TSANANI CHAPTER 5
TSANANI CHAPTER 5 Yau kusan satina ɗaya a gidan Adda saratu rayuwa nake mai cike da farin ciki da kwanciyar hankali babu wani abu da…
SAWUN BARAWO CHAPTER 8
SAWUN BARAWO CHAPTER 8 Da zafin gaske ya kaiwa bakin nata muguwar capka,kana lokaci guda ya sanya dukkan hannayen shi ya rike nata kam, ta…
SAWUN BARAWO CHAPTER 9
SAWUN BARAWO CHAPTER 9 Ikon Allah sai kallo! ” cewar innah. + Kana ta rik’e hab’a a yayin da suke bin safwan dake kwance kashirb’an…
GAMAYYAH CHAPTER 11
GAMAYYAH CHAPTER 11 Kallon adama dake qoqarin saukowa gado yayi yaga yanda jikinta ke rawa saidai Sam bata tata yakeyiba mafarkinsa ya girgiza tunaninsa da…
TSANANI CHAPTER 4
TSANANI CHAPTER 4 Tun lokacin da innah salamatu ta je gidan su Izuddeen Mama bata ƙara samun kwanciyar hankali ba kullum a cikin tunanin yadda…
YAREEMA KHALEED CHAPTER 2
YAREEMA KHALEED CHAPTER 2 sai bayan da yay ajiyar zuciya sannan ya ɗago daga kwancen da yake yana murza goshinsa. + sabon envelop ya gani…
YAREMA KHALEED CHAPTER 3
YAREMA KHALEED CHAPTER 3 Hankalin Khalid inyayi dubu ya gama tashi sai kaiwa yake yana komawa saboda yanda yaga Raihana bata ko motsi wadda duk…
GAMAYYAH CHAPTER 10
GAMAYYAH CHAPTER 10 Miqewa tayi tabar dining area din ta nufi dakinta tana dafe ‘dan qaramin cikinta dataji yana murdawa. bayanta yabi da kallo yanajin…
TSANANI CHAPTER 3
TSANANI CHAPTER 3 Hawaye na gani ya cika idonta da sauri na fara tambayarta “menene ya sa ki kuka Rukayya? Kiyi hakuri insha Allah alkhairi…
SAWUN BARAWO CHAPTER 7
SAWUN BARAWO CHAPTER 7 Misalin karfe biyar da rabi na asubahin ranar data ke daidai da kwana shidda da b’atan ramlahnne hajiya ta doko wa…
TSANANI CHAPTER 2
TSANANI CHAPTER 2 A makaranta ma dai ban wani mayar da hankali nayi karatu ba saboda yawan tunane-tunanen da na riƙa yi har malam sai…
YARIMA KHALEED CHAPTER 1
YARIMA KHALEED CHAPTER 1 ••••••••LUXURY HOTEL NEW DELHI,suite ne sanye jikinsa wanda suka matuƙar masa kyau, a hanƙali yake sakkowa cike da ƙasaita daga matattakalan…