Ɗansabo lemuTAIMIYYAH CHAPTER 5 BY
Lokacin da ya isa gidan Hajiyan bayan ya gama yin parking a wajen da aka tanaza don adana motoci,sai ya dakata bai fito ba yana…