ZUWAIRAT COMPLETE BY UMMUMARYAM
Wani garden ne wanda daga hangen wajen kasan if you’re not in the first social class bazaka zo wajen ba Don kamshin turare dake tashi…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 2 BY AUTAR MANYA
Ya fito ɗaure da faffaɗan tawul a ƙugunshi tare da ɗan ƙarami a hannunshi yana goge sumar kanshi dake ɗigar da danshi lemar ruwan wanka…
SATAR FITA COMPLETE HAUSA NOVEL
Da gudunta ta fito daga gidan hannunta dauke da qatuwar jaka tayi bakin titi, keke nepep ta dauka da sauri ta shige ba tareda sunyi…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 21 BY HUGUMA
Hannu ya sanya ya amsa,sai ya latse wayar ya kasheta baki daya ya ajjiyeta gefansa yaci gaba da aikinsa,wanda yana duba yanayin ginin gidansa wanda…
INA DA HUJJA CHAPTER 4 Ayshat Ɗansabo Lemu
*Koda Khairiyyah ta shanye kokon sai ta koma ta kwanta,tana sauraran yadda maran ta ke cigaba da murɗawa.Rintse idanunta tayi wasu hawaye na sauka mata,bakin…
NAILAH CHAPTER 6 BY Ayshat Ɗansabo lemu
Tunda Hudah ta fito idanun AA Mainasara akanta yake harta ƙariso gareshi,cikin takunta me cikeda yanga wanda yake burge Anwar ɗin.Kashe masa idanu tayi tareda…
BA SONTA BAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 1 BY AUTAR MANYA
Da sauri ta sunkuya tana mai dafe tarin takardun dasuka watse zuwa ƙasa wanda hakan yayi dai dai da shima sanda yakai nashi hannun zuwa…
NOOR CHAPTER 4 BY MRS A.M
LABARIN SOYAYYAH MAI DAN KAREN DADI KARKU BARI A BAKU LABARI
ARNE CHAPTER 19 BY SURAYYAHM
Alhamdullilh,kwana biyun nan haji mariya ta saduda ba kamar da ba,sai dai fa had yanzu akwae sauran abun aranta….. Duk lokacin da rashin kirkikn ta…
HAMDA COMPLETE BY RASHEEDA S DIRECTOR
Karar tsayuwar mota danaji ne yasani saurin wanke kunfar sabulun Dana goga a fuska ta,namike dasauri na Kama jikin karfen window’n bayi nad’ale saman toilet…
MEERAL CHAPTER 7 BY AMINATUH
MeeralWashe gari Adeel yazo kaman hada baki sai ga Asia matazo kaman zata gudu sabida yarda Adeel yasata gaba har miral na tsokanan ta da…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 20 BY HUGUMA
Duban sumayya cikin shaqaqqiyar murya yace“Jeki ki rufemin qofar gidan” tsayawa tayi tana dubansa jikinta na rawa,ta fuskanci me yake nufi,wato don kada ma ihun…