Posted in makaranta duniya

MAKARANTA DUNIYA CHAPTER 13

 MAKARANTA DUNIYA CHAPTER 13 Makaranta. Duniya                Chapter13 MAkaranTA  DUNiya   book2washe garin ranar  kwana hudu da yin rasuwar. daidai da kwana biyar da rufe….

Posted in YANKAR KAUNA COMPLETE

YANKAR KAUNA CHAPTER B

YANKAR KAUNA CHAPTER B Tashi tayi ta ajiye kundin sirrin a cikin wardrobe. Bata tsaya ko ina ba se sashin rufaida, tana zuwa ta rungume…

Posted in RAYUWAR ASMAU COMPLETE

RAYUWAR ASMAU CHAPTER 11

 RAYUWAR ASMAU CHAPTER 11 Zama yayi shima yai murmushin kawai. Mami ce ta sauko. Hira suka dan taba sannan yai masu sallama ya tafi. Zuciyar…

Posted in RAYUWAR ASMAU COMPLETE

RAYUWAR ASMAU CHAPTER 12

RAYUWAR ASMAU CHAPTER 12 Da dare akai dinner inda yan mata sukai ankon wani pink material. Amarya kuma ta saka golding kala, ango ma golding…

Posted in K'ADDARACE COMPLETE

K’ADDARA CE CHAPTER 11

 K’ADDARA CE CHAPTER 11 Tsorone duk ya baibaye zuciyarta tace na shiga ukku malam lafiya? Mi yakawo ka d’akina bakaga dare bane? Please katashi kafitar…

Posted in YANKAR KAUNA COMPLETE

YANKAR KAUNA CHAPTER A

 YANKAR KAUNA CHAPTER A Shimfida+ Gwandu babban gari ne a jihar kebbi, masarauta ce guda mai ri’ke da sandar mulki, gari ne da ya Tara…

Posted in AMJAD COMPLETE

AMJAD CHAPTER A

 AMJAD CHAPTER A Canada,Mu’az resident       Kid’a ne kawai yake tashi a gidan kai seka d’auka a club kake inba wai ka gane wa idonka…

Posted in K'ADDARACE COMPLETE

K’ADDARA CE CHAPTER 12

 K’ADDARA CE CHAPTER 12 + Ta yi kusan minti biyar a tsaye daidai lokacin salma da fatima suka fito a tare, kallonta fatima tayi tana…

Posted in RAYUWAR ASMAU COMPLETE

RAYUWAR ASMU CHAPTER 10

 RAYUWAR ASMAU CHAPTER 10 Kuka ta kuma fashewa da shi ta ce, “Meyasa? meyasa? Meyasa yaa Aslam? Me nayi maka da na cancanci haka.”+ Ta…

Posted in AMJAD COMPLETE

AMJAD CHAPTER B KARSHE

 AMJAD CHAPTER B KARSHE Lokaci guda cikinta ya d’uru ruwa,ba shiri ta fito daga d’akinta ta sakko laundry room anan ta  d’akko broom stick tare…

Posted in RAYUWAR ASMAU COMPLETE

RAYUWAR ASMAU CHAPTER 9

 RAYUWAR ASMAU CHAPTER 9 Kwanan Pretty biyu sannan ta koma gun malamin ta. Tana zuwa ya hau mata albishir da aikin ta yayi kamar me….

Posted in Hausa Novels

YAN BOARDING COMPLETE

 YAN BOARDING COMPLETE  Katafariyar makarantace dake mabera  cikin garin sokoto wato *Government Girls College* GGC. Students kowa da abunda yake yi saka makon yau weekend…