Author: Admin

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 5

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 5 Tafiya take tana dirzar hak’oran ta da k’asan hijjab ko zata samu suyi fari itama, ai kuwa da ta gogo zata…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 13

YAR SHUGABA  CHAPTER 13 Hankalin Yaya Ahmad yayi matuk’ar tashi, cikin kulawa yace “haba Aryan ya, kake abu kamar k’aramin yaro, nace maka Basma tana…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 5

HARSASHEN SO CHAPTER 5 Cikin natsuwa shalele yake tafiya harya isa dakinsa, a sikwane ya isa bakin gadonsa, zama yayi a gefen gado tare da…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 12

YAR SHUGABA  CHAPTER 12 ‘Da Dare’  Bayan sallan Isha’i, Yaya Ahmad ya nufi d’akin Momy ya tambaya k0 su Basma sun dawo, Momy ta shaida…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 4

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 4 “Aisha zo ki bawa yaron hakuri.” Tamkar bata jiba sai faman wasan ta take yi da k‘asar gurin da d‘an yatsan…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 3

MUSAYAR ZUCIYA  CHAPTER 3 Da sauri ta fito ta biyo bayan sa amma ko kyallin sa bata hango ba,ta ciza lebanta tare da ficewa daga…

Posted in HARSASHEN SO COMPLETE

HARSASHEN SO CHAPTER 4

HARSASHEN SO CHAPTER 4 A lokacin har shalele ya sauko daga saman dokinsa, sojan yana kokarin fita shalele kuma yana kokarin shiga cikin gidan, a…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 11

YAR SHUGABA  CHAPTER 11 Yaya Ahmad yace “Basma auren ki da Shureym dole za’ayi shi, tunda iyaye sun riga sunyi magana, kuma da an d’aura…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 10

YAR SHUGABA  CHAPTER 10 Wani wajen shak’atawa ta kaisu ba wancen na farko ba, sun samu k’asan wata bishiya suka zauna kan kujeru, ga table…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 9

YAR SHUGABA  CHAPTER 9 ‘Washe gari‘  Da misalin k’arfe hud’u na yamma, ya Aryan yayi wanka, sai ya d’auki d’aya daga cikin kanyan da Basma…

Posted in YAR SHUGABA COMPLETE

YAR SHUGABA CHAPTER 8

YAR SHIGABA CHAPTER 8 ‘Bayan mako guda‘  Yaya Aryan yanata zuba ido yaga zuwan Basma amma shuru, wani lokacin har tashi yake a kasuwa da…

Posted in MUSAYAR ZUCIYA COMPLETE

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 2

MUSAYAR ZUCIYA CHAPTER 2 Bayan an tashi daga makaranta, su Indo ta k’ofar gidan da su Sadeeq suke suka biyo. lek’en su suka din ga…