MEERAL CHAPTER 4 BY AMEENATUH
Sorry Karba ruwa… Cewan Farouk, ruwan takarba cos she need it saida ta kusan shanye rabi sanan ta aje..Is something wrong cewan Farouk.. Dont you…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 6 BY HUGUMA
Sallamar fadima ce ta ratsa dodon kunnenta,tana daga kitchen din ta amsa mata,kai tsaye ta nufo kitchen din ta leqo,murmushi sumayya tayi qoqarin sannan tace“Au…
DANGIN JUNA BOOK 1 CHAPTER 8 BY SA,ADATU WAZIRI GOMBE
soma rawa, gumi ko ya yanko mai tako wane bangare na jikinsa. Shi dai bai san ya aka yi ba, sai ya tsinci kansa da…
MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 6 BY RABI’ATU ADAM SHITU
Ya yi shiru domin ya rissina ta gama gano shi don haka ta daure fuska “Wai Abas wata irin gaba,ce kake so ta shiga tsakanin…
MISBAH BOOK 3 CHAPTER 35 BY SA’ADATU WAZIRI GOBE
Jin haka da dama jama’ar wurin jikin su yayi sane ba jimawa sai gashi ya dawo tare da yan aiken nan suka hada ido da…
ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2 CHAPTER 4 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA
Mun isa Malumfashi gab da magariba, bayan mun gaisa da Inna ba abin da na fara tambayarta sai ya ya Hadiza fa? Ta shaida mani…
Tsintacciya Complete hausa novel document
Safiyar garin Lahadin yau ta kasance safiya mai ɗumbin tarihi ga dukkan jama’ar da suke yankin Kano kuma a sassa daban daban, Dalilin Kwantaccen baƙin…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 5 BY HUGUMA
Yau kam da ta dora girkinta zama tayi cikin kitchen din tana kallo cikin wayarta har takammala girkinta,duk da cewa yau din akwai sauqim zirga…
WAYE ANGON CHAPTER 32 BY MARYAM JAFAR KADUNA
ganin yanda ya yi tasan lallai watarana sai son da yake mata ya dawo ita ke masa, a dai juri zuwa rafi wataran tulu zai…
SARAUTA TAH CE CHAPTER 6 BY NUCEELUV
Ganin yadda yaga hankalin ta ya tashi sosai yasa shi kamo hannun ta a tsanake yana girgiza Kai yace,“I don’t know who I’m.”Bilqees ta wara…
NAILAH CHAPTER 2 BYAyshat Ɗansabo lemu
Koda Anwar ya isa gidan Hajiya Dadah samunta yayi tayi baƙi,suna zaune a barandar dake ƙofar shiga falonta nanne wajen da tafi son zama koda…
TAIMIYYAH CHAPTER 4 BY Ayshat Ɗansabo Lemu
TAIMIYYAH❤️✍🏻 * Kwanaki biyar da suka biyo baya TAIMIYYAH ta samu sauƙi tayi garas,don ta gama amsan alluranta har tana harkokinta,tun safiyan yau da ta…