SOYAYYAH CHAPTER 15
SOYAYYAH CHAPTER 15 K’arfe tara ya shirya da niyyan zuwa d’akin ta, harya rik’e handle ya tsaya ya sake ajiyan zuciya saboda wani idea daya…
QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 27
QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 27 A rude anty dije ta soma tambayarta “Lafiya sumayya?,me yake faruwa?,ko wani ne ya mutu?” Ta jero mata tambayoyin baki daya,jin…
SOYYAYYAH CHAPTER 14
SOYAYYAH CHAPTER 14 Basu dad’e ba suka isa aka wuce da ita emergency ward dan bata taimakon daya dace, dakyar aka samu dawowan numfashin ta…
WANI AURE CHAPTER 21
WANI AURE CHAPTER 21 Byn ta idar da sallah magariba,tana zaune akan praymat , tacigaba dayin lazimin daya zame mata jiki . + har sanda…
WANI AURE CHAPTER 20
WANI AURE CHAPTER 20 kyakkyawar yarinyar ce dai ta sake zuwan masa. deeni kuwa dake kwance warwars akan makeken royal bed dinshi ya zuba mata…
ƁATACCEN YANAYI CHAPTER 6
ƁATACCEN YANAYI CHAPTER 6 Throughout ranar Laylah ta rufe kan ta a cikin bedroom dinta ba abunda take in ba kallon palms in ta ba…
QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 26
QADDARAR SUMAYYA CHAPTER 26 Cikin kwana daya tal amma ji take duniyar ta mata daurin huhun goro,babu abinda qwaqwalwarta keyi sai bitar rayuwarta da mukhtar,idanunta…
WANI AURE CHAPTER 19
WANI AURE. CHAPTER 19 Rungume take a faffadan kirjinsa har lokacin ” yayinda hawayen tausayin kanta ke cigaba da bin kuncinta” danasani tattare da nadamar…
SOYAYYAH CHAPTER 13
SOYAYYAH CHAPTER 13 Lumshe idanun ta tayi hawaye masu zafi suka kwarinyo mata. Abbah ne ya matso ahankali ya rungume ta yana rarrashi, kunya ta…
ƁATACCEN YANAYI CHAPTER 4
ƁATACCEN YANAYI CHAPTER 4 anyi stating age din Laylah as 24, that has been changed to 26and a wannan chapter din tunda suna Australia ne…
ƁATACCEN YANAYI CHAPTER 5
ƁATACCEN YANAYI CHAPTER 5 Jirgin su na isa Nigeria ta tadda Yasmeenah na jiran ta. Cikin murna ta qarasa ta yi hugging din Yasmeenah. “Ya…