Author: Admin
HARSASHEN SO CHAPTER 32
HARSASHEN SO CHAPTER 32 Kasa daurewa Shalele tayi ta lallaba ta kwanta, momy tace yadai? Murmushin karfin hali Shalele tayi tare da cewa ba komai. …
GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 15
GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 15 Sadda suka fito daga wurin boka Fartsi har magrib tayi. Hakan ya sa Kursiyya ta umurci Drebanta da ya kara wutar…
BAƘIN DARE CHAPTER 12
BAƘIN DARE CHAPTER 12 Steven wani irin Kallo yayi wa Alhaji BaIa dake Neman sakin fitsari a wando yace “ehe wetin shock you like this…
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 34
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER34 —Tana fita napep ta tare ya kaita gidan su. Tana shiga ta fashe da kuka tare da fad’awa kan kujerar daya daga…
NAYI GUDUN GARA CHAPTER 27
NAYI GUDUN GARA CHAPTER 27 Har karfe uku laila na daki tana kuka, wanda har saida taji kanta na ciwo, umma kuwa k0 ajikinta, saida…
TAGWAYE CHAPTER 12
TAGWAYE CHAPTER 12 Kofar dakin Maisha yake bibbigewa yana ambaton sunanta ahankali. Kwance take kan gado tana kunbura haushi da damuwa sunyi mata yawa, jujjuyi…
BAƘIN DARE CHAPTER 11
BAƘN DARE CHAPTER 11 Hajiya Lubna da Naila dake zaune a Palo suna kallo wajen karfe goma sha daya na dare a firgice suka mike…
GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 14
GIMBIYA SA’ADIYA CHAPTER 14 Banda je-ka-ka-dawo babu abin da Kursiyya ke yi tun dazu a cikin dakinta. Sautin kukan Hafsa daya gama mamaye dakin kuwa,…
HARSASHEN SO CHAPTER 31
HARSASHEN SO CHAPTER 31 Shiga yayi ya ajiye wayoyinsa, rage kayan jikinsa yayi ya shiga toilet dan watsa ruwa, lta kuwa Shalele wuri ta samu…
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 33
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 33 “Toh mezan ce maka? Kaga kaima Fateema ka fara aura, kuma ita kake so kafin ni. Toh nima ina sonka amma…
NAYI GUDUN GARA CHAPTER 26
NAYI GUDUN GARA CHAPTER 26 Da safe, a darare laila ta tsaya gefen ramadan tana zuba mai abinci, cikin sauri ta ke komai, saboda azalzalarta…
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 32
MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 32 ‘Dan zamejikin ta tayi daga nasa ta kallesa, “shin da gaske ni yake so ko kuma cikin dake jikina? Anya malam…
