Category: Arewa writers
INA DA HUJJA CHAPTER 4 Ayshat Ɗansabo Lemu
*Koda Khairiyyah ta shanye kokon sai ta koma ta kwanta,tana sauraran yadda maran ta ke cigaba da murɗawa.Rintse idanunta tayi wasu hawaye na sauka mata,bakin…
NAILAH CHAPTER 6 BY Ayshat Ɗansabo lemu
Tunda Hudah ta fito idanun AA Mainasara akanta yake harta ƙariso gareshi,cikin takunta me cikeda yanga wanda yake burge Anwar ɗin.Kashe masa idanu tayi tareda…
BAƘAR AYAH CHAPTER 9 BY SADI-SAKHNA
Buɗe ido tayi ta kalleta a wani ɗaki mai rufin zana,saidai yanayin zanar wata kalace daban mai ƙarfi da kuma adon rawaya rawaya.Abinda ya farune…
BAƘAR AYAH CHAPTER 8 BY SADI-SAKHNA
Hasashen sa kuwa bai tafi a banza ba,dan Hajiya zeenah tanajin an fara gangara ta mulmulawa toro ashar.“Kai kuwa wanne ɗan rashin arziƙine,kashe mu zakayi…
NAILAH CHAPTER 5 BY Ayshat Ɗansabo lemu ✍
Tunda Momy ta fita ta bar Nailah sai ta koma ta kwanta,tana jin yadda nan da nan kanta ya ɗauki wani matsanancin ciwo,ga zuciyanta dake…
INA DA HUJJA CHAPTER 3 BY Ayshat Ɗansabo Lemu
*Misalin ƙarfe tara na dare su na zaune ne gaba ɗayan su a waje,su na shan iska kasancewan sun samu sun kunna maganin sauro a…
BAKAR AYA CHAPTER 7 BY SADI-SAKHNA
GEMBU babban garine dayake Tsibirin MAMBILA a Sardauna local government dake jihar Taraba a nigeria.Shine gari na karshe daga nan sai a shiga ƙasar camaroo,hakan…
Ayshat Ɗansabo lemuNAILAH CHAPTER 4 BY
Anwar anashi ɓangaren koda ya isa part ɗinsa,kansa akulle yake ya kasa gane wani irin ƙaddarane ke shirin afka masa,take maganganun abokinsa Doctor Khaleel ke…
Ayshat Ɗansabo LemuINA DA HUJJA CHAPTER 2 BY
Lokacin da Khairiyyah ta dawo tun daga ƙofar shiga gidan na su ta ja ta tsaya.Tana sauke manyan idanun ta akan ƙatuwar motan da ta…
BAƘAR AYAH CHAPTER 6 BY SADI-SAKHNA
Saki kuma ummah?”“Eh saki haka nace,ko baka jiba kurmane kai nasake maimaita maka,ka rubuta sakinta ka bata tabar gidannan,bana sonta a cikin gidannan”Yawu ya haɗiya…
Ayshat Ɗansabo lemu ✍NAILAH CHAPTER 3 BY
Ƙarfe 8:30pm suke haɗuwa a dining domin cin abincin dare kafatanin iyalan gidan,wannan sabon sune tun fil azal sai dai wanda keda uzuri ya tafi…
Ayshat Ɗansabo lemuTAIMIYYAH CHAPTER 5 BY
Lokacin da ya isa gidan Hajiyan bayan ya gama yin parking a wajen da aka tanaza don adana motoci,sai ya dakata bai fito ba yana…