Author: Admin

Posted in WANI AURE COMPLETE

WANI AURE CHAPTER 15

WANI AURE CHAPTER 15 Sannu AHankali abubuwa suka dinga zuwa suna wucewa ciki har da kara Gini da deeni yasa akayi masa . ,domin fill…

Posted in SOYAYYAH COMPLETE

SOYAYYAH CHAPTER 8

SOYAYYAH CHAPTER 8 Sosai su Safwah suke living happy life not as before da suke cike da tsoro. Abu d’aya ke d’aukewa Suwayd kewan Safwah…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 21

QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 21 Hakanan yau ya tashi da muradin ganin cikinsa,amma ya kasa tantance cikin yake son gani ko sumayyar duk da zuciyarsa tafi…

Posted in HASKE COMPLETE

HASKE CHAPTER 28 THEND QARSHE

HASKE  CHAPTER 28 THEND QARSHE Ta rasu tanada fata daya a cikin ranta, Allah ya hada Bilal da Haisam da mata nagari wanda zasu rinka…

Posted in BABBAN GIDA COMPLETE MP3

BABBAN GIDA CHAPTER 13 MP3

BABBAN GIDA CHAPTER 13 MP3

Posted in DAMATA COMPLETE MP3

DAMATA PART 14 MP3

DAMATA PART 14 MP3

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE

QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 20

QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 20 Kwananta biyu kwance cikin dakin babu abinda take iya hasalawa,daga kwanciya sai bacci ga wani shegen zazzabi da yaqi sauka daga…

Posted in WANI AURE COMPLETE

WANI AURE CHAPTER 14

WANI AURE CHAPTER 14 A galabaice ta karas0 gidan hankalinta a tashi sbd wani irin azababen kinshin ruwa da ke tasoma mata. gabadaya jikinta rawa…

Posted in Hausa Novels

SOYAYYAH CHAPTER 7

SOYAYYAH CHAPTER 7 ” Idan ka kuskura hannun ka ya tab’a fuskansa believe me tsinuwa na ya tabbata akan ka” ya tsinkayi voice ta Mummy…

Posted in BAKAR MACE COMPLETE MP3

BAKAR MACE CHAPTER 6 MP3

BAKAR MACE CHAPTER 6 MP3

Posted in HASKE COMPLETE

HASKE CHAPTER 27

HASKE CHAPTER 27 Ba Haske tabar gidan ba sai wajen sha daya, tayi hamma ta gaji amma ko ruwa bata kai mata ba. Dama batada…

Posted in SOYAYYAH COMPLETE

SOYAYYAH CHAPTER 6

SOYAYYAH CHAPTER 6 Koda Sufyan ya fito daga masallaci motan sa ya shiga ya nufa gida, a k’ofar gida ya tsaya ya kira abu mai…